Sashe 35
Ruuyaa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' haha wasa nake actually duk wanda ke son Bee nima ina son shi amma idan Bee tafi son shi sama dani zanji kishi...'' tayi maganar da gaskiyar ta tana kallo na da murmushi nima nayi mata murmushi... '' akwai wanda zan so sama da Jay D? Ƙaunar ki anan take rayuwa...''na nuna zuciya ta...
Diyaam take kallo kafin tayi ƙasa da idonta '' na gode Dee 😊'' na faɗa da murmushi daga ƙasan raina gyaɗa kanta kawai tayi
'' tuwo Kiyi haƙuri '' naji muryar Anaam
'' ba komai..'' na amsa ba tare da na juya ba
'' ada kina da ciwon kai ɗaya yanzu sun zama biyu kibi a hankali yarinyar nan she's a fake! Duk da dai naga kamar Asma'u ta canja kaɗan wannan yarinyar munafuka ce!" Jay d ta faɗa murya ƙasa nidai ban yarda da abinda ta faɗa ba chocolate ɗin na raba huɗu tsakanin mu
Da aka tashi break muka tafi wurin da ake sayar da abubuwa Jay D da Dee sai kashe mana kuɗi suke Anaam itakam ba kunya take karɓa nikam nauyin karɓar abun mutum har lokacin yaƙi bari na dan haka nima da yan kuɗin da nake dasu nakan siya ma Jay D da Dee ɗin abubuwa daga ƙarshe dai tare muka ci komai Asma'u itama ta biyo mu,kaɗan kaɗan Dee take magana kamar tana jin kunya.Muryar Anaam tafi ta kowa...
Kafin a koma break ta saki jiki damu, lokacin tashi muka fito a tare cikin nishaÉ—i sai da muka tsaya wurin mai yoghurt muka siya kamar jiya, Asma'u da Anaam suna cecekucen da suka saba,munyi tsaye daga gefe muna kallo
Piff!!!!!
Ƙarar motar da mukaji yasa mu uku kallon wurin.Motar su Diyaam ce ta iso
'' Hamma yazo sai gobe '' tayi maganar a sanyaye tana mana bye bye
'' sai gobe sofia Diyaam''
'' wai ke dole sai kin kira sunan biyu?"
" ke kuma ko mai nayi sai kin lura?" Jay d ta amsa min tana wani juya ido kamar wacce shoking É—in wuta yaja nayi dariya da wannan tunanin ina girgiza kaina
Ta gaban mu motarsu Diyaam tabi ta wuce muna ta ɗaga mata hannu itama tayi ƙasa da glass ɗin wurin da take zaune tana ɗaga mana hannu sai lokacin muka ƙara lura da tsiraran mutane suka rage da kuma mu...
'' kuzo mu tafi ina da aikin neman aiki''.nayi maganar ina yin gaba
Anaam tayi sauri shan gabana...'' mubi waccan Hanyar da mutane da yawa ke bi dan Allah...''
'' a'a Anaami bamu san hanya ba...''inji Jay D
'' wacece kuma Anaami? Anaam ba Anaami ba!" Anaam ta bata amsa
'' Toh An'am...''
'' wai wane irin an'am kuma? Anaam ba An'am ba...'' Jadeedah ta cigaba da ɓata wa Anaam suna ita kuma ta zage sai gyara mata take daga ƙarshe tace '' kin san me? Ki kira ni da Sha'awanatu kawai!" Da murmushi Jay D ta jinjina kanta
da muka sha kwana munyi mamakin ganin akwai mutane dayawa kamar lokacin ne aka tashi amma dai sunyi nesa damu ba sosai ba gudu mukayi muka cimma su kowa da abokinshi kai anawa lissafin koda ace baka da aboki idan dai har zaka yi tafiya cikin wannan gungun mutanen to bazaka ji kaÉ—aici ba nake ji kamar ace koda yaushe nan zamu dinga bi...
Ana tafe ana hira mai ban dariya dalilin dayasa muka cimma su duk da lokacin da muka ɓata wai ashe faɗa akayi tsakanin prefects da'yan ss 2..Ni har mantawa nake a makarantar tamu ma akwai prefects
Duk da tsawon tafiyar saboda akwai mutane sai naji ban gaji ba baki na ya kasa rufuwa sai murmushi nake hanyar tana da kyau sosai akwai bishiyoyi da kuma rafi da yawa daga gefe ɗaya kuma akwai shuke shuke suma su Jay d daga gani suna jin daɗin tafiyar tamu naji Jadeedah tana kiran sunan abun da '' adbenca(adventure)...kuma sai rana ta fara ɓoyewa cikin giragizai alamun hadari....
'' a'a su tuwo yau hanyar mu aka biyo?" Hameeda ta É—aura hannunta a kafaÉ—a
'' wallahi dama rashin abokin tafiya yasa ban taɓa biyowa ba'' na amsa mata
'' Allah dai yasa kun san hanya kada ku ɓace!" Jameelah ta faɗa
'' ai babu yanda za'ayi mu ɓace daga ƙarshe dole mu koma gida!" Jay D tayi maganar tana gyara sandals ɗinta...muka cigaba da tafiya cike da nishaɗi
Sai da muka ƙara tafiya mai nisa sannan muka kawo wani wurin da Jay D ta kira '' kros rod (Cross roads)'' hanyoyi huɗu ne..gaba da baya..hagu da dama...
''.yanzu wace hanya zamu bi?" Asma'u tayi tambayar
'' mubi inda mutane suka fi yawa!" Anaam ta amsa
Sallama mukayiwa yan ajinmu dake bin wata hanyar daban mu kuma muka bi hanyar dama dan mutane sunfi yawa a wurin...
Amma hanyar kamar daji ina mamakin waya'nda ke biyowa hanyar su kaɗai bayan tafiya mai tsawo sai gashi mun rage mu huɗu kawai babu wasu sai mu kuma abun ban tsoro? Bamu san inda muke ba ga Anaam ta fara kukan yunwa take ji muka ɓulla a wani wuri shiru mai manyan gine gine irin na gidan masu kuɗi ko ina shiru
''nidai mu koma gida gaskiya ko mu koma baya tunda bamu san hanya ba'' inji Anaam
'' tun farko wama yace muzo wai?" Asma'u ta tambaya
'' nice nan nace muzo damar abin ban jawo mutum ta ƙarfi da yaji ba...''
Anaam tayi maganar a harzuƙe daidai mun kawo gaban wani gida mai gate ruwan madara..suka fara cecekuce nidai duk da ban san inda muke ba, hankali na kwance kuma ban damu ba tunda bani kaɗai bace sannan na faɗa wa Mama xan tafi neman aiki idan an tashi daga makaranta dan haka banda damuwa
Yi suke kamar zasu yi faÉ—a Jay D na faÉ—in su bari kafin itama ta biye su har da ita aka koma cacar bakin...
A gaban gidan muka fara jin kukan kare sai suka mayar da faÉ—an su akan kare suna zaginshi harda mai gidan ma daya ajiye kare a gidan nidai na tsaya ina kallon su kamar na samu TV
Ta ɗan ƙaramin ramin mukulli Muryar wani ke faɗin mubar wurin ko ya sakar mana kare harda haɗa mana da ashaar Anaam cikin zaƙewa tace '' idan baka sakar mana kare ba,baka haihu cikin uwarka da ubanka ba kai da karen na biku da gudu ba wando...''
Aiko mukaji alamun buɗe ƙofa kafin haushin kare idon mu suka wani irin buɗe ganin da gaske karen ya sako muna kowa cikin mu ya kwasa da gudu Anaam tana gudu tana kiran sunayen mu cikin kuka da hawaye kowa takan shi yake can nake jiyo baƙin mugun yana dariya...
Ƙafa kawai nake sakawa ba tare da nasan ina nake ba sai da na juyo naga ashe nikaɗai baƙin mugun karen kibi sannan yama daina bina dan nayi mashi nisa sai ya juya ya koma sosai zuciya ta ke bugu da ƙarfi na tsaya tareda dafe guiwowina ina nishi kafin na miƙe na cigaba da tafiya ina mamakin ko ina sauran? Can na ɓulla bakin titi ƙarƙashin wata bishiya saman benci na zauna tare da ajiye jakata gefe ,na zare safa ta dan na jefa ƙafa cikin ruwan datti safar tayi baƙiƙirin Allah yasa akwai pamfo kusa kawai na wanke ƙafafuna na sha ruwa na wanke fuskata na dawo na zauna
Ina cigaba da kalle kallen inda zasu ɓullo araina ina ƙara tsinewa wannan shegen karen minti biyar sai gasu sun iso muna ganin juna muka kwashe da dariya banda Anaam dake aiko min da harara suka zo suka zauna gefe na suna haki '' ga pamfo can kuje kusha ruwa ku wanke fuska...'' sukayi yanda na faɗa ɗin
'' yunwa nake ji kuma bazan bar wurin nan ba sai na cika ciki na!" Inji Anaam
'' toh wazai baki abinci?" Jay D ta tambaya
'' Abeedah ki hawo wannan bishiyar ki katso mana lemu.'' dukan mu muka kalli bishiyar ta lemun tsami
'' ni banma lura ba...''
miƙewa nayi na cire sandals ɗina ina tattare wando na,dukan mu bamu lura da baƙar motar data parka gefen mu ba har na hawo saman bencin na riƙo wani reshe na bishiyar Jay D na faɗin '' kibi a hankali '' muka ji ance '' Kitten" dukan mu muka juyo....
+2349138091955
RU'UYAA…📖
₦500 ne idan ya kammala zai koma 800
Biya ta wannan account É—in 9138091955..Salma Aliyu opay
Shaidar biya ta +2349138091955
Autumn writes 📖🖋ï¸
RU'UYAA
The dreams we never lived
By Autumn 17 ðŸðŸ
16. ...hug you goodbye...🖊ï¸
A tare dukan mu muka juyo muna kallon baƙar motar dake pake daga bayan mu,sannu sannu glass ɗin yayi ƙasa fuskar Khalil ta bayyana da murmushi kamar koda yaushe idonshi ke yawo tsakanin mu dukan mu samun kaina nayi da sakar mashi murmushi nima har cikin raina na gode Allah daya kawo shi saukowa nayi daga saman kujerar tareda ɗaukar jakata Anaam take faɗawa Jay D waye Khalil kamar ita dashi sun rayu tare...
A tare muka isa wurin motar yayi mana alamar mu shigo bayan ya cire ma ƙofar mukulli su uku suka shiga baya da hannun shi yayi min alamar inzo in zauna gefen shi, na zagaya ɗayan gefen tare da buɗe ƙofar na shiga gaishe shi mukayi yake amsawa fuska sake sannan ya tayar da motar muka bar wurin ina ta satar kallon shi naga kamar ya canja duk da bansan a ina ya canja ɗin ba...
'' me kukeyi anan?" ya tambaya a tare mukayi murmushi nida su bayan mun tuna biyo mu da kare yayi,banda Asma'u datayi shiru ta kafe wuri guda da ido..kamar Khalil take kallo ko ƙila tana kallon hanya ne
'' Tuwo ce da baƙin yawo ta jawo mu har zuwa nan.. da badan Allah ya kawo kaba da shike nan mun ɓata...'' da sauri na juya na kalli Anaam datayi maganar tana fari da ido
'' kiji tsoron Allah...'' Jay d ta riƙe baki
'' da tsoron ki nake ji ai!'' ta amsa mata...
''munafuki baida kama...'' na furta..da yanda fuskar ta tayi ja na tabbatar taji zafin abinda na faÉ—a...