Sashe 33
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Littafin ma'aurata ne* SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah) Free page 9 A bangaren gogan kuwa idanuwansa daskarewa sukayi a guri daya wato a Bayanta, haka kawai ya tsinci zuciyarsa da chanza beating se ji yakeyi fat-fat-fat, tamkar zuciyar tasa zata tarwatse ta fashe , sbda azabar bugun datakeji, idanuwansa ya kara gwalesu sosai a bayanta ko kyaftawa bayayi, yayin da bugun zuciyarsa ke yawaita, saurin hanzari yayi ya kai hannu ya dafe saitin gefen zuciyarsa dake barazanar tarwatsewa, sosai ya dafe saitin zuciyar tasa yana mejin kamar zuciyar tasa zata fado kasa, wani irin bakon yanayi ya ziyarcesa wanda be saba jin irin saba kwata-kwata, kawai ji yayi yana da bukatar ganin fuskar wannan wadda tasa mishi wannan bakon yanayin dabe taba jin irinsa ba, idanuwansa ya dinga yawo dasu a bayan yarinyar,, hijjab din jikinta Army green ne, duk da girman hijjabin amma hakan be hanashi ganin fadin hips dinta ba, nan take ya karajin wani yanayi me wuyar misaltuwa ya kara danno masa kai, hatta da Azzakarinsa seda ya amshi bakon yanayin jikin nasa,, be taba tsayawa ya tsurawa jikin mace ido ba se yau, tsawon shekara da shekaru mashi be ganin mace a mace se yau a kan yarinyar. kyar ya tsayar da idanuwansa a kan bayanta daya taso ta saman hijjabin jikinta a cike fam-fam, ga fadi ga tudu, ga duwawuka ga gefe da gefe wato hips, Azzakarinsa ya kara yin wani zirr-zirr na wani yanayi dabesan dame ze misaltasa ba,,,, a bangaren Al-muqri'ah har zuwa wannan lokacin Tsaye take kmr gunki, ko kwakwaran motsi ma ta gaza yi a karshe seta lumshe idanuwanta tana me kara shakar kamshin turarensa Daya cikata , tana shakar kamshin tanajin wata ni'ima na shigarsa....Seda suka kwashi 20mnt a wannan yanayin ko kwakwaran motsi ba wanda ya iyayi musammanma Al-muqri'ah wadda ta kulle idanuwanta Gam-gam tana amsar abinda bata taba jiba a jikinta se yau,. tanajin tsayuwarsa a bayanta kuma tanaji a jikinta kallonta yakeyi amma ta gaza juyowa gani takeyi kmr inta juyo zuciyarta fashewa zatayi sbda dukan datakeyi a ynzu haka dum-dum kamar ana buga ganga me mugun zaqi hk takeji, ta tabbatar inta juyo zuciyar tata tarwatsewa zatayi, dabadan ta hada trea din hannunta da jikin kofar ba da tini ya zube a hannunta sbda duk wata laka ta jikinta ta mata sanyi karai Bata da katabus tako ina jijiyoyinta sun mata sanyi....ganin sun kara kwashe 20mnt bata juyo ba yasashi kokarin bude baki zeyi magana dai-dai wayarsa dake cikin aljihunsa ta katse masa hanzari, fiddota yayi daga aljihunsa ganin sunan wanda yake kula da duk kamfanoninsa hkn ya dauke masa hankali ya juya yayi picking call din jin muryarsa ya kara narkar mata da jiki tanaji ya bar dinning room din yana waya, ita kuma da kyar ta iya daga kafafuwanta ta fice ta nufa kiching ta dawo, zata kwashe sauran kayayyakin ta gansa tsaye ya jingina da bango ya harde hannayensa a kirjinsa ya zubo mata ido, itama idon ta zubo masa zuciya na dukan dari uku-uku, tini kyaunsa ya doki room and falo din zuciyarta dabadan karfin imani ba da dakiya irin na mace, da faduwa zatayi ta dume kilama da Ambulance za a fita da ita a gidan sbda kyaun nasa na iya kashe me rai, in kuma akaci saar sassauci to mutum na iya kamuwa da mutuwar farin jikI,, a bangaren gogan kuwa tana shigowa ya daura idonsa a kanta nan take yayi loosing memory yayin da kyaunta yayi matukar Yin rugu-rugu da lissafansa, nan take razanar fitar hayyaci ya ziyarcesa at one Time, seda ya fiddo kaf idanuwansa waje yana mejin zuciyarsa na tsananta bugu,be tabajin yanaso yaga wata halittaba a duniya kmr ita, ashe itadin special ce shiyasa tin kafin ya ganta yakejin yanayoyi a knta, koda ya nufa falo ya amsa wayar a gaggauce ya dawo yaga ta fice yasan dole zata dawo ganin akwai sauran kaya a kn dining din bata gama kwashewa ba, ya riga yayima knsa Alqawarin yau seya ganta ko wacece, aiko Ya ganta din kuma ganintan ya haifar masa da shiga yanayoyi na bazata kusan 99%. Ganin yadda ya kureta da ido yasata saurin janye idanuwanta a kansa ammafa kyaunsa ya dimautata badan ta gaji da kallonsa bane ta dauke idanuwanta a knsa sedan zallar kwarjininsa daya mamaye mata idanuwa da gangar jikima baki daya. "Tsarkin mulki mara iyaka ya kara tabbata ga ubangijin wannan halittar!' Abdoljalal ya fadi hakan a zuciyarsa, yayin da yaketa kara kare ma yarinyar kallo gabaki dayan yarinyar special ce itadin designer ce,, tanada bayyanannan kyau na fitar hankali, babu kasar dabeje ba a kaf duniyarnan amma wallahi be taba ganin mace me kyau da qualities din yarinyar ba gata doguwa dan baza a kirata da gajeraba sannan baza ace mata doguwa ba can-can, be taba ganin macen data burgesa 100% kmr yarinyarnanba, ga kyau iya kyau, ga kaya iya kaya. Jiki na rawa ta zube kasa ita duk ta daburce ta mancema ana gaida babba se yanzu ta tuna, harga Allah ganinsa ya gigita mata lissafi da hannu ta masa alama da gaisuwa kwayoyin idanuwanta na kasa, Abdoljalal ya kara kureta da ido ba tare daya amsa gaisuwar tataba dan bema jita ba, yayi nisa a duniyar kyaunta sam ma bejin kira,... Ganin be amsa ba yasata mikewa ta kwashe sauran kayan jikinta har yana kyarma ta fice yana kallonta, haka kawai ya saki murmushi ganinma kmr tsoronsa takeyi yarinyar ko kallonsa ta gaza karayi bayn kallon data masa na farko, shi kuma ya fada wata fadama me nisa ta kyaunta, shi da knsa yasan ya zauce. Ganinta da yayi ya gano yadda akayi ta iya ire-ire girkin ummansa sbda dagani base an fadi ba ya fahimci balarabiya ce yarinyar "To me ya kawota aiki a nigeria?'' Ya tambayi knsa da knsa, ya rasa wanda ze basa amsa, murmushin dake kan fuskarsa ya kara fad'ad'a ya kure inda ta tsugunna gaidasa da ido, yaji de ta gaidasa amma ya gaza amsawa saboda ya shagala da kallonta a gaskiya dabeda karfin imani daze iya Narkewa daganin kyaun Yarinyar. "Alhamdulillahi..." Ya fadi a bayyabe yayinda wani sanyi me tattare da AC din ni'ima suka mamaye zuciyarsa sbda ganin yarinyar da yayi yasashi yin hamdalar dabesanma yayi ba, ko ince besan dalilin daya sashi yin hamdalar ba, kawai yaji a jikinsa akwai wani sirri a tattare da yarinyar nan daya gani, wani irin murmushi ya karayi me fidda sound fuskarsa ta kara fadada murmushin Annashuwar dake tattare da ita, ya mance when last yayi nishadi da farin ciki kamar na yau, haka kawai kuma ya kara tsintar kansa dasan kara ganin kyakyawar fuskar yarinyar, sbda ganin yarinyar kwantar masa da hankali yayi, yasan inya sake ganinta ma zuciyarsa zata kara nutsuwa, fin da...yafi karfin 1h tsaye nan yana kallon inda ta tsugunna ta gaidasa farin ciki se yawaita yakeyi a zuciyarsa,...juyawa yayi ya bar dinning room din se nishad'i yakeyi, ya nufa upstairs dinsa, yana tunano yadda yarinyar ta kwashe sauran kayan dinning din ta fice a falon dagani de tsoronsa ma takeji, wani murmushi ne ya subuce masa, tuna yadda ta gansa tayi hanzarin ficewa kmr taga dodo.... Bayan ta fice a side din nasa, seda ta samu guri ta zauna a waje ta maida ajiyar zuciya hadi da sauke numfarfashi, gabaki daya ganinsa chanza mata lissafi yayi, seda ta kwashi 30mnt tana maida numfarfashi hadi da tunano kyakyawar fuskarsa a kallon data masa duk tagano kyaunsa kuma tagane shidin dogo ne (wato mijin manyan mata), murmushi ne ya subuce mata a bayyane,, da kyar ta iya daddafawa ta nufa kiching din ta kimtsa komi a kiching din, da tunanin sa a manne da kasan a ranta, ta hada abubuwan datake bukata na breakfast dinsa gobe, kana ta nufa dakinta, ta kwanta da carbi a hannunta tana lazimi tana tunanosa, so takeyi tayi bacci amma ta kasa baccin dan hk mikewa tayi ta nufa toilet ta dauro alwala ta dawo ta hau kn dadduma ta fara nafilfili sallar dare. Sallarh takeyi amma rabin tunaninta na kan mutuminnan data gani yabi ya tsaya mata a rai ta rasa dalilin hakan, kuma yaki fita daga ran nata. A bangaren goganma hakan take koma ince tafi hakan, a dadduma shima ya kwana yana nafilfili amma zuciyarsa na kn yarinyar time to time se kaga kawai yasaki murmushi, be taba ganin halittar databi ta zauna masa a kahon zuciya ba kamar yarinyar nan , ya rasa yazeyi ganinta ya kara sa masa kwad'ayin sake ganinta again, be saba da yanayin da yake ciki ba, dan haka zuciyarsa kmr ta fito fili Allah Allah ya dingayi gari ya waye ya sake ganinta ko ze kara samun sassaucin gobarar dake nemsn tashi a birnin gonar zuciyarsa..bayan yayi sallar asubah ya kasa komawa bacci ya dawo falon ya zauna sanye da kayan bacci riga da wando butter milk masu tsantsi hadi da tafshi, ba karamin amsarshi kayan baccin sukayi ba face dinnan tasa tayi wani fayau da ita tayi haske irin hasken musulunci...Zaunawa yayi a falon yana kallon time 8:30am ya koma dinning room din ya zauna kawai so yakeyi yaga yarinyar daga jiya zuwa yau kansa ya juye gabaki daya ma rayuwarsa neman chanzawa takeyi, shi sam be saba da wannan mood din ba, shiyasa baze iya controlling ba, kwata-kwata yanzu ji yakeyi kawai a duniyar nan yarinyar kadai yakeso yayita gani ma a rayuwarsa yunwar cikinsa ma yadena jinta, yarinyar ce ta hanasa yin baccin yau, yasan wallahi in be ganta bama baccin baze ziyarcesa ba kwata-kwata shi kadai yasan tukikin da ransa keyi. Daura kansa yayi a kan dinning table din ya kwanta yana kallon kofa, se yaga kmr itan yake gani a jiyan, kawai se shape din bayanta ya fado masa rai ji yayi tsigar jikinsa ta tashi yarrr, a kallo daya ya gane yarinyar nada baya da cikar kirji, yana ganin mata dayawa amma be taba ganin mace kamar yarinyar ba ta zauna masa a kahon zuciya gashi dagani karama ce sosai....yana cikin tunani tunanin yarinyar bacci yayi awon gaba dashi me matukar nauyi. 9:43am ta shigo side din cikin sanda kmr munafuka zuciyarta se azabar bugu takeyi, idanuwanta suka sauka a knsa kasancewar fuskarsa na fuskantar bakin kofar shigowa,