Sashe 5
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 5 min read
zakinta a glass cup se korawa takeyi dashi shima seda ta shanye jug daya kana ta dawo kn water milo drink nan shima ta shanye jug daya tass ta dawo kn Coconut drink ta dukufa knsa shima.... Samuel ya kara zuba mata farfesun naman kaza nanma ta cinyesu tass se kasusuwa ta bari, karfa kuce kadan ake zuba mata aah dayawa ne, dan kazarma guda daya ce ta cinyeta tass, duk Samuel na tsaye yana satar kallonta a kullum mamakin irin uban cinta yakeyi kai kace da Aljanu takecin aincin. ze zuba mata farfesun dodon kodi ta dktr dashi alamar ta koshi kenan mamaki ya rufesa sbda yau yaga tayi saurin koshi wato yau abinci kadan taci. Ta umurcesa daya kwashe komi. Ya fara kwashewa ya nufa kiching dasu har seda ya kwashe tass tana zaune kn kujerar dining din se uban gyatsa takeyi dmn inta gama cin abinci setayi kusan 30mnt a zaune kana take iya mikewa. Kofar shigo falon ce tayi kara alamar za a shigo tasan gogan nata ne, wato dawisunta, domin taji karar sa yatsanshi a jikin kofar shigowa falon, kofar bata buduwa seda yatsanshi ko nata yatsar. Uwa uba kuma kamshin turarensa daya iddota tin kafinshi ya iso falon. Lumshe ido tayi ta bude seda tsigar jikinta ta tashi sbda dadih da gardin kamshin turaren nasa, ya shigeta ta wani ji yarr nan da nan jikinta ya narke uban abincin data narka yayi down alaji jikinta yayi weak.... A hnkli ya ziraro kafafuwansa cikin falon bayan kofar ta bude. Kananun idanuwanta ta watso masa su kyar a knsa shiko kallo daya ya mata ya dan dauke knsa cikin izzar mulki, sanye yake da wani irin lallausar yadi kalar buter milk (shine best color dinsa) ba karamin amsarshi yadin yayi ba, sumar knsa ta kwanta luf irin ta larabawa, kafafuwansa sanye da lallausar takalmi irin na yan hutu, kyawawan hannayensa masu azabar laushin ni'ima rike da wayoyi guda goma cir, dama biyar hagu biyar. Biyar duk latest Samsung ne se biyu Apple ce se biyu wadansu kamfani ne da bansansu ba i swear dayarde nokia ce cikon ta goman kenan. Duk wawoyin nasa da wuya kaga wani a duniya da irinsu saboda direct company ke masa waya special ba irin ta hannun mutane ba,. Tini kamshinsa ya cika ko ina na gidan, ya karasa kn kujerar 3ct milk din ya zauna hadi da ajiye wayoyinsa a gefensa ya dauki waya daya kirar Samsung ya shiga dubata a hnklin yake shafar wayar irin na yan gayu wato latest ajeboters kalar camera. Tinda Saude ta zuba masa ido bata dauke ba, kokarin controlling knta takeyi, daganinsa duk ta g ama jikewa ta kasanta gindinta har motsi yakeyi musammanma daya kalleta dukda be jima yana kallon nata ba amma seda ta danna gindinta a kn kujerar datake zaune ji tayi kmr tayi releasing wallahi! Gabanta ya wani mata dum dum! sede ba halin hakan sbda bokanta be bata damar hkn ba, itafa dan bata da yadda zatayi ne amma wlhi tana cikin bukatuwa da mijinta tsananin bukatuwa ma kuwa Ainifin bukatarsa take! dabadan boka da aljanu dake cintaba da Abdoljalal ya bani sbda ita harija ce ta karshe, ko 10mnt da take bashi ya cita ba lefinta bane umarni ne daga sama wato daga gun bokantane , da ace tsakani da Allah ne zaman ko ince Auran daba karamin Gindinta zatayi ta bashi yana ci ba, sbda yanada dadih ga gardi kaciyarsa a 1mnt dinnan in yasa mata ita har lumshe ido takeyi tanajin kmr bacci ze debeta. "Ashe ka tashi....'' Ta fadi cikin ynga tana controlling azababbiyar sha"awarsa data taso mata, . Yajita amma be bata amsaba sbda kawai zallar mulki da izza, murmushi tayi dan tasan halin kayanta wannan halin nasa duk duniya bame iya sauyasa duk bokayentama sunce baze sauyuba sede ashata yadda gogan ya damata. Yafi karfin 10mnt datayi masa tambayar ba tare daya bata amsaba dan wani lokaci rashin tarbiyarta na damunsa ita kwata kwata bata iya gaida mijiba se shegen kaudin tsiya da iyayin bnza ita ba bada gindi take aci ba balle a dan rage zafi,. Ya fadi can karshen zuciyarsa bawai a kusa kusan zuciyarba dan be isaba. Yace "Saude an samu wata me Aikin?" Hajiya saude tayi wani farr da ido ta taso ta dawo kusa dashi da kyar take takowa uban rundunar cikinnan ya kara wani him dashi ta zauna kusa dashi tana fadin " ba a samu ba ....pls ka bar Samuel ya maka abinci kaci ya iya girki sosai..." Shiru yayi still yana shashshafa wayarsa, wannan abu datayi ya sosa masa rai dande bashi da yadda zeyi ne, sunada me Aikinsu baba ladidi ita ke masa girki saboda shi ma'abocin son abincin gargajiya ne, duk wasu tarkace basu dameshi ba, kai bema cinsu,baiwar Allahnnan babah ladidi ba ruwanta amma seda Saude ta kureta a kn abu kalilan ta zage ta zageta tass bata dubi girmnta ba, ta watsa mata kayanta waje byn tasa garjeje Samuel ya mata dukan tsiya dukfa a kn ta wulaknta wata ne Babah ladidi ta mata natsiha shine ta mata wannan uban wulakncin. "2days kenan na kasa cin abincin kowa se tea kawai nakesha bnsan Abincin Samuel ki samo me aiki wadda ta iya girkin gargajiya kawai...." Ya fadi a yangance wasshh muryarsa dadih har wani yauki muryar keyi kmr ruwan sperm din maza. Yana gama fadar hakan ya mike hadi da kwashe wayoyinsa ya bi hnyar daya shigo ya fice daga falon cikin takunsa tamkar wani rikakken dawisu meji da izza. Ayi hakuri ashata yadda na damata...jiya akasi aka samu nepa suka ci amanata sukasa naci amanarku.