Sashe 22
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 2 min read
fa akwai yar matsala ..." Daga cikin wayar akayi murmushi muryar wata dattijuya wadda a kalla zata girmema hajiya kandenta fara magana. "Alhamdulillahi karki damu da matsalar tinda tasamu mazauni kawai shikenan... muna fatan wasikarnan ta isa inda akeso ta isa domin aji dadin karatunta..." Hajiya kande murmushi tayi tace "Insha Allahu damo ze isa ga harawa...ai matsalar dama ba babba bace, tinda mun kaiga ci, a fari kin amsar wasikar akayi..." Daga cikin wayar dattijuwar tace "Alhamdulillahi kice ansha gwagwarmaya?'' Kande ta amsa da "Ai kadan ya rage wasikarnan ta yage ba tare da an karan tata ba....ammafa insha Allahu zama daram, wai me nakuda tasamu katifa..." Dattijuwar dake cikin wayar ta kara sautin murmushinta hadi dacewa "Bi izinillahi...yanzu zan idda sakon zuwa inda akayi aikensa , kema kuma taki wasikar na nan tana jiranki, domin kuwa zakisha tukuicin hidima..." Hajiya kande ta washe baki zuciyarta cike da zallar farin ciki tace "Godiya nake kuma a mikamin godiya bisa godiya...fatanmu de yanzu muji iska ta dauki farar takaddar nan ta isar da ita inda mukeso..." Daga cikin wayar dattijuwar matar tace "Inde kere na yawo zabo na yawo ai dole ne wata rana a hadu mujede zuwa..." Hajiya kande tayi yar dariyar nasara kana sukayi sallama da niyar kome ake ciki in an idda sako ga wadda tayi aiken takaddar kande zataji komi. Nafa gaya muku akwai kulalliya a kasa amma baza ku fahimta ba se nan gaba. *Vip 1k posting kullum normal Group 500 posting bayan kwana daya-daya 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card ta nan 08101626484.* *LITATTAFAN MARUBUCIYAR* KYAUTAR ALLAH INSO CUTA NE DA BAN SANTA BA BOYEYYEN AL'AMARI YAR DANDI CEH ABD NOW WATA KISHI I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE selling MTN data with this cheap price MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month Airtel,9mobile and Glo also available. *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR Call *08066268951*