Sashe 27
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 2 min read
din shape din kifi ne, kalanshi golden kai kace gold ne. Tashi yayi ya wanke hannunsa a inda aka tanada dan wanke hannu sbda da hannu zeci farfesun kifin ya dawo ya zauna ya faracin farfesun kifin wanda ya zubasa dayawa a plate burinsa kawai ya cinyesa dan dadinsa ya riga ya gama dashi. yana ci yana lumsar idanuwa farfesun kifin yafi masa macaroni din dadih, ya tabbatar koda cikinsa ze fashe baze koshi ba sbda dadin abincin, nan da nan ya fara fuskantar duniya ni'imomi da albarkatun jikinsa suka fara kokarin dawowa garesa yayinda rabin hayyacinsa ya dawo jikinsa sbda dadihn abincin ya mantar dashi kusan kaso chasa'in na damuwarsa. Yana cikin cin kifin hajiya saude ta shigo dining room din bako sallama ta kiching ta shigo bata cikin falon ba. Dagowa yayi ya kalleta zuciya cike da mamakin ganinta a side dinsa yau, yasan akwai babban dalilin zuwan nata side dinsa, dan ze iya kirga sau nawa ta taba zuwa side dinsa a zamanshi da ita kusan 10yrs. Ganintan da yayi tini yaji duk ni'imomin dasuka zo jikinsa sun gujesa zuciyarsa ta cunkushe da wani irin kunci na bugawa a mujallah,, kallo daya ya mata ya dauke idanuwansa a knta. Tin kafin ta karaso idanuwanta ke kan dining din sbda kamshin daya cikata na abincin itama bata tabajin irin kamshin ba se yau, tini nata yawun ya tsinke amma ta hadiye tunawa datayi da kiyayyar datakewa wadda ta dafa abincin. Karasowa tayi ta zauna a dayar kujerar dining din tana facing dinsa a yadda taga yanacin kifin da kuma yadda taga dayan plate empty ya tabbatar mata da yarinyar ta iya abinci domin in abinci ba dadih be iya ci duk yunwar dayakeji tariga tasan hkn a tattare dashi..... *Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card ko VTU ta waccan lambar.* 'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE selling MTN data with this cheap price MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month Airtel,9mobile and Glo also available. *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR Call *08066268951*