Sashe 65
Ruuyaa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
har lokacin bata ɗago kanta ba...'' hmm,are you sure gaskiya kike faɗa kuwa...You look suspicious...'' da sauri ta ɗago kanta ta waro manyan idanunta tace '' wallahi banyi komai ba...abinda ya kawo ni kenan...kayi haƙuri baxan sake ba...'' ta haɗa hannayenta alamun roƙo idonta na ƙyalli...this is the first time tunda tazo gidan nan cikin shekaru data taɓa magana da Khalil...
'' Okay...zan yi haƙuri idan kin zauna tare dani,Kinga banda lafiya kuma kowa yabarni nikaɗai...'' ya faɗi hakan da wasa but he was deeply lonely...
'' eh zan zauna...''
Murmushi yayi ya nuna mata gefen gadon shi '' zoki zauna anan...'' hesitantly taje ta zauna a ƙarshen gadon a maimakon inda ya nuna mata...
'' meye sunan ki?'' ya tambaya suddenly finding the girl interesting'' D.. Diyaam!"
ya É—age gira '' kaÉ—ai?" ta girgiza kanta '' Safiyyah Diyaam..''
'' oh DIYAAM na nufin ruwa ko?" Jinjina kanta tayi '' ranar da aka haife ki kenan ruwa ake yi a garin ku?" daji abinda ya faɗa tayi yar ƙaramar dariya mai daɗin sauti sai kuma fuskarta tayi ja sanda tagane kallonta yake
'' eh... haka ne...baban mu yace, ranar da aka haife ni anyi ruwa sosai kuma dama ƙauyen mu,babu ruwa lokacin sai anyi tafiya mai nisa zuwa birni kafin a samu ruwa shine ranar da aka haifeni ana ta ruwa shine yan ƙauyen mu ke kirana DIYAAM...'' tayi mashi bayani a kunyace tana wasa da hannun ta '' I like the sound of it...amma xan kira ki Sofia..can I?"
gyaÉ—a kanta Diyaam tayi feeling so happy at last tayi magana dashi,zuciyarta kamar baloon tsabar yanda take farin ciki
***"
Bayan Roman ya Kore ni daga ɗakin zanen shi kasa komawa sashen mu ko ɗakin Diyaam nayi... lambu na tafi na zauna zuciya ta tayi nauyi kamar inyi kuka amma me zai sa inyi kuka? Laifina ne dana shigar masa wuri Batareda ya gayyace niba babu abinda yafi min ciwo irin fushin dana gani a fuskar sa...na daɗe zaune a wurin kafin na tafi kitchen...abincin ranar da aka dafa na karɓa na wuce dashi sashen Khalil sai dana ƙwanƙwasa ya bani izinin shigowa sannan na shigo..nayi mamakin ganin Diyaam a ciki suna hira ita da Khalil kamar ƙawaye...da yake ta daɗe gidan ƙila ƙawaye ne
'' Oh kitten...'' Khalil ya kira murmushin shina ƙara faɗaɗa...nima murmushi nayi mashi na ƙaraso kusa dashi '' ya jikin ka?"
'' naji sauƙi baki zo kin dubani ba...''
na zauna kusa da Diyaam '' nazo jiya kaine dai baka ganni ba...''
'' oh I must have missed...'' ya nuna min Diyaam '' kinga sabuwar ƙawata yar fullo..'' sadda kanta Diyaam tayi blush ya mamaye fuskar ta...ajiye mashi abincin nayi '' kyakkyawar ƙawa kake da ita!"
Dariya yayi data fito daga ƙasan ƙirjinshi '' Are you jealous?" tsuke fuska nayi shi koda yaushe idan anyi magana sai yace jealous
'' a'a...ga abinci nan kaci...'' gyaɗa kanshi yayi ya fara cin abincin..Diyaam ta tashi zata tafi nima zan bita yace mu zauna mu taya shi hira...zaman mukayi...nan ne yasan gobe zamu fara jarabawa..yace zai sa a ɗauke mana aiki har sai mun kai ƙarshen jarabawa...dan muyi karatu da kyau ya ƙara da faɗin '' plus..I want to spend lots of time with you!" Ya kashe min ido...
ÆŠauke kaina nayi gefe ina murmushi wannan Khalil É—in...
Da ƙarfe ɗaya muka bar ɗakin shi zuwa na Diyaam mukayi sallah kwantawa nayi saman gadonta ina kallon sama duk na damu da Roman
'' meya faru ne duk kin damu?" naso in ɓoye mata amma sai kawai na faɗa mata abinda ya faru tsakanina da Roman...'' kada ki damu... eventually zai sauko...'' gyaɗa kaina nayi
'' kin shirya ma gobe kuwa?" Ta tambaya tare da kwantawa kusa dani itama tana kallon ceiling '' gabana faÉ—uwa yake..duk da nayi karatu!"
'' nima!"ta faÉ—a...littafan literature guda biyu ta É—auko drama da prose ta bani prose É—in ...muka shiga karatu... Har bacci ya É—auke mu...
Wurin ƙarfe uku na farko daga baccin nayi kwance ban motsa ba..can dai na sauka daga saman gadon na tsaya gaban full length madubin ta ina kallon kaina...abinda na daɗe banyi ba...ƙurajen fuskata sun rage sosai...gashin girata dayake kamar an aske ya taru yayi baƙi da kauri duk da ba sosai ba...gashin idona ma sun ƙara tsawo kaɗan...sai ƙirjina daya fara tasowa shima kaɗan...
Cikina da yake ƙato yanzu ko ganin shi banayi ta cikin rigata dayake banci abinci ba...taune leɓena nayi ina danne murmushin dake ƙoƙarin wanzuwa a Fuskata...da gaske nice?
Yar ƙaramar dariya nayi kafin na koma gaban madubi na ɗauko mashaci da tsinke ina kunce kaina a nan tsaye har na gama..na shace gashin..gani nayi ya ƙara tsawo da cika amma har yanzu bai da laushi sai taurin tsiya...
'' tunda kin kunce ki shiga Baye ki wanke mana...'' ta cikin madubi na hangeta zaune daga bakin gado...
'' kina da shampoo ne?"
'' eh mana..''
Ajiye tsinke da mashacin nayi na shiga bayenta da yake a tsabtace nayi wanka na wanke kaina na tsane shi sannan na fito sai lokacin na gane ashe banda kaya a nan...
wasu riga da wando palazo ta bani daga cikin kayanta harda singlet baƙa nasa na dawo gaban madubi ina goge gashina sosai reflection ɗina ya daɗaɗa min rai...ƙirjina ba kamar daba...ya ƙara girma nake ji kamar in rungume wani...da ace ina gida dana nuna masu Mama...dariya nayi da wannan tunanin sai kace wata marar kunya
Bayan na gama busar da gashin Diyaam ta É—auki wasu hair cream da oil ta zaunar dani akan kujerar dake gaban madubi ta shafa min su Sannan ta fara yimin kalaba '' tana sa gashi yayi tsawo!" GyaÉ—a kaina nayi cike da godiya
'' shekarunki nawa?''
'' shabiyar..''
'' ya kamata ki dinga kirana aunty Abeedah...''
'' Hahaha..to aunty Abeedah da shakaru nawa kika girme ni...''
'' biyu...'' na bata amsa
''a she ke tsohuwa ce?" Zaro ido nayi hakan ya bata dariya...wani ƙaramin littafi na gani na miƙa hannu na ɗauka..daga sama an rubuta abinda ke raina...kenan diary ne..har xan buɗe in karanta ta warce abinta '' ba'a karantawa mutum diary aunty Abeedah!" ta turo baki..she looked cute!
'' oh ban sani ba...yi haƙuri aunty Safiyya Diyaam..inji Anaaam!" Muka yi dariya...
Da daddare da muka tafi dining Khalil ma yazo da alamu ya gaji da zama É—akin shi
Munyi mamaki daya faÉ—a masu cewa ba zamu sake aiki ba saboda jarabawar da zamu rubuta har sai mun gama..hakan ya jawo cecekuce da kuma harara cike da tsana...
Mukhtar ne yazo wurin shima..har lokacin bai warke ba .sai tambayar shi ake mai ya faru dashi
'' wannan mahaukaciyar ce ta kusa kasheni!" Ya nuna ni kafin ya ƙirƙiro ƙarairayin sharri ya sauke akaina wai na kawo mashi kaina ɗakin shi dan yaƙi yarda shine na buga mashi bedside lamp akai..na tsere...dukansu harda ni kaina na shiga shock...
miƙewa Hajiya Wareesha tayi ta juyo dani ta ware tafin hannun ta zata sauke min a fuska.. kamar iska Khalil ya tsaya gabana ya kare ni da jikinshi hakan yasa marin ya sauka akan bayanshi... Diyaam ta rufe baki idonta suka ciko da hawaye kamar yanda nawa ke tsiyaya
Sauran ma'aikatan suka zaro ido...su Seraphina suma sun shiga shock da abinda Khalil yayi... ajiyar zuciya ya sauke ya sake ni yana kallon cikin idona yace
'' are you okay Kitten?" naji kamar lokaci ya tsaya kamar babu kowa sai mu...my heart broke
'' wallahi ƙarya yake min..''
'' shhh...na yarda dake!" Ya katseni ya juyo ga sauran '' Abeedah bazata taɓa yin hakan ba!''
Hajiya Wareesha ta kama da wuta '' yanzu Ibrahim ka gwammace ka goyi bayan yar waje sama da É—an uwanka?"
Fuska ba annuri Khalil ya kalleta '' I'm just supporting the truth aunty!"
'' Kai wannan yarinya anyi annoba! daga zuwanta gidan nan an samu matsala yafi a ƙirga shegiya mayya!" Inji hajiya Ruƙayyah...
'' ya kamata a koreta daga gidan nan kawai wannan shine maslaha!" Sharply Khalil ya juya ya kalli Hajiya Momma datayi maganar kafin yayi magana daga baki baki Muryar shi mai amo ta karaÉ—e wurin
''No body is firing her!" Maganar ta fito da wani irin absolute finality babu batun musu... juyawa mukayi...it was Roman! Fuskarshi tayi duhu ya ƙaraso wurin
'' Toh marasa ta ido nuna mana cewa ka kai girma!" Hajiya Zeenatu ta miƙe tana nuna shi da cokalinta mai yatsu
'' ai na faÉ—a yarinyar nan annoba ce..ji yanda ta haÉ—a faÉ—a bayan bata daÉ—e da kasancewa a gidan ba!" Hajiya Momma ta sake faÉ—a ...
Nikam babu abinda nake sai kuka...abinda Mukhtar ya faÉ—a yayi min ciwo fiye da tunanin mai karatu...
'' dan kaga Hajjo bata nan shine zaka faÉ—i hakan...mu muka haife Romano bakai ka haife muba! Yanzu xan kira securities su fitar da yarinyar nan!" tana faÉ—ar haka ta É—aga waya ta kira wasu mutane
Few minutes later sai gasu sun shigo cikin baƙaƙen kaya...nuna masu ni tayi tace su fita dani...
Khalil ya ƙara riƙe ni a jikinshi..nima ina ƙara ɓoyewa bayanshi...dining ɗin yayi duhu da da nauyi da tension ɗin dake maƙale da iska..yan mata da samari suna jira suga yanda zata kaya.. mafiyawanci idan da za'a yi ƙuri'a da zasu sa in bar gidan..Nima da badan Khalil da kuma Roman ba,da nayi tafiya ta..
''.me kuke jira? Ku fita da ita!" Hajiya Momma ta faɗa... mutanen saye da baƙaƙen kaya sukayo kaina...mutum na farko daya miƙa hannu don fincikoni ganinshi mukayi kwance a ƙarshen bango..muka kalli Roman da yake tsaye kamar Boss na cikin TV
.ya kalli su Hajiya Momma yace
'' I said No one FIRES HER!" Da wani irin calmness yayi maganar emphasizing each word... Mutanen wurin we're shocked haka nida kaina abun yaban mamaki...aka shiga kallon kallo
Sauran securities suka ja baya... Hajiya Momma ta sallame su da baƙin ciki ganin babu abinda zasu iya aiwatarwa..suka ɗauki ɗan uwansu daya kasa tashi suka tafi dashi
'' mu muka haife ka bakai ka haife...''
'' KE DA WA?" Ya katse Hajiya Momma dake repeating sentence ɗinta, tayi shiru kunya na ɗiga daga jikinta,sai zarar ƙananan idonta take