← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 107

Sashe 107

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 7 min read

ikonsa garesu. Nanfa aka tara jamaarh a falon,harda Ammah, Ammah taji Dadih ganin Almuqri'ah itama Almuqri'ah din hakan take. Zuwa dare tini gida ya cika da isma'il wanda ya dawo jiyannan, dr mus'ab ma tini ya hallara da nurse mami, ana shiga murna, farin ciki ya yawaita a family din me martaba, soyayyar Almuqri'ah ya yawaita a zuciyar me martaba wanda farin cikinsa ya zarce tunanin kowa, aka jajantawa juna hadi da taya juna farin ciki. Tin daran ranar Abdoljalal ya fara tattaba Almuqri'ah a gaban ummih da kaf jamaarh,, ummih taki bashi damar su kwana daki daya da Almuqri'ah duk jarabarsa sede aka hadashi da yaransa dmn suna gunsa, shidasu suka kwana yanata rungumarsu daya gane yaransa ne farin cikinsa ya ninku. Washegari yanayin asubahi ya nufo dakin Almuqri'ah tana sallar tana idarwa ya rungumeta ya shiga gaya mata irin halin data jefasa databar gidansa,, Almuqri'ah ta tausaya Abdoljalal sosai, ya fara shafarta kenan ummih ta shigo dole ya hkra ya fice. A ranar ummib ta fara ma Almuqri'ah gyara na musammanma tana tsananin soyayyar Almuqri'ah fin tunanin ne tunani. Satin su mus'ab da mami daya a garin suka nufa kaduna da goma sha tara na arziki, akayima dr mus'ab aka yima mami, ummih ta musu me martaba ya musu sunsha kyaututtuka na fitar hankali,, hatta isma'il seda me martaba da ummij sukayi masa kyaututtuka mara misaltuwa.. . Kaf ma'aikatan gidan seda sukasan abdoljalal yadawo gidan wato farin cikin gidan, sunsha kyaututtuka mara misaltuwa.. A daddafe Abdoljalal ya iya 2week beci Almuqri'ah ba sbda ummih ta kare tako ina, kawai jalalu ya ballo ruwa yace ze dauki matarsa su koma kaduna. Ummih tace aah sede in babu saude kana Almuqri'ah zata koma kaduna...nan Abdoljalal yabasu labarin haukan saude,tini securities sun gaya masa komi. Washe garin ranar kaf ummih da Ammah dame martaba da jalalu da Almuqri'ah da jakadiya da yaran Almuqri'ah isma'il, suka hau jirgi suka nufo kaduna, sukaga halinda saude take ciki, kashi takeyi zuwa yanzu kuma ta kwashe kayanta ta cinye, kaf seda sukasa face marks kana suka iya shiga dakin, da saude take ta farko farko. Saude na ganin jalalu ta fara ihu kmr an mata Allura tashiga tonawa kanta asiri da duk abubuwan datawa jalalu daga farko har karshe, har mahaifiyarta data bayar akan jalalu bata boyeba, ta tonawa kanta asiri tass. Kowa seda yayi kuka, suna mamakin rashin tausayi irin na saude. Ummih se kuka takeyi tana Allah ya kara sakamin ninkin ma ninkin awai take cewa,, me martaba ya jawota jikinsa yana fadin "Ai ga sakayyarnan tana gani..." Kowa seda ya kokawa saude duk ta zazzage ko an bata abinci bataci, se tsutsar gabanta takeci da kashin dake fitowa daga duburarta. A nan take ta balle ta ruga a guje, securities sukayi sukayi su kamota amma sam ta kufce musu ta fice a guje ta hau titi wata katufar tifa ta bigeta nan take tayi fillah fillah kaf hannayenta da kafafuwanta suka fita,cikinta ya kasu kashi goma, kanta yayi rabi rabi yayi daga daga a titi, nande saude ta rasu har abadan, da kyar aka tsiinci namanta aka mata sallah akaje aka birneta.. Kunji karshen saude de har abadan tayi mutuwar wulakanci sauran shariarh se an hadu a gaban ubangiji sarkin adalci. Kaf duk suka kara tsoron allah. Suka koma yola jiki a sanyaye, aka shirya bikin tariyar Abdoljalal da Almuqri'ah akayi komi harkar Arziki, akwatuna dozing goma jalalu yama Almuqri'ah na lefe, yama yaransa yan hutu akwatuna goma goma kowannensu, kaf kayayyaki ne Alfarma a ciki. Abdoljalal ya tare da masoyiyarsa Almuqri'ah a dankareren gidansa sabo dal ba gidan dasuka zauna da saude ba, shi wannan gidan tini ya badashi kyauta ma Ahamad,shima ya tare da iyalinsa, Abdoljalal yasa aka saki securities dinsa wadanda sukaji jiki tini, ko wannensu ya bashi 20m. Abdoljalal ya gurji amarci shida Amaryarsa Almuqri'ah, yaran kam ummih da Ammah aka barmawa , domin ummih tace bazasu tafi da yaranba sede aka bar musu yaran har abadan. After 1month suma kaf suka dawo kadunan,. Kande taje gidan taga bataga Abdoljalal ba sede Ahamad, ya kawota gidansu Abdoljalal , Jalalu ya mata dubun sha tara na arxiki, tako ina aka mata kyautar da bazata kara talauci ba, kande tadinga godiya tana kuka ta koma kano, zuciya fal tsoron Allah da farin ciki, tasamu labarin mutuwar wulakancin da saude tayi, sannan tasamu labarin qawar tata datasa tifa tazo ta kashe sauden itama ta haukace tabi titi tini,ba asan inda take ba zuwa yanzu. Jimmalo data samu lbrin mutuwar saude, tini tadawo gidan domin taga Almuqri'ah, ahamad ya kaita gidan Almuqri'ah din, suka rungume juna suna kuka, jimmalo taci gaba da zama da Almuqri'ah ba amatsayin me aiki ba, ta maidata tamkar yar uwarta, har mota tasa Abdoljalal yase mata da gida kusa dasu, tadawo da yaranta , suka zamana kusa kusa da gidan su ummih danasu Almuqri'ah. Sarautar yola tini me martaba ya barwa isma'il,yaci gaba da jagoranci cikin aminci. Larai kam tini ta fara bara a kan titi, wata rana Almuqri'ah ta fita shopping a motarta ta fitina da Abdoljalal yasiya mata, seda jalalu yasiya mata motoci lafiyayyu guda ashirin duk na uban kudade, ya bata kamfanoninsa duka, shide tinda tana bashi gutsu duk dare ai shikenan ta gama masa komi kaf dukiyarsa ya mallaka mata, shikuma me martaba kaf dukiyarsa ya mallakawa jikokinsa wadanda suke neman 1yrs a halin yanzu. Almuqri'ah taga larai ta bata kudade na fitar hankali larai ta dinga kuka ta roki Almuqri'ah gafarar hassadar datayi mata tini Almuqri'ah ta yafe mata duniya da lahira. Kaf securities suka dawo suka cigaba dama Abdoljalal aiki, Almuqri'ah ce ta bukaci hakam, tako ina de a halin yanzu itace star din jalalu, wanda a halin yanzu shike rikeda mukamin shugaban kasa a Nigeria tini yaci zabe. Rayuwa taci gaba da gudana me tsanani ddh da nishand'antuwa ga iyalan me martaba dashi kansa me martabar, tini nutsuwar jalalu tadawo garesa yasamu duri yanata luma kullum kan Almuqri'ah yake kwana yana mata gwatso, tini ta jure itama tazama jarababbiyar irinsa. Abdoljalal ya narka kiba mara misaltuwa tini kaf duk suka koma Abuja dashi da iyalan nasa kasancewarsa shugaban kasa yanzu, , yasamu mukami yabawa dr mus'ab aminin amana, haka yabawa isma'il ma mukami me karfi, ya bawa mami ma mukami kasancewarta me ilmi sosai. Tako ina farin ciki ya wanzu ga iyalan da Abokanayen Arzikinsu. Wannan shekarar kaf abdoljalal ya biya musu zuwa Aikin hajji,, abdoljalal Almuqri'ah wadda keda cikin wata hudu yanzu, dr mus'ab da iyalansa, Ammah, da ummih, dame martaba, isma'il da iyalansa, kande, jimmalo, da kaf securities suka daga zuwa kasa me tsarki.. Byn sun gama ibadarsu suka nufa sudan kasar Su Almuqri'ah da Ammah, nan suka samu labarin mutuwar hydar shima mutuwar wulakanci yayi domin shi ya kashe kansa da kansa, kaf duk sukayi jimami, hadi da jinjinawa duniya, wato da gaske ne da bahaushi yace duniya budurwar wawa, sannan duniya batasan gwani ba. Daga haka suka daga zuwa kasa daban-daban domin hutawarsu,,, suka huta sosai, har cikin Almuqri'ah yakai 8month inda aka tabbatar da yara shida zata haifa kaf maza, kana suka fara shirin dawowa kasarau domin sunfi so ta haihu a Nigeria musammanma ummih dakeji kmr zata maida Almuqri'ah ciki, farin ciki kowa yakeyi, haihuwa biyu Amma Almuqri'ah zata tara yara goma, tako ina se hamdala, kadama Abdoljalal yaji labari, duk duniya ba abinda yakeso kmr Almuqri'ah, komi nashi nata ne na har abadan,,,, So ba karya bane... Tammat bi hamdulillahi,, muna fatan Allah ya saukeki lafiya Almuqri'ah, A nan nakawo karshen book dinnan na wata kishiya, ina rokon Allah ya yafemin mistakes dina,ki dauki na amfani ki watsar da mara Amfani hajjaju.. Fans nagode da soyayyar da kuka nunamin a booK dinnan,,, ina fatan ku nunamin kauna fin tunani na a book dina na NAMIJIN ZUWA (note-pls idan kinsan bakison romances a book karki siya book dina namijin zuma,domin soyayya ce da sex za a zuba na fitar hankali,dan Allah in kinsan zaki fitarmin da book ban fatan ki siya, insha Allahu next year zan saki book din senayi rabinsa) nagode fans Allah ya kara mana hakuri da juna, semun hade a next book Dina. ni da kaina inasan Namijin zuma..balle ku nasan dole ma zaku soshi fans, ga romances ga karuwa. Ina fatan Allah ya yafemin all my mistakes, wadanda kukase booj dina ina roka muku arziki me yalwa a gurin ubangiji nagode kwarai... *DEDICATED TO SAFAIZ....CAN'T LIVE WITHOUT YOU NEMO....* FANS KUSE MAGUNGUNAN MATA WLHI LATEST NE, HAJJAJU KI GYARA GINDI KU ZAUNA LAFIYA DA OGA. 08101626484 Semun hade A NAMIJIN ZUMA....book dinnan dole posting dinsa se dare wlhi sbda dadinsa... Ngde fans ku huta lafiya zanyi kewarku wallahi. SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ 4555fc78fa3741e5a7a190db04c23a50
Chapter 107 · 0% Book details