← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 107

Sashe 8

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 4 min read

be damunta ita inde zataci gaba da mallakar Abdoljalal zata iya jure 100 din hakan, batafi 10mnt a kwance ba bacci nannauya yayi awon gaba da ita ta shiga narka uban munshari....bata tashi ba har wuraren 6:pm karar ringing din wayarta ya tasheta guda dayan data kunna ta mnta bata kasheta ba, tashi tayi tana narka uban tsuki tana dubawa taga Abdoljalal ne, mamakine ya rufeta, kin dagawa tayi harya tsinke ta duba taga ashe kusan kira na biyar kenan ya mata, wani sabon kiranne ya kara shigowa, sunan Abdoljalal Saraki ya kara bayyana rado rado a kn wayar. Dagawa tayi ta manna a kunne ba tare datace komi ba. "Ankawo me aikin?" Ya tambayeta daga cikin wayar cikin zazzakar muryarsa, yayinda muryarsa ta daki dodon kunnuwanta, seda ta sauke ajiyar zuciya, a fari taji haushin kiran daya mata tana bacci sbda a tasheta danta fukanci so yake ya addabeta, amma jin muryarsa se zuciyarta ta dan sanyaya. "Ba a kawo ba ..." Ta bashi amsa direct. Haushine ya rufesa dande beda yadda zeyi ne tsawon 2days din da yayi a abujar ba karamin wahala yasha ba danma shi bame cin tsiya bane, hk ko a abujarma ba abinci yake samu yaci ba kullum shi kenan acin abubuwan da basa karawa mutum komi a jiki se cututtuka. "Ki dawo da babah ladidi kawai pls ina bkktr abincinta..." Ya fadi hadi da katse wayar. Ta sauke wayar a kunnenta tana kallon wayar sakeke tana me nazarin yadda tajisa dajin muryarsa tasan yana cike da bakin ciki dan be taba kiranta wannan lokacin ba kai shi bema wani kiranta seta kama, zata iya cewa be taba mata ko 2miss call ba se yau hkn ya bata tabbacin lallai abin ya isheshi yunwa ta kwakuleshi Ainun, ajiye wayar tayi ta juya ta kwanta tana fadin "ladidi ita da gidannan har abadan tinda bana ubanta bane!" Ta fadi a hasale ta maida idanuwanta ta rufe taci gaba da baccinta. Da daddare wuraren 12:am ya fado falon gidan sanye da wasu irin hadaddun kayan bacci sky blue masu digo digon butter milk riga da wando lallauss masu tsantsi sun matukar amsheshi, se uban kamshi yake zubawa, color dinsa ya kara fitowa har wani shinning yakeyi seya koma wani irin danye sharab dashi kmr dan 25yrs shi kullym cikin chanzawa yakeyi, duk suturar dazesa seta chanza masa kamanni, shikema sutura kyau ba sutura bace ke masa kyau sbda tsabar kyaunsa da tsarin halittarsa duk kayan dayasa seya amsheshi. Ganin be ganta a falon kasan ba ya nufa upstairs kafafuwansa sanye da lallausar slifas na bacci. Direct falonta na sama ya nufa domin nan tafi zama da daddare. sede saude taga mutum a kanta kawai ya zubo mata ido tana kwance a kn rest chair tin kayan baccin daya ganta dasu da safe har yanzu sune a jikinta ta zubawa tamfatsetsen TV falon ido, dan karewa falon kallo yayi danya mnta when last ma ya shigo falon, be cika wani zuwa side dinta ba, sede inta gayyatosa ko in bukatarsa Ta kawosa na yacita shima ba samu yake ba. Komi na falon ash color ne and milk color bashi da wani hayaniya falon amma fa ya hadu iya haduwa an narka masa kudade na musamman ya tsaru irin tsarin falon turawa ne ba hayaniya se kyau, falon ya hadu harya gaji da haduwa. "Ni wallahi harka ban tsoro...'' Ta fadi tana daukar glass cup din dake gabanta wanda ke cike da sassanyar kunin zaki ta sha tana me zuba masa ido. A fusace yazo amma daya ganta seyaji be iya komai, shi mutum ne dabe mgna biyu amma ita seta sashi yayita mgna fin sau dari uku ma, yafi karfin 1month yana fama da ita kn ta samo wadda zata dinga dafa masa abinci amma a banza dayake ba cikinta bane, ya tabbatar itace bazata iya koda kwana daya ba ba tare dataci abinci ba, kai ko 1h bazata iya ba ba tare dataci abinci ba. "yunwa fa nakeji pls...." Ya fadi cikin sanyin murya kmr wani maraya har yayi wani dan wuya rasa mezece yayi shine kawai yace yunwa yakeji. "Gobe za a kawo maid din..." Ta fadi tana dauke idanuwanta a knsa ta mayar kan kallon datakeyi. Juyawa yayi da niyar ya fice a falon se kuma ya dawo Jiki a sukwane kmr wani wawa de , ya zuba mata ido itama idon ta zubo masa a idanuwansa ta fahimci bayan yunwar Akwai abida ke damunsa. "Saude yaushe zan danyi pls?" Ya fadi muryarsa na kara narkewa se yanzu naga ashe yanada wushiryar sama da kasa ga dan karamin lips me red kmr audiga. Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card, dan Allah karkizo kisani inta miki bayanin yazaki biya kudi pls Yan nijer ku tumtubi wannan lambar +22782393304. 'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE selling MTN data with this cheap price MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month Airtel,9mobile and Glo also available. *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR Call *08066268951*
Chapter 8 · 0% Book details