← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 107

Sashe 15

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 4 min read

gaji da zama ga wayarta nata ringing tin dazu danma tasata a vibrating ai da tini kararta ta addabi gidan, dan muguwar karace da wayar. Se karfe bakwai da rabi na dare kana hajiya saude ta fara sakkowa daga matattakalar duk suka zubo mata ido musammanma yarinyar wadda kejin gabanta na mata wani irin mummunar faduwa, ta rasa dalilin hakan, tini tashiga ambaton sunayen Allah . Befi saura step uku hajiya sauden ta gama sakkowa daga benen ba taja ta tsaya hadi da juyowa ta daura hannayenta duka biyu a kn karfen matattakalar sanye takeda rigar material lemon color light me adon flowers, knta sanye da hula fara sol kasancewar akwai digo digon fari a jikin material din kafarta sanye da farin slifas irin na yan hutu, batasa bra ba dan haka nonuwanman nata dasuka zubo har ciki suka zauna suma a kn karfen matattakalar data ajiye hannayenta a kai, sukayi wani ruguzaza dasu, se wani yauke takeyi ita ga dole ga isashshiyar mace. Ba wani bata lokaci idanuwan hajiya saude suka sauka a kan Yarinyar, seda ta zaro ido sbda yadda gabanta ya yanke ya fadi da ganin yarinyar! A fari se tasha ko kyaun yarinyar ne yasa gabanta yankewa ya fadi, kyarrr ta tsayar da idanuwanta kan yarinyar ta gaxa daukewa tamkar wata sakarya. Ganin yadda sauden ta zubawa yarinyar ido yasa kande ta karajin kokwanto ta sadakarma saude bazata dauki yarinyar nanba. "Ranka ya dade barka da fitowa..." Muryar Hajiya kande ta ratsa dodon kunnen hajiya saude ta dawo da kwayar idonta kan kanden tana mejin faduwar gaba still har lokacin. "hajiya ina me Aikin?" Itace Kalmar data fito daga bakin saude. Hajiya kande ta dake tace "Gata nan ai hajjaju..." Ta nuna mata inda yarinyar ke zaune wadda ta tsugunna zuwa lokacin alamar tana mikowa hajiya saude gaisuwa, tinda hajiya saude ta zubo mata ido ita yarinyar bata samu damar kallonta ba sede tanajin wani bakon yanayi na kawowa zuciyar ziyara wanda bata tabajin kwatan kwacinsaba. Saude tayima kande kallon mara hankali kana tace "okay Ta tashi in ganta..." Hajiya kande tayima yarinyar alama da hannnu data mike tsaye saude de na nan tana kallon ikon Allah tace "Harse kin kara maimaita mata ta tashi ita kurma ce batajin me nake cewa ne?'' Kande ta langwabe kai tace "Ehhh hajiya bebiya ce ai, bataji sosai, kwata-kwata made dundum ce, se iya girki na fitar hankali ai hajiya wannan yarinyar in tayi miki girki se hannunki ya tsinke gun ci batare dakin sani ba musamman ma abincin gargajiya..." Saude ta tabe baki tana me sauraren klmn kande still idanuwanta na kn yarinyar data mike tsaye still yar jakarta ta ghana most go dinta na hannunta, hajiya saude ta shiga kallonta from up to down abinda ya bata mamaki da akace mata wai wannan kyakyawar yarinyar bebiya ce, a ido sam bazakace tanada nakasa ba, kyaunta ya shahara tinda uwarta ta haifeta bata taba ganin halitta me kyaun yarinyar ba, jinjina kai takeyi tana meci gaba da kallon yarinyar, tini tasamu damar ganin jikinta dukda a cikin hijjabi take. "Hajiya wannan ba nigerian bace kou?'' Saude ta tambaya cikin sanyi tana mejin zuciyarta na yawaitar beating da karfi da karfi ta fara tunanin anya ma yarinyar datake kallon ba aljana bace. "Ehh yan sudan ne su, hajiya amma fa yarinyar a nan nigerian ta rayu gun kakarta kinganta nan bata da uban kowa a duniyarnan kasurgumar talakace kakar tata wadda bata da wani gata a kasar nan, ni bnmasan meya kawota kasar da basu da kowa ba, wlhi sekinga dakinsu ko ruwa bazaki iya hadewa a cikinsa ba dan tsabar kanzon talaushi, in takaice miki hajiya talauci make kyace a nan aka sauke wahayinsa a dakinsu ..." Saude ta wani watsowa kande dake raftago zance wani irin banzan kallo ta kasan kananun idanuwanta, ta juya ta sake kallon yarinyar kana ta dawo da idanuwanta kan kande tana me kara binta da shu'umin kallo ta fara magana a hasale "Ashe ke mahaukaciyace ta cikin riga bansani ba ko ince ban tabbatar ba se yau kande!..." Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card. 'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE selling MTN data with this cheap price MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month Airtel,9mobile and Glo also available. *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR Call *08066268951* Hajjaju Sharing fisabilillahi hilis
Chapter 15 · 0% Book details