Sashe 79
Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
dinkin, shine rufin asirinka...." Abdoljalal yace toh badan yaso wannan dinke dinken ba,. Da kyar Almuqri'ah ta tsaya aka sake dinketa amma fa taci kuka ta koshi, da aka gama doctor ta mata allurar bacci, nan bacci ya kwasheta amma farar fuskarnan tata tayi jajawur. Doctor Amina ta kara masa mgna kn a batta ta warke dan Allah, ta masa natsiha sosai,, Abdoljalal yace toh, ya sallami doctor da kudade masu tsoka, tace zata dinga zuwa dubata kullum, tadinga masa godiyar kudaden daya bata na fitar hankali, ta bar gidan tana mamakin kyauta irin ta Abdoljalal. *DUBAI* Tinda sukazo kasar zallar hutu kawai sukeyi , ko fita ma basuyi ba, hotel din dasuka kama a kallah kudinsa na kwana daya ze iya siyan gidan wani me kudin a nigeria. hajiya saude ta kara rusa wata gigitacciyar kiba, tinda sukaxo take narkar abinci, ma'aikatan restaurant din dake hotel din inda a nan takecin abinci, mamakin irin cinta sukeyi, in taxo restaurant din se asa mata abinci kala ashirin da bakwai kuma ta cinyesu tass bata barin komi, suna mamakin wani irin cine da ita, wani bature daya daga maaikatan restaurant din ma ya fara tunanin ba mutum bace, dan tsoro take basa duba da irin uban cin da takeyi dadin dad'awa kuma siffar halittarta dabance, shi a yama fara tunanin daga gidan tarihi ta kwato tazo, amma kuma se yaga tanada kudade, dabadan kudaden ba, da tuni ya kirawo yan gidan tarihi sunzo sun dauketa, abin kallo ma take zamar musu. 2:am suna zaune a restauran din hotel din, dansu sunfi hidindimu da daddare da rana wuni suke bacci itada Aminiyarta Hajiya Abulle. Hajiya abulle ta zubawa hajiya saude ido, yau gabaki daya ko ruwa ma ta kasa sha, tana kallanta hatta da bacci ma kasawa tayi. "Hajiya wai meke faruwane?'' Hajiya abulle ta tambayi saude wadda dagani tana cikin damuwa. Jim hajiya saude tayi ta gyara zamanta a kn kujerar dinjing din kayataccen restaurant din hotel din,snda tsinannan cin abincinta yasa suke zuwa Restaurant din dole saude tace "Hajiya mugun mafarki nayi wallahi a kan mijina jiya shine hankalina duk yabi ya tashi bakiga yau inata ziryar shiga toilet ba, wlhi zawo ma nakeyi ruwa ruwa..." Ta karashe mgnr tanajin cikintama yana murd'awa kawai daurewa takeyi. Hajiya abulle tace "Tohhh,, nagafa kinata ziryar toilet ashe zawo kkeyi, toh hajiya wannan wani irin mafarkine kikayi hankalinki ya matukar tashi har haka?'' Hajiya saude tayi jim tace "hmmm, wallahi mafarki nayi mijina na jima'i da wata yarinya fara, gabaki daya kamar na haukace nakeji hjya abu, ji nakeyi kmr ma nagani ne a gaske ya faru, tinda na tashi a mugun baccinnan nakejin jikina a mace Hajiya bnsan meyasaba..." Hajiya abulle tayi murmushi tace "Tabdijan! Mafarki fa kikayi bawai a gaske kk gani ba shine duk kikabi kika chanza har haka, knganki kuwa wallahi har kin sassabe kin rame na yau kawai..." Hajiya saude tace "Dole hajiya, kinga abinda nagani kuwa har ihu fa nakeji mijina nayi ihun kuma ya karademin kunnuwa a zahiri,,," "subganallahi gaskiya de shed'anune ina gani..." Cewar Abulle. Hajiya saude ta girgiza kai cikin matsifa da zallar bala'i da bakin kishi tace "Wallahi tallahi hajiya koda shed'anu ne to tabbas nice ajalinsu, bana wasa da mijina, ko a mafarki banasan shed'anun suyimin wasa da mijina, a kn mijina wallahi wallahi hajiya har uwarda ta haifeni zan iya kasheta in bada jininta fansa!'' Hajiya Abulle ta zaro ido tana kallan saude cike da mamaki batasan kafircin saude ya kai har haka ba se yau. "Kinsan me kk fadi kuwa saude, Uwa fa kikace, uwafa ba wasa bace..." Cewar abulle datayi mgnr, tanajin mamakin batan saude gabaki dayanta kmr ba musulma ba. Saude tayi humming kawai tace "Kirawomin boka kawai Abu, hnklina baze kwantaba, senaji ya amanar mijina take dana bashi a hannunsa, sannan wadanne shed'anu ne ke zuwarma mijina, wallahi koma su wanene ni me iya yin gaba da gaba ne dasu, a kan mijina ba shed'anuba, ko aljanune ina iya gaba da gaba dasu Wlhi!;... Paid book ne madam sarkin karanta na sata ayi hkri na kudine wannan. 08101626484. Hajiya Abulle tayi shiru hadi dayin kasake tana sauraren saude harta kai ta dire maganarta. "Sweetheart harda shedanu da Aljanu ma baki bari ba, ?'' Hajiya Saude tace "Hmmmmm kede kirawomin boka kawai hajiya Abulle, a kn mijina ina iya hauka in bi titi inyi tsince tsince wlhi, yanzu haka ji nakeyi kamar zan haukace..." Saude ta karashe mgnrta cikin tsiwa da zallar bala'i fuskarta na tabbatarda maganganunta. Hajiya Abulle tace "Bazaki haukace ba kawata...." Ta dauki wayarta dake kan kujerar dinning din Restaurant din, tamkar gida haka restaurant din yake, tsaruwarsa ya wuce wani gidan masu kudin. dealing number din bokan hajiya Abulle tayi, hadi dasa wayar a hands free, seda ta masa kira biyar be daga dmn be cika daukar wayaba in time, A Kira na shida ne ya dauka, kawai seya kyalkyale da dariya. Ta cikin wayar yace "jaririya,,, Yau jaririyarmu mafarki ya gigitata a gaya mata ta kwantar da hankalinta babu abinda ze faru, in har munada rai..shed'anune ke bibiyarta amma mune maganinsu....huhuhuhuhu..hahahahaha...." Cewar bokan, se kuma ya kyalkyale da dariya a karshe. Hajiya abulle ta kalli hajiya saude tace kinji kou saude? " hajiya saude dake sauraren boka idanuwanta na kam hajiya Abulle, sam setaji hankalinta be kwantaba da kalaman bokanta, sabanin da, inya fada mata magana duk tashin hankalin da take ciki se hankalinta ya kwanta akasin yau. "Boka dan tsubbu , wlhi Sam hankalina yaki kwanc..." Kafin ta karasa boka ya katse mata hanzari, ta hanyar fashewa da wata iriyar mahaukaciyar dariya tamkar ze fasa wayar, gashi da katuwar murya ta fitar hnkli. "Aini na gaya miki jaririya,,,,,ki kwantarda hankalinki dari bisa dari, in har kina tare damu baza kiyi bakin ciki ba......hahahahaha,,,,, kuma jaririnmu naki ne na har abadan...hahahahahahahah..hoooohoooohooohooo"" ya kara tsinkewa da wata uwar dariyar , kai dajin dariyar base an gaya maka ba zakasan ba digon imani a zuciyar meyin dariyar. Ajiyar zuciya saude ta sauke badan zuciyarta ta nutsu ba tace "Toh shikenan...nide boka aci gaba dayin abinda ya dace a kan Abdoljalal mijin saude,ko nawa ake bukata ni me iya badawa ne a kn mijina sam ban hadashi da kowa ba, ina sanshi fin san da nakewa kowa a duniya,,ko kallan wata banaso yayi, balle har ya kaiga yayi jima'i da wata, zan iya mutuwa inya kusanci wata boka....." Boka ya fashe da dariya sosai, seda dajin da yake ciki ya amsa,. "Angama jaririyarmu, ai kin samu duniya, lahira ko ai ke da kanki kinsan mutuwa ce kawai zata hanaki shiga Wuta,,,hakkin dake kanki dayawa ai jaririyarmu, daku za ayi makamashin wuta, kinada babban muqami a jahannama, gaki ga Fir'auna....hahahahaha" ya karashe mgnr hadi da fashewa da dariya. Hajiya saude tayi jim kawai badan hankalinta ya kwanta ba, sam bata damu dacewar da yayi ba mutuwa ce zata hanata shiga wuta, saboda tasaba jin wannan kalmar daga bakinsa musammanma a knta, yafi mata wadannan klman a kn Abulle. daga hk sukayi sallahma da bokan badan zuciyar saude ta nutsuba. "Kamar na koma Nigerian wallahi Abulle zuciyata batq nutauba..." Cewar hajiya saude, da fuskarta ke cikeda damuwa. Abulle ta zaro ido tace "Ki koma Nigeria kuma, daga zuwanmu muda zamuyi 5months zuwa 6 ko 1month bamuyi ba kiyi zancen komawa gida? Kayanfa dazamu diya campany ne zasuyi mnasu kuma zamu iya kwasar 4month basu gama ba sbda sunada yawa kayayyaki.... Dan Allah ki natsar da hankalinki gu daya ni na tabbatar mijinki ba abinda zeyi da wata mace..." Hajiya saude ta sauke ajiyar zuciya tace "Allah yasa..."Abulle ta amsa da "Amin...kin hakura da komawa Nigerian kou?" Hajiya saude ta mike hadi dacewa "senade gani..." Ta fadi tana barin gurin ta nufa hotel dinsu, hajiya Abulle ta bita da ido kawai, a ranta tana tunanin gaskiya tafi saude ta wani fannin, ita saude bata kula da miji ga bakin kishin tsiya, kwara ita tana tabuka wani abin,bade kmr saude ba, dukda itama abullen sede ace kwara. Hajiya saude na shiga dakinta ta kira numbers din Abdoljalal duka tajisu a kashe,, batasan tinda yaci gindi ba ya rude kawai ya kashe wayoyinsa, ya maida hnklinsa game gindinsa Almuqri'ah. Hajita saude ta ajiye wayarta tana me shiga damuwa, tunanin mijinta ya hargitsa mata lissahi. Kwata-kwata Abdoljalal yaki bari ta warke gabaki daya, ya zamar mata bala'i, duk natsihar da doctor Amina ta masa a bnza, kullum cikin yamutsarta yakeyi , sex dinne kawai ya daure yakiyi, amma kullum seya yamutsar mata nonuwa, da duwaiwuka, yaki bari ta warke kwata-kwata kullum cikin fama dinkinta takeyi sbda shi, yaki warkewa dinkin. Doctor Amina kullum cikin zuwa take gidan, taga dinki yaki warkewa sam, dataga abu yaki ci yaki cinyewa kullum cikin gyara dinkin kasan Almuqri'ah akeyi, tace ma Abdoljalal dan Allah ya bata Almuqri'ah ta kaita gidanta yadda zataji dadin kulawa da ita, a samu ta warke, saboda tana bukatar kulawar sosai...". A fari Abdoljalal yaki amincewa, seda doctor tayi da kyar, kana ya amince ta tafi da Almuqri'ah gidanta. doctor amina nada yara guda hudu uku mata namiji daya namijin ne Autanta, yarta ta farko tanada aure ita tayi haihuwar farko tadawo gida wankan jego, sosai Almuqri'ah taji dafin zamanta a gidan docror Amina, cikin kankanin lokaci suka dinke da Aysha yar doctor amina ta farko wadda tazo wankan gidan, kullum cikin hira suke dukda Almuqri'ah ba age mate din ta bace ita Aysha 28yrs take. gabaki daya yaran doctor amina suna san Almuqri'ah kuma suna respect dinta sosai yaran basuda raini, sun samu tarbiya daga tushe. 1week tayi a gidan ta fara warkewa daman shike gigitata da romances yake sata fama dinkin jikinta. A gidan doctor Aminan ma bata tsiraba kullum cikin ziryar gidan yake, ko kunya beji wuni yakeyi a gidan, doctor Amina bata da miji, mijinta ya rasu 5yrs ago. Gidan Doctor Amina ya zama gidansu Abdoljalal kai Kace gidan ubanshi ne da uwarshi, kullum yana kan zirya, amma sede be samun daman tabata saboda bata yadda su kebance sede su zauna a babban falon gidan inda yaran gidan suke, se ya rasa ta yaya ze tabata, dukyabi yashiga damuwa me tsanani, ko bacci da kyar yake samu yayi feelings ya Addabeshi, office ma tini ya dena zuwa. duk