Sashe 3
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
2:pm, wani tsukin ta kara ja, tashinta a bacci kenan yanzu yunwace ta tasheta dabadan haka ba sam da bazata tashi ba seta kai 6:pm tana bacci, hutu tako ina. Gajeren numfashi taja tana me bending a kn lallausar kujerar ta kalli dama da yamma na gidan ta juya ta kalli kudu da Arewar gidan, ta sauke idanuwanta a kn hotonta da hero dinta se kuma ta saki wani irin kayataccen murmushi, fuskarnan tata ta kuma hadewa daman cike fuskar take da uban namomin kumatu, ga wani rugumemen tayani muni ta saman kumatunan nata, in takaice muku de namomin fuskarta har motsi sukeyi, suna rawar ragadada. Ta kara murmusawa a karo na biyu, a fari data sakko tayi tsuki hadi da hade rai kawai taga gyaran gidan ne be mata ba domin ita ba a iya mata, kaf ma'aikatanta wahalar dasu takeyi domin sam dai-dai da kwayar zarra babu digon imani a zuciyarta, duk irin gyaran daza awa gidan in har ta sakko se tasa an kuma gyarawa tace be mataba a kuma gyarawa ta sake cewa be mata ba, alhalin gidan tall yake sam ma gidan be datti saboda bata da d'a ko daya bata kuma taba koda bari ba ita sam mutum ce da bata haihuwa, dukda iya kwararriya ce a neman malamai na tsubbu matsafa dade sauransu, tasamu komi nata na duniya abu daya ta rasa har gobe shine haihuwa. Haihuwa ta rasa samu a rayuwarta duk uban yawan bin malamanta bata haihu ba, duk inda taje kuma se an gaya mata bazata taba haihuwa ba harta komawa ubangijinta, itama tasani Kawai tana wahalar da kanta ne, tana kashe kudi a banza kodan saboda kudin ba ita ta nemaba batasan zafinsu ba, shiyasa take batar dasu yadda taga dama. kusan shekaru goma kenan take tare da Aurenta da Alhaji Abdoljalal Abdullahi Saraki, wanda Akewa tambari Da AASaraki, shahararrene a fannin dukiya da mulki domin kusan mukamai sha biyu ya rike a Nigeria, ya rike mukamin minister har de yayi sama a halin yanzu mukamin shugaban kasa yakeda burin nema a kasar, wannan nasara ce ta ubangiji dukda karancin shekarunsa hk Allah ya dagashi sama fin tunanin me tunani tinda ya taso shidin me nasara ne, AlhajiAASaraki mutumne me kudade na fitar hankali, domin kuwa in za a Shiga gasar masu kudaden duniya ze iya zuwa na ashirin kona shatara, Alhaji AAsaraki karaminsu babbansu meja musu usuma haifaffen dan garin Yola ne, mahaifinsa shine sarkin yola a ynzu hk ya gaji sarautane a gun mahaifinsa, Abdoljalal shi kadaine mahaifinsa Alhaji Abdullahi ya Haifa dashi da matarsa hajiya Ummusalma Alkqasim ita kuma yar sarkin misra ce yaje karatu a can suka hadu sukayi Aure, daga kanta be sake Aure ba har zuwa rana me kamar ta yau, dukda d'a daya ta haifa masa tall hkn be sashi jin sha'awar kara aure ba sbda ya riga yayi zurfi a lamarinta,. Abdoljalal ya taso cikin kulawa yayi karatunsa daga secondary zuwa degree dinsa ta biyu a England yayi karatu a kn kasuwanci da harkokin siyasa, sosai Allah ya daukakasa, shi daman tinda ya taso be sha'awar sarauta, dan hk ya bazama ya nemi nasa na kansa kuma yasamu ubangiji ya bashi duk wani jin dadih nasa na duniya wanda ya nema da knsa ta halalinsa. da kasuwanci ya fara zuwa gari gari, har ya kaiga yana fita kasashe kasashe . a zuwa gari garin dayake yine ya hadu da Saude a kudu A Edo state a nan suka hadu yaje wani restaurant cin abinci ita kuma Aiki takeyi a Restaurant din , asalinta ita ba musulma bace, mahaifinta asalin igala ne, duk iyayenta ba musulmai bane, Sunanta Mary mahaifinta jone dan kogi ne yazo edo aikin ashaba suka hadu da mahaifiyar mary itama ba musulma bace Godiya ita yar asalin edo state dince, sukayi Aure da jone shine suka haifo mary ita daya tall Allah ya basu. tin tana 6yrs mahaifinta ya rasu, gashi be bar musu komi ba, dan hk tin lokacin suka bazama bakar wahalar rayuwa, itada uwarta, mary ta tashi da bala'in kwad'ayi da matseefar son duniya, dan haka tin tana 10yrs maza suka fara lalubar mata nonuwa daman gata da uban ruguza ruguzan nonuwa duk sun firfito, a lokacin tana tallar maganin shawara dana baseer da farfesun ganda, tin a lokacin maza kesata a shago su luguiguitar mata nonuwa su sha iyasha su koshi har ma suyi wasa da gabansu a gabanta, kana su dan bata wasu kudade da basu taka kara sun karya ba, a haka haka har ta lalace tasan dadin d'ana miji maza suka ciccinye mata gindi tin kafin takai 20yrs tini gabanta ya gama budewa da burar maza iri iri wad'anda suka shigeta. A ranar data fara ganin *AASARAKI* batayi bacci ba dukda taga ba ajinta bane Amma ta kulla Aniyar seta mallakeshi kota halin yayane a lokacin tana 30yrs ko ince tafi ma haka shima gogan naku yana 30yrs din cif. Kasancewar AASARAKI yazo ne da niyar yayi 2month a garin sbda yanaso ya kammala wasu kayayyaki nasa daza a fitar masa dasu ghana a trelolinsa, toh kullum bashi da gun zuwa cin abinci se wannan Restaurgant din da mary take saboda sunada farfesun kifi bushashshe kuma kifinsu me kyaune ga dadih (duk duniya Abdoljalal nason Farfesun Kifi bushashshe, duk wani abu na ruwa de yanaso) kasancewar restaurant din babbane irin restaurant dinnan ne da duk wanda kagani a cikinsa tabbas yaci ya tada kaine restaurant dinde na masu kudine. Tinda AASARAKI ke zuwa restaurant din sau daya tak ya taba kallon mary saboda shi a lokacin mata ma masu kyau basa gabansa balle ita da bata da fasali danshi a tsarinsa beson gajerar mace kwata-kwata saboda Abokinsa Alhaji mus'ab ya gaya masa mata gajeru basu da juriyar jima'i shi mus'ab dr ne sun hadu dashine a England a gurin karatu a nan suka hadu da Mus'ab sosai jininsu ya hadu tin a secondary suka hadu suka kulla abota saboda tasu tazo daya dukkaninsu masu kamun kaine, sosai abotarsu ta kullu cikin aminci se Akaci sa'a garinsu daya wato duk yan jahar Yola ne, toshi Mus'ab likitanci ya karanta, yanada asibitinsa babba A garin kaduna mus'ab dogoneshi shima Amma fari neshi sol, sede dukda farinsa be kai A.A,SARAKI kyauba danshi sak kmr bakin balarabe yake mahaifiyarsa ya biyo ga kwantacciyar suma a tsayine kawai ya biyo mahaifinsa shi dogone sosai ko kafad'arsa mus'ab be iso ba, tin suna scul Allah yayima AASRAKI farin jini amma sedeshi ba ruwansa da mata sam, ko sakin musu fuska beyi, akwaishi da tsare gida. Doguwar mace siririya ce kadai inya gani seya kalleta ko a sace ne,komin muninta kuwa, a rayuwarsa yana kaunar doguwar mace SIRIRIYA shi mace inde doguwa ce siririya me d'an dogon wuya to duniya ta gama biyansa alaji, Musammanma da dr Mus'ab ya bashi bayanin yadda doguwar mace takeda manya-manyan values, damanshi ma'abocin Bukatuwar macece,kawai dandeshi yanada juriya ne da rike kai, sam bekaunar raini again ga miskilanci shiyasa ake kiransa da saraki tin yNa karami mahaifiyarsa ke kiransa hakan saboda izzarsa da mulkinsa da kuma uwa uba miskilanci ,. A hankali mary ta dinga shiga jikin AAsaraki Ta hanyar nuna masa zata shiga addinin musulunci kwad'ayin haka yasa AAsaraki kulata saboda yana kwad'ayin abinda ze samu na lada inta musulunta, da shige da fice mary ta samu ta sace masa zuciya tasashi dole ya Aureta bayan ta musulunta a zahiri tabbas kowa na Abdoljalal basa son Aurensa da Mary wadda ta Musulunta taci sunan Saudat, da kyar me martaba ya bari Abdoljalal ya Aureta Mus'ab kam tinda ya ganta bata kwanta masa ba da kyar yaje daurin Auren saboda sunsha karon batta shida Abdoljalal a kn Saudat ya nusar dashi abubuwa dayawa daya gani a tattare da ita wanda shi Abdoljalal be ganiba amma ya gaza ganewa sbda yayi nisan dabejin kira. Da akayi Aure Amarya ta tare a garin kaduna saboda wasu harkokin Abdoljalal din dake a nan, sam Abdoljalal baya wani samun kulawa a gunta kirikiri yana ganin abubuwa dayawa amma be iya magana, bayan Auransu da 2months Saudat ta raba Abdoljalal da kowa nasa hadda iyayansa se suyi 1yrs basu sashi a ido ba, tin abin na damunsu har suka fawwalawa Allah suketa binsa da Addu'arh, Saudart ta riga ta gama da Abdoljalal da karfin sihiri kowa ya kalleta ya kallesa yasan ba saar auranta baneshi domin kuwa saarshine ko ince ma ta dan girmesa da kadan, sede dan sihiri da kaddararsa kawai yasa ya Aureta. Saudat ita kadai ke fantamawa da kudaden Abdoljalal duk abinda ta samu ta kaiwa uwarta ta gina mata gida dankarere ta mallakawa uwarta kudade masu dama, batason kowa ya kusanci Abdoljalal , inba Mus'ab ba daya zame mata ciwon ido, iya bala'i da karfin tsafinta ta gaza rabashi da mus'ab ko taci nasara se sun dawo sun dinke, Saboda suna daf da junansu kullum se Mus'ab yazo office din Abdoljalal din in har yana kaduna, wasu lokutan yana yawan zuwa Abuja se yayi 2month ma a abujar shi Abdol din, yana can yana hidimominsa ita kuma gimbiyarsa tana KD tana kulle kullenta sannan tanada manyan Restaurants guda hudu, da manyan shagunan kayayyakin sawa na mata duk mallakintane duk Abdoljalal ya bata kudaden data budesu. Kusan 5yrs suna tare Amma Saudat bata taba ko bari ba ko batan wata, kuma ta hana Abdoljalal yayi magana dukda abin na damunsa sam be iya katafus a kanta, to ze iya kirga ma ci nawa ya mata a shekarun dan basamu yake yana ciba, kwata-kwata bayajin dadin zama da ita a zuciyarsa yasan bayasanta amma a zahiri yanasanta ya zama wani iri duk beda nutsuwa a jikinsa gashi shi mutum ne me matukar bukatuwa da kusantar mace Amma sam baya samu yacita yadda yakeso, ko making love zasuyi se tabashi time wani lokaci 10mnt take bashi wani lokacin 5mnt, shi kuma irin mazannan ne masu nisan zango ze iya 1h ma be kawo ba ita kuma sam bataso ko 10mnt dinma setaga dama take cewa yayi, sbda jinnun dake mata Aiki kullum cikin amfani suke da ita, dan haka se malaminta ya bata izinin mijinta yacita kana yake samun dama ya dan zira ya cire ba tare daya gusarwa da knsa sha'awa ba, tinda ta Auri