← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 107

Sashe 52

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read

gidannan, kuma har abadan ni banga alamar oga ma nada lokacin wasu banzayen mataba... Yooo Allah ya temakeki ta ina ma oga ze jajibowa kansa wahala, shifa ba ruwansa kwata-kwata ko mu nan masu aiki in muka gaidasa bema kallonmu...." Nan take Hajiya saude ta karajin zuciya da hankakinta ya kwanta luf a kan mijinta ta kuma sauke ajiyar zuciya, ta furzar da iskar nishadi. "Naji dadin kalamanki larai,, ni daman nasani mijina mezeyi da wata bayan duk na kulle ko ina a birnin zuciyarsa dazega wata mace, kawai shedanne ke dorani a kan wasu tunani tunani..." Larai ta amshe da "Ranki ya dade ki kori tunani tunanin, ki kwanta kiyi bacci, ki kara hutu bisa hutu, wannan maganganu nawa babu na karya a ciki, ai yadda kikasan bola haka mijinki ke kallan me dafa masa abincinnan, yoo hajiya meze kallah a jikinta wanda be kallah Ba a jikinki..." A wannan karan seda Hajiya saude tayi murmushi, yauce rana ta farko da larai taga nurmushinta a duniya, larai ta fuskanci daman tini karya tafi mata dadih a kan gaskiya. "Aiko karyar zamuyita shirga miki bakar daga...." Larai ta fadi hakan a zuciyarta. "Allah larai kice nima kyakyawa ce ta last class..." Hajiya saude ta fadi tana karewa knta kallo ita a dole ga kyakyawa. Larai ta dago ta kalleta dariya ta tarun mata a wuya amma dole ta hadiyeta tace "Tsananin kyaune dake ranki ya dade, ai kyaun naki ne da SO ya hana Alhajinki gigin kallon wata, haba ranki ya dade ai ko kusa ma karki kara kawo tunanin Daddy ze iya kallon wata ko wacece ita, ki kwantar da hankalinki...." Hajiya saude ta kara shiga nishadi da farin ciki zuciyarta ta kuma nutsuwa tsam a guri daya a kan mijinta.."toh shikenan larai, amma fa kici gaba dasamin ido de a kansu ko za a samu wata jaridar akasin wannan da kika fayyacemin yanzu...." "Aiko an samu bazata saiduba domin wannan jaridar ko me saidata ma se kiyi ajalinsa...jaridar bakin jini ne da ita..." Larai ta fadi a can bedroom din zuciyarta. , amma a fili tace "Ai ranki ya dade baza a taba samun ma wata jaridar akasin wannan ba, kin de sanni dasa ido hajjaju to tsawan lokacinnan banga komi ba, wannan jarida dana sauke miki ita yanzu ita nagani kuma ita kowa yagani..." Hajiya saude ta kara sakankancewa zuciyarta ta fita a wasi wasi. "Toh shikenan larai tashi ki tafi abinki anjima kizo zan baku babban tukuici keda usman, maganganunku sun sani a ni'imar nishadi, saboda ni mijina shine duniyata...." Larai tace "Toh ranki ya dade, mungode Allah ya saka da Alkhairi Allah y kara arziki, Allah yasa daga ke ba kari..." Saude ta amshe da fadin "Ai dagani din ba kari ne na har abadan..."tayi maganar cikin tabbatarwa. "Jahili jahili ne...." Larai ta fadi a ranta domin duk jahilcinta tafi saude ilmi yaza ayi ace Allah ki kawo wani zancen bnza kuma. "Insha Allahu kuwa hajiya, ai kin kulle ko ina da ko ina Ni'imar da Allah ya miki dabance..." Larai ta fadi hakan a bayyane. Saude ta kara shiga nishadi, ita da knta tana tabbatarwa da kanta, mijinta be isa ya kalli koda wata mace ba balle yasota da Aure. "To ta ina..." Saude ta fadi a ranta, yayinda nishadinta ya yawaita, larai ta mike ta bar side din nata Ita fa larai tama fara tunanin hajiya saude bata da hankali, in ba rashin hankali ba, ke ba zuwa bangaren mijinki kikeyi ba, ke ba sauke hakkinsa kikeyi ba, kwata kwata ma, bakisan a wani yanayi mijinki yake ba saboda tsabar kiwar tsiya, dan ganin nisan zuwa part din nasa takeji, ita fa ko sakkowa daga upstairs dinta aiki yake zamar mata, qiwa ce da ita ta matsifa, hutu kawai tasani a rayuwarta batasan yadda ake tarairayar miji ba ko kusa. "Sakarai me dadin kishi..." Larai ta fadi a bayyane tana yatsina fuska, a kasan zuciyarta kuwa Adduarh rushewar saude a gidan tashigayi, wannan adduarh kaf ma'aikatan gidan babu wanda bema saude ita. Yau kimamin satinsu daya da dawowa daga asibitin taji karfin jikinta sosai, Abdoljalal na tsananin bata kulawa daso da kauna, ya riga ya daurata a kn darasin sansa, kuma ta dauru tayi zurfi matukar zurfi. Abdoljalal da knsa yaje kasuwa ya siyo mata net na gayu, yazo yasaka mata a gadonta, inde a kan al-muqri'ah ne Abdoljalal be jiran kowa, sede yaje da kanshi kawai ya mata, kullum yana side dinta, yana bata kulawa ta musamman. Ya siyo mata akwatuna guda shida duk cike da kayayyaki na Alfarma. Atamfa kusan kala hamsin, laces kala ashirin shadda kala ashirin, ya bawa Ahamad yace ya kai a dinga mata a gwada da kanwarshi kasancewar Ahamad nada knwa ne 16yrs. Abinka na kudi ko 1week ba ayiba aka dinko mata atamfofin guda hamsin da shaddodin guda ashirin, da laces din guda ashirin, masu kyau duk ciki babu kayan banza. Abdoljalal ya kawo mata ta amsa ta shiga masa godiya Da addu'ur'i. Abdoljalal dake zaune gefen bed din, ita kuma tana tsaye tana ta dudduba kayayyakin dake kan gadon, se murna takeyi domin kayan sun mata kyau Ainun,kullum cikin hidima Yake da ita. "Kidena min godiya kin mnta zaki biyani...." Cewar Abdoljalal. Al-muqri'ah dake tsaye ta watso masa dara-daran idanuwanta, in yace zata biyashi seta shiga mamakin dame zata biyashi bayan ita bata da kudi. "Banda kudi ai ni..." Ta fadi da bebanci. Koda bebanci inde tayi magana muryarta da dadih, Allah ya tauye halitta yasan da ace tana magana normally daba karamin dadih muryarta zatayi ba. "Kinadashi...ki bari ki kara warkewa zan nuna miki su, ai ke kin fini arziki tako ina a ciccike kike da dukiya...." Abdoljalal ya fadi se wani lumsar idanuwansa yakeyi , a zuciyarsa ba karamin muradin yarinyar yakeyi ba sede dauriya kawai da juriya, amma shifa tinda ya mammatsa duwawuka ya kawo be kuma nutsuwa ba har yanzu a hannu yake. Jin yace wai ta fishi arziki yasata zaro ido,ta dauki wayarta dake bedside dan tanaso ta masa magana sosai yadda ze fahimtar da ita arzikin me take dashi. Gun message ta shiga tayi typing message a kan number dinsa, zuwa yanzu tasan number dinsa, da daddare kwana suke suna waya shida ita a yanzu, har asubahi suke kaiwa suna waya, karfin wayar duk Abdoljalal ne, shike mata hira domin be iya bacci seya jita. Typing message tayi ta nuna masa ya kalla da harafin hausa tayi typing message din ya karantosa kamar haka. "Mu bamu da arziki a gidanmu, mamana da babana duk sun rasu, sede kakata kuma kakata bata da kudi,,bnda abinda zan biyaka,,,," daya gama karanta abinda ta rubuto se yaji tausanta da santa sun kara ma zuciyarsa dirar mikiya, ashe bata da iyaye. "Kinada kanne?'' Ya tambayeta murya cikeda tausayinta. Al-muqri'ah ta girgiza masa kai alamar ah'ah, ta kuma typing message a wayarta ta nuno masa ya karanta . "ni kadai iyayena suka haifa suka rasu tin ina shekara daya, ta hanyar hatsarin mota...." Abdoljalal ya kumajin tausanta ya ratsashi ya dago ya kalleta yaga idanuwanta sun ciko da kwallah. "Meyasa idanuwanki suka cika da kwallah?'' Al-muqri'ah ta sake typing message ta nuna masa, dan ta kula kmr tana bashi wahala gun ya gano me take cewa a maganarta ta bebaye. "Saboda banda iyaye...bansansu ba,ban taba ganinsuba kowa nada iyaye amma ni bandasu ...." Shine abinda ta kuma rubutawa, zuwa lokacin al-muqri'ah ta fara hawaye, lokuta da dama tana kukan rashin iyaye, saboda kowa datake gani yanada uwa da uba, amma ita ko dumin uwa da uba bata sani ba, bata da kowa se tsohuwar kakarta. Tausanta ya kuma ratsa Abdoljalal, ya jawo hannunta ta fada jikinsa, nan ta samu damar ci gaba da kukanta san rai, cikin shagwaba ko a kukanma kyau take karawa in tanayi..." Abdoljalal ya fadi a ransa, yayin daya zuba mata ido tausanta na yawaita a birni da kauyen zuciyarsa. "Kinada iyaye mana..." Abdoljalal ya fadi cikin muryar rarrashi domin zubar hawayenta na tafarfasa masa zuciya ji yakeyi tamkar ruwan zazzafan dalma ne ke diga a ransa. Al-muqri'ah dake kuka ta tsagaita ta zuba masa ido jin yace wai tanada iyaye. "Ina suke?'' Ta tambayeshi da bebanci. "Ganinan mana...nine mamanki nine babanki, ke ba marainiya bace kinada gata nine gatanki...aini babanki ne kou baki yarda ba?'' Ta daga masa kai alamar ehh ta yadda, amma still tana kwallah sede taji dadin kalamansa gareta. "To ki dena kukan mana tin da nine babanki kuma nine mamanki kou?'' Girgiza masa kai al-muqri'ah tayi, Abdoljalal yace "Au bani ne mamanki ba..." Al-muqri'ah ta daga masa kai alamar eh hadi dacewa "Kai namijine..." Da bebanci amma Ya fahimta, cikin zallar yarinta tayi maganar yayi murmushi kana yace. "To naji amma ai kinasona a matsayin baba kou?'' Al-muqri'ah ta daga masa kai. Abdoljalal yace "To dena kuka ko in share miki hawayenki?'' Al-muqri'ah ta daga masa kai alamar Eh... Tsugunno da bakinsa yayi kn fuskarta ya fiddo da harshensa ya fara lashe mata kaf hawayen dake kan fuskarta, seda ya lashesu tass tayi laf a jikinsa tana mamakin wai da harshe yasha hawayenta, yana dagowa bayan ya gama lashe mata hawayen tace "kasha kazanta..." Da bebanci.. Seda yayi dariya tsaf yake fahimtar kome zatace yace "Ina kazantar...hawayenki ne kazanta?''" Ta daga masa kai alamar eh... Abdoljalal yace "komi inde daga jikinki ne ni ban daukeshi kazantaba, har ruwan dake fitowa ta dayan jikinki zan iya sha dande bazaki bari bane..." (Ruwan Duri) A dunkule ya bata maganar dan haka bata fahimtaba, fuskarta ta cika da mamaki tace "Ni ba ruwa a jikina..." Da bebanci. Abdoljalal da jikinsa duk yabi ya mutu saboda kwanciyar datayi a jikinsa kawai daurewa yakeyi amma ji yakeyi kamar ya bita ya danne ya mammatsa duwawuka, shi fa se a kn yarinyar ya fahimci me yafiso a jikin mace, da yawo kawai yakeyi sakaka shi besanma meye dadin mace na, ammafa yanzu dukda ba rami ya shiga ba, daya kawo da matsa duwawuka yasan dadin mace. yace "kinada ruwa mana, ko be zubowa ne ?'' Al-muqri'ah dake kn jikinsa ta zuba masa ido ta girgiza masa kai hadi da cewa "Babu..." Abdoljalal yace "Akwai..." Al-muqri'ah tace "A ina.?" Da bebanci. Abdoljalal ya sauke ajiyar zuciya a yan kwanakinnan ko da bebancin
Chapter 52 · 0% Book details