← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 107

Sashe 62

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read

tana me tunano yadda ya dinga mata iface iface da kuma hawayen kukan daya dingayi daze kawo da kuma bayan ya kawo. "Allah ya kyauta da iskanci..." Ta fadi a ranta dan abubuwan nasa babbane, girman gabansa ya gaza barin ranta... Ranar nan yace zasu kwana, amma badan al-muqri'ah tasoba, zuciyarta na cikeda zullumin kar aga ba a ganta ba a gidan aikinta, Abdoljalal yace ba wanda ze duba. da daddare da kansa ya je ya siyo mata abinci shi kuma ya dama chocolate custard yasha, akwai komi na amfani a side din. Itakuma al-muqri'ah taci abubuwanta na dadih ta koshi , shide gogan yana kallonta shi be iya cin abincin waje yanzu in har ba nata ba, kyamar ma abinci yakeji inde ba ita ta dafa ba, tace kuma zata dafa masa abinda zeci yace aah. 10:pm al-muqri'ah ta rigashi kwanciya tin a falo ta fara bacci ya dauketa ya kaita bedroom dinsa ya lullubeta ita kuma kasa sarkin Soyayyar bacci taci gaba da baccinta, domin a gajiye take da gajiyar daya tara mata dazu, dadin dad'awa kuma tana kaunar bacci daman ita tin da can, tana daya daga cikin masoyan bacci. amma dukda haka baccin be hanata ibadar ubangijinta. Gogan kuwa ya dinga aiki a system dinsa a falo yanayi yanashan coffee, se wuraren 2:am ya rude system dinsa yasata charge ya nufa bedroom dinsa yana mejin abubuwansa na tashi, harya kagu ya karasa ya hauta da matsa,ya shashshafeta kmr yadda ya gama shafe system dinsa. Yana shiga dakin ya gnta kn dadduma tana sallolin nafila tin :10am ta tashi ta fara nafilfilin, dataga bata ganshi ba tasha falon ze kwana ya batta a dakin ita daya, ta kwana ko dayan dakin ze kwana, kasancewar dakuna kusan shida ne a kasan. batasan aiki bane ya rikeshi. Tsayawa yayi yana kallonta tanata nafilfili ba haske sosai a dakin sede hasken lamp. Yafi karfin 19mnt yana tsaye yana kallamta tana nafilfili kana ya nufa toilet yana mejin tana karajin shiga ransa saboda tanada ibada, sam be taba ce mata taje tayi sallah ba a zamanshi da ita, hasalima ita ke rigashi mikewa in aka kira sallarh, akasin saude da yayi yayi da ita a kn sallarh harya gaji. Wanka yayi da ruwan dumi sosai ya dan lallashi burarsa, kana ya dauro alwala ya dawo bedroom din kusa da ita shima ya tada sallarh nafilar.. basu suka kwantaba seda sukayi asubahi har alfijir ya fara bayyana, ya rigata hayewa kan gado, ita nan kan carpet tabi ta kwanta, yana jiran yaga ta hayo kn gadon yaga ta kwanta kan carpet, sakkowa yayi kasan shima ya kwanta kan carpet din saboda yasan koya mata magana ba dawowa bed zatayi ba. Matsawa tayi ganin yazo yabi ya mammatseta kamar wani tsohon kwarto, yabi ya naniketa, ta matsa ya kuma binta, kawai taji yasa mata hannu cikin rigarta ta jallabiya over sizes din dake jikinta, yana kokarin lagudar mata nonuwa ta fiddo masa da hannunsa waje, ta matsa ya kuma jawo duwawuknta saitin burarsa ta cikin jallabiyar dake jikinsa, shi jallabiyarsa Milk ce tata peach.. Ta kuma kwace jikinta ganin yana nema ya dameta da rashin imani ..."yesss rashin imani mana...jiya ya gama lagude mata nonuwa da duwawuka kuma yanzu ya dawo yana nema ya kuma karawa a kan na jiya, bayan ko zama ma da kyar nakeyi, ga nonuwan ma duk ciwo suke min..." Ta fadi a ranta,. Ta tashi ta bar dakin zuwa falo ya bita ta fashe da kuka tana fadin "Ni wallahi bacci nakeji..." Da bebanci. Badan yaso ba dole ya kwaleta ta koma bedroom ta kwanta a kasan carpet yayi yayi ta kwanta kn bed taki dole shi ya kwanta kn bed din. Bata jima da kwanciya ba ta lullube bacci me nauyi yayi awan gaba da ita. Shikam Alaji Saraki shugaban mabukatan duniya gazayin bacci yayi har wuraren 9:am kana bacci ya kwasheshi 11:55am ya tashi yaga tanata bacci hnkli kwance, ya nufa bathroom yayi wanka a gurguje ya fito ya shirya cikin kananan kayan zaman gida na yan hutu, ya nufa kiching ya shirya mata abincin kari jikinsa na rawa, ya dauki kayan data cire jiya, dukda akwai washing marching amma besa a nan ba ya wanke mata da hannayensa ya shanya a igiyar bayan side din inda bame zuwa gun seshi. Kafin ta tashi har kayan sun bushi kasancewa ya busar dasu a marching, ya gogesu a injin goge kaya, ya kai mata bedroom din ya ajiye dai-dai ta tashi ta zubo masa ido da kayan daya ajiye a gefen bed, "wato yauma wankin ya sake mim kmr yadda ya dinga min damuka kwanta asibiti....." Ta fadi a zuciyarta.."ina wuni aunty me karatu,muqri'ah dina..." Ya gaidata hadda sunkuyawa, yadda yayi gaisuwar ya bata dariya wai yau kuma itace Aunty.. Gaidasa tayi yaki amsawa yace seta amsa mishi nashi gaisuwar ta amsa, kana shima ya amsa mata tata, ya kara mata godiya da dadin data bashi jiya. Kunya ta rufe al-muqri'ah.... Ta masa godiyar wankin daya mata, sannan tace dan Allah karya sakeyi mata shi hannunsa bana wahala bane .." Yayi murmushi kawai, a yadda ya dauketa, wlhi a kanta ko ze rasa komi nasa ya koma dan wanki da guga wallahi ze iya hakan inde a kan santa ne. Ranar be fita office ba, seda sukayi 2days nan duk bata kara bari ya taba mata jiki ba sede yayi magiya ya gaji danta riga ta gama ganosa, be iya testing gindin matar abokiba. Yau 8:30pm suka nufo hanyar dawowa gida, shima al-muqri'ah ce ta matsa saboda kar larai tazo ta dubata bata gantaba taje ta gayawa hajiya uwar dakinta ita kuma tashiga uku takabar siriki, dan haka ta matsa dole suka dawo yau, amma shi can yaso suyita rayuwarsu saboda yafi jin ddh ko be latsetaba ze ganta yaji dadih(karfin hali barawo da sallahma). Yaso ya tsaya ya mata shopping al-muqri'ah ta hanashi da kyar ya hanu dan ynzu se kara zama rakumi da akala yakeyi gareta, duk yabi ya susuce mata. shifa wlhi harga Allah ynzu ma ya mnta da wata saude a duniyarsa, in ba yanzu dasuka iso gidan ba, yaga part dinta shine ta fado masa rai, daman shi yasaba da wannan rayuwar da ita, itama hajjaju saude Burunguzuma tini ta sabar dashi da hakan tana can bedroom tana fama da uban tumbinta daketa kara habbaka farashin tattalin arzikinsa na dad'a hauhawa kmr farashin gass,, yanzu ko down stairs da kyar take iya sakkowa saboda ta kuma hauhawa kamar farashin shinkafar gwabnati a Nigeria, da tana dan motsa jiki a injinan motsa jikinta amma yanzu sam tadena saboda ta gama gano wahala ne, ita ko sam batasan ta dinga wahalar da knta,, aiko kitsen jikinta da lakokin jikinta se dad'a hauhawa sukeyi, suna kuma habbaka, fashen shafa man bleaching kuma shike Mulki a knta a halin yanzu, da mayuka ashirin take shafawa nasa haske, yanzu ta kara zuwa mayuka hamsin da tubes saba'in duk dan tayi fari saboda muninta nata kara bayyanowa, kumatuna kuwa ai sun zama kmr manya manyan balam-balam dan bama ko kanana ba. Ko gama packing car dinsa beyi ba ta bayan kofar shiga kiching dinsa, al-muqri'ah ta bude murfin motar ta fita saboda taji yana fadin wai seya taba nono zata fita inyayi packing.., se taji saarh ya bar motar bude dan haka ta bude ta fice a guje, ya fito yana kwala mata kira amma ina tini ta nufa dakinta. Abdoljalal ya girgiza kai kawai yaso yataba nonuwa amma taki ta masa ciki black. "Ai zamu hadu ne..." Ya fadi yana nufar part dinsa. Tana shiga dakinta idanuwanta suka sauka a knta zaune gefen gadonta, nan da nan gabanta ya yanke ya fadi jikinta ya dauki rawar tsoro ..."yau na shiga uku..." Al-muqri'ah ta fadi a zuciyarta yayinda zuciyarta ke luguden dakan turmin dukan dubu-dubu, idanuwanta suka waro waje alamar tsoro ya bayyana gareta..... "Daga ina kike..." Itace kalmar data fito daga bakin wadda ke zaune gefen bed din, duhu-duhun dake dakin sbda ba yarwar haske , hasken lamp ne, shiya hanani gano wacece....'' *vip 1000 normal group 500.... Transfer 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank.... Ko m.t.n card ko VTU duk ta wannan lambar 08101626484* SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah) Paid Page21 Jikin al-muqri'ah ya kara daukar rawa,jin tambayar data fito daga bakinta,duk tabi ta daburce, se yanzu take kara nadamar biye masa datayi suka kwana biyu can, ta rasa dalilin dayasa zuwa yanzu bata iya masa musu. Tsureta larai tayi da ido, dukda ba haske Amma ita tana ganinta sosai, larai ta hango tsoro da razana hadi da firgici a kan fuskarta, mikewa tayi ta nufa makunnin ainihin light din dakin ta kunna,haske ya yawaita a dakin, Al-muqri'ah ta kureta da ido, ita fa saboda tsabar firgici da gigita tasha hajiya saude ce ashe Larai ce, kawai tunaninta da lissafin hankalinta karanto mata Hajiya saude ya dingayi, ko dan itace a ranta oho. kuma kiri kiri tana gani tasan ba ita bace larai ce, kawaide tunaninta ne ke can gun sauden. seda ta sauke ajiyar zuciya da tunsni da hankalinta ya dawo gareta a lokacin fahimci larai ce, zuciyarta ta shiga dukan uku-uku ba kamar farko ba da zuciyarta ke dubar dari hudu-hudu. Yadda larai ta hango firgici da tashin hankali a tattare d a ita ya bata tabbacin bazata samu abinda takeson sani ba a kan abubuwan dake faruwa kaf a kan idanuwanta a game da yarinyar da saraki. yanzu haka kwana biyunnan datayi, bata nan duk larai na ankare, kuma tana ganin sadda tashiga motar Abdoljalal, yaja suka bar gidan, ita kadai ta barwa kanta wannan abu data gani real Aini, labewa tayi tana gani ya bude mata mota ta shiga, tana hango soyayyar yarinyar a cikin idanuwan yallabai me gida, a ranar daya bude mata motar tashiga ta hango tsantsar san yarinyar a cikin idanuwan Abdoljalal. "Tashin hankali!" Kaf notikan kan larai sun kunce, so takeyi tasan meke wakana tsakanin Al-muqri'ah da saraki, domin tana sa musu ido sosai, kawai de tama kanta alqawari baza a tabajin mutuwar sarki a bakintaba, tin bata tabbatar dameke wakana tsakaninsu ba a halin yanzu tini tausan yarinyar takeyi, dole taji tausanta saboda Saude tafi wuta azabar zafi da rad'ad'i, musammanma inde a kan mijinta ne,
Chapter 62 · 0% Book details