Sashe 37
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Littafin ma'aurata ne* SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah) Last free page *DEDICATED TO HUBB, MY HAPPINESS* Last Free page 10 Tin daga ranar daya ganta be kuma gangancin rashin ganinta ba a rayuwarsa, wato de yazamana kullum se sun hadu, inta kawo masa abinci, kasawa yakeyi ya tsare dole seya ganta. a hankali a hankali shakuwa me karfi tashiga tsakaninsu musammanma shi gogan, wanda zuwa yanzu wallahi baccin kirki ma be iyawa sena sata. the more yake ganinta the more kwad'ayin ganinta ke kuma taso masa a ransa, idan tazo kawo masa abincin se yaji kmr karta tafi, ji yakeyi kmr ta zauna yayita kallonta har ya kare rayuwarsa yana kallonta, akwai wani sirri a tattare da ita dashi kadai yasanshi, wato ganinta nutsuwar jikinsa yake dawo masa dashi, tinda idanuwansa suka gauraya da yarinyar abincinta ya kara masa dadih a harshen baki, zuwa yanzu ya fahimci yarinyar bebiya ce, ranar daya matsa mata kan dole seta mishi magana ranar ta nuna masa ita bata magana, a fari yasha wasa takeyi daga baya ya fahimci ashe da gaske ne ita din bebiya ce, wani irin tausayinta ne yayi wankan tsarki ya cika masa zuciya, a ranar be rintsa ba, har kwallar tausayinta seda ta zubo daga kwayoyin idanuwansa, ze iya cewa ya mance when last hawayen tausayin wata halitta ta duniya ya fita a idanuwansa, amma se gashi a ranar shike kuka da idanuwansa, kmr wani small baby, yanayoyin dayakeji a kan yarinyar ya yawaita a zuciyarsa, be tabajin tausayin wani a duniya ba kamar yadda yakejin tausayin yarinyar a rayuwarsa. A bangaren al-muqri'ah kuwa a tsorace take dashi, sbda tunawa datakeyi da kalaman hajiya saude a kan mijinta. "Zan iya kisan kai a kan mijina..." Itace kalmar datafi tsawa al-muqri'ah a rai, kuma take tsananin tsoron kalmar ko ince kalmar ke kara sa mata tsoron hajiya saude a zuciyarta..... Yau ya tashi da shirin barin garin zuwa garin abuja saboda yanada wani emergency meeting jiya ya dace ayi meeting din amma saboda rashinsa a gun meeting din ya Hana ayi shi jiya, aka barshi zuwa jibi wato inya iso garin yau se ayi meeting din gobe. 10:am ya shirya tsaf cikin danyar shadda royal blue, se zallar uban sheki da kwalkyali shaddar keyi, ba karamin amsarshi shaddar tayi ba ta amshi launin fatarsa ainun kansa sanye da hular zalla bukhar wadda ta dace da kalar shaddar jikinsa, fuskarnan tasa ta fito tayi fayau da ita har wata yar kiba ya kara na zallar kwanciyar hankali A bayyane amma inside shi kadai yasan gashin dayake karba . Feshe jikinsa yayi da perfume dinsa, ya daura dankareren watch dinsa ya daura a hannunsa, ya zira takalminsa ya fito hannunsa rike da bag dinnan da wayoyinsa, se azabar kamshi yake zubawa hannunsa rike da yar karamar jaka Baka wadda ke dauke da takaddunsa daze bukata a abujar sam ko kaya be dauka inzeje abujar kasancewar canma yanada komi na bukatuwarsa a can. Allah-Allah ya dinga yi ya sakko kasan, sbda so yakeyi yaga yarinyar, da zallar tunaninta ya kwana a ransa ko bacci beyi ba kwana yayi a kan dadduma yana ibada. Yana sakkowa downstairs din ya daga kai ya kalli kofar dinning room dinsa, nan take yaga ta nuna farin wuta, wato harta ajiye masa breakfast dinsa, kallon dankareren watch din hannunsa yayi yaga har goma ma ta wuce, karasawa dinning room din yayi jiki a sanyaye saboda so yakeyi kawai ya ganta, kuma yasan da wuya ya ganta yanzu. Zaunawa yayi ya danyi breakfast din a gaggauce saboda sauri yakeyi, yana gamawa kenan daya daga cikin wayoyinsa tayi ringing dubawa yayi yaga sunan dr mus'ab karara ya bayyana, haushi ne ya kamasa, shi yama manta da mus'ab din zasu tafi abujar, saboda dashi za ayi meeting din, meeting din na siyasa ne, kin dagawa yayi danyasan mus'ab da wutar ciki, shi kuma yayi alkawarin yau seyaga yarinyar dan yasan in be gantaba wallahi dawuya inyaje abujar yaji dadinta. Yana gani mus'ab din yayi masa miss call har uku amma yaki dagawa, sema ya gyara zama a kan kujerar dinning din ya tsurawa kofar dayasan tabbas ta nan zata shigo ido, yanaji kiran dr-mus'ab ya kara shigowa wayarsa, amma yaki dagawa har seda ya kara masa miss call har uku amma yaki dagawa yana nan zaune amma zuciyarsa na knta. Har wuraren 11:20am amma bata shigo ba, zuwa lokacin dr mus'ab ya masa kira yafi goma, dan haka ya gaji ya daka, wayar ya kara a kunne, cikin tsananin bacin rai dr mus'ab ya fara magana. "Amma kasan yau zamuyi tafiya ka kwanta kana bacci bayan fly din daza mubi ma 11:am ze tashi kaga kasamu yin missing din fly din munyi asarar kudi kuma..." "Kai kudin fly ya dama ni abinda ke damuna yafi yawan duniya da abinda ke cikinta..." Abdoljalal ya Fadi hakan a zuciyarsa ba tare dayasan maganar ta fito ba har Dr-mus'ab yaji, murya cike da mamakin daya doke ma Dr-mus'ab bacin ransa ya jefo masa tambaya "Mekace?" Zuciya cike da mamaki ya masa tambayar danshi be tabajin irin wadannan kalaman daga bakin Aminin nasa ba. Firgigit Abdoljalal yayi jin xancen zuciya ya fito fili saurin dakewa yayi yace "Am sorry wani tunani nakeyi daban bansan ma mena ceba..." Dr mus'ab yace "ba haka bane wallahi dole akwai abinda ke damunka, ka fadamin pls...." Abdoljalal yace "Malam ni ba abinda ke damuna...kawai ka kara siya mana wani Private jet din bari in shirya dole se kmr 12:pm zamu tafi gaskiya..." Mamaki ya kuma rufe dr mus'ab jin wai yau abokinsa ne ke African time, mutumin da dawuya a jirasa amma yau shine ke maganar wai se 12:am zasu tafi a memakon 11:am . "tabbas akwai abinda ke damunka...tafiyar daya dace muyita 11:am saboda zamuyi meeting 12:pm yau, gana gobe 10:am za a shigesa, amma shine zakace se 12:pm zamu bar kaduna zuwa Abuja..." Cewar dr mus'ab. "Au ni na mnta ma xamuyi meeting yau , kawai ka kirasu kace a bar meeting din yau a bari se gobe duka ayi biyun a goben insha Allah...." Haushi ya Kara rufe dr mus'ab dan haka yace "Amma de baka da lafiya ne ko jalalu? Yaza ayi ace jiya baka jeba, kace a bari daya ayi yau yanzu kace a bari duka biyun ayi gobe dayake an gaya maka suma basu da uzuri ne, se kai keda uzuri... '' Abdoljalal ya ci gaba da magana cikin isa da zallar mulki yace "toh a hakura da meeting din ni de wallahi se 12;pm zan bar kd kila wa kala ma..." Yana gama fadar hakan ya ajiye wayar, ba tare daya jira me dr mus'ab zece masa ba. Har 12:30pm bata shigo ba, zuwa lokacin dr mus'ab ya kara kiransa harya gaji, amma yaki dauka sede ya tura masa da message din kawai inya siya jet din ya kara siyan wani na 1:pm, haushi daya kama dr-mus'ab be masa reply din sakon ba. 12:35pm ta shigo side din idanuwanta suka sauka a kansa, yayi matukar mata kyau Ainun, shima din itan yake kallo, murmushi ta sakar masa domin itama data kawo masa breakfast din bata gansa ba bata ji dadih ba, dashi ta kwana a ranta knr yadda shima ya kwana da ita a ransa. "Al-muqri'ah...'' Ya ambaci sunanta da dadd'ar muryarsa wadda ke ratsa mata dodon kunnuwa. Wani murmushin ta kara sakar masa wannan karan seda kaf dimples dinta suka lotsa, shima murmushin ya sakar mata yana mejin tausayin yarinyar na ratsashi, ganin tanada komi na duniya amma bata da bakin magana. Tsugunnawa tayi ta masa alama da hannu na gaisuwa, amsawa yayi a bayyane, yana gane kome tace masa da bebanci, yana mamakin yadda akayi yake gane maganarta dukda be taba ganin bebayeba a rayuwarsa se ita, haka itama tana mamakin yadda akayi yake gane kwatancen da duk me take nufi. Sosai ya kureta da ido tana tsugunnan yana mejin wani irin mashi na kwanciyar hankali na sukarshi tako ina, tinda ya tashi a yau din beji natsuwa ba se yanzu daya sata a kwayoyin ruwan idanuwansa, babu abinda yake daga masa hankali kamar tafiyar dazeyi yayi kwanaki be ganta ba yasan duk se ya shiga damuwa da tashin hankali mara misaltuwa. "Karaso mu gaisa sosai..." Ya fadi ba tare ma dayasan ya fadi ba, shi fa a kan yarinyar nan ya fuskanci kamar tongue dinsa beda control. Mikewa tayi ta karaso duk idanuwansa na kanta, se yanzu ya kula da hijjabin jikinta pink ne ya matukar amshi farar kyakyawar fuskarta yadda kasan dan ita aka halicci hijjabin haka hijjabin ya amsheta. "Taso ki zauna kan kujerar nan..." Ya fadi hadi da nuna mata dayar kujerar dinning din. Tsura masa ido tayi da kujerar daya nuna mata, nan take ta daga masa kafada alamar bazata zauna ba, se yaga ta masa kyau a daga masa kafadar datayi, saboda yadda ta saki jikinta har yaga nonuwanta bata taba yarda ta saki jiki yaga nonuwanta ba se yau dayakeda tabbacin shafa'ah tayi, cikin kissa yake kallon nonuwan nata kai bakace nonuwanta yake kallo ba ko ita bata isa ta gane me yake kalloba. "Yarinyar akwai manyan nonuwa masu kyau..." Ya fadi a ransa yana kara kure nonuwanta da ido hatta da kan nonuwan seda suka nuna shadi ta saman hijjabin jikinta, wani irin yanayi jikinsa ke amsa wanda ya kara zamo masa bako sosai. "Meyasa bazaki Zauna ba?" Ya tambayeta still idanuwansa na kn kaciyar nonuwanta, wanda yakeji kmr ya dawwama a kallonsu, domin dadih yakeji a jikinsa. A zahiri al-muqri'ah tasha ko ita yake kallo sam bata fahimci nonuwanta yake karewa kallo ba. Da bebanci tace masa saboda su basa zama a kan kujerar da babba ke zama... Murmushin dake kan fuskarsa ya kara fadad'a, daman ya jima da fahimtar yarinyar ta samu tarbiya daga tushe. "yau zanyi tafiya ne zuwa abuja..." Jin abinda yace yasata jin rashin dadih a zuciyarta nan take fuskarta ta chanza. Adduarh Allah ya tsare ta masa da bebanci dukya fuskanci me take nufi ya amsa da Amin zuciya fal jin dadih ya fahimci chanjin fuskar tata, daya gaya mata zeyi tafiya... Tambayarsa tayi da bebanci waze dinga dafa masa abinci inya tafi... Yar dariya yayi wadda ya mance ma yaushe yayi irinta ya