Sashe 41
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
jin yadda yace mata i miss you, taji dadin kalmar kuma se kunyarsa ta yawaita garesa, daman tana tsananin jin kunyarsa, ba a taba halittar datake jin kunya ba kmr shi. Tsugunnawa tayi ta gaidasa tana kare masa kallo, daman tin a kallon farko ta fahimci ya rame. Amsa gaisuwar tata yayi, hadi da karasawa ya zauna kn daya daga kujerun dinning din, zuciyarsa na cike da nishadin farin cikin, se yanzu yasamu nutsuwa daya sata a ido, daman dan ita ya dawo garin. "Ya akayi kikasan na dawo?'' Ya jefo mata tambayar zuciyarsa cike da nishadin daya jima beyi ba se yau. Da bebanci tace nasa "Larai ce..." Ya fahimci me take nufi, domin kome zatace yana fahimta. "Ta kyautamin...." Ya fadi a zuciyarsa, nishadin gani ta na ratsashi, tsayawa yayi ya zuba mata ido, tana tsugunne daga gaisuwar data masa bata tashi ba, ganin yadda ya tsura mata ido yasata yin kasa da knta, wasu irin hawaye ne suka cika masa idanuwa taf, besan hawayen kona meye ba,, saurin juyawa yayi saboda ganin hawayen na neman zubo masa,yana juyar da knsa kuwa hawayen suka wanke masa fuska, abin mamaki kuma masu zafi, saurin goge hawayen yayi, da hannunsa yayi controlling sauran kada su zubo, dai-dai ta dago taga ya kauda fuskarsa gede. After 2mnt ya juyo da face dinsa yana kokarin danne abinda yakeji a zuciyarsa. "Kiyi serving dina pls'..." Ya fadi hadi da marairaicewa. Ba musu ta tashi tayi serving dinsa, byn ta gama zata juya ta bar dinning room din, ya mata umarni data zauna a kn dayar kujerar dinning din, kuma yace karta masa musu..." Taso ta masa musu amma ganin ya horeta da hkn yasata zaunawa kn kujerar taji wani azabar laushi ya ratsa bom-bom dinta, to dole ga laushin duwawuknta ga laushin kujerar. Tana zaune harya gama cin abincin yana kallonta, ba karamin ci yayima abincin ba, saboda yana ganinta. Ta kwashe kyn ta fice , yana kallonta ji yakeyi kmr ya tashi yaje ya rungumeta. Yana zaune, harta gama kwashe kayayyakin yana zaune ta fice badan yaso ba a ransa.... After dawowarsa da 1week, yanayoyin dayakeji a kn yarinyar ya kara chanzawa, azabar sha'awarta ta kara ninkuwa a garesa, yanzu bacci ma be iyawa, gashi daya ganta se yaji kamar yaje yabita ya matseta ga jikin bango ya taba mata duwawukannan dasuke kasheta. The more yake ganinta the more yake jin bala'i a mararsa ji yakeyi kmr ya haukace a kan yarinyar, zuwa yanzu duk sanda ze daura kwayoyin idanuwansa a kan yarinyar se yayi kwallah amma a boye be bari yarinyar ta gane, kwata-kwata ya gaza fahimtar me yakeji gami da yarinyar. Yau gabaki daya ya kasa bacci, kawai so yakeyi yaga yarinyar kuma ya rungumeta saboda gani yakeyi inya rungumeta ze ragejin azabar dayakeji a zuciyarsa da bargon jikinsa. 1:am ya tashi ya zaune zumbur kamar an tsungulesa, ya mike tsaye sanye da kayan bacci light golden riga da wando, fuskarsa da sumar knsa duk yabi ya hargitse, sbda shi knsa a hargitse yake, ji yakeyi kmr hauka ya kamasa yabi ti-ti sbda abinda yakeji a zuciyarsa yasan kadan ze ragema ya haukace, ga azabar sha'awar yarinyar dake gigita masa Azzakari. Takalminsa yasa na bacci, kawai ya fice a dakin a hnkli yake tafiya kmr Wanda kwai ya fashe masa a ciki, a haka ya sakko down stairs, ya tsaya a falo, kmr wani zautacce, ya nufa dinning room dinsa Ya zauna kn chair, hadi da dafe mararsa wadda ke masa azabar radad'i na zallar sha'awah ya jure harya gaji da jurewa wallahi ya gaji da hakuri. Seda yafi 20mnt a zaunen kana ya mike zumbur kmr an tsungulesa yabi ta kofar kiching ya fice a side din nasa, idanuwansa suka sauka a kn dakin dayakeda tabbacin tana ciki. "Wallahi inaso in ganta ..in ban ganta nayi hugging dinta ba yau haukacewa zanyi..." Ya fadi a fili without control....kmr an zugashi ya nufa dakin datake gadan-gadan, ji yakeyi shi bekima yau komi ze faru ba ya faru, abinda yakeji kawai yakeso ya samu sassaucinsa. *shin meze faru ne yau? Biya kisha labari ,akwai sirrika na ma'aurata a ciki wadanda insha Allahu zaki karu, dadin dad'awa akwai darasi na ban mamaki a ciki, da ilmin rayuwa* *VIP nera duba daya (1000), normal group nera dari biyar (500), VIP posting kullum, normal group posting 1page duk bayan kwana daya-daya, Transfer 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank, ko katin M.T.N, da VTU ta wannan number din 08101626484, haka shedar biya ma duk ta number din danasa a sama ne, dan Allah sis nayi bayanin komi pls karki tambayeni sauran karin bayani...kuma dan Allah kada a tambayeni free books dina, sede in paid books dina irin su KYAUTAR ALLAH, YAR DANDI CEH, INSO CUTA NE...su kadai za a tambayeni pls free books din a tambaya a grp* Manyan mata classic ladies ku garzayo kuse kayayyakin mata, na mallaka hadi da kara dadin duri a kn farashi me sauki, ga sauki kuma ga aiki insha Allahu hajjaju, matsalolinki sunzo karshe, dan wallahi in duri ba ddh baki taba gane kn gadon d'ana miji.. Ku tuntubi lambar nan 08101626484 ngde da soyayya. *Note.... Ina godiya da masu Sona dan Allah, masu zagina kuma ku zage dantsi ku kara kaimi , ina d'iba kuna kwashemin, a lokacin da kikejin kiyayyata kamar ki kasheni a lokacin wasu kejin suna sona, kuma suke son books dina, insha Allahu bazan bawa masoyana kunya ba... Annasi kuyi hkri ita duniya ba dan mutum daya aka yita ba..nagode masu kaunar books dina dan Allah Ranakun hutun posting fina...friday Saturday. SDEEN selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE selling MTN data with this cheap price MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month Airtel,9mobile and Glo also available. *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR Call *08066268951* SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah) Page11 Yana isa bakin kofar dakin nata, yaja ya tsaya yayin da zuciyarsa ke Beating da azabar karfi, hakan yakeji duk sanda ya ganta, ko inta shigo side dinsa, koda yana sama ne, inde har tashigo aje masa abinci a zuciyarsa yake ganewa. Hannunsa ya kai kan handle din kofar, yaji zuciyarsa na kara yawaitar bugu, lumshe idanuwansa yayi yana me sauraron bugun da zuciyarsa keyi, yayinda take masa barazanar tarwatsewa,,,seda yafi karfin 10mnt tsaye, kana ya iya murd'a handle din dakin a hankali, nan yajishi a kulle, dai-dai lokacin tana zaune kan dadduma tana nafilfili, bataji karar murd'a handle din ba, saboda be kara laushi ne dashi.... Jin kofar a kulle yasashi dawo da hannunsa baya, yanajin zuciyarsa kamar zata buga saboda tsabar SO, jiri yaji yana neman dibarsa, zaunawa yayi nan kasan kofar dakin ya dafe knsa, zuciyarsa kmr ta faso kirjinsa ta fito waje, ya rasa yazeyi da duniyarsa, ji yakeyi kmr ya fashe da kuka, yanason ya ganta amma baze iya yin knocking din dakin ba, dade ya samu dakin a bude ne ya tabbatar dase ya shiga, idanuwansa na yunwar ganinta, haka jikinsa na tsananin bukatar ta, uwa uba ga sha'awarta dake wahalar da tumbin mararsa. Seda ya kai 2:30am a zaune a kofar dakin dafe da kai, kana ya iya mikewa jiki a sukane ya juya ya koma side dinsa, a bedroom dinsa ya yada zango, gaza kwanciya yayi bisa bed, kawai ya kwanta a kasan carpet din dakin jikinsa sanyi karai, ga sanyin waje daya kwaso, nan da zazzabi Me zafi ya rufesa, ya koma bisa bed ya kwanta ya lullube ba jimawa baccin wahala ya kwashesa, a baccima mafarkinta ya dingayi. Da asubahi a daddafe ya tashi yayi sallar asubah a daki, abinda be taba yiba wato missing jam'i se yau. Bayan ya idar da sallarh, A daddafe ya fada bathroom ya hada ruwan dumi sosai, yayi wanka , still zazzabin dake jikinsa be sauka ba ga azabar sha'awar yarinyar ta addabesa, dadin dad'awa ga kewarta wanda kesa zuciyarsa mummunar harbawa, a kullum cikin yunwar ganin yarinyar idanuwansa, da zuciyarsa suke. jallabiya kadai ya iya sawa bayan ya fito wankan, jikinsa se rawa yakeyi saboda wani sabon zazzabi ne ya rufesa komawa yayi ya kwanta ya lullube da da bargo har kansa, se rawar sanyi yakeyi,.....haka ya wuni daki da azaban zazzabi, sallolinsa na wunin ranar a zaune yayi su, gashi yanaso ya sakko kasa ya ganta amma ya gaza yin hakan, sam beyi gaggawar shan magani ba, saboda zuciyarsa na sanar dashi ciwon bana maganin asibiti bane. A bangaren al-muqri'ah ta kawo masa abincin safe, ta dawo taga be ci ba, har wuraren 12:am ta kwashe ta kara kawo na rana , suma beci ba, ta kawo na dare , ta dawo 11;am taga shima beci ba, seta fara tunanin ko be gidanne, amma kuma taji a jikinta yana cikin gidan, har 12:am tana nan a side dinsa tana tsaye tanata tunani tunani, ta kwashe kayan abincin jiki ba laka, ta kai kiching ta gyara komi ta nufa dakinta ta kwanta, nan ta gaza bacci se uban tunani-tunanin dake dawainiya da ranta a kn Abdoljalal. Ganin ta gaza baccin ta tashi ta fara sallolinta na dare kmr yadda ta saba, amma zuciyata na kn tunanin gogan, yawancin addu'ur'inta ma duk a knsa ne. Haka washe garima takai abincin safe taje ta samesa yadda ta kaisa, zuwa lokacin seta fara jin zuciyarta na mata wani iri, ta kwashe kayayyakin, tana ajesu a kiching kawai ta nufa side din su larai , a hanya ta hadu da laran itama zatazo gunta ne ta fara aikinta tin yanzu dan acewarta da zafi zafi ake bugun dutse 50k ba wasa ba. Cikin bebanci al-muqri'ah ta tambayi larai ko megidan ya sake tafiya ne?'' Larai bata fahimci me take nufi ba, ganin bata fahimta ba yasa al-muqri'ah jawo hannunta suka nufa kiching ta mata gwari gwari,...larai ta fahimci me take nufi tace "Kina nufin jiya kin masa abinci be ci ba kwata-kwata?'' Al-muqri'ah ta daga mata kai alamar Eh. Larai tace "Aah gaskiya beyi tafiya ba, yana nan dannaga motocinsa kaf a jere be fita ba gaskiya, sede ko in yana sama ne knsan manyannan, kila beson hayaniya ne, kici gaba