← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 107

Sashe 81

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read

mara, kawai ta saka kuka sbda wani abu takeji yana neman fitowa daga gindinta... Jin kukanta yasa Abdoljalal tashi a gigice, ya ganta zaune se zufa takeyi idanuwanta sunyi luhu luhu se faman yarfe hannu takeyi. Tambayarta yashigayi a gigice meya faru? Ta kara fashewa da kuka ta mike tsaye a gigice cikim sauri , da niyar taje toilet yin fitsari, kawai taji wani abu ya danno raminta da karfi, se jini ya balle shaaaaaaaaaaaa, kmr ansaki famfo..... Assalamu Alaikum Yan uwa hajiyoyi classic womans,, Ina kuke masu bukatar kayan ado, Dana fitar biki, kayayyakin anko etc exotic laces,Dade sauran kaya na kece raini duk munadasu, muna aikawa ko ina kike a fadin duniya cikin aminci get you covered you can visit our fb page, ig and what app 07038329792 https://web.facebook.com/Exotic-Laces-571966169823338 Paid book ne 08101626484 Ganin irin jinin dake zubowa a jikinta ya dagawa Abdoljalal hankali again gashi se azabar kuka takeyi sbda ciwon mararta dake tsananta, kmr ze kasheta. Nan da nan Abdoljalal yayi zaton koshi ya fasa mata wani abin a mara ya mata lahani, hnklinsa ya kuma tashi ya taso a rude ya jawota jikinsa duk ya daburce se sannu yake mata tana yarfe hannaye kmr zatayi hauka... "Wayyo marata!'' Ta fadi a rude tana me zamewa a jikinsa ta zauna a kasa,jini se ambaliya yake cigaba dayi, dukta batawa Abdoljalal jiki da jini sosai. Hankalin Abdoljalal ya kuma tashi, a rude ya fice a dakin yana salallamin tashin hankali, ya rasa ina ze tsoma ransa yaji dadih, shi da kansa yau yaji haushin kansa jarabarsa ta jawo masa matsifa, ya tabbata inde ya kashe yar mutane dole a daureshi ko uban wayeshi. Yana fitowa yaga jimmalo zata wuce, yace "Ke kirawomin Ahamad kice ya kawomin mota nan , yanzu yanzu..." Ya fadi muryarsa na fita da kyar, jimmalo ta amsa da toh daddy..." Ta nufa kiran Ahamad din, tin a mgna ta fahimci akwai matsala a tattare dashi. Komawa dakin yayi ,yaga ta kara jigata se yarfa hannu takeyi jikinta se azabar rawa yakeyi, tako ina jini se kara yawa yakeyi yana zirya a kasan dakin duk tabi ta hada zufa, nan take ya jinjina mata tanada dauriya Ainun, Tausanta ya kara rufesa seda ya mata kwallah.."sannu am sorry dan Allah..." Ya fadi yana fashewa da kukan tausanta da tausan knsa. Ya karaso ya Dauketa ya fito waje da ita duk a rude yake, tini Ahamad ya kawo motar tinda jimmalo ta gaya masa.. A guje Ahamad yazo ya bude masa bayan motar ganin ya fito da Almuqri'ah a hannu, ga jini jage jage shi knsa ya gama baci kaf dinsa da jinin. ya shiga gidan bayan da ita, ya daurata kanta a jikinsa, Ahamad se subhanallahi kawai yaketa cewa ahamad ya tada motar suka fice a gidan, jimmalo ta labe tana ganin komi, ta rike baki haka kawai fuskarta ta bayyana tashin hankali kwaro-kwaro, cikin hanzari ta nufa dakin taga jini a kasa jage jage, tana fitowa daga dakin ta daga waya cikin tashin hankali tayi dealing number din hajiya kande, ta shaidata mata duk abinda tagani, sede ni banji me hajita kanden tace ba, sunkai 20mnt suna waya, kana suka ajiye wayar jimmalo ta koma dakin Almuqri'ah ta gyarashi tsaf, tin a yanayin jinin ta fahimci jinin Zubar ciki ne, sbda yayi yawa sosai a kasan tiles din dakin, har kasan gado seda jinin ya shiga ta daga komi ta kintsashi, ta gyara komi ta koma cikin hanzari gudun kada wani yazo ya ganta asiri ya tonu, ta koma side dinsu tana me tausayawa yarinyar, komi sukeyi a kn idanuwanta, itace yar C.I.D din Hajiya kande, a tsorace take wannan C.I.D din sedande aikin nada tsananin kudi, kudaden da ake biyanta a kn C.I.D din na wata daya, yafi kudaden da ake biyanta na aikin shekara daya a gidan, a kullum tana me Adduarh bacin rana. Direct asibitin doctor Mus'ab ahamad ya nufa dasu, kafin su isa asibitin kaf ta lalata motar da jini, idanuwanta se neman kakkafewa sukeyi hakan ya kara tadawa Abdoljalal hankali Ainun, se kuka kawai yakeyi yana fadawa Ahamad yayi sauri mana..." Cikin matsifa. Suna isa asibitin sukaci saarh mus'ab na nan, direct emergency aka nufa da ita, zuwa lokacin, tini ta suma, doctor ahamad ya shiga bata temakon gaggawa da kanshi. Abdoljalal na tsaye cikin emergency din se faman kuka yakeyi, har aka samu aka fara settling komi, amma sede Doctor mus'ab ya tabbatarwa da Abdoljalal bata da jini, Abdoljalal ya bada jininsa aka gwada akaga yayi dai-dai da nata nan da nan aka diba aka fara sa mata, Abdoljalal yaga numfashinta ya koma dai-dai se sauke numfashin whla takeyi kana hankalinsa ya kwanta. Doctor yace ma Abdoljalal ya biyoshi office,. Bayan sun zauna a office din , doctor ya kalli Abdoljalal yana niyar fara mgna Abdoljalal dake cikin tashin hnkli yace "Doctor na fasa mata yan hanji kou?'' Hnklin Abdoljalal ya kuma tashi da yy mgnr, ya kure Doctor da ido, yana me sauraren meze fito daga bakin doctor. Girgiza kai dr yayi kana yace "Ina ba yan hanji ka fasa ba, murje karamin cikin dake jikinta kayi,, kasa karamin cikin jikinta zubewa ta hanyar sex daman cikinma be zauna sosaiba a mahaifa,..." Dr yayi scaning yaga komi. abdoljalal ya kure Doctor da ido yace "ciki kuma!?'' Fuska daukeda sauyin mamaki. Doctor yace "Yeah wallahi ciki, kuma nasan kai kayishi..." Nan da nan wani irin farin ciki ya lullube Abdoljalal yace "Ciki fa kace doctor? Ashe daman ina haihuwa? Wai ciki na d'a kake nufi doctor?" Doctor mus'ab yace "Yeah sosai ma kuwa ciki na d'a wallahi shika zubar, ai zubar cikinne yasata zubar wannan uban jinin...bincike ya nuna sex ne yasa cikin zubewa, da ace an barshi koda be zauna a mahaifa ba , zuwa nan da 2month ze koma ya zauna sosai inda akeso ya zauna din ba, amma tini ka girgizoshi waje..." Abdoljalal yace "Au yanzu cikin ya zube duka kake nufi doctor?'' Doctor yace "Ya zube mana dakai can bakaji me nake cewa bane? Kai ciki kawai ka fahimta a maganata, ai cikin ya zube tini..." Wani irin bakin ciki da kunci ya lullube zuciyar Abdoljalal be taba jin bacin ciki da dana sani ba irin na yau, shida yake neman d'a ido rufe amma shine yau Allah ya bashi kuma ya zubar da kayansa kenan, seya dungume duka lefij ya daurashi a kn Almuqri'ah, ya hade rai tamkar an aiko masa da mutuwa yayinda bakin ciki ya kuma lulkube birnin zuciyarsa. Ya fara mgna a zafafe. "Wannan ai wulaknci ne, ai bata gayamin tanada ciki ba, saboda kiyayyata dake zuciyarta, inda tagayamin tanada cikina ai da bazan kusancetaba, kodan tana ganin ni ba Aurenta nayi ba,ai kaddaratace nida ita, kuma ai ko dan shegene ni inasan abuna, tinda ba uban wani ya danneta ya mata cikin ba, ai ciki nawa ne, ni na fara saninta a matsayin y'a mace wallahi, doctor yarinyarnan ta tsaneni tin a kan cin dana mata na farko na fahimci tabi ta tsaneni ko ganinama batasan yi , dole taki jinina...wallahi se an biyani cikina daya zube..." Doctor mus'ab yayi shiru yana kallan Abdoljalal shi kallan mahaukacima yake masa sbda magnganun nasa bana masu hankali bane, yaza ayi ace ka zubar da cikinka da knka kuma wai ka hau sirfafa matsifa sbda rashin hankali da rashin lissafi irin nasu na maza. "Gaskiya kaci kai..." Cewar dr. Abdoljalal ya kara hasala yace " dole kace haka tinda ba cikinka bane... yarinyar nan ta renamin hnkli gabaki daya, kilama mgninsu na yan kauye tasha ta zubarmim da ciki, wallahi wallahi taci arziki daya na SO, da har karar mutum ina iya kaiwa, koma waye ya bata maganin zubda cikin wlhi in kaishi kara ya biyani cikina, wulakncin bnza da hofi kawai..." Dr ya amshe da "Ko kuma kai a kaika kara ba, kaci yar mutane ka mata ciki baka Auretaba, kuma kana mgnr bnza, kaji mgnr bura uba kai,.." Abdoljalal ya taso masa kai kace shi ya zubar masa da cikin jikin Almuqri'ah din. "Kai kake mgnr bnza da hofi, aikin bnza aikin hofi kawai, koda nacita ba Aure ai inasan cikin nawa dana mata ko? tinda da ubansa..." Doctor ya tashi a kn kujerar da yake haushin Abdoljalal dukya rufeshi hkn yasahi tashi tsaye yace. "bakada hnkli,,,wai kayi abu kuma ka daurawa yarinya lefi, kasamu yar mutane kanata haike mata da bura,, yanzu kuma wai ka daura mata lefi, yanzu haka itama batasan ciki bane a jikinta kmr yadda kaima baka sani ba..." Dr ya tasoma Abdoljalal shima kmr ze rufeshi da duka. Abdoljalal yayi tsuki kawai shi a dole Almuqri'ah ce ta zubar masa da ciki, ya tashi ya fice a office din yanajin dr nacewa "Se Allah ya sakawa yar mutane, kanata zurmuqa mata abinda yafi karfinta kuma kana mata bura uba, se fadin bnza da hofi..." Shima duk ranshi ya bashi, dmn hk Abdoljalal yake shi murd'ad'en mutum ne sam beda dadin kai. Abdoljalal be sake bi ta kn dr ba Ya nufa dakin da aka kwantarda ita daman Ahamad ya bari a dakin, ya kalli Ahamad din rai a baci yace"Kai bani car key..." Ya Karashe mgnr yana kallan inda take kwance jininsa da ake sa mata yana shiga hannunta a hnkli. Ahamad jiki na rawa ya mika mata car key din ya amsa ya fice a asibitin, se bura ubar fadin rai yakeyi, zuciyarsa kmr zata fashe dan takaici, ga jirima na neman kwasarshi, sbda jinin da aka diba a jikinsa, dr yace ya tsaya ya huta amma yaki. Abdoljalal direct ya nufa gidansa yayi wanka, ya chnza rigarsa data baci da jini, da knshi ya wanke motar data bata da jinin ma'aikata nata kallan abin mamaki. ya dawo asibitin da duk abubuwan dazasu bukata seda ya tsaya yase musu, kana ya dawo se faman fushi yakeyi har lokacin shi a dole an zubar masa da ciki abinda ya jima yana nema, yadawo ya zauna gefen bed din yacema ahamad kai jeka kawai..." Ahamad ya mike a guje ya bar dakin, ganin oga nata muzuran dabe taba ganin yanayinuba se yau. Abdoljalal kam haushin uban kowa yakeji, tunaninsa na kan cikinsa daya zube, se tunani yakeyi a ransa, waiko namiji ne ko macece. Zuciyarsa tafi
Chapter 81 · 0% Book details