Sashe 63
Ruuyaa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Zom...ina nufin Romo ka tabbatar ka san hanya kuwa?'' bai kalle niba can yace
'' ina fama da ciwon mantuwa ai ...''
Tsayawa nayi na rufe bakina '' Innalillahi shine ka kawo mu nan? Yanzu ya zamu kumo gida?"
'' i didn't force you into my car did I?"
'' ai da sai ka faÉ—amin in fita!"
ÆŠage kafaÉ—a yayi ya cigaba da tafiya...nikam ina tafiya gefen shi ina kallon nan da can sai nake ji kamar za'a iya kawo mana hari...
Kafafuna duka sunyi ciwo..tsoro ya fara shigata da gaske amma mutumin nan ko a slippers É—inshi...
'' wai shekarun ka nawa?" na tambaya ina kallon shi
'' none of your business!" Muryar shi ta fito da zurfi da kuma fushi...to daga tambaya?
'' na faÉ—a maki.. don't try to get close to me baki ji ko?" ya sake faÉ—a..kallon space É—in dake tsakanin mu nayi
'' akwai taku uku tsakanina da kai,taya na matso kusa da kai?" na haÉ—e fuska nima wa zai dinga raina ma wayo?
bai ce komai ba... badaɗewa ba muka iso ƙarƙashin bishiyar nan daya fara zanen shi nayi mamaki sosai... Kwashe abubuwan shi yayi nima na sako takalmi na yana gaba ina biye dashi
*****
Tsaye Khalil yake a ƙarƙashin shower ruwan sanyi na dukan shi idonshi sunyi jawur..hannun shi ɗaya dogare da bango ɗaya dunƙule daga gefen shi, jijiyoyin kanshi sun miƙe..ƙirjinshi na sama da ƙasa...ya karya alƙawarin shi! Ya sake yin abinda ya riga da ya rantse bazai sake komawa ba...how was he so weak? Meyasa bai hana kanshi ba?
Runtse idonshi yayi zuciyar shina tafasa... numfashin shina fita da zafi kashe ruwan yayi dan aƙalla yayi kusan awa ɗaya da rabi a wurin...kayan jikinshi ya fara cirewa ya jawo tawul cikin duhu dan bai kunna wuta..baya so yaga reflection ɗinshi...
Bayan ya É—aura clumsily ya fito daga bayen ko kaya bai saba ya faÉ—a saman gadon shi yaja blanket ya rufa yana rawar sanyi,'' Astaghfirullah'' ya furta da muryar rashin lafiya....
Mukhtar kuwa zaune yake a gaban madubi ya É—auko first aid box yana kula da ciwon da Abeedah ta jima shi, every now and then he groans, bazai bar yarinyar nan ba,ko badaÉ—e ko bajima sai ya cimma burinshi...it was her fault! He got seduced kawai bayan ta kalle shi yanzu kuma sai ta hana shi? Impossible!
da yafita don cigaba da party'n kowa sai tambayar shi yake mai ya same shi '' mind your business '' shine amsar...can ya zauna a wata kwana sai ga Hansa'u ta saci jiki ta zo wurin shi tana yauƙi..baƙaƙen uniforms ɗin jikinta sun matse ta sosai '' yallaɓai kana buƙatar wani abu ne?" ta tambaya in a slutty voice
Kallonta yayi da takaici ya daka mata tsawa '' get out!" kamar wacce ta haÉ—u da zaki ta bar wurin da sauri kamar zata kife...shima tashi yayi ya fita daga gidan cikin motar shi...
Tsaye take a ɗakinta ta kasa zaune ta kasa tsaye sai nan da can take...wurin ƙarfe goma ta leƙa window'n ɗakinta ta hangi motar Roman ta shigo cikin gidan...bayan yayi parking a parking lot gani tayi ya fito ya buɗe ƙofar baya ya ranƙwafa ya faɗi wani abu sai aka buɗe ɗayan side ɗin Abeedah ta fito
Zallo zuciyar ta tayi daga ƙirji zuwa maƙogaro idonta zazzare..it can't be right?
Da sauri ta koma bakin gado ta ɗauki wayarta ta shiga contacts wata lambar da bata kira ba in years ta zaƙulo sai da tayi kokonto na yan mintuna kafin ta danna layin...
wayar ta kusa katsewa kafin a É—auka '' I have got a job for you...''
******
Ban san sanda muka shigo gidan ba dan bacci ya ɗauke ni naji ya buɗe ƙofar bayan yace '' ki fito ki kwanta nan ƙasa...i want to lock my car!" ina yabon shi sallah zai kasa alwala '' na gaji sosai kaɗan ɗauke ni ka kaini sashen mu...'' na miƙo hannuwa na kamar da gaske ina ƙoƙarin riƙo wuyanshi
Ja baya yayi '' I'm too lazy to do that! Ki fito ko in rufe ki ciki.. '' da gaske yake fa hakan yasa na shafawa kaina lafiya na fito ƙafafuna sunyi tsami.. Allah yasa munyi salla a wani masallaci bakin hanya harda abinci ya siya min ashe yana ɗan da mutunci...
Rufe ƙofar yayi,ina gaba yana biye dani baya har muka kawo sashen mu...na tsaya bakin ƙofar wurin har zai wuce nace '' Romo...''
Ɗage gira yayi hannayen shi cikin aljihu '' kai kaɗai zaka kwana a wannan ƙaton ɗakin naka?"
'' so?" ya furta da rashin haƙuri '' bari in kwaso kayana inzo in taya ka...'' kallo ya ƙare min daga sama har ƙasa yace '' fitsarin kwance nake gudu...'' yayi gaba abinshi ya barni da sakin baki..
'' Goodnight Roman...'' na faÉ—a ina juya mashi hannu da murmushi a fuska ta É—an dakatawa yayi ya juyo ya kalle ni ya gyaÉ—a kai kawai baice komai ba...
Nayi tsaye har saida ya shige gidan su Sannan nima na nufi É—akin mu.. zuciya ta da farin ciki da kuma tunanin shi...mai yasa nake tunanin shi? he's growing on me isn't he?
Wanka nayi na canja kaya na kwanta murmushi yaƙi barin fuskata...sanda bacci ya ɗauke ni mafalkina cike yake da Romo a wurin da muka tafi da kuma wasu wuraren daban... kuma Nasan daga wannan lokacin baxan sake kallon shi iri ɗaya ba...
Washegari mutum uku ne basu zo wurin kari ba,harda Mukhtar dasu Romo da Khalil...ko meya sa...
Su Seraphina babu abinda suke magana akai sai party'n jiya...Farzan na lura da yanda yake kallona...ba irin kallon Mukhtar ba amma nashi kallon yafi tsoratar dani,ƙasa nayi da kaina...
Yauma mun ci sa'a ba aci mutuncin mu sosai ba...wurin ƙarfe goma muka shiga lambu dan zaƙulo shukokin da suka mutu naji yanayin wurin ya bambanta dana koda yaushe rana taɗan hudo glass roof ta haska wurin kaɗan sai ƙamshin furanni dake tashi da kuma sanyayyar iska...
Gloves muka sa a hannayen mu dan wasu daga cikin shuke shuken suna da guba...can sai ga Diyaam ta shigo itama...muka taru dasu waleeda da Aina'u muka zaɓi section ɗaya muna aiki akai suma sauran abinda sukayi kenan...
ranar tayi min daÉ—i amma ban haÉ—u da Khalil ko Roman ba..meyasa? naji raina ya fara min ba daÉ—i...
Ranar Monday muka tafi makaranta, su Asma'u suka zo da ɗan tamalele aiko gaba ɗaya yan ajin mu aka zagaye seat ɗin mu..an face kowa ya jira aci da guda guda amma haka yaran nan suka daka wasoso daga ƙarshe wasu basu samu ba,mu kuma hijaban mu sun ɓaci da manja...amma waya damu? abu mai muhimmanci shine muna tare kuma muna farin ciki...
Jay d taxo da wayarta mukayi hotuna da video.. jarabawar mu zata fara ranar laraba..duk da ina farin ciki dan nayi karatu,hakan bai hana jikina sanyi ba daga lokaci zuwa lokaci...
Yau ma da kaina na koma gidan, DIYAAM kuma dama tana da dreba... mutum na farko dana fara cin karo dashi bayan na wuce gate ɗin shine Roman... zuciya ta tafara bugu da ƙarfi...wani irin murna ta kamani..kafin in yanke hukuncin zuwa wurin shi ƙafafuna har sun kaini..zaune yake saman mashin ɗinshi kayan jikinshi baƙaƙe kamar ranar...ya riƙe helmet zai sa na tsaya gefen shi...na kai hannu na zan taɓa wani button akan hannun mashin ɗin ya juyar da kan..tare da kallona sau ɗaya ya ɗauke kai
'' inzo muje?" Na tambaya da murmushi...'' no thanks!" Ya bani amsa yana tada mashin É—in '' wayyo bafa damunka zanyi ba!"
'' You look dirty...matsa kada ki shafa min!" turo baki nayi
'' xan taya ka hira fa..'' na share abinda ya faɗa game da uniforms ɗina '' nace ina buƙatar abokin hira ne?"
'' exactly! Nasan ba zaka iya faÉ—a ba shine yasa nake yimaka tayi...'' wani jan botin na latsa saman mashin É—in ya fara tsuwa jar wuta na kawowa tana É—aukewa
'' bar wurin nan!..''
'' Bar wurin nan!"
Muka faɗa a tare dan dama nasan abinda zaice kenan...ƙanƙantar da idonshi yayi..nayi dariya... helmet ɗin yasa na kunce igiyar daya gama ɗaurawa na tsere da gudu nabar wurin...
Su Fauziyya na gani zaune suna kallo.. da gani na suka rakani da harara '' yar wata sai ƙoƙarin cusa kanta take a wurin masu gida... yallaɓai Roman babu abinda zai yi dake!" Rasheedah ta faɗi hakan...ban tanka ba na shige ɗaki..
Bayan na sauya kaya na koma ƙasa naci abinci na tafi babban gida nayi ƙananan ayyuka harda wanke ma seratena pants yarinyar ƙazama ce...yan matan zaune suke a ɗakinta suna hirar soyayya...
Mufeedah tace '' ai idan kana son mutum zaka so ka kasance tareda shi koda yaushe sannan zaka ji kana farin ciki idan kuna tare kuma zaka so kaganshi cikin farin ciki da abubuwa da dama...''
'' toh magulmaciya mai kike saurare?" Jameelah ta jefeni da pillow
'' abinda har abada bazata samu ba da wannan mummunar fuskar tata!" Khaleesat ta bata amsa
'' da yake Allah ke bawa Kowa nashi rabo!" Ina jin yanda suke kirana in dawo su cimin mutunci na share su nayi gaba abina...
Haɗuwa nayi da Farzan a hallway naga yana tunkaro ni...ji nayi gabana ya fara faɗuwa yana isowa inda nake baiyi wata wata ba ya rungume ni..na shiga shock...Roman yazo ya wuce mu kamar babu mu a wurin da sauri na ture Farzan da bai ko kalle niba bayan wucewar Roman...amma dai wannan gaye...fushi naji ya cika ƙirjina naja dogon numfashi na wuce ɗakin DIYAAM..
ganinta nayi tana karatun jarabawar mu..na zauna muka cigaba a tare duk da ba wani fahimta nake ba saboda abinda farzan yayi min da kuma Roman daya gan mu...
Ina É—akin Diyaam har lokacin sallah'r Isha'i sannan na wuce dining
Samun su nayi suna magana akan wannan Fateemah Cora Maman Roman suna faɗan baƙaƙen maganganu akanta... musamman Hajiya Momma.. Hajiya Hafsah dai tayi shiru abunta da gani bata son hayaniya
Can anjima Roman yazo wurin amma duk da haka basu dena maganar taba... dunƙule hannun shi yayi saman cinyar shi Hajiya Momma tace '' An apple doesn't fall far from the tree ai,wayasani shima abinda yake kenan...''
'' dayake jini yafi ruwa kauri ba!'' Hajiya Wareesha ce ta faÉ—i hakan...