← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 107

Sashe 65

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read

da wasika ta isa har an karantata karatu me kyau irin wanda muke da bukata, jaridar ta tafi yadda aka tsarata..." Dattijuwar matar tayi murmushin nishadi, hadi da sauke ajiyar zuciya. Kana tace "Alhamdulillahi, Hajiya kande kina bibiyarsu kenan? Ma'ana kuna waya ko kina zuwa gidan....'' Daga cikin wayar Hajiya kande tace "Aah ko kusa, hasalima banda ta inda zanjita, inada ido ne a gidan, na riga nasa matakin tsaro saboda jin kome ke tafiya..." Murmushin fara'ar dake kan fuskar matar ya karu ta jinjina kai hadi da cewa "Ina me miki jinjina hajiya kande da wannan namijin kokarin..." Hajiya kande ta amshe da "Ai na dole ne ranki ya dade, wadannan makudan kudi da kuke bani ai dole in tafiyar da aiki yadda ya kamata..." Dattijuwar matar tace "Hakane wannan...ga lada ga kudi, domin kuwa wannan aiki ne na ceton rayuka da dama, da kuma fidda rayuka a cikin dumbin bakin ciki..." Hajiya kande ta jinjina kai tace "tabbas hakane...amma fa jarida ina tunanin anya za a cimma manufa kuwa, ina tsoron randa asiri ze faso fili,..." Dattijuwar tace "me kika gayamin a kan maganar wasikar a yanzu?" Hajiya kande tace "Wasika fa an tabbatarmin data isa kuma karatunta ma ya wuce yadda kuka tsara, ko ince ya wuce da sanin ku gaskiya, dan ba wanda besani ba a gidan zuwa ynzu shiyasa nake kara hango matsala..." Dattijuwar matar tayi shiru hadi da nazarurruka kwakwalwarta tashiga thinking tabbas itama tasan akwai gagarumar matsala na kwance tana dabo, amma sede inta gayawa me gayya me aiki se yace mata bakomi ai magana ta riga ta tafi yadda ya kamata ko ansamu matsala a halin ynzu ba damuwa, saboda an riga anyi digi me kyau.... "Karki damu da matsalar tinda akwai cigaban ai shikenan...bari in gayawa gimbiya, in akwai wata matsala kina iya kirana ki sanar dani tin wuri, ko in an samu ci gaba kina iya kirana..." Hajiya knde ta amsa da "Angama jarida kanun zance..." Daga hk sukayi sallahma, jarida tayi dealing number din director, a memakon tace bari ta kira gimbiyar, ina tsammanin ta kira mace se tasake kiran lambar Director, haka tsarin yake. Ta sanar dashi duk yadda sukayi da hajiya kande, bansan meyace mata ba, saboda ta kara rage volume sosai, haka tsarin yake, saboda tsaro. "To shikenan yallabai, Allah ya kara doramu a kan ci gaba,,dukda bansan meye tsarinka ba, da kakeda tabbacin ba matsala...." Bansan meyace ba, kawai ta amsa da amin daga haka sukayi sallama ta koma dakin da mara lafiyar take, ta zauna ta tsura mata ido, zuciyarta na cike da nazariririkan kalaman me bada umarni, amma fa itama zuciyarta na ciccike da tsoro, saboda gabaki daya a hatsari wasikarnan take. "Wannan shine bada rayuwa a kan rai....gashi takaddar aiken wasikar tanada nakaso..." Jarida ta fadi hakan a kasan zuciyarta,, tana tsananin san sanin meye advantage din hikimar me bada umarni, dan ita lokuta da dama bata fahimtar komi a kan lamarin, a kullum zuciyarta rauni takeyi a kan lamarin. "Ya ilahi kasa kada ayi d'a kwance uwa kwance haihuwar guzuma..." Itace kalmar data fito daga bakin jarida a wannan karan a bayyane tayi maganar hadi da sauke ajiyar zuciya tayi bending a kan kujerar datake zaune, nan take ta shiga nazarirrika kama daga bisani zuwa yanzu. "Komi sha'ani ne na mahalicci, ya riga ya gama tsara komi, kama daga farko zuwa karshinmu, mu duk muna namu ne, Allah na nashi, na Allah shine dai-dai...." Ta kuma fadi a bayyane da low voice, kawai seta rintse idanuwanta tana me tariyo abubuwa da dama. Nagode masu kirana suji ya jikina, Jikin de Alhamdulillahi nagode kwarai wadanda sukamin message a chart bn reply ba kuyi hakuri mutanen sunyi yawane. Allah yasa mugama lafiya. Hakkinku na raina, naci gaba da posting insha Allahu amma se kun danyi hakuri har yanzu ina asibiti, kawai tunanin hakkinku ne ke raina. Ngde da So da kauna. Vip 1k normal dari biyar (500). 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card or VTU...pls banda kira only chart kawai ko kin kirani bazan dagaba. SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah) Paid Page22 Kwanci tashi asarar me rai kmr wasa watanni na tafiya tamkar ki daga ledar pure water a yayin da kikejin kishi,. Watanni biyu da kwanaki goma sha biyar suka shude, tuni Dr mus'ab ya dawo nigeria, sede basu hadu da Abdoljalal ba. A bangaren Al-muqri'ah taja baya dashi a Sosai a watannin nan, so takeyi ya janye a jikinta ko kadanne, amma ina yaki, sema ya kara zame mata kmr ciwgum, batada yadda zatayi dashi. taso taki yarda suci gaba da fita zuwa office dinsa tare Amma yaki amincewa shi, dole sede taren suke tafiya suje su dawo, zuwa yanzu kaf ma'aikatan sun fuskanci meke wakana tsakanin me-gida da bebiya, sam shi hakan be damunsa, Ai meso ba a sanci da zama matsoraci ba. kwayoyin idanuwansa a kullum kara bayyana abinda yakeji a kan yarinyar sukeyi, ya gaza boyewa, gabaki daya rayuwarsa ta kuma canzawa saboda zuwan yarinyar cikin rayuwarsa, ya zama wani iri duk cikakken me hankali inze kallesa seya fuskanci halin da yake ciki na SO, dabi'unsa sun chanza rayuwarsa ta chanza gabaki daya, se yanzu yake fahintar yana cikin duniya. Fans Amma fa duk shagalin nan da akeyi ita gimbiya Drum batasan anayi ba, ko alama maganar bata isa ga ko kofar side dinta ba, ita fa zuwa yanzu tama manta da wata Al-muqri'ah, mijin nata ma bata takanshi, se azabar kishin banza. lamurranta sun kara tabarbarewa, kawai ta businesses dinta take, kudi kawai, ina zaki kudi me kikeso kudi, a kullum yunwarsu take, itafa ko kudaden accounts dinta ne suka fara low se tayi kamar zatayi hauka, tana bala'in tsoron yankewar kudadenta tamkar yadda take tsoron mutuwarta, tanasan Kudi sosai, Kwata-kwata hajiya saude batada wadatar zuci, ko miskhalazarratin. In har kaga ta dauki waya ta kira Abdoljalal to kudi take bukata, in ba dan hakan ba ko kallan number dinsa batayi, gabaki daya ta gama sakankancewa da duniya, duk monthly boka nada kudin da take biyansa na Ayyukan da yake mata a kullum a kan Abdoljalal shiyasa ta kara sakankancewa, ta riga ta kudirtawa ranta ba wanda ya isa ya rabata da Abdoljalal a doron duniya. Hajiya saude batasan komi ba se sihira, se in dare yayi aljanu suyi bidiri a kan mararta, a kan jalalu babu Abinda bazata iya aikatawa ba. Kwata-kwata Abdoljalal Ya dena fita da securities kullum shi kadai yake fita dagashi se glashinsa (al-muqri'ah), Ubangiji ne Kawai ke tsaresa daga magauta. tin Abdoljalal yana ganin wahalar tuki da kansa harya saba zuwa yanzu, kwata-kwata bayasan abinda ze shiga tsakaninsa da yarinyar, shiyasa dayaga ta fara janye jikinta daga garesa hankalinsa in yayi dubu seda ya tashi, ya sanar da ita ya riga ya zamar mata karfen kafa, ko bata sanshi , shi yana santa kuma dole seta zauna dashi a cikin halarar soyayyarsa gareta. Bata wani bari yana tabata, daya fara tabata zata gudu, shi kuma yanasan kasancewa da ita, dan haka yake dannewa ransa yabawa zuciyarsa hakuri sede yayita kallanta yanajin sanyi a ransa, amma sha'awarta na manne da jijiyoyin Azzakarinsa. A kullum Al-muqri'ah a tsorace take dashi, saboda kalaman larai gareta, ynzu bata wani zama a side dinsa data kai masa abinci take barin side din nasa. 10;pm tafe suke a mota, kwana biyunnan ayyuka sun masa yawa sosai, se wuraren 7:pm ya fito a office dinsa, ya kaita wani kayataccen babban saloon shiyasa suka kai 10:pm. Yana driving yana juyowa yana kallon kyakyawar fuskarta wadda ta fito rass da ita ta kara kyau kwarai da Aniya, musammanma da akayi mata saloon din se fuskarta ta kara fitowa sharr da ita, sanye takeda hijjabi black ya matukar amsheta abinka da farar fata, kuma tasamu creams me kyau tanata using duk goganne yasiyo nata.."baki nunamin saloon din ba , kin dawo kin wani hakimce kmr cikakkiyar mace wadda aka ci mata gindi, hamshakiyya..." Cewar Abdoljalal dake driving din yana kallanta yana maganar. Al-muqri'ah ta dago ta kalleshi ta maida kanta kasa zuwa yanzu tadena jin kunyar kalaman dake fitowa daga bakinsa saboda babu kalar da bataji ba, batsa a bakinsa tamkar a nan aka ginata. Murmushi Abdoljalal yayi Yana me kara kureta da ido, data dago ta kalleshi yaji kamar ya suma saboda tsabar santa dake yawaita a garesa, yana dawainiya da ruhinsa. "Ina sanki sosai hamshakiyata...." Ya fadi da maraitacciyar murya. Dagowa tayi tasake kallansa, suka hada ido tayi hanzarin dauke nata idanuwan tana mejin zuciyarta na narkewa game dashi da kslmarsa, tayi shiru yayinda heart beat dinta ya chanza tinda yace yana santa zuciyarta tashiga bugu kamar zata fashe. "Kina sona pls?'' Abdoljalal ya jefo mata tambayar, batasan sadda ta daga mishi kaiba alamar eh ita de kawai taga ta daga masa kai, bata iya shariya garesa, tana cikin yunwar sanshi Ainun. Wani irin dadih ya rufeshi, tin a kwayoyin idanuwan yarinyar yake hango soyayyarsa tin tini, ya fahimci tana sanshi itama, again batasan abinda ze taba shi, ko ciwon kai yace yanayi, se ta fishi damuwa dari bisa dari. "To tinda kina sona please zaki bani abinda yafi komi tsada a jikinki?'' Ya fadi yana kare mata kallo me cike da sha'awah. Al-muqri'ah ta kalleshi ita bata fahimci me yake nufi ba, dan haka ta masa alama da hannu da meneneshi.. Murmushi ya sakar mata kana yace "Gindinki mana, zaki bani please, kinga de ni banda kowa kou seke?" Ya karashe maganar hadi da marairai cewa. Al-muqri'ah ta kalleshi, ta gama ganoshi shi inde zeyi cuta toh seya hada da kalmar beda kowa, kasa da kanta tayi, tana tsananin san taji yace beda kowa. "Nabaka kayi me dashi..." Ta fadi a zuciyarta. Abdoljalal dake kallanta ya kara cewa "Zaki bani dan Allah?'' Al-muqri'ah ta girgiza masa kai alamar ah'ah. Abdoljalal yayi murmushin daya bayyana wushiryarsa. "Aiko bakiso sena ciki yarinya ...." Ya fadi a ransa, a fili yace "Okay shikenan kici gaba da adana kayanki banga lefinki ba Ai tattala mutumci da dadih..." Al-muqri'ah ta karayin kasa da knta. Abdoljalal ya kuma yin wani murmushin da bansan na meye ba kana yace "Gobe ki shirya da wuri zamu fita 7:am kinji..." Al-muqri'ah ta daga masa kai alamar toh. "Muje musha
Chapter 65 · 0% Book details