← Book details Wata Kishiya Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 107

Sashe 7

Wata Kishiya Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Littafin ma'aurata ne* SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah) Free page 2 ''In kaso abu kmr d'a yaso fitowa daga cikin uwarsa..." Ta fadi hadi da Tabe baki,tabi bayanshi da ido byn ya fice a falon ta kara tsure kofar falon da ido kyarr, kamshinsa duk ya cikata tako ina, gajeren numfashi ta sauke tana me karajin gabanta ya jike sharkaf da ruwan shaawah, ji takeyi kmr ya dawo ya hauta ya bugata taji sanyi sanyi, wata iriyar azababbiyar sha'awarsa ce ta taso mata lokaci guda ta turniketa, ji takeyi kmr tawa kujerar datake zaune knta gwatso....tafi karfin 10mnt tana daurewa tana cijewa tana matsewa kana ta iya mikewa ta nufa upstairs tana tafiya tana ciccijewa harta isa bedroom dinta wanda yaji kayan Alatu tako ina an narka manyan kudade a bedroom din komi na bedroom din mint and peach color ne gadon dakin wani irin tamfatsetse dashi wanda a kalla ze dauki mutum goma sbda tsabar girmansa ammafa ya hadu tsayawa fadar kyaun bedroom din wallahi bata lokacine ko ina a hargitse can kaya can pant can bra kai kace da wani ta kwana ya dinga lafta mata cita, kai ko cinta akayi beci an yamutsa dakin har haka ba, se wani irin uban karni karni ke tashi a dakin dukda kullum sau kusan goma ake sa mata turare a dakin amma karni yakeyi sbda uban azabar kazantarta sam fa ita batasanma yadda ake wani wankan tsarki ba, zata iya cewa ma wallahi ita sau biyu zuwa uku ta tabayin sallah tinda tayi wankan tsarki ta afka musulunci. ita ke karnin shiyasa dakinma ke karnin, se tafi 2month batayi wankan soso da sabulu ba balle wankan tsarki, saboda tsabar tsananin zallar qiwar tsiya gashi ba halin wani ya mata wanka da zeyu wani ya mata wankan ai da tini andinga mata, ita sam bata iya komi se brush kadai takeyi inta tashi shima time to time. danma akwai turarruka da Allah kadai yasan wani irin wari zata dingayi , hatta gidan natama da baze shigu ba. Ga uwar kiba ga rashin yin wanka ga uban tumbi ga uban ci, ga ga ga, dinma ya mata yawa. Side bed dinta ta nufa inda wayoyinta suke kusan wayoyi biyar a jere kn side bed din. ta jawo wata kirar samsung ta kunnata dan a kashe take a ka'idarta bata kunna waya se 4:pm ta kasheta 1:am. Bayan wayar ta kawo direct ta shiga contact hadi da karasawa gefen gadonta ta zauna ta saki uban rababan jikinta tumbinnan ya samu mazauni a cinyoyinta rababaa! duk uban kyaun katifar dake kan bed din seda ta lotsa notikan bed din kam seda suka amsa, daman ita bed dinta da kyar yake iya 2month saurin sukurkucewa yakeyi duk kuwa kyaunsa da uban tsadarsa shi kanshi gogan nata yana mamakin yadda bed dinta ke saurin lalacewa duk after 2month se an chanza mata furniture din bedroom dinta ba dole ba aljanufa ke bidiri a kn mararta kowani dare. Searching din number din hajiya kande tayi itace ke kawo mata yan aiki tin zuwanta gidan Abdoljalal mahaifiyar Abdoljalal tasa hajiya kande ta kawo mata masu aiki farkon zuwanta gidan, shikenan hajiya knde ta zama me kawo mata yan aiki babbar macece me rufin asiri sosai. A kallah hajiya kande zata kai 65yrs ita ke kai yan aiki har gidan kyayen Abdoljalal a yola ita mazauniyar garin kano ce a can take shiga lungu da sako a kauyika ta lalubo masu aiki ta kaisu gidajen masu kudi a sallameta kudinta na agency, ba wai irin tagajan tagajan din agent bace ita zaune take da kugunta. Dealing number din hajiya kanden tayi , se taji tana kan wata wayar katsewa tayi taja wani gajeren tsukin takaici se ayiwa hajiya kanden kira biyar bata samu damar dauka ba tana can tana uwar uban wayoyi, sbda yawan jama"ar datake dashi a knta, kara kira tayi na biyu taji still tana waya, ajiye wayar tayi a kan bed din tana fadin ''ni dabadan wannan dan anacan ba ciwgum daya tilasta se an kawo masa Me dafa masa abincinnan ba wallahi da ban kiraki ba, bama ki isa in kirakiba, ke kenan waya kmr me Aikin uban kasuwancin kudade..." Ta karasa maganar tanajan guntun tsuki ta nufa hanyar toilet ta shiga hadadden toilet din nata wanda yaji kayan Alatu shima ko ina adonsa mint color ne and Peach ya hadu harya gaji da haduwa. Cire wandon kayan jikinta tayi nan daga tsaye ta bude katon gindinta ta saki fitsari shaaaaaa! Ko tsarki batayiba, ta maida wandonta ta fito daga bandakin dai-dai wayarta ta dauki ringing karasawa tayi ta duba taga hajiya kande ce, jawo wayar tayi ta danna mata line busy kana ta bita da kira ta zauna gefen bed din dai-dai baba kande ta dauki wayar bayan tayi ringin daya. "Hajjaju ina wuni da girman kujerarki manya maganin kananun mata.." Daga cikin wayar hajiya knde ta gaida Hajiya saude cikin girmamawa. Yatsina fuska saude tayi hadi da cewa "lafiya,,,kede kande kullum cikin waya kike sekace wata dangwate..." Daga cikin wayar kande tayi wata siririyar dariya kana tace "bari hajjaju ikon Allah, kinsan mu da mutane lungu da sako a fadin nigeriar nan ba inda ban kai yan aiki to knga kuma da matsala ta tashi kai za a kira dole..." Saude ta kara da wani yatsinar fuska tace "daman yaran aikin naki duk se a hankali duk bana kwarai bane, shaggu yan iska ga kallonma mutum miji yan bura uba tsinannu! Ba babba ba yaro duk yan iska ne mayun maza..." Saude ta karasa maganar a hasale. "aike duk wani tsinanne bayanki yake...duk gidannan bame aikin da batasan irin mugun halinki ba, ko yau aka kawo me aiki setasan wacece Hajiya saude matar AAsaraki, don kuwa dole labari ya tadda kowa naki sbda bakin halinki da zalincinki irin naki tsinanniya!...." Hajiya kande ta fadi a zuciyarta dan maganar bazata fadu ba a fili ko kusa kuwa wane mutun balle buzunsa. A fili tace cikin kwantar da murya "hajjaju zuciyar saraki, Ai knsan yaranne se a hankali ai sede hakuri danma kedin me hakuri ce, kin ciri tuta, Allah na tuba yarannan iyayensuma wasu kasa hakuri sukeyi dasu su turo mana su nan mu kawo muku su a rashin sani su addabeku ai sede adduarh kawai amma duk yayan kashin awaki ne danma ke Allah ya cikaki da dumbin hakuri ga kauda kai ga kyauta ranki ya dade ai kedin halinki duk na kwarai ne..." Hajiya saude ta dan murmsa jin kirarin da hajiya kande ta mata a farko, uwa uba kuma gashi ta hada da yabon halayenta shiyasa takeson mu'amala da Hajiya kande saboda yadda take kodata. Tace ckin isa da zallar mulki da rungumemiyar muryarta me firgita zuciyar mumini "Shine kuke kawo manasu bayan kunsan su din tsinannu ne yan iska ne wlhi hajiya wasuma duk mabukatan maza ne sun saba ana lalube musu nonuwa da gindina ne inaga ...." Dayake hajiya kande itadin bakin ganga ce tako ina zaki gareta kmr namiji yasamu lafiyayyiyar mace. Kandes ta zage ta fara mgna cikin tsabar zallar barikiki kai dajin muryarta kasan ta taba bariki "Yo eh mana hajiya , ai yawanci duk maza sun saba kwakule musu duri, an saba lallatse musu kan nonuwa, shiyasa zasuzo suna kawo muku bura uba, suna kalle muku mazaje,, amma wallahi hajiya bamusan halinsuba ai damun sani baze yuba mu kawo mukusu, su nemi su sa muku hawan jini .." Hajiya saude tayi kwafa kawai tace "Tsinannun yaya! Kai dan aiki seya kasheka!'' Hajiya knde tace "tinima hajiya danma kedin akwai ruwan hakuri ga madarar dukiya..." Saude batabi ta kn netace ba tace " yanzu de so nake ki kawomin babbar mace wadda ta nuna tayi lugub wadda bata da mamora seta aikatau, dan Allah ki kawomin ita yau ko gobe Abdoljalal ne ya matsa min kwara a kawo ya sakarmin mara inyi fitsari, girki kawai zata dinga masa, kide tabbatar ta iya girkin gargajiya sosai dan Allah ..kuma karki kawomin kazama dan bansan kazanta kindesan tsarina, sannan wadda zata zauna nakeso, again bansan wadda idanuwanta suka bude tarr da duniya sosai local tuburan nakeso ba yan iska ba masu kwad'ayin mazan mutane...'' hajiya kande danyi jim na wasu dakiku kana tace "gaskiya de hajiya da wuya a samu babbar macennan da kkeso..." saude data fara kosawa dayin wayar tace "Why! Duk masu aikin da kike dashi bakida manyan mata kmr ke haka ko wadda bata dan idasaki ba?" Kande tace daga cikin wayar "aah bawai babu bane hajjaju ina ganin de wannan lokacin ko zaki gwada karamar yarinya haka ki gani ko zata zauna tinda de kinfison wadda zata zauna kar a kawo miki manyan suzo suki zama dan ba zama sukeyiba, ni wallahi hajiya ma ynzu manyannan ban wani daukarsu da sunan in sama musu aiki saboda yawancinsu duk rikakkun yan iska ne, tsofiffin matannan yan bura ubane duk sun sama da cin bura..." Hajiya saude tayi jimm tana nazarin kalaman hajiya kande tana ganin abinda tace yana kn dai-dai gaskiya kwara a kawo mata yarinyar ta gwada tagani. "Okay a kawo din Kande inde ta iya girku, amma pls bame kyau ba mummuna sosai...." Hajiya kande tayi kasake ta amsa da "Toh hajjaju zaki ganni gobe de insha Allahu..." Saude tace "Okay ..." Ta katse wayar ba tare data kara dacewa wani abin ba ta koma ta kwanta bisa gadon nata tana dan wangale kafafuwanta har yanzu sha'awah takeji me tsanani, tunanin yadda taga mijinta nata kara dawo mata cikin kai, ji takeyi kamar tajishi a Farjinta yana luma mata bura burarsa me azabar dadinnan, ajiyar zuciya ta sauke tana me karajin azababbiyar sha'awarsa na turniketa, gashi ba ynzu ma za a citan ba su masu cin nata se tsakar dare wuraren 2:am bata ganin mutum sede taji ana wutsil wutsil a mararta ana jijjige mata duri, duk a tara mata uwar uban gajiya shiyasa bata iya komi ga duniyar nan se bacci to jikinta kullum lubus yake wannan awannin kusan 5h da akeyi a mararta ji takeyi kmr shekara akeyi a mararta bafa wani maganar dadih se uwar uban kakar azaba datakeci, gashi ayita murzar mata nonuwa harse sunyi lugu-lugu shiyasa nonuwan suka kara zama plat, duk wannan bala'in datake jurewa
Chapter 7 · 0% Book details