← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 107

Sashe 26

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read

trea din yarinyar tayi a kn kayataccen glass dining table din, larai da hannunta ke rike da trea din dake dauke da jug din Apple drink din, itama ta ajiye a kan dining daman ita shi ta riko. Basu jimaba suka fita ta wata hanya ba hanyar dasuka shigo ba wato hanyar kofar dazata kaisu ga kiching direct ba tare dasun shigo falon gidan ba. Dawowa kiching din sukayi suka tsaftace komi na kiching din larai ta bata takaddar abincinan dame gidan keso ta rike ta shiga duddubawa, abubuwa ne dayawa wadansu ma ba a taba dafa ma gogan ba, a cikin abincinan dake jikin takaddar taga harda abincikan larabawa daman a hotonsa data gani a falon hjya saude, taga yana kama da larabawa dan haka ta kara tabbatarwa yanzu shi din balarabe ne. Seda ta gama dubawa kana suka fito zuwa side dinsu na masu aiki kafin zuwa nan da awanni su dawo su kwashe komi dasuka kai falon nasa. yarinyar taja ta tsaya larai ta juyo ta kalleta, ta mata alama da hannu da tanaso tayi sallah kasancewar ana binta la'asar magriba, isha'i tinda tayi wankan ta dauro alwala taso tayi sallarta amma setaga laran tazo ta tsaya mata hkn ya bata tabbacin sauri akeso tayi, bata taba jera salloli a knta ba kmr yau, ita kwata-kwata bata wasa da fannin ibadarta. Larai ta fahimci me take nufi dan hk suka juya zuwa dakin yarinyar ta bata daddumar dake dakin, ta nufa toilet ta kara dauro alwala ta fito ta tada ramakon sallolinta. Kwance yake a dakinsa tinda sukayi wayar nan da hajiya saude zuciyarsa ke cike da kunci, se uban juyi kawai yakeyi a kan kayataccen gadon nasa yana sanye da riga da wando kananu masu tsantsi irin na zaman gidan yan hutu kalolin kayan blue ne sun matukar kara fito da zallar kima da mutumcin kyaunsa , sumar nan ta knsa ta kwanta luf-luf kmr gonar Audiga tayi albarka, se uban silki da shinning kawai sumar kn nasa ketayi tana dibar albarkar idanuwan me kallo, kwance yake sambal ya mikar da tsawon da Ubangiji ya hore masa, a hankali yake ta motsa zara-zaran yatsun kafarsa masu azabar kyau, farcinan kafafuwansa sun dai-daitu da yatsun kafarsa farare karr-karr dasu, kafafuwannan nasa sunyi wani irin luf-lubus-lubus Kai bakace yana taka kasa da kafafuwannasa ba, domin kuwa in akace ka lashe kafafuwan nasa tsaf ma zaka tsugunna ka tandesu tass, macen ko dakeda saurin tashi a sha'awah kafarsa kadai ta isa ta tada sha'awar diya mace, me saurin kawowa ma tana iya kawowa batare datasan ta kawo din ba inta kalli kafafuwan nasa, ga shape dinsu madai-daita shoe size dinsa 40 ne, zakasha mamakin ganinsa sambal amma beda kafa halitta ce ta Allah kawai ya tsarasa yadda yakeso cikin cikar zati...juyawa yayi daga kwanciyar dayake yana kallon saman P.O.P din dakin wanda yasha Design me matukar kyau da daukar hankalin me kallo, ya kwanta a gefensa na dama hadi da daura hannunsa na hagu a gefen hakarkarinsa na hagu, ya tsurawa tamfatsetsen TV din dake manne a bangon dakin ta yammah ido a kashe TV din yake,amma kai kace wata uwar yake kallo a TV din ganin yadda ya tsuresa da ido, lumshe idanuwansa yayi ya bude yana me gyara kwanciyarsa a kn faffadan gadon nasa, wanda ke dauke da lubus din katifa...."Alhamdulillahi..." Ya fadi a bayya ne , zuciya cike da godiya ga ubangijinsa na kaddarar daya jarabcesa dashi, yanada komi na morewa duniya, yanada kudade dabesan adadinsu ba, yanada kamfanoni wasuma ya mance dasu, yanada gidajen mai, a duk seconds din duniya kudaden account dinsa karuwa sukeyi yanada arzikin dako yau ya bar nema ze rayu cikin jin dadih haka duk wani tsatso nasa ma bazeyi talaushi ba, Uwa uba kuma ubangiji ya azurtasa da cikakkiyar lafiya sam shi bame yawan ciwace-ciwace bane sede yakanyi time zuwa time, a yanzu haka abokinsa Mus'ab nada Sugar amma shi ubangiji ya tsaresa sam ko alamar sugar babu a jikinsa, ciwonsa daya ne zuwa biyu, ciwon kai se Uban gayyar wato ciwon ciki, Wanda yake addabarsa lokuta da dama shi ma ciwon cikin yasan matsalar rashin marar daze zazzage abinda ke mararsa ne, gashi Allah yayishi a cikakken d'ana miji meji da ruwan Maniyyi a mararsa, hadi da girman Azzakari, Shi din full option ne tako ina a cike yake taf-taf, hatta da mararsa cike take taf-taf da maniyyi ze iya cewa tinda yake be taba zazzage abinda ke mararsa ba son ransa,... Duk wannan dadin da Allah ya wadacesa na duniya ga lafiya ga kudi! Ga kyau! Ga cikar zati! Ga azzakari! Ga uwa uba wadatar zuci amma sede kash ya rasa abu daya wanda seda shi rayuwa ke tafiya, dashi ne ake iya fahimtar ana cikin ni'ima a duniya, shine dadin duniyar ma baki daya, wannan abin ba komi bane illah FARIN CIKI! ya rasa FARIN CIKI! Wanda yake ganin kamar baze taba samu ba har abadan, shi de Allah ya tsara masa rayuwarsa a cikin kalubalen rashin FARIN CIKI, babu abinda ke kara dagula masa lissafi kamar inya duba dama da hagu yaga beda d'a ko y'a, inyaga yara a hanya koda a mota yake seyasa an dakata da tukin motar ya tsaya yayita kallon wadannan yaran yana mejin daman nasa ne, shi fa da ana siyan d'a da kudi ko da duk kudadensa daya mallaka ze bada kawai danya samu D'A ko Y'A,...be ankare ba yaji wadansu hawaye masu azabar zafi hadi hadi da tiririn dake tasowa daga zuciyarsa suna yawo a gefe da gefen idanuwansa, wani irin tukiki me azabar zafi yazo ya tokare masa zuciya na zallar bakin cikin daya jima yana kunsa a zuciyar tasa, lumshe idanuwansa yayi hadi da kai hannunsa saitin zuciyarsa ya rige gam, yana me ambato sunan ubangiji mafi girma a garesa "YA ZALJALALU WAL-IKRAM!" (Wannan shine sunan ubangiji wanda ubangjin kejin dadih in aka kirasa dashi) yafi karfin 1h a kwancen yana ambaton sunayen ubangijin kana yafarajin sassaucin abinda ya tazo masa a zuciya. Wuraren 11:30am ya iya yunkurawa hadi da mikewa kawai seyaji jiri na neman kwasheshi sbda dalilin musababbin yunwar dake zuqulqular yayan hancin marainan cikinsa, dadin dadawa kuma ga zuciya ba dadih danma da karfin Zuciyar irin ta musulunci, da tini ya jima da kamuwa da heart attacking. Komawa yayi ya zauna hadi da lumshe idanuwansa ya rike hansa da hannayensa duka biyu na kusan mintuna ashirin kana ya iya mikewa a daddafe yake takowa da kafafuwansa harya fice a dakin ya sakko down stairs, yar karamar system din dake saman kofar shiga dinning room dinsace yaga tana haske alamar de an ajiye masa abinci room din. hkn ne alamar dayake ganewa in an ajiye masa abincinsa. Ba bata lokaci ya nufa kofar ta bude ya shiga cikin takunsa na manyan maza masuji da cikakkiyar lafiya da izza, idanuwansa suka sauka a kn dinning table yaga food warmers hadi da jug haka kawai ya tsinci zuciyarsa da nishadin dabe taba shiga irin saba kamar yau, ya mnta when last yayi nishadi ma a rayuwarsa wallahi. Cikin sassarfa ya karasa yaja kujera daya ya zauna daman shi be saba da lalaci ba shike serving knsa da kansa, be saba da mutuwar jiki ba, shi din namijine na gaske beda sassanyar laka a jikinsa. Jug din Apple juice din ya bude kamshinsa ya dokesa ya dauko cup ya tsiyaya yasha wani dadih hadi da sanyi kadan ya rashashi, ya mnta when last yasha juice aka hada a gida sede na kwali kawai yaketasha kuma besansu kawai yana shane bisa larura. hannu ya kai ya Bude warmer ta farko nan da nan wani irin kamshi me bala'in dadih ya dakesa nan take kamshin ya haifar masa da faduwar gaba hadi da tunawa da mahaifiyarsa, sak kamshin abincinnan irin kamshin abincin ummansa ne wanda take dafa masa, da kyar ya iya cin wani abinci a rayuwarsa sbda sabo da yayi da abincin Ummihnsa, koda scul yaje inya dawo hutu burinsa kawai yaci abincin ummihnsa. ''Ummih!'' Ya ambata a fili hadi da zubawa dafadukan macaroni din ido wadda taji kayan lambu masu bada vitamin din kuzari a jiki, ganin launin abincinma seda ya fadar masa da gaba sak kalan abincin kalan na ummihnsa sannan kamshin launikan spaces din duk irin na ummansa ne,.. ajiyar zuciya yaja hadi da saukewa a lokaci guda mamaki da alhini suka rufesa "Wacece me irin abincin ummih na?'' Ya tambayi knsa da knsa fuska fal mamaki, be kara karaya ba seda ya bude warmer ta biyu me dauke da farfesun kifin dayakeso, kamshin kifin ya dukesa, tini wani miyau ya tarun masa kafin yayi aune tsinkakken miyaun bakinsa ya cika masa bakin nasa taf ganin yawun na kokarin zubowa yasashi saurin hadiyesa ya wuce a makogaronsa ji kake kut! Sak farfesunma irin na ummihnsa ne, tafi kowa iya dafa masa abinci a duk duniyarnan ita tasamishi soyayyar busashen kifi saboda itama akwai SO me karfi tsakaninta da farfesun busashen kifin. Zuciya cike da zallar mamaki ya zuba macaroni din a plate wanda har lokacin se kamshi takeyi tana turirin zafi, shi din becin abinci me sanyi shiyasa duk wani abu daza a dafa masa a warmer akesa masa, shi abinci ko fara hucewa yayi be cinsa, inma ya huce seya dumamasa a na'urar dumama abinci to be cika son cin abinda aka dumamasa a na'ura ba. Seda ya cika plate da dafadukan macaroni din wadda rabinta duk hanta ce, jikinsa har yana rawa ya dauki spon ya fara debo abincin ya xubawa dan karamin bakinsa, Ya rasulillahi! Seda ya lumshe idanuwansa saboda dadih da gardi da zunmar ni'imar abincin, nan da nan ya hadiye ba tare daya tsaya taunawa ba kmr wani mayunwaci, wallahi ze iya rantsewa da ubangijin sammai da kassai be taba cin abinci me dadin wannan ba , sena ummihnsa. Kmr mayunwaci haka ya dingacin macaroni din yana korawa da Apple drink din, seda ya cinye plate din macaroni din tass ya kara rabin plate nanma ya cinye ba tare da abincin ya isheshi ba a baki ya hkra don dalilin cikinsa ya cika amma bakinsa na bukata dadin be isheshi ba. Dukda ya koshi amma ya zuba farfesun kifin a plate din da aka tanada dancin farfesun kifi shape din plate
Chapter 26 · 0% Book details