← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 107

Sashe 12

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 4 min read

yaro dan 25yrs a gefe ita ke masa komi aikinsa dayane gareta kawai dataji tsuliya na zugi tazo garesa ya luma mata jela, inta masa abu ya kileta kamar jaka, kuma gobe ta dawo ta bashi hkri kai kace asiri ne bawani asiri jelarsace dayake sa mata bata taba samun me dadinta ba, ga dan shege ta ajiye a gefe wanda ze takewa shekaru ashirin da tara, aiko duniya batayi mata dadih ba gindi ya susuce amma ba a kimtsuba,. Duk Securities din dake bakin kofar get din suka zubowa yarinyar ido basu taba ganin kyau irin nataba ba, wasu ma seda suka gaza controlling suka ce wow! Abeg see this beautiful girl alaji! kande tabisu da ido tasan Yarinyar dasuke taren suke kallo setaji ta karaya sbda tasan akwai kasaitacciyar matsala a kasa, dan da wuya Hajiya saude ta dauketa a matsayin me dafawa mijinta abinci. da kyar securities din suka iya controlling knsu suka gaida hajiya kande cikin girmamawa ta amsa cikin dan guntun mutumcin datake dashi a duniya, dayake duksun santa, ba wanda be santa ba, sbda duk wani me aiki na gidan ita ta kawosu amma banda securities din dansu Shugaban yan sandar nigeria ne yabawa AASaraki su saboda su bashi tsaro. Ba wani bata lokaci suka bar hajiya knde ta shige get din farko haka dasuka shigo get na biyu ma basu bata lokaci ba suka wuceshi sede duk inda suka gifta se maza sun gigice da ganin yarinyar, musammanma dasuka isa get na uku seda kaf ma'aikatan dasuke zaune suka tashi tsaye suna bin yarinyar da ido wasuma tin daga kafafuwanta duk seda suka kalleta har zuwa kn zanin kodaddiyar atamfar dake jikinta xuwa sama duk seda suka kalleta, ai su basu samu ma damar gaida kande ba suna gani suka wuce idanuwansu ko kyaftawa bayayi a kn yarinyar, har suka shige hnyar dazata sadasu da babban kiching din gidan. "Kai kunga abinda nagani kuwa?'' Inji ibrahim daya daga cikin securities din daya juyo yana kallon yan uwan nasa byn su hajiya knde sun bace da ganinsu. A tare duk duka amsa da "beautiful!'' Ibrahim yayi saurin amshewa da " wallahi Allah wannan tafi beautiful nifa nasha Aljana ce kai! Abeg kunga hips kuwa? Kai kunga bayanta kuwa duwawuka?" Ibrahim ya karashe maganar yana wani lashe baki kmr maye. Duk suka amsa damun gani suna lasar baki Daya daga cikinsu ya gaza jurewa mesuna Salisu tantiri (lakaninsa kenan) tantiri salisu yayi caraf ya karbe da da '' Kai! bayanta har wani motsi yakeyi akwai duwawuka alaji I swear komi yaji yarinyarnan zatayi ruwan gindi...." '''Dagani Matsifar dadih xatayi...." Khamisu daya daga cikinsu ya amshe da hkn dmnshi mayen mata ne na last alphabet. Duk suka kwashe da dariya Salisu yace "irin wadannan inka sa musu bura seka kwana kana musu gwatso ba tare daka gaji ba..."dai-dai sauran masu gadin gets biyun suka iso inda suke suka iskesu suka shiga tambayarsu kunga wata me kyau? Duk suka amsa damun gani...salisu daya fisu azarbabi yace "ai wannan har uwar uban kyau knta yayi aure ya tare i swear..." Amraham christen ne ya amsheda "Kuma wai me Aiki ce kou?'' Salisu ya riga kowa amsawa da "Eh ai dagani..inde kaga hajiya a gidannan takawo wata tome aiki ce takawo.." Jamilu wani daga cikinsu ya amshe da "Allah yasa a dauketa..." Duk suka amshe da amin salisu yace "Wannan ana daukarta aimun warke wallahi dukse mun mata wayau mun shiga gindinta,..." Duk suka amsa da tinima suna kwashewa da dariya...Amraham yace "Ammafa da wuya a dauketa a gidannan, dan wannan me siffar mazan knta naja tunani zatayi amshe mata miji zatayi..." Duka suka kwashe da dariya Jamilu yace "matar ogan ce me siffar maxa..." Suka kara kwashewa da dariya salisu yace "Aiko Abraham ka cucemu maza dan wallahi koni nafi wannan basamudiyar kyau..ga gida har gida Amma ba mace se Me kama da jinnu wal-insu..." Duk suka kalli salisu wanda ke fama da uban baki kamar kwalta ga hanci kmr kofar nasarawa (kano) ga uban namomin gandar lebe kmr dan aku kuturu, ga Idanuwa maroon color kmr fatalwa, ga uban ruguntsumin tumbi kmr gawurtaccen shahararren barawo irin wadanda wamad-amuhu-haramun wamash-rabuhu-haramun dinnan ta ratsasu ga gajarta sekace zuciyar fasikai, rabin inci za a rage a tsawonsa ya koma Ainifin tantagaryar wada irin wadannan mara lasisi. Duk ma'aikatan suka bushe da wata iriyar dariya hadda masu kwanciya a kasa wato de gaskiya ne ashe da bahaushe yace lefi tudune danne naka kaga nawani, me abu be ganin abunsa mutum mugun icce. Zuwan mustapha ne yasasu dawowa nutsuwarsu dukkaninsu suka koma bakin ayyuknsu ammafa tunanin kyakyawarnan na ransu duksun zuba ido suga fitowar kande ita kadai ba tareda yarinyarnan ba. Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card Pls banda dogon turanci Don Allah. I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE selling MTN data with this cheap price MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month Airtel,9mobile and Glo also available. *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR Call *08066268951*
Chapter 12 · 0% Book details