Sashe 39
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
kuma ya gaza bawa knsa amsa misalin Daya na dare kenan yake wadannan tunannikan ga azabar feelings ga azabar SO, San dabesan ma me yakeyi ba, ji yakeyi tamkar ya haukace saboda be saba da mahaukacin yanayi irin wannan ba, shiyasa yasama yanayin mahaukacin yanayi, dan neman zautar dashi yanayin keyi, ko yacema ya zauce, hatta da coffee dinsa basha a 10days dinnan, se fura da nonon rufaida kadai ke shiga cikinsa, saboda coffee dinma inya shashi sha'awar yarinyar yake kara masa, har furar rufaidar ma dayakesha sha'awar yarinyar take kara masa, shifa ko ruwa ne ze shiga cikinsa kara tada masa da madarar mararsa ta sha'awar yarinyar yakeyi...a daddafe yakai safiya yayi sallar asubahi a zaune sbda mararsa data kulle, yana idar da sallar nan ya zube kwance kn daddunar, ya lunshe idanuwansa yayinda yarinyar ke masa gizo yadda ya koma dinning room din ya same ta tsaye ta zubawa kujerar daya tashi a kai ido, ya dawo masa cikin kansa sabo fil. seda ya saki murmushi a fili but idanuwansa na kulle, babu abinda yafi kara tada masa hankalin lissafinsa kamar sexy lummy eyes dinta suna daga masa hankali inya tunasu amma fa ba kamar yadda duwawukanta ke daga masa hankali ba, yafi kaunar duwawunta a kn fadin hips dinta dayake kallo, ko nonuwanta basa daga masa hankali kamar duwawunka(wai danma be gansu a zahiri ba kenan),...ajiyar zuciya ya sauke a tsananin wahalce, yayinda mararsa ta kuma kullewa ta gefe daya, ya dafe gefen mararsa , ya tabbatar da ace suna kusa ne yakejin wannan mahaukacin yanayin a kanta, yasan da Allah kadai ne yasan meze faru tsakaninsa da yarinyar, dan Wallahi baze jure ba. A bangaren Al-muqri'ah ma tana cike da kewarsa akasin shi da zuciyarsa ke cike da kewarta kwarai da gaske hadi da zallar santa ga azabar zafin sha'awarta, tinda uwarsa ummusalma ta kawosa duniya be tabajin sha'awar wata mace a duniya kamar yadda yakejin sha'awar yarinyar ba, haka be taba san wata halittaba a duniyarsa kamar yadda yake santa yarinyar. Bayan barinsa garin da 7days kaf ma'aikatan gidan sunje falon hajiya saude gaidata, tana daura idanuwanta a knta al-muqri'ah taji faduwar gaba fin yadda takeji a farko , nan take taji kanta ya fara ciwo Zazzafi na kokarin rufeta, tunani tashigayi anya yarinyar nan ba mayya bace..."amma kuma in mayya ce ai tasan da yanzu ma'aikatan gidan sun kawo mata complain din sunajin yanayin datakeji a kn yarinyar, gabanta ya tsananta faduwa, nan take cikin tsawa tace "Keeeee!! karki kara zuwa side dina gaidani ki barshi kawai ki tsaya can inda kk bn bukatar ganinki a rayuwata na tsani ganinki!!''' Ta karashe mgnr kmr zata fasa falon yayin da duk ma'aikatan gidan dasukaje gaidata seda suka firgita , daman sun jima da fuskantar hajiya sauden ta tsani yarinyar domin kuwa duk zuwan dasukeyi in kowa ze gaidata ta masa kallon bnza , to ita kallon zallan kiyayya take binta dashi. Al-muqri'ah tayi tsuru tsuru tsawar matar ba krmn firgitata yayi ba nan take ta fara kwallar zallar firgici. "Tashi ki fitarmin a side mayya kawai!! Banaso in sake ganinki a side dina in ba haka ba wallahi nice zan kasheki da hannuna kuma ba abinda aka iya ayimin'' Hjya saude ke fadi cikin rudewa domin ganin yarinyar rudar da ita yakeyi. Jiki na rawa al-muqri'ah ta mike ta bar side din nata ta nufa dakinta ta kwanta a kn gadon dayake mallakinta ne, ta fashe da kuka ma'ishi seda tafi karfin 20mnt tana kuka kana kuma tayi shiru sbda kawai shi din daya fado mata a kogin zuciya, kawai kuma seta fashe da dariya, farin ciki ya maye gurbin firgicin da hajiya sauden tasata a ciki. "Idanuwana nasan sake ganinsa..." Ta fadi hakan a zuciyarta still ga murmushi a kn fuskarta hadi da kwalla duka lokaci daya, kawai mutumin data sawa suna Abbanta yasamu matsugunni a kauye da birnin zuciyarta, ya kasance mutum na farko da zuciyarta ke muradin ganinsa akoda yaushe, ita din batasan komi ba a duniya, har yanzu yarinta ce a knta, amma fa ta fahimci tanajin dadih da nishadi inta sashi a ruwan idanuwanta. Yau kimanin kwanansu sha biyu a garin abuja, amma fa zuciyarsa da kwanjinsa suna garin kaduna, gangar jikinsa ce kadai a garin abujar. A kwana nasha ukunsu a abuja ya gaza daurewa danya gaji da wahala kullum da ciwon mara yake kwana yake tashi ga ciwon SOn yarinyar, ga kaunarta, ga begenta, ga kewarta, uwarsu ubansu kuma ga zallar sha'awarta dake dawainiya da Azzakarinsa. Kwance yake yana kallon sararin silin din dakin, sanye yake da silver golden din jallabiya se uban walwali takeyi, dr mus'ab ya turo kofar dakin ya shigo bakinsa dauke da sallama idanuwansa suka sauka a kn gogan dake kwance, besanma yashigo dakin ba, tin 2days ago suka fara magana byn dogon fushin da dr ya dauka, mafarin maganar tasu dr yazo ya samesa ya tanbayesa meke damunsa goganku ya masa bnza dan a ganinsa koya gaya masa abinda ke damunsa ba maganinsa ze masaba. Karasowa dr yayi ya zauna kn bedside din dakin, ya zubawa Abdoljalal ido, dagani yasan yana cikin wasu yanayoyi masu wuyar misaltuwa,. Dafasa yayi, zabura yayi a razane sbda besan ma yashigo ba. Dr ya zuba masa ido har seda ya nutsu daga zaburar dayayi byn ya tabbatar da dr dinne ya dafasa. "Jalaludden meke damunka?" Dr ya jefo masa tambayar, Abdoljalal ya zubo ma dr ido ji yakeyi kmr ya fashe da kuka, sbda abinda yakeji a zuciyarsa baze misaltuba. "Jalaludden meke damunka pls saraki?'' Dr ya kara jefo masa tambaya ganin ya kuresa da ido amma ya gaza ce masa komi.."nothing..." Abdoljalal ya fadi a takaice shifa yanzu beso ana shigo masa tunani yafijin dadin yayita tunanin yarinyar shine karatun da zuciyarsa tafi fahimta. "Wallahi karya kakeyi A.A, akwai abinda ke damunka dole, ai karya nema kace ba abinda ke damunka, sede ko in baza kayi sharing damuwarka dani ba..." Abdoljalal ya zubawa dr ido ganin ya zage yanata mgna a hasale, ji yakeyi damanshi ze dawo dr din danya tabbatar zuciyarsa zero tension take , shiko ai nan shikadai yasan me yakeji yanzu kaf nazarirrikansa sun koma kan yarinyar, karatun sunanta a kullum yana masa maimaici goma sha ashirin a zuciyar tasa. "Na gaya maka nothing pls ka barni inji da zuciyata..."cewar Abdoljalal wanda da yayi mgnr ya juya fuskarsa gefe daya. Dr mus'ab dake kallonsa yace "kagani ko wato in kyaleka kaji da zuciyarka, dole de kanada damuwa abokina saraki,,in baka gayamin yau ba nasan dole wata rana zaka nemeni ka gayamin wallahi..." Yana gama fadar hkn ya mike ze bar dakin ya tsinkayi muryar Abdoljalal cikin dakiya yana cewa "wani magani ne yake sauke sha'awah..." Dr mus'ab ya juyo ya zubowa Abdoljalal ido wanda yayi tambayar kuma yaki juyowa ya Kalli dr din, tsananin mamaki ne, ya rufe dr jin wai AAsaraki ne ke tambayar maganin rage feelings yau, abinda be taba ba, a tsawon zamansu se yau. "Daman Shaawah ke damunka?'' Dr ya jefo masa tambayar. A hasale Abdoljalal ya juyo yace "Bansaniba malam bi kwa-kwaf...kawai ni in zaka gayamin maganin rage sha'awah ka gayamin naga ai in marasa lafiya sukazo kungu suka gaya muku damuwarsu ba sake bin kwa-kwafin zance kukeyi ba seni daka rainawa wayau ...'' Abdoljalal Ya shiga sak'a jaraba ta inda yake shiga bata nan yake fita ba. Jarabar tasa taso bawa dr drya ga tausayi ga dariya duka suka hadun ma dr a lokaci daya, dole ya danne dariyar dan yasan inya masa dariya bazasu kare lafiya dashi ba yau. "Okay sarakin yan matsifan duniya...bari inje in rubuta in bawa Ahamad ya siyo maka ammafa dole sekaci abinci, dan wannan azabtar da kankan da kakeyi da yunwa yayi yawa ka fadi me kakeso kaci, se ahamad din ya taho maka dashi..." Cewar dr. Kmr Abdoljalal na jira ya tashi zaune yana fadin "bazanci wani abinci, ko na gayawa wani inajin yunwa ne, nide a kawomin maganin kawai in za a kawo min!'' Cikin matsifa yayi maganar kai kace dr ne ya daura masa jarabar jin sha'awar. Dr mus'ab be bi ta knsa ba danya fuskanci mutumin ya koyo matseefa karfi da yaji, juyawa dr yayi ya fice a dakin Abdoljalal ya koma ya kwanta rubda ciki. Ba jimawa ahamad ya kawo masa maganin ya amsa ya ajiye se zuwa can yasha, shifa yanzu haushin ma uwar uban kowa yakeji in ba yarinyar ba ita kadai ce bejin haushinta ita wannan ai halarar jin dadin zuciya take sashi. Da daddare dayasha maganin da dr ya rubuta aka siyo masa seyaji sassauci sosai, amma fa after 2h mgnin na sakinta abubuwan ya dawo, ya kumasha, sannan ya samu sassauci, amma fa sha'awarta ce ta sassautu bawai azabar SO dake manne da zuciyarsa ba, AAsaraki na mulkin jama'ah ammashi anacan ana mulka zuciyarsa da san dabesanma yanayinsaba, sbda shi ba shahararre bane a bannin SO balle ya gane SOn yarinyar tasa yakeyi. Washe garin rnr aka aiko musu da wasikar wai dole wata daya zasu kasance a abuja saboda wata dayan cir meeting zasuyita yi, Abdoljalal na karanta letter din ya yaga tsinanniya ya fara madara da sugar din jaraba da masifa a falon dayake dagashi se dr, shide dr din ido yabishi dashi. "Wallahi ba tsinannan shegen meeting din dazan zauna ayi tayi har tsawon 1month a garin abuja ko an gaya musu dan iska ne ni, takarar nan a gaya musu kawai ni bnsanta a bawa wani!'' Yana gama fadar hkn ya juya ya nufa dakinsa se mita yakeyi kasa kasa. Zallar alhinin mamaki ya rufe dr mus'ab, wai yau Abdoljalal ne ke fada da matsifa a kan bazeyi 1month a garin abuja ba, ah lallai akwai matsala babba, mutumin da ada se yafi 5month yana garin abuja ko marmarin kd beyi amma shine ke zazzaga madara da sugar din matseefa wai bazeyi wata dayaba.."ba shakka!'' Dr ya fadi a bayyane, gabaki daya ma gani yakeyi amininsa neman zarewa yakeyi ya kuma chanza halaye, Yanzu da an cakalosa seyahau yayyafo da ruwan bala'i da madarar matseefa, kai kace jira yakeyi, ada ba hk yake ba ynzu ne ya koma kmr gyambo.. (Haka meso yake , shi kullum ji yakeyi kmr a cangwalosa ya fashe So gaskiya ne, nima