← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 107

Sashe 48

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read

dauro alwala beso alwalarsa ta karye, yasan muddin yayi tunaninta se alwalarsa sa karye. Boxes yasa hadi da zuba Jallabiya maroon dark sosai, ya feshe jikinsa da perfume, kana yayi sallar la'asar, yana idarwa ya mike daga kn daddumar kenan dr mus'ab ya shigo dakin bakinsa dauke da sallahma, Ahamad ne ya kawoahi har kofar dakin kana ya juya, danshi dr be taba shigowa gidan ba se yau. Abdoljalal ya kalleshi fuska cike da mamakin wai yau dr ne a gidansa. "Waya maka kwatancen side dina da dakina?'' Itace tambayar da Abdoljalal ya jefowa dr. Mus'ab ya bashi amsa dacewa "Ahamad ne, yamin jagora, saboda sanadi nazo gidanka, da bazanzoba wallahi, ni zuwa gidanka ko sha'awarsa banyi..." Abdoljalal yaja Guntun tsuki hadi dacewa "kaji dashi.... Dan isknci Kuma seka fado min daki, yanzu inda ace ina bisa duri fa daya zakayi..." Murmushi Dr mus'ab yayi hadi da karasowa hannunsa rike da ledoji yayinda yake sanye da kananun kaya idanuwansa sanye da glasses, ya zauna gefen bed inda Abdoljalal ke zauna, yana fadin. "Durin ubanwa? Ai nasan ba durin dazan sameka kana ci shiyasa na sako kai kawai, ai bakada durin dazakaci..."..Abdoljalal yaja wani guntun tsuki ya dake yace "Sanin da kayi yanzu inada duri a gefe..." Dr mus'ab yace "Wani durin ko na bebin roba da turawa ke sayarwa, kaima ka siya ka dinga ci..." Abdoljalal ya amshe da "sede uwar na bebin roba wato Na yata..." Dr ya watsa masa kallon bnza yace "Yarka ko yar mutane de..." Abdoljalal ya amshe da "Yata ce mana, kasan de da ace nayi aure da wuri da yanzu inada me 16yrs..." Dr mus'ab yace "Koma uwar me 16yrs ce dakai, Allah yasa me 60yrs ka haifa... wannan de bakai ka zuba ruwanta ba,, hasalima wannan ruwanka kakeso ka hauta ka zuba mata.." Abdoljalal ya amsa da "Insha Allahu ma kuwa, ai wallahi yadda nake cikin tashin hankalin SO se nasa kowa a Tashin hankali,..." Abdoljalal ya karashe maganar murya cike da tabbatarwa..dr yace "Uban wa zakasa a tashin hankali? Ai duk wanda ya debo da zafi bakinsa.." Abdoljalal yace "Ai gobarace zata tashi a tsakiyar karmami..." Dr mus'ab ya zuba masa ido sosai yana me nazarin hausar tasa badan ya fahimta ba yace.."na fuskanci saraki baka shakkar uban komi a kan yarinyar nan..." Abdoljalal ya tabe baki hadi da kwanciya bisa bed dinsa ya wani lafe,, kana yace "in kaji ana rakani kashi ba zawo bane...." Dr mus'ab yayi murmushi yace "nawan AAsaraki kenan..., yanzu de ya jikin naka? Kuma ya yarinyar ka? yama sunan yarinyar?'' Abdoljalal ya sauke fara'ah yayin da yakejin knsa kamar an daukko hular diamond ansa masa a kai, saboda kawai an tambayeshi ya al-muqri'ah yace "Al-muqri'ah sunanta, lafiyarta lau.." Dr yace "wai wannan sunan sede kai , ai sunan ma babbane kmr yadda kake babba, dan sarki jikan sarki..." Abdoljalal ya amshe da "bafaden al-muqri'ah kuma kou..." Dr ya saki baki, kana ya kyalkyale da dariya yana fadin. "Ashe abin ya kai haka..." Abdoljalal ya amsa da "Tini ma ya wuce haka... Kasan duk girman sarki da mulkinsa bafade ne a gaban mace, ban yadda da hakan ba seda yarinyar nan tashigo min rayuwa,..." Dr mus-ab ya tintsire da dariya yace "100% kana san yarinyar nan jalalu... '' Abdoljalal yace "Gaba da hundred wallahi dr ,,,Allah ya kamani ram a kn yarinyar nan, duk nabi na zama abinda bnso nazama..." Ya karashe maganar yana tunano yadda yasata gohon dole a bango ya dinga goga burarsa a jikin duwawukanta, seda ya saki murmushin nishadi a boye.. Dr yace"To Allah ya sassaura mak.." Kafin ya karasa Abdoljalal ya katseshi dacewa "Aah bansan adduarh nan taka, wato Allah ya sassauta min san da nake mata kake nufi, to inna dena santa in shiga ina? In rayu dawa? A halin yanzu data shigo rayuwata nafijin dadin duniyata..." Dr mus'ab ya zuba masa ido, ya dade da fahimtar kome yake fitowa daga bakinsa direct daga zuciyarsa yake, yasan ba karamin san yarinyar yakeyi ba , dominshi saraki baya munafunci, abinda ke zuciyarsa yake fad'a. "Allah ya jibancemu saraki saboda damuwarka ai tawa ce,,Allah yasa yarinyar nan tazama Alkhairi gareka ..." Abdoljalal yaji dadin adduarh dr garesa ya amsa da amin...'' Da dr yace Allah yasa yarinyar taxama Alkhairinsa se yaji a ransa irin kamar ya auretannan ne. Dr mus'ab ya duba Bp din nasa yaga har yanzu be sauka ba, sema hawa daya kara yi. Dr ya kalli saraki yace, "Baka bacci kou..." Abdoljalal ya amsa da "ai ta hanani yin baccinne dr, soyayyarta a zuciyata baze barni na rintsaba..." Haushi ya kama Dr mus'ab yace "Okay karkayi baccin, ka bari jininka yayita hawa, inka mutu ta mutu kwa hadu a can lahirar kuci gaba da soyayya..." Abdoljalal yace "Aiko a canma insha Allahu da ita zan tashi a aljannarh ta, a matsayin matata..." , dr yace "Amma ba a kashe kanka ba ko...dan wannan kashe knka kakeso kayi...haba da Allaj , ya jiya na gwada Bp ya hau yau a memakon inga chanhi se naga ya kuma hawa, wlhi dr ka sassautawa knka, karka kamu da ciwon zuciya, wanan ai wasa ne kakeyi da rayuwarka ..." Dr ya hau masa fada, ta inda yake shiga bata nan yake fita ba..shide Abdoljalal se bin dr yakeyi da ido, danshi yasan ciwonsa beda magani yarinyar ce maganinsa, dr Ya nunnuna masa magungunan daya kawo masa yace "Kasha wannan magungunan nan da 7days zan dawo inga ya jikin naka, dan magungunn nan zasuyi 7days, kade dinga shansu a kan lokaci..." Abdoljalal ya amsa da toh, hadi da masa godiya, mamaki ya rufe dr wai yau jalalu ne ke masa godiya.6:pm dr ya bar gidan nasa, har bakin mota Abdoljalal ya rakosa. Dr mus'ab na shiga motar ya zaro wayarsa daga aljihunsa yayi dealing wata number Mara suna, bugu daya aka dauka dr mus'ab yayi murmushi kana yace "zobennan a hadashi da mahadinsa..." Daga cikin wayar wani sautin dariya ya fito me tattare da jin dadih. "Yanzu yanzu ma kuwa...."cewar wanda suke wayar namijine. Dr ya saki dariyar nishadi, ba tare daya kara cewa komiba suka ajiye wayar.. Tinda ta bar side din bata dawoshi ba a ranar, har dare duk larai ce ta kawo mishi abinci amma sede al-muqri'ah ce ta dafa abincin. yanaso ya tambaya larai meyasa ita al-muqri'ah bata kawo masa abincin ba,, amma se ya bari kawai saboda yasan masu aiki da tsegumin tsiya, kuma shi be magana dako wacce me aiki a gidan, inde suka gaidasa ya amsa shikenan a kam al-muqri'ah ya fara magana da mace a duniya. Duk se yabi ya shiga damuwa saboda be ganta ba, yasan de yau ya tafka mata babban lefi, taba duwawukannan dayayi yaja masa matsifa ba kadan ba, ammafa dukda haka beyi nadamar taba duwawun da yayi ba, dan har yanzu dadin na nan yana masa yawo a mara,.. 12:am yasan kafafuwan ma'aikata sun fara daukewa a gidan dan haka ya fito sanye da jallabiya light ash, kafafuwansa sanye da takalman yan hutu, lokutan daya dauka be ganta ba duk se yabi ya rikice, ga missing din duwawuka ya addabesa. Karasawa yayi dakin nata, yana ganin securities nata zagaye a gidan amma hakan be hanashi karasawa dakin nata ba direct duk ma'aikatan gidan suka zubo masa ido, daman last time dinnan ma dayaxo side din duk suna kallonshi sede fa ba bakin magana, ko gulma bata yuwwa ayita, saboda kowa yasanshi shi mutumin kirki ne, inma da wanda ya zargeshi to fa sede a zuciya, , dukkaninsu ko za a kashesu wannan magana bazata fadu ba sede gani da ido. Taba kofar dakinnata yayi yajita a kulle, tana kwance se kuka takeyi saboda bakin cikin tattaba mata duwawu da yayi, ta fahimci ma ba wani jinnu kawai isknci ne, kuka kawai take tayi kmr zata haukace, yayinda zazzafi me zafi ya lullubeta. Dayaji kofar a kulle sam beyi kokarin knocking ba, tunaninsa ko tana bacci ne. , zagayawa yayi ta window din dakin, yadda ze samu ganinta, se yaci sa'ah labulen window din a bude yake ga hasken kwan lantarki, zuciyarsa tayi fari, ya hangota kwance a kn bed still da hijjabi a jikinta, dukda bega fuskarta ba amma sedaya samu nutsuwa, baya ta bashi, dan haka ya samu yaga duwawuknsa dayake kauna,...yafi karfin 1h a tsaye yana kallonta, kana ya juya ya koma side dinsa badan yaso hakan ba, sedan ganin securities nata zagaye yasashi barin gurin. Da kyar Yau yasamu yayi bacci, shima saboda temakon magungunan dayasha wanda dr ya kawo masa,,, se asubahi ya tashi yayi sallar, yana idarwa ya sakko kasan, yayin daya tadda usman nata gyaran gidan,gaidasa yayi ya amsa fuska sake hadi da tambayarsa "ka gama gyaran dinning room?'' Cikin ladabi usman ya amsa da "A..." Abdoljalal ya nufa dinning din ya zauna, yana jiran tazo kawo masa Breakfast yasan insha Allahu yau kila tazo...yana zaunen yana kallon time Duk yabi ya kosa, ko wanka beyi ba kawai so yakeyi ya ganta yasamu ni'imar jikinsa ji yakeyi kmr ya shekara dubu be ganta ba, so yakeyi yaga face dinta, ta riga ta bari yayi sabo da ita, zuciyarsa ma ta saba da ita, yanzu baze iya rayuwa bata ba. 9;am larai ta shigo hannunta rike da trea ta tsugunna ta gaidasa ya amsa a takaice, ta karaso ta ajiye trea din a kan dinning din, ta juya ta fice yana kallanta, dukse yaji kunci ya rufe masa zuciya, wato de har yanzu fushi takeyi dashi,. Kasa cin abincin yayi, kawai ya tashi ya haye upstairs zuciya ba ddh, yayi wanka, yana ta tunani tunani,. Ya dawo kasan a nan yayi azahar , yayi la'asar, duk dan ko ze ganta amma ina taki zuwa, sede larai kawai yaketa gani, wadda tazo ta kwashe komi data ajiye yadda ta ajiyesu yaki cin komi to ko yunwa ma beji, yunwar ganinta kawai yake. Da daddare da larai tazo kwashe abincin daren data kawo ta ganshi a zaune ya dake ya tambayeta ina ita yarinyar?'' Larai datake tsugunne tace "batajin dadih ne zazzabi takeyi, girkinma a daddafe take yinsa..." Hankalinsa yayi matukar tashi jin tace wai zazzabi yarinyar keyi, "to ya jikin nata?'' Ya fadi cikin tashin hankalin daya gaza boyuwa a kn fuskarsa. Larai ta amsa da "Dasauki ranka
Chapter 48 · 0% Book details