Sashe 34
Ruuyaa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' oh ban sani ba..ko in tattara kaya na in koma ne?"
'' da zaki tambaye ni da hakan yafi!" Anaam ta amsa batareda ta kalle taba jay d tace
'' luckily bake aka tambaya ba,sai ki rufe wa mutane wannan ramin dake fuskar ki!" Nida Asma'u muka fashe da dariya
'' kambu bakin nawa ne rame?"
Tayi tambayar tana nuna kanta '' ƙato ma kuwa!" Jay d ta amsa hannu Anaam ta ɗaga zata kai mata duka da wani irin sauƙi kamar dama ta saba yin hakan Jay D ta damƙi hannun Anaam ta murɗe shi bayan Anaam ya haɗu da ƙirjinta
''fuskar Anaam tayi ja, idonta suka ciko da hawaye wannan shine mafi girman kuskure da zaki taɓa aikatawa yan mata!"
Inji Jay D sannan ta ture ta nida Asma'u muke kallo da burgewa ashe akwai wanda ya iya faɗan chana a ƙasar mu
Taja hannu na muka bar su biyun tsaye tana yarfar da hannunta Anaam take faÉ—in
'' wallahi sai na rama,saina mata abinda ba zata manta dashi ba!"
Asma'u ke kallon Anaam na yan seconds kafin ta riƙo hannun tana kallo amma batace komai ba...
'' jiya nacewa Ummu tabarni inzo gidanku yau, kuma ta yarda da sauƙi''
ta furta tana É—age kafaÉ— nayi murmushi batareda nace komai ba da daÉ—ewa bayan mun iso sannan Anaam ta shigo ajin ...ko ina suke tuntuni? Oho! nabi ledar dake hannunta da kallo kamar uniforms ne a ciki...
'' Guuuuud mowwwwni ma!"
Naji yan aji suna gaishe da malamar data shigo da sauri na miƙe daidai nan baƙuwa oh Diyaam ta shigo ajin saye da farin hijabi rabin guiwa jakarta rataye a kafaɗa
'' ina kwana Abeedah '' ta faɗa da ƙaramin murmushi tana tsayawa kusa dani.nikam sai ƙifta ido nake wai ni take gaishewa na ɗauka ai bata sona kuma kamar bata ma taɓa yimin magana ba sai yau
'' ana gaishe ki baki iya amsawa'' Jay D ta bugi kafaÉ—a ta da yar harara toh aini mamaki ne ya hanani amsawa
'' ina kwana Jadeedah ''
'' lafiya lau Sofia Diyaam'' tayi dariya da yanda Jay D ta amsa mata
'' good morning how are you?" Malama Hafsah ta amsa mana tana rubuta sunan subjet É—in a allo sai lokacin ma naga ashe itace
'' fayyyn tannnk uuuu maaaa...'' tayi murmushi tare da bamu izinin zama
'' kuyi haƙuri kwana da yawa ban zoba aiki ne ya shamin kai wa zai faɗa min ina muka tsaya last topic?"
Ta tambaya tana bin mu da kallo
'' Sef istim '' Asiya ta amsa mata ta sake sakin murmushi mai ƙayatarwa tace
'' kuma kowa dai ya tuna abinda ake nufi da sef istim ko?''
muka haÉ—a baki wurin faÉ—in '' eh...''
'' good....da yanda hijaban ku suke ƙyalli na tabbatar kowa a ajin nan yana da high self esteem ko?"
Da ƙarfi muka amsa da '' eh...!"
'' very good..''
ta furta sai ta juya tana rubuta wani sabon topic a allo yan ajin mu suka nutsu tana rubutu muna bin ta da alama kowa yana cike da farin ciki ban sani ba ko malamar ce ko kuma dai abinda take koyarwa ne tunda ya shafe mu yasa muke sonta amma dai nasan muna sonta ajin har wani ƙamshin farin ciki yake
'' Our topic for today is INFERIORITY COMPLEX '' na ajiye biro na tare da rufe littafin na gyara zama kamar yanda kowa yayi domin sauraren shi kuma wannan Meye shi?
Tana zagaye ajin ta sake nuna ni '' ke ƙawata... meye inferiority complex?"
Na miƙe tsaye ina rarrabar ido dan dai bansan meye shiba ina ta buɗe baki ina rufe wa,kowa ya kafe ni da ido,da alama suna tsammanin dan na amsa tambayar wancan karon, wannan karon ma na san amsar.naji wani irin nauyi ya saukar min su Jay D suna ta kallo na
'' haha Malama kina tambayar tuwo da bata san komai ba? ai wannan da kike ganin ta kamar kwando haka ƙwaƙwalwarta take bata gane komai sai tsananin hangen nesa da son abinda wasu ke dashi Kullum sai ta haɗa kanta da Ma'u da duk wanni wanda ya fita kyau ga shegen kishin tsiya...''
Ji nayi numfashi na,na sama da ƙasa Anaam na shirin kunce min zane a kasuwa hawaye suka ciko idona gabana ya shiga faɗuwa,kuma abin nata harda sharri ajin yayi tsit aka kafe ni da ido Malama Hafsah ita ma idonta akai na, hawayen suka shiga saukowa ɗaya bayan ɗaya ganin yanda nake kuka ba shiri Jay D ta miƙe ji kake '' tas tas!" Ta wanke Anaam da maruka har guda biyu
'' hah!" Yan aji suka ja ajiyar zuci suna rufe baki ido waje
'' kam bala'i..me nayi maki kika mare ni'' Anaam ta furta hawaye suna sauka a fuskar ta
'' tambaya kike? Da sanyin safiyar nan kike ƙoƙarin kurmantar damu da wannan ruɓaɓɓen ƙaton ramin da kike kira baki how dare you Kike ƙoƙarin muzanta Bee a gaban mutane? Abeedah ita ɗin she's someone da har abada bazaki taɓa kamowa ba a kowane fanni''
Jikin Jadeedah har tsuma yake yanda ta tsaya min yasa naji na ƙara ƙaunar ta inama ace nima zan iya kasancewa kamar ita?
Yan aji kuwa sun shiga shok dan basu taɓa ganin Jadeedah tayi faɗa da kowa ba Malama Hafsah take bin mu ukun da kallo Anaam sai sharar hawaye take fuskar ta tayi ja nima idona sunyi ja Juyowa Jay D tayi tana fuskanta ta ta riƙo hannu na tareda zaunar dani Diyaam tayi saurin ɗauko ruwa daga jakarta ta miƙo min na karɓa ina sha da ƙyar abinda Anaam tayi min ba lallai in warke da wuri ba...
Malama Hafsah ta nuna Anaam '' ke zonan!" fuska ba walwala sum sum Anaam ta miƙe tana sharar hawaye '' g..gani!" Ta furta tareda tsayawa gefen Malama Hafsah ''.meye sunan ki?"
'' Anaam!"
'' kin san abinda kika yi cin zarafi ne?'' Anaam da sauran yan aji suka zaro ido nidai na jinginar da kaina a kafaɗar Jay D na runtse ido zuciya ta na bugu da ƙarfi
'' koda abinda kika faɗa gaskiya ne baki da haƙƙin cin zarafin ta a cikin mutane kije ki bata haƙuri yanzu!!" Kowa na ajin ya yarda da abinda Malama Hafsah ta faɗa Anaam taji kunya sosai abinda tayi niya bai yi aiki ba ta kalli seats ɗinsu Abeedah wani irin resentment na cika zuciyarta musamman saboda abinda Jay D tayi mata har sau biyu kuma duk saboda Abeedah yanzu kuma cin mutunci? Lallai Abeedah zata biya sosai ma kuma tasan yanda zata sata ta biya....
Da sauri ta iso wurin seat ɗinmu Jay D na harararta haka ma Diyaam '' Abdeedah dan Allah kiyi haƙuri bazan sake ba kinji '' ta faɗa da kuka amma Jay D kallo ɗaya ta yima Anaam ta fahimci ƙarya take nidai ban ɗago ba'' Kiyi haƙuri ƙawata kin ji...'' inji Malama Hafsah..gyaɗa kaina kawai nayi
Taba Anaam izinin zama yan aji suka dinga kallon Anaam da wani irin kallo kamar kowa baiji daɗin abinda tayi ma Abdeedah ba tayi ƙasa da kanta cike dajin haushi Diyaam ta riƙe hannuna tana shafawa da hannunta mai laushi cike da damuwa
'' Meye ma'anar inferiority complex?" Malama Hafsah ta sake tambaya tana dawowa akan topic É—in yau É—aga hannu Diyaam tayi hakan yasa na buÉ—e idona daga lumshen da suke ina kallonta..Malama Hafsah ta bata izini
'' Inferiority complex kamar low self esteem ne shine haɗa kanka da wasu kana ji kamar sun fika da komai koda ba haka bane idan abu bai kai 100% kake ji kamar ka gaza kamar ka faɗi kake ƙin yin abu saboda kana ji kamar idan kayi faɗuwa ma zakayi ko bazai yiba Ko kuma ka dinga tunanin idan da ace wasu ne sukayi abun da ƙila ma sai yafi naka...''
Malama Hafsah ta kafe Diyaam da ido da babban murmushi a fuskar ta...'' wow...clap for her...a round of applause pls '' nan yan aji suka fara tafi da ƙarfi kamar zasu cire mana dodon kunne...
Daga nan ta cigaba da bayani sosai na fahimci abinda take faÉ—a...
Daga ƙarshe ta ƙara da faɗin '' ku dena haɗa kanku da kowa yan mata na...koda kunga wani abun da suka fiku dashi,wataƙila idan aka duba za'a ga kuma kuna da wani abu da kuka fisu dashi... sannan kowa da irin nashi halitta wanda kuke haɗa kanku dasu,ba zasu taɓa zama ku ba kuma,ku ma bazaku taɓa zama su ba...kamar yanda na faɗa a da...we all are unique in our own ways...idan kayi haƙuri ka so kanka a yanda kake.. zaka fi samun farin ciki sannan zaka fi samun kwanciyar hankali Haɗa kai da mutane shine abu na farko wurin sace farin ciki (comparison is the thief of joy) kun gane?"
'' eh Malama Hafsah mun gane!" Suka faɗa da ƙarfi nidai ina ji amma ni baxan iya amsawa ba kamar can baya saboda Anaam ta gama ɓata min rai
'' yauwa yan Matana sai mun sake haɗuwa...'' tayi maganar tare da fita daga ajin kamar ranar ma kowa suna ta hira nidai na ƙara riƙe Jay D na ɓoye fuska ta a gefen wuyanta ina cigaba da kuka na duk da dai ban riƙe Anaam a rai ba yan ajin mu suka dinga bani haƙuri suna zagin Anaam dan dama suna jin haushinta akan ranar data maƙale wa macijin sari ka noƙe murya '' badai kida ɗabi'a wallahi ''
Anaam tayi zaune a wurin ta kasa motsi sai kunya dake ƙara lulluɓe ta kuma ba kowa take azawa laifi ba sai Abdeedah...
Diyaam ta ɗauko cakulet daga jakarta ta riƙo hannu na ta ɗaura hakan yasa na ɗago kaina na kalle ta.da muryar Fulani tace '' gashi...Hamma na yana bani wannan duk sanda nake kuka.yace cakulet yana sa mutum yayi farin ciki saboda yana sa ƙwaƙwalwar mutum ta saki dopamine. zaki ji farin ciki..''
Na kalli ƙaton chocolate ɗin amma fa ban gane abinda take nufi da wani dokamin (dopamine) ba '' iyye Diyaam tana ƙoƙarin sace min ƙawa fa..'' inji Jay D da sauri tana zaro manyan idonta tace '' ba haka bane naga tana kuka shine yasa...''