Sashe 50
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
tanada karfi danshi kansa dabadan yanada karfinfa da yau baze iya riketaba. Sosai ya kurewa kyakyawar fuskarta da ido, yayin da santa ke yawaita a birnin zuciyarsa, se numfashi take saukewa na rashin lafiya.... Har wuraren 12:2am yana zaune yana kallonta, kana daga bisani ya mike yaje ya kira wata nurse yace ta kular masa da ita, zeje ya dawo...." nurse Munirat tace toh sir..." se wani kwarkwasa take masa tana jujjuya rigiza rigiza din nonuwa kmr jarkoki, da uban duwawuka abin de ba tsari, kmr a kifeta da kwano, ko kallo bata isa Abdoljalal ba, shi besanma tanayi ba, a duniya mace daya ya taba gani yaji sha'awarta ta fitar hankali itace al-muqri'ah, kuma yasan itace last... Bayan ya fito harabar asibitin ya shiga Motarsa yaja ya fice a asibitin, yana tafe yana mamakin wai yau shine Ya fita shi kadai ba tsaro, kuma da motarsa, shi da kansa yasan yana cikin hatsari amma fa se yanzu ya fahimci hakan, dazu be fahimta ba, saboda be cikin nutsuwa amma yanzu nutsuwa ta fara kusantoshi, adduarh yashigayi na neman kariyar ubangiji.... Direct babban kayataccen restaurant ya nufa ya siya abinci kala hudi, da farfesu kala biyar, akasa mishi a mota,,,, yaja motar ya karasa super market ya Shiga yayi mata siye-siyen abubuwa Da dama na makulashe,, ya koma bangaren kayayyakin sawa, ya siya mata abaya kusan kaloli asirin, se hijjabs masu kyau na kamfani, kala ashirin duma, da breziya danya kula kullum yawo takeyi ziryarta ba breziya, bata killace wadannan nonuwan shiyasa ya siyo kata bra danta dinga killacesu. Yase musu duk wani abu dazasu bukata. Bayan ya biya Aka kwashe masa kayayyakin akasa masa a mota, yayima wadanda suka kawo masa kayan motar ihsani kana yaja motar ya bar harabar mall din ya nufa asibitin duk yabi ya kosa ya isa yasata a idanuwansa ko zeji kuma jin dadih, hatta numfashinta datake saukewa ji yakeyi kamar a zuciyarsa take sauke numfashin, ta riga ta jima da zama jijiyoyi masu amfani a jikinsa. "Ina sanki...." Ya fadi yana driving amma ji yakeyi kmr yana gabanta, seda ya saki murmushin nishadi. Yana isa asibitin ya fito ya fara kwaso kayayyakin motar ya fiddosu waje, a guje securities din dake gadin asibitin suka iso suka kwashe kayan daya firfito dasu , ya musu jagora zuwa dakin da aka kwantar da ita, suka shigo suka ajiye kayayyakin suma ya nusu ihsani, suka amsa suka masa godiya suka juya abinsu, daman basu shigo ba a bakin kofar dakin suka tsaya, shi ya karaso da kayan cikin dakin. Karasowa yayi bakin gadon idanuwansa na kanta, har zuwa wannan lokacin bacci takeyi sosai se sauke numfarfashi kawai takeyi na bacci. Munirat dake zaune kn kujerar dake fuskartar Al-muqri'ah , se kallon al-muqri'ah takeyi tana yabawa da halittar da Allah yama yarinyar. Tana ganin Abdoljalal ya dawo ta wani fara kwarkwasa, ta zubo masa ido tin shigowarsa. "Ya jikin nata bata farka ba kou?'' Abdoljalal ya tambayi munirat idanuwansa na kn al-muqri'ah. "A, bata farka ba sir ,,,jikin nata da sauki a hankali zata warware duka insha Allahu. ..." Munirat ta fadi tana ta wani sanabe. Abdoljalal ya mata godiya, ya sallameta ya bata kudade 30k ta amshe se godiya takeyi ta fita zuciyarta fal farin ciki nan ta kara fadawa san guy din, dan dagani yanada danshi a hannunsa, ita danshinne ke janta. Zaunawa yayi inda munirat ta tashi, ya kara kureta da ido, numfashinta nata fita a hankali a hankali dagani yasan tana jin jiki,. Muaahhh!! Ya karasa ya manna mata kiss a kumatunta saboda ji yayi kawai wani abu na fusgarsa a zuciyarsa game da ita. Bata farkaba se 1:30am ,ta farka da salati a bakinta, ta bude idanuwanta a kansa, taga shima itan yake kallo, haka kawai taji wani abu na ratsata me wuyar misaltuwa, in har taganshi se zuciyarta ta amshi wani irin sako da batasan wanne neba. "Sannu ya jikin naki ?'' Ta amsa da "Dasauki..." Da bebanci,,, yayi mamakin yadda ta amsa wato de yaga alamar ta fara sakkowa, daga uban fushin da akeyi dashi. Tashi yayi ya nufa toilet ya dakko wata roba sabuwa dal domin komi na asibitin tsaf yake, ya dakko ruwa a cikin kayayykin daya siyo, ya bata ta kuskure bakinta, ta zuba a robar yaje ya zubar kana ya dawo ya dakko abinci ya bata taci kadan, danma yanata lallabata kmr kwai. ya dakko maganungunan dasuka bada sukace a bata inta farka taci abinci, ya bata maganin ta kauda kai, nan ma ya fahimci har maganin ma bataso kenan. Lallabata yayi da kyar ta amsa tasha, se binsa takeyi da ido, yanata dawainiya da ita, wani abu ta dingaji a game dashi a zuciyarta, saboda dawainiyar dayakeyi da ita se taji ma ya bata tausayin da batasan dalilinsaba. "Kin yafemin pls?'' Ya fadi hadi da marairaicewa yayinda yake zaune yana kallonta. Daga masa kai tayi alamar Eh.... Ajiyar zuciya ya sauke na zallar farin cikin ya fara shawo knta tinda harta yafe masa... 2:30am ta koma bacci, shikam gogan be rintsa ba, se aikin kallonta kawai yakeyi har asubahi yayi sallah, bayan drib dinta ya kare ya cire mata. Itama tashi tayi tana mejin karfi a jikinta, ba kamar jiya ba, ta kalleshi yana kn dadduma ta nufa toilet, Tana shiga toilet din ta ganshi tsaf tsaf da sababbin brush. brush din tayi, taga komi sabo ne na bukatuwar toilet din, ga ruwan zafi, dan haka wanka tayi ta maida kayan jikinta ta dauro alwala ta fito taga benan, a dakin, taga ya ajiye mata kaya a kn gadon asibitin ta duba taga abaya ce da hijjabi, dauka tayi tasa ba karamin amsarta kayan sukayi ba musammanma hijjabin ya matukar mata kyau, ya amsheta ainun kalar abayar maroon ce, se hijjabin milk color ne, ita knta kayan sun mata kyau, se godiya take masa a zuciya. Ta nufa dadduma tayi sallah ta taso ta zauna gefen bed din kenan,dr da nurses suka shigo har zuwa lokacin be dawo ba yaje gida ne dan yayi wanka ya dakko wayoyinsa, jiya rudu be barshi ya dakko wayoyin nasa ba, kuma yasan dole ne za a nemeshi a wayoyinnasa. Dr ta dubata sosai ta mayar mata da wani drib din da allurori a ciki dan tin jiya gogan yace kawai kar a sake mata allura a jiki sede a zuba mata a drip in zeyu dr tace bakomai, suna gama mata abinda zasu mata suka fice a dakin, sunata yabawa da kyaunta hatta dr seda ta yaba da kyaun nata. Al-muqri'ah ta koma ta kwanta tanata Allah Allah ya dawo, dan tsoro ma takeji ya tafi ya barta ita kadai,. Dr din da nurses basu jima da fita ba ya dawo sanye da manyan kaya na Alfarma wadanda suka amshi launinin jikinsa ga kamshi yanata zubawa tako ina,. Dagowa tayi ta kalleshi shima itan yake kallo ba karamin tsananin kyau ta masa ba, hijjabin ya amsheta ainun,. Ita knta taga kyaunsa sosai, daman deshi me kyaune ta fahimci hakan tin ganinta dashi na farko. Karasowa yayi hannunsa rikeda ledoji ya ajiye yana fadin "Me kyauna knyi kyau sosai...." Murmushi ta sakar masa, hadi da masa godiya tace shima yayi kyau da bebanci... Abdoljalal ya karaso ya zauna cikin nishadi da farin ciki,, shima ya mata godiyar kyaun datace yayi.. Ya kalli hannunta yaga an maida mata wani drib din se yanzu ma ya lura saboda hankalinsa na kanta be kula ba sam "dr ya shigo ne?''Abdoljalal ya tambayeta. Al-muqri'ah ta amsa da "A..." Yace "Okay ya kikejin jikin dasauki!'' Ta daga masa kai alamar eh , yace "Allah ya kara sauki..." Ta amsa da amin, duk suka sakarwa junansu murmushi a lokaci guda. ... Wata iriyar kulawa yake bata ta musamman a zamansu a asibitin, hadi da tattali, da zallar kimar mutumcin SO, yabi ya maidata wata narkakkiya se narke masa takeyi,. satinsu daya aka sallamesu suka koma gida, ma'aikatan gidan duk suka zuba ido, gulma ajali in ba ayi ba a mutu, amma fa wannan gulmar sede gani kawai. seda duk suka gwale ido sukaga komi.... Har dakinta ya rakata ya kwashi kayayyakin daya siyo mata danya mata sabon shopping. ya kai kayayyakin dakinta da kanshi ya hanata daukar komi ma'aikatan gidan na kallo a kan idansu akayi komi, tantiri kam ai baki da jiki tini duk suka mutu, amma shifa yasawa ranshi kawai tausayintane yasa oga keyi mata hakan, danshi yanada tausayi shiyasa yake bata kulawar nan, amma fa dukda haka kulawar tayi yawa,... " tantiri ya fadi a zuciyarsa, amma fa har yanzu yana cikin kwad'ayin yarinyar, kuma shi inde miyaunsa ya tsinke tabbas seya maida yawu. Al-muqri'ah ta masa godiya, bayan ya gama kwaso kayayyakin suna zaune gefen bed shida ita, amma sunada dan tazara da juna, duk yadda ya kaiga jin sha'awarta har suka gama zaman asibitin ko tabata beyi ba, dukda yana azabtuwa amma haka nan yake jurewa da matsewa yake maida kwad'ayinsa, amma fa duwawu nashan kallo. Abdoljalal ya kureta da ido sam be gajiya da kallonta, har wata kiba tayi na kulawar daya dinga bata a asibitin tayi fresh wahalalhalun rayuwar dake tattare da ita suka fara gushewa tini zallar kyaunta harya fara bayyana, kasannan nata ya kara cika fam wato duwawukanta, sun kara bayyana, ta kara yin kyau da ita, takai mace ta riga ta kama kasa. Godiya ta masa na hidimar daya dingayi da ita a asibitin kanta na kasa. "Banasan kinamin godiya ai rance na baki zaki biyani nan bada jimawa ba....." Abdoljalal ya fadi yana wani karewa jikinta kallo kasa-kasa. Al-muqri'ah ta dago ta tsuresa da ido, jin yace wai zata biyashi... "Ni ai banda abinda zan biyaka..." Ta fadi hakan da bebanci. Abdoljalal yayi murmushi yace "Kinadashi mana ..." Al-muqri'ah tayi jim kana tace "ina yake?'' Da bebanci. Abdoljalal yace "in kika kara samun sauki zan nuna miki inda yake..." Al-muqri'ah tayi shiru hadi da shiga nazari tace " aah ya gaya mata yanzu..." Abdoljalal yaki yace "Me kikeci na bakinki na zuba,, in kika kara samun sauki zan nuna miki ai zaki biyani kou? Tinda kinada kayayyakin biya sama da kasa..., gana tsakiyama duk kinadashi. ....'' Al-muqri'ah da bata fahimci me yake nufi ba tace masa ehh zata biyashi..... Tashi Abdoljalal yayi da niyar