Sashe 40
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah ya barni da hubb amin) Washe gari 7:am ya tashi ya shirya shirin barin garin abujar, ya isa bedroom din Dr ya dinga masa knocking, dr ya fito ya gansa tsaye ba tare da dr din yayi mgna ba Abdoljalal yace "Kasemin jet nida Ahamad kd zan koma wallahi yau dinnan insha Allahu..." Dr da mamakin Abdoljalal din keta kara kashesa yace "wai wani abin ne zakayi a kd din? Ko wata uwar ka ajiye a kd din'' Ba tareda Abdoljalal din ya basa amsar tambayarsa ba yace "Kawai ni kasemin jirgi zuwa kaduna yanzu ni zanje airport in jira ..." Yana gama fadin hkn ya fice zuwa side din da ahamad yake dr mamaki ya hanasa rufe baki, nan da nan yase masa jirgin zuwa kd wanda ze daukesa shi kadai, danshi zuwa yanzu wallahi tsoron ma Abdoljalal din yakeji. Masu tsaronsa dake nan abujar tini suka hada masa mota zuwa airport ahamad kuwa ko wanka beyi ba, yasako kaya , suka hau mota zuwa airport din kafin su isa tini, jirgin da aka saya masa ya shirya, sede suka shiga shida Ahamad din, motocin dasuka kawosa suka juya. Abdoljalal be samu nutsuwa ba seda ya gansa a jirgin saman sannan zuciyarsa ta nutsu....wani farin cikin ma seda suka iso kd, akazo daukarsa, ya isa gidansa, direct side dinsa ya nufa, a dinning room dinsa ya tadda komi tsaf-tsaf, but ba food a dinning, sbda batasan da dawowarsaba daman yasan da wuya yasamu Abincin a kn dinning din, daman shima ba abincin yazo dubawa ba, kawai so yakeyi yaga inda ta tsaya sadda zeyi tafiyar zuwa abujar. Tsayawa yayi ya tsurawa guri daya ido, se murmushi yake saki, tinda yayi tafiyar beyi nishadi ba se yanzu wai a haka danma be gantaba kenan.. zaunawa yayi kn daya daga kujerar dinning din, ya zubawa inda ta tsugunna yace ta taso ta dawo kn kujera taki ido, ji yakeyi kmr yana ganin, seya fashe da murmushi me fidda sauti yayin da beautiful point dinsa suka bayyana (wato wushiryarsa). Yana nan zaune seda akayi azahar kana ya iya mikewa ya haye upstairs dinsa komi tsaf tsaf ya gansa dmn ko benan 2tyms ake gyara masa side dinsa. Watsa ruwa yayi a gaggauce ya sauya kaya zuwa jallafiya dark golden , ta amshesa ainun hannunsa rike da carbi ya nufa masallaci be baro masallacinba seda sukayi la'asar, kana ya fito sukayi kicibus da larai wadda tazo gayawa salisu tantiri sako daga hajiya saude. Nan larai ta zube ta kwashi gaisuwa cikin sakewa gogan ya amsa, kana ya wuce , larai ta mike tana fadin "Ohhh shide mijin na Allah Amma matar qasurgumar kahira..." Kasa kasa tayi maganar. Taje ta gayawa tantiri sakon, ta juya zata bar inda suke ya taso ya iso inda take ya dktr da ita daga tafiya kana kasa kasa yace "larai ina yarinyar nan kyakyawarnan ne da hajiya kande ta kawota ni naga banganintane..." Larai ta gallarawa tantiri harara tace, "bansani ba tantirin dan iska, maciyin gindin yara..." (Tasan komi daya aikatawa yarinyar me aikinnan dan kande ta shafa mata labarin) Tantiri beji haushi ba saboda aishi me nema ne yace "aah larai wannan abu fa daza muyi nida ke na sirrine, wal-sirru da sirrantawa kinsan shi sirri halak ne, toni wannan abu daza muyi nidake kema zaki karu, ban gishiri ne za ayi in baki takand'a...." Larai ta kara watsa masa harara kana tace "Allah ya rabani da karuwa da dan iska irinka dankai klmnka ma ba alkhairi bane, ko a gidan ubanwa kasan fadar Allah, ai na tabbatar da dawuya ka dinga aikata tsinantaka dakasan fadar Allah..." Salisu tantiri yayi murmushi hadi da shafo ringimemen tumbinsa kana yace "To larai koda kike cewa ni dan iska ne, ai nasan kema kinasan kaciyar bura dande baki da yadda zakiyi ne,,amma ai nasan wallahi kina mafarkin bura shi ya hanaki maida jikinki , ai da kina samun burar da tini kinfi haka zama bul-bul, to yadda kike bukatar bura ni nafiki bukatar gindin mace ..." Haushinsa ya kuma rufe larai tace "Allah ya kyauta, aini ban rungumi sabo ba kmr kai, koda bnyi karatuba ai nasan abubuwan da in akayi zunubi ne, Zina babban lefi ce a gurin Allah..." Tantiri yayi murmushin shu'uman maza kana yace "To ai shikenan karai naga ai nidake kabarinmu ba daya bane dan haka ki gani ki qi gani..." Larai ta juya zata bar inda yake danta fuskanci maganganunsa bana kamawa bane, salisu tantiri yabita ya dktr da ita, ya zato kudi a aljihunsa yan dubu dubu, dubu biyar, ya mikawa larai, to a duniyar nan inde a kn kudine larai na iya saida d'anta na cikinta sbda tanada azabar san kudi, san kudinnema ya hanata zaman gidan mijinta ta fito bariki neman kudi gashide Neman takeyi Amma bata tsinana komi ba..larai na ganin kudin jiki na rawa ta amshe hadi da washe baki tace "Yawwa tantiri nafi gane zancennan na mutane biyu....to gayamin bukatarka a kn kudinnan daka bani so kakeni in baje maka a gado ka zungura ma gindi bura kaci iya ci?'' Tantiri ya saki wata uwar dariya se lumshe ido yakeyi irin na yan bariki yace "aah larai dakata dakata, ni ai koda nake bariki banacin gindin wadda ta haihu, ke yanzu nan larai ko a mafarki ai knsan bazan iyasa ko fashin kaciyata ba a cikin gindinki, kefa dagani kin haifo yara sunfi goma a kauye..." Larai ta hade rai jin tantiri naci mata fuska tace "Aah ni yarana tara..." Tantiri ya zaro ido hadi da rufe baki yace "Wai-wai-wai yara tara, ,,tabdijan to ai knga daya ne babu a goma, gindi yayi jaga-jaga kenan wannan ai mijjnki na kauye dukya cinye dadin gutsun mezanyi da saura...." Larai ta dakatar dashi sbda cin fuskar ya isheta haka, tace "To ya isa hk salisu tantiri...yanzu me kakeso a game dani a kn kudinnan tinda kace ba ramina kakeso ba..." Tantiri ya kara kasa da murya yace "Yawwah larai, ni ba raminki me zurfi nakeso ba,,,wannan yarinyar da hjya knde ta kawo farar nan me siffar larabawa yawwah ita nakeso ki tsaramin ita har Allah yasa na danne na hau, in kashe kwad'ayi..." Larai ta zaro ido zatayi gardama ya kara narka mata kudi, nan take larai tace aiko ya kwantar da hankalinsa kmr ya samu ne, farin ciki ya cika tantiri ya juya ya koma bakin aikinsa bayan yayima larai alkawarin kudi nera dubu Hamsin in burinsa ya cika a kn yarinyar.. Larai ta isa dakin al-muqri'ah tasameta kwance kan bed aikinde takeyi data saba wato aikin tunaninsa gani takeyi kmr baze dawo gareta ba sbda shirun ya mata yawa gani takeyi kmr an shekara daya bata sashi a ido ba. Ganin larai ta shigo yasata tashi zaune suka gaisa, larai ta sanar da ita ai oga ya dawo yau zata ci gaba da dafa masa abincinsa, farin ciki ya cika al-muqri'ah amma ta boye sbda ta fuskanci wacece larai a yan kwanakinnan, tagano ita larai bakin ganga ce, kasancewar al-muqri'ah nada tsananin wayau , kuma sannan tasha gwagwarmaya a duniya dan haka ko kallonta kayi tana fahimtar ma'anar kallon. A tare suka fito daga dakin al-muqri'ah sanye da hijjabi normal green, tayi kyau sede ta dan rasa kwanciyar hnkli na kwanaki sbda rashin ganinsa dan haka ta dan zurma kadan. Larai nata murna tana tunanin ta yadda zata shigar da yarinyar a kan maganar salisu danta samu taci 50k, da wannan tunani tunanin yadda zatayi ta koma bakin aikinta, ita kuma al-muqri'ah ta nufa kiching cikin nishadi ta fara shirya masa abinci, seda ta shirya masa abinci kala bakwai da abinsha kala uku, se murna takeyi da farin ciki hadi da Allah Allah ta gansa,. 8:30pm ta gama komi, ta hada a kn trea kusab trea uku, ta dauki trea na daya zuwa side din nasa, da sallama dauke da bakinta ta bebaye, ta shigo dinning room din, kamshinsa ya doketa seda ta rintse ido, bataga kowa ba a dinning room din amma taji a jikinta ynzu ya bar gurin sbda kamshinsa ne ya sanar da ita hkn, to tabbas hakanne yanzu ya bar dinning room din zuwa upstairs saboda yanaso ya duba wani sako a system dinsa. Seda tayi 5mnt tsaye byn ta ajiye trea din hannunta a kam dinning kana ta fice zuwa kiching still kamshin turarensa na manne da hancinta, bata taba san kamshi Kmr yadda takesan nashi ba. Trea na biyu ta daukko ta kai dinning room din nasa, ta fice se faman nishadi takeyi wanda batasan dalilinsa ba, ta dawo ta dauko trea na uku ta kai, nanma seda ta tsaya ta kara 4mnt tsaye kana ta fice a side din zuciyata cike da kwad'ayin ganinsa bataji dadih ba da har ta gama kai food warmer din basu hadu ba. Bayan ya gama duba abubuwan daze duba a systems dinsa, ya dan kwanta danyasan da wuya yau yarinyar tazo kasancewar batasan dawowarsa ba. Be jima da kwanciya ba, bacci nannauya ya daukesa.... Data ajiye abincin bata dawo ba, se wuraren 11:pm ta dawo side din, tin kafin ta karaso dinning din, taga alamar ba a taba abinda ta ajiye ba. Karasawa tayi ta bubbude dan tabbatar da ba'acin ba, nan ta tsaya tsaye tana tunanin to meyasa be ci ba,?... Kamar a mafarkin baccinsa yaga ta shigo dinning room din, a gigice ya tashi daga nannauyan baccin dayayi awon gaba dashi. Ya ziro takalminsa na hutu ya sakko down stairs cikin sauri sauri, direct ya isa dinning room din, jijiyoyin jikinsa na gaya masa tana nan tsaye, aiko yana shiga ya ganta tsaye hannunta daya bisa warmer se tunani tunani takeyi kan meyasa beci abincin ba,...idanuwanta ta sauke masa, shima nasa idanuwan ya sauke mata yana mejin wani abu na jansa, tabbas yasan yayi tsananin kewarta ji yakeyi kmr ya karaso ya jawota jikinsa ya rungume ko ze samu yaji sassaucin abinda yakeji a zuciyarsa game da yarinyar. Murmushin farin cikin sake ganinsa ta sakar masa...murmushin datayi masa ba karamin sa zuciyarsa nutsuwa yayi ba. "I miss you..."ya fadi a marairaice kmr wani karami irin yan 20yrs dinnan, ya gama tabbatar da zuciyarsa bata iya controlling magana inde a kan yarinyar ne... Wata iriyar kunyarsa ce tayi aure ta kara tarewa a zuciyarta