← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 107

Sashe 43

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read

dauriya ne ainun. Washe gari ma haka ta wuni tana ziryar dakinsa, tana basa abinci a baki yana ci kadan-kadan yau yakeci ba kamar jiya ba. Yauma da daddaren riketa yayi har daya na dare. Ta tashi zata tafi ya riko mata yatsun hannunta na dama.... Wani irin shocking me ratsa gangar jiki ne ya ziyarcesu a lokaci guda musammanma shi gogan,, d uk seda jikinsu ya amshi bakon yanayi, ya kara rike hannun nata gam a cikin nasa wani irin laushin dadih na ratsashi be taba rike hannun mace me laushin nata ba, abinda yaji a jikinsa baze misaltuba,harshe baze iya kwatanta abinda yaji a rike hannun nata ba, amma fa yaji ni"ima ta ratsashi hadi da nutsuwa a lokaci guda. A bangaren al-muqri'ah seda ta sauke ajiyar zuciya so takeyi ta kwace hannunta a cikin nasa saboda abinda takeji a jikinta, bako ne bata taba jinsa ba se yau, shiyasa ta gaza rikewa, danma ta daure, zata iya rantsewa wani namiji be taba tabata ba se yau, Shine namiji na farko da hannunsa ya fara zuwa cikin hannunta, ba d'ana mijin daya taba kusanto jikinta seshi, shiyasa hatta da kwakwalwar knta seda ta amsa. Kokarin kwace hannunta a cikin nasa ta shigayi amma kash! Duk yadda taso ta kwace hannunta a cikin nasa ta gaza yin hakan, sbda rikon daya mata ba dan kadan bane. Idanuwanta ta zuba masa taga shima itan yake kallo nan take ta Fahimci idanuwansa duk sun bi sun kara narkewa, saboda wani irin abu dayakeji yana masa yawo a cikin kwaryar mararsa....sunfi karfin 10mnt a haka se kara matse mata hannu yakeyi a cikin nasa, ganin yanata matse mata hannu har ta d'an farajin zafi yasata sake kokrin kwace hannunta a cikin nasa a karo na biyu, wannan karanma gazawa tayi, rikon daya mata yafi na farko, dan hk ta hakura. Ajiyar zuciya ya sauke hadi da lumshe idanuwansa ya budesu a knta, yayinda idonsa da nata suka hade cikin na juna, nan taga idanuwan nasa sun kara narkewa fin dazu.. "Pls ki kwana a nan knga banda lafiya kar in mutu kafin safiya dan Allah ...." Yayi maganar cikin magiya hadi da kara narkewa dan gani yakeyi in ta bar dakin ze iya mutuwa kafin safiya, sbda tunaninta, ya tabbatar da in yana ganinta ciwon jikinsa zefi masa sauki.. *Wad'anda suka Biya VIP zasu jini da daddare insha Allahu.... Ranar friday da saturday bana posting pls* Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card. SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah) Page12 Zaro dara-daran idanuwanta kyawawa tayi waje, dukda tausansa ya rufeta saboda marairaicewar dayayi, amma hakan be hanata girgiza masa kai ba alamar "Aah..." Kara narkewa yayi, yayinda idanuwansa ke kan hips dinta luntsuma-luntsuma dinnan, yaci gaba da magana yana mejin azabar tsananin sha'awar yarinyar na gigita masa kan kaciyar azzakarinsa dake killace cikin gajeren wando. "Dan Allah banda lafiya fa...taba jikina kiji zazzabi nakeyi fa sosai..." Ya karashe maganar yana dan matsa hannunta dake cikin nasa, laushi da laushi ya hadu, nan take jikinsu ya amsa, kadamashi gogan yasamu labari, wanda gabaki daya hankalinsa ya gama tashi. K'in taba jikin nasa tayi kuma ta girgiza masa kai a karo na biyu alamar aah. Kara narkewa yayi kamar candle yasamu zazzafar wuta. "Dan Allah dan darajar Annabi SAW, ki kwana a nan , knga ni banda kowa in kika tafi waze dinga miko min abu in inaso haba yarinyarta knji..." Ya fadi wadannan kalan ba tare dayasan ya fadesu ba, shide kawai yasan maganganun daga zuciyarsa suke fitowa direct ba kwana kwana.. Tausayinsa ya kuma ninkuwa a ransa, sam batasan kwanan amma batasan masa musu sbda girmansa da take gani, dan haka tayi shiru a wannan karan bata girgiza masa kai ba, amma fuskarta na bayyana batasan kwana dakin nasa. Ya fahimci hakan a kn kyakyawar fuskarta dan fuskarta bata boye abinda ke zuciyarta, zuwa yanzu ko shiru tayi yana fahimtar ma'anar shirun nata. "Zaki kwanan dan Allah?'' Ya kara fadi murya cike da magiyar dabesanma ya iyata ba se yau, shifa bema uban kowa irin muryar nan da yake mata, ita muryar da yake mata magana da ita dabance, duk irin yadda yakeda mulki amma ita be iya mata mulki ko kadan. Ba tare da tace komi ba ta koma ta zauna kamar zata fashe da kuka, shikam gogan farin ciki ya rufesa,."zaki kwanan kou yarinyata?'' Turo masa baki tayi irin na shagwababbun yara, daman tini ya fuskanci dagani tanada shagwaba. Yadda ta turo bakin ba karamin tafiya yayi da imaninsa ba, ga baki dan mitsili kmr gidan tsutsa data turosa seya kara kyau, ji yayi kamar ya danneta ya tsotse mata baki, domin ya jima yanason ya tsotsi bakinta kawai daurewa yakeyi. "Kina fushine saboda bakiso ki kwana a dakina kou?'' Ya jefo mata tambayar, duk yabi ya zama aku me suturu a knta. Kara turo masa bakin tayi sosai, ta lumshe ido ta bude irin na masu fushi. Wannan karan dariya taso ta basa amma ya daure yayi murmushi kawai yace "tashi to ki tafi dakinki, tinda kinfi so na mutu..'' Ya fadi hadi da kara narkewa. Juyowa tayi ta kalli fuskarshi, fuskarnan tasa tayi fayau tayi hasken rashin lafiya, idanuwanta Suka ciko da kwallah saboda batason maganar mutuwa, domin mutuwar ce tasakata a halin datake ciki. Girgiza masa kai tayi alamar "Aah.." Da maganar bebaye tace "zata kwana ita batason maganar mutuwa..." Murmushi ya saki a zuciyarsa, domin ya gano lagonta....ya kara matsota ya zuba mata ido ko kyaftawa beyi yayinda farin ciki ya rufesa, yau ze kwana daki daya da abinda zuciyarsa ke zalama a kai, ko da komi be shiga tsakaninsu ba, shi zeyi alfahari da ita a hakan. kureta da ido yayi yayin da yakeji kamar ze hadiyeta.... tsawon 30mnt yasa a gaba yanata kallo hakan seya tsoratata, saboda kallon yayi yawa,, dan haka ta matsa, yabita da kallo inda ta matsa din, ta koma kasan dakin, ya kuma binta da ido, ita batasan kallon da yake mata ba nutsuwa yake samu a jikinta shiyasa ya nacewa kallon nata...ganin ta koma kasan ma amma yaki dena kallonta, yasata tafa hannu yayi firgigit still yana kallonta out of control yace "kinada kyau!...'' Besan ya fadi kalmar ba seda ta fito daga bakinsa ya fahimta. Yadda yayi maganar yasata sakar masa murmushi shi kadai ne a duniya inyace tanada kyau take shiga nishadi mara boyuwa. "Ga toilet can in Zaki shiga,.." Ya fadi hadi da nuna mata inda kofar toilet take da hannunsa. Girgixa masa kai tayi alamar aah dan ita bame yawan uzuri bace. "Zoki kwanta toh a nan..." Ya kara fadi hadi da nuna mata kn gadonsa,, a wannan karan hade masa rai tayi, ta makale kafad'a, ta juya fuska gefe dan bazata kwana a kn bed dinsa ba wallahi ita ba yar iska bace...." Ta fadi a ranta. "Bakyaso ki kwana kusa dani?" Ta daga masa kafada alamar eh. Yayi-yayi ta hayo bed ta kwanta taki hayowa sede ta kwanta a kn carpet, ya sakko a kn bed din yace mata ta kwanta a kan bed shi ya kwanta a kn carpet amma ina sam taki yadda da hakan dole ya koma kan bed dinsa ya miko mata pillow da bargon lulluba ta amsa ta lullube daman bataso ta kwanta ta saki jiki, hips dinta su bayyana, da luntsuma luntsuma din nonuwanta, seda ta lullube jikinta tsaf dukda ba sanyi takeji ba kana ta kwanta., fuskarta kadai ta bari a waje, ya kwanta ta gefen daze dinga kallonta, ya tsureta da ido, yana kallo tayi adduarh shima addu'arh yayi idanuwannan nasa ko alamar bacci babu, abinda yakeji a zuciyarsa a kn yarinyar baze barshi yayi bacci ba ,.. Al-muqri'ah kuwa ba jimawa bacci yayi awon gaba da ita, shikam gogan kwana yayi yana kallon, kyakyawar fuskarta...kiran sallar farko ta tashi zuwa lokacin gogan yasamu bacci kenan, mikewa tayi ta fada bathroom dinsa, kyaun bathroom din ya rud'ata, seda tayi 5mnt tsaye tana karema bathroom din nasa kallo ga kamshi na ratsata kana tayi fitsari tayi tsarki, ta dauro alwala, ta dawo dakin taga inda aka tanada danyin sallah, ta isa t tada sallar nafila,,,seda aka fara kiran sallarh asubahi kana ya farka Ya ganta tanata nafilfili nan ya karajin ta shigar masa zuciya, saboda ibadarta, haka kawai yaji ummihnsa ta fado masa rai, sbda ummihnsa ma kullum setayi nafil-fili kafin sallar asubahi, duk sadda zega yarinyar se ummih tazo masa zuciya, ganin yarinyar na tunasar dashi ummihnsa,. Mikewa yayi yanajin kwarin jikinsa ba kmr jiya ba amma sede yana ganin jiri, dakewa kawai yayi hadi da cijewa ya nufa bathroom dinsa, alwala ya dauro zuwa lokacin an fara kiran asubahi, yana dawowa dakin yaga be ganta ba, wato tayi tafiyarta, murmushi ya saki , shide yau farin ciki yakeyi kamar an masa kyautar Aljannarh, sbda ya kwana yana kallonta abinda yakeji a knta ya yawaita a zuciyarta, Zallar Zazzafar matseefa da jarabar SO yake mata, ba tare daya sani ba. Sallarh asubahi yayi kana ya koma ya kwanta zuciya cike da zafin tunanin yarinyar....seda sukayi 2days suna kwana tare, ita tana kasa, shi yana kn bed, kwana yakeyi yana kallonta, lokuta da dama ji yakeyi kmr yazo ya rungumeta ya shige cikin jikinta ko ze samu sassaucin abinda yakeji a knta, amma sede kash ya gazayin hakan yarinyar kwarjini take masa. A kwana na uku tace ita bazata sake kwana a dakinsa ba, badan yaso ba ya kyaleta ta koma kwana dakinta, kmr an zubo masa wani sabon ciwo haka yaji, ciwon ma karuwa ya dingayi, musammanma in dare yayi, amma da rana inze ganta se yaji saukin ciwon. Yau ya gaji da ciwon dake jikinnasa, ga azabar jiri dake dibarsa duk sadda ze tashi tsaye,, dan haka 6:pm Ya fito a daddafe dreva yajashi zuwa asibitin dr mus'ab, tin kafin su karasa ya masa message cewa gashinan zuwa asibitinsa, dr mus'ab ya masa reply da toh. A office din dr mus'ab din Abdoljalal ya samesa. Kallo daya dr mus'ab ya masa bayan ya shigo ya zauna ya fahimci gogan fa yau ba knta, Anwa uwar biki sata lafiya. Abdoljalal ya zauna yayi shiru se karkad'a kafa yakeyi duk yabi yayi sanyi tako ina
Chapter 43 · 0% Book details