← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 107

Sashe 67

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read

duk sun kumburo tin tini suke bukatar a yamutsa mata su. Be jira wata wataba, ya luma hannu kan na dama ya shafasa a hankali tamkar tafiyar tautsa, ya kuma gigita mata lussafi, ta shiga nishi da karfi sosai a wannan karan, ta bankaro masa kirjin sosai garesa ya matsa mata kaciyar nonon ta zabura kamar an tsunguleta, ta saki nishi cikin tashin hankali, bata taba rikicewar datayiba yau, se kara matsosa takeyi tana niyar ta hayo masa jiki ma gaba daya saboda tsabar rudewar datayi, tini ta manta da kanta tass, kasanta se azabar jikewa yakeyi, yana fidda ruwa me yauki yauki. Kirane ya shiga shigowa cikin wayarsa amma ina sam basuji ba, seda aka masa kira biyar ba tare daya sani ba yana can wata dunia ta latsa nonuwa da shan baki, har harshenta ya fara zafi amma dadin latsa nono ya hanata ta fahimci hakan,, Abdoljalal kam abin nema yasamu, dayan hannunsa ya dauka yasa a dayan nonon, ya matsa a hankali, ta kara matsosa kmr wata zararriya, dabadan kariyar data hanata karasowa garesa ba da tini ta haye masa jiki duk tabi ta rude se kara turo masa nonuwa takeyi, tana makalkalesa, se rungumosa takeyi...... Knocking aka shiga yi masa a glass din side dinsa wato na mazaunin dreva,, ina ai beji ba yana can wata duniya, al-muqri'ah ce ta iya fahimtar ana knocking, itama seda tayi da kyar ta gane knocking glass dinsa akeyi ita ga tunaninta ko dadih ne yasa taji ana kwankwasa mata abu a cikin kanta. Ta kwace bakinta a cikin nasa cikin hanzari ganin me knocking din glass din, ta zaro ido nan da nan jikinta ya dau rawa shi kam gogan ina ai besanma meke wakana ba kokarin kamo mata baki yakeyi yana cigaba da matsa nonuwa da 2hands...ai batasan sadda ta bige hannunsa a kan nonuwantaba ta maida rigarta jikinta, hadi da kara bude ido taga me knocking din glass din hajiya saude ce, "innalillahi!'' Ta fadi tana kwace bakinta dayaketa kokarin seya kamo yasha shi duk besan ma meke faruwaba, tashin hankalin data shiga baze misaltuba, iyakar tashin hankali seda ta shiga, zuciyarta ta hau bugu kamar zata fito fili daman ance rana daya ta barawo rana daya tame kaya. "Please bari na kawo..." Ya fadi da muryarsa me kama data yan maye, nan ko duk mayen shaawah ne ya riga ya bugu iya buguwa. Saurin bugar cinyoyinsa tayi da hannayenta duka biyu ba tarema datasan ta buga ba, ta kara kai masa duka a cinyoyin nasa, hankalinta duk yabi ya kuma tashi, buga glass din da takeyi ji takeyi kmr zuciyarta hajiya saude ke bugawa, ganima takeyi kmr tana ganinsu saboda ganin yadda taketa kara knocking glass din motar kmr zata tarwatsashi. Ta dinga bugun cinyoyinsa kana ya dawo hayyacinsa, cikin tsananin tashin hankali ta juya kansa ta nuna masa glass din gefensa da taketa bugawa, nan yadawo hayyacinsa ganin hajiya saude tsaye tana knocking glass dinsa kamar an aikota, tambayar kansa ya shigayi meya kawota?'' (Tin sadda ya shigo da motarsa tana kallansa ta window din side dinta, shine tayi hanzarin zuwa saboda tanada bukatu garesa, danma da kyar tasamu ta sakko daga upstairs dinta, shiyasa tayi delay) hankalin al-muqri'ah ya kara tashi, dukda tana cikin tashin hankali amma seda ta fahimci shima ya shiga tashin hankalin, ganima tadingayi kamar yafita shiga tashin hankali, se yanzu ta kara tabbatar da yana jin tsoron matarsa da gaske ashe. Ganin yadda takeyin knocking din glass din yayi yawa yasashi juyawa ya kalli al-muqri'ah shifa abinda ya tada masa hankali befi na kada taga al-muqri'ah ba saboda yasan kome ze faru se nata yafi zafi. Rasa yazeyi yayi, gabaki daya dabarunsa sun kare, ga al-muqri'ah zaune cikin motarsa, again ga hajiya zaune a waje tana knocking glass dinsa, ajiyar zuciya ya sauke na zallar tashin hankali, al-muqri'ah dake kallansa haushi da bakin cikinsa ya rufeta, dukda tana cikin tashin hankali hakan be hanata jin mugun haushinsaba. "Ina zuwa karki fito..." Ya fadi , haushinsa ya kara ninkuwa a ranta. Saita kansa yayi, kawai yayi shahada ya fito hadi da wani dakewa yayi hanzarin maida murfin motar ya rufe gabansa na dukan uku uku,, hajiya saude ta zuba masa ido daga sama zuwa kasa sanye yakeda danyan yadi maroon dark ya bala'in amsheshi ainun, shima din kallanta yayi sama da kasa, sanye takeda riga da wando peach color masu tsananin kyau na bacci, kanta sanyeda hula mint green, dukda baya cikin cikakken hankalinsa amma kallo daya ya mata ya fahimci ta kara shirga wata iriyar matsiyaciyar kiba, ta kuma zama rusheshiya, ta kara kibar asara akan tada datake dashi, tayi him dun-durunsun da ita yadda kukan dunkulallen gajeren turmi. "Lafiya meya sameka haka?" Hajiya saude ta fadi tana me kara kuresa da ido, kallo daya biyu ta masa ta fahimci yana cikin halin bukatuwa da mace, ta riga ta haddace yanayinsa in yanajin jaraba. "Me kika gani?'' Ya fadi yana me saita kansa, hadi da kara kare mata kallo har kwakwalwar knta yana gani, se ganinta yakeyi kamar a kife gabansa, be taba ganin gajartartaba se yau. "Ashe haka take?'' Ya fadi a ransa, a fili kuma ya tamke fuska danya fahimci tsaf ta ganoshi. Daga kafad'ar hajiya saude tayi alamar ko a jikinta kana tace " bakomai..." Tace bakomai ne saboda batasan zurfafa bincike gudun kada ya gane ta fahimci yana cikin sha'awah ne Yace tabashi jikinta yaci , tasan shi da jarabar san gindi, yanzu Kuma yacita ai ta shiga uku, bakaken kahiran aljanun dake tare da ita basu bada izinin hakan ba. "Ina bukatar kudadene masu nauyi sosai da Allah..." Cewar hajiya saude. Abdoljalal daman yasan tasuniyar gizo bata wuce ta koki. "Ta katsemin jin dadih na a banza..." Abdoljalal ya fadi a ransa a fili yace "Kamar nawa?'' Hajiya saude tayi murmushi yayinda fanken kumatunanta suka motsa. "Masu yawa de sosai, saboda Next week nakeso na leka dubai da de sauran kasashe kusan goma nakeson zuwa, na jima ban fita wajeba, sannan jarina yayi low sosai..." Abdoljalal ya tsureta da ido, yasan kawai rashin wadatar zucine ke dawainiya da ita amma tanada kudaden daze isheta duk hidimominnan, duk wata seya sa mata kudade masu dama account dinta, besan kuma me takeso ya mataba. Ya bude baki zeyi magana se kuma yayi shiru, yace "Cash kikeso ko transfer?''. Da kyar yake magana kawai daurewa yakeyi amma hankalinsa na kan yarinyarsa dake cikin mota. "Kamin transfer kawai..." Cewar hajiya saude daketa murmushi. "Okay zansa miki anjima kadan..." Hajiya saude ta kara fadada murmushinta "Okay yayi kasa masu dama sosai de dan dayawa nake bukatarsu..." Ta fadi cikeda bada umarni, Abdoljalal yace "Toh..." Kamar wani wawa, ko ya yunkura ze tabuka wani abu a kanta be iyawa. Tace masa seda safe ta juya zata bar inda yake se kuma ta dawo hadi dacewa "Bakaga kiran dana dinga maka babe a waya?'' Abdoljalal yace "Banganiba sorry wayarna silent ne, ina mota ne ina duba wasu documents bansan kin kiraba. ..." Hajiya saude ta jinjina kai hadi dacewa "Okay duk duba documents dinne yasa na jima ina maka knocking motarka baka jiba..." Ta tambayesa cikeda tuhuma, a fari ta mance nema bata masa tambayoyinnan ba, saboda hankalinta na kan abinda takeso ta gaya masa kawai, kudi. "Bacci ne ya dan so kwasheni ina duba documents din bnsani bama,, saboda nagaji dayawa a office..."cewar Abdoljalal, daya shimfido mata karya, duk dan ya kare Al-muqri'ah ne. Hajiya saude ta kalleshi kawai zuciyarta bata amintaba 100% nan da nan azabar kishinta ya motsa. "Ya naji kamshin turaren daba naka ba a jikinka?'' Ta tambayesa tana wani dakewa ta matsa sosai jikinsa tana shinshino kamshin jikinsa. Abdoljalal ya dake kamar me gaskiya yace "Shikenan banda daman chanza perfume dan Allah?'' Hajiya saude tayi murmushi tace "Kanadashi mana mijin saude, nide na riga na yadda dakai 100% nasan bazakaci amanataba, bani kumatunka in maka kisses darling dina..." Abdoljalal ya zubo mata ido, yasan hadda murnar ze bata kudade ke dawainia da ita yasa tace zata masa kisses, sunkuyowa yayi saboda dukya kagu ta bar gurin. kawai seji yayi ta masa wasu irin zafafan kisses guda gudu a lokaci daya, sam beji komi ba akasin da, da in ta masa kisses seya manne mata yayita binta yana so yaci gindi. Wannan kisses fa datayi masa duk a kan idon Al-muqri'ah ne, sumar zaune tayi, zallar bakin ciki da bakin kishi ya rufeta, nan da nan kawai se hawaye sharrr ya wanke mata kumatuna batasan hawayen na menene ba, itade kawai ta tsinci kanta dayin hawaye ne, in batayi hawayenta se ta mutu nan daga zaune, zuciyarta ta chanza bugu, kmr zata fito fili.. "Thanks seda safe..." Cewar Abdoljalal hajiya saude ta kashe masa ido daya hadi dacewa toh "okay kada de ka manta kasamin kudaden da wuri..." Abdoljalal ya amsa da "toh..." Ta juya ta bar inda yake tana murmushin farin ciki. "Seni mace daya a gidan AAsaraki, wadda ke mulkinsa na har abadan, wallahi ba gaba da gaba ba , kota baya se an shirya, wane mutum jikan mutuwa.." Ta fadi tana tafe tana takama harta ita side dinta, se fankama takeyi. (Hajiya saude na mancewa da Abu daya kuma shi ze sakata a ukuba.... Wato Kaddara, ta mance da inde kaddara zata gifta ita bata isa ta hana ba, dukda karfin sihirinta) Seda Abdoljalal yaga be hangota kana ya koma cikin motar jikinsa na rawa. "Matsoraciya..." Ya fadi yana zubo mata ido, nan da nan yaga ta hade rai kamar an aiko mata da sakon mutuwa be taba ganin wannan yanayin a kan fuskarta ba se yau. "Meya faru?'' Ya fadi a gigice. Al-muqri'ah tasa hijjabinta tana mejin haushinsa da bata taba jiba se yau, Ta bude motar zata fita, ya jawo hannunta yana fadin "Ina zakije dan Allah banfa kawo bafa?'' Ta kwace hannunta daga cikin nasa, ta fice a motar zuciya kamar zata fashe, ko bi ta kan ice creams din daya siyo mata batayiba. Abdoljalal ya fito ya bita har kofar dakinta yana tambayarta meya mata takibi ta kansa, ta rufe dakinta ruf da key, dole ya juya zuwa side dinsa hankalinsa tashe, zuciyarsa kmr zata tarwatse,, ranar gaza bacci yayi yana me nazari a kan meya mata ya hangi wannan chanjin
Chapter 67 · 0% Book details