Sashe 33
Ruuyaa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Bismillah '' Jay D ta faɗa masu kowa ya saka hannu banda baƙuwa..share ta nayi ganin yarinyar yar rainin hankali ce sai da Jay D tayi ta roƙon ta kafin tasa hannu na taɓe baki sosai kazar tayi daɗi
'' na gode'' yarinyar ta faÉ—a da kaji maganar ta kasan yar fulani ce
'' Meye sunan ki?" Asma'u ta tambaya tana kallon yarinyar daga sama har ƙasa duk da zaune take '' Diyaam '' ta furta a sauƙaƙe..oh..kawai Asma'u ta faɗa...bayan an koma break Jay D ta kwashi littafan ta ta arama yarinyar wai taje tayi note nidai na taɓe baki kawai
'' baki ban littafin ba'' nayi maganar ina kallon waje '' na duba ban san inda ya faÉ—a ba..kodai Deen ya É—auka?"
'' tambaya ta kike?" Na amsa fuska É—aure
'' mamaki nake...'' ta faÉ—a hannu sama kamar me saranda (surrender)
Lokacin da aka tashi mu biyar muka jera muna tafiya harda sabuwar yarinyar data ƙiyin magana kamar tana jin tsoro kuma duk mun fita tsawo...ƙila bazata wuce shekaru sha biyar ba.da muka fito bakin gate wata baƙar mota mai baƙin glass ke jiranta bye bye tayi mana sannan ta wuce na ɗauka salin alin zata tafi batare da tayi mana magana ba ganin abin kamar yana mata wuya su Jay D sai ɗaga mata hannu suke abun yaban haushi
Muka cigaba da tafiyar mu muna hira kamar kullum....
'' Hamma ina yini...'' ta gaishe dashi bayan ta zauna cikin motar da ƙamshin turarenshi ya dabaibaye. batareda ya ɗago daga sketch pad ɗinshi ba yace '' ya makarantar?"
'' Alhmadulillah..na gane karatu sosai.''
ta faÉ—a tana wasa da hannun ta.ya gyaÉ—a kanshi can kuma yace
'' kinyi ƙawaye?" Ɗan shiru tayi kafin tace
'' ban sani ba kosu ƙawaye nane...gasu can''
ta faɗa tana nuna mashi su Abeedah dake tsaye wurin mai sayarda yoghurt kallonsu yayi ta cikin glass ɗin daidai Abeedah na karɓar yagot ɗin da yake ƙarami wai kuma ɗari biyu..ta dinga balbale mai yoghurt da faɗa wai cutar su yake kawai, shiko ƙoƙarin bayani yake mata daga ƙarshe dai yoghurt ɗin ɗari takwas ya basu a Naira ɗari huɗu, Abeedah ta biya kuɗin taba kowa cikin su ɗaya ɗaya...
ÆŠauke idon shi yayi voice flat yace
'' ki mayarda hankali akan karatun ki,kada ki dinga ƙawance da bad girls...they will badly influence you''
ganin zai É—ago daga drawing É—in shi tayi saurin É—auke idonta daga kallon shi tana gyaÉ—a kai batareda ta sake cewa komai ba....
+2349138091955
RU'UYAA…📖
₦500 ne idan ya kammala zai koma 800
Biya ta wannan account É—in 9138091955..Salma Aliyu opay
Shaidar biya ta +2349138091955
Autumn writes 📖🖋ï¸
RU'UYAA
The dreams we never lived
By Autumn 17 ðŸ ðŸ
15. ...Sofia Diyaam...🖊ï¸
'' wayyo gayen yaban tausayi kin koga yanda kika sashi gaba kina ta mashi faÉ—a kamar wata uwar shi?"
Anaam ce tayi wannan maganar tana juya yagot É—in a hannun ta
'' yayi tsaye kamar maraya.'' Jay D ta ƙara jefar da ledar yagot ɗin nayi ina tsotse ƙanƙarar nace
'' kawai yana so yayi mana skam ne taya zai ce wannan abun É—ari biyu?''
Muna kawo wa bakin hanya motar su Jay D ta danno kai muka yiwa juna bye bye sannan ta shige mu kuma muka isa gida da ƙafa bayan Anaam ta gama shiriricewa a hanya
Inna sarai muka samu zaune tsakar gida tana ta fama da itace sunƙi ruruwa hakan na nufin ba abinci jefar da jakarta Anaam tayi tana buga ƙafa a ƙasa
'' wai mutum yaje makaranta ya dawo kuma ace ba'a gama abinci ba ni wall...''
take maganar da ƙunƙuni a sakalce kamar ƙaramar yarinya nida Asma'u duk da muma muna jin yunwar muka tsaya gefe muna shan dariya
'' kizo ki buɗe baki hayaƙi ya dinga shiga kafin ki sani cikin ki ya cika dam!"
Inna sarai ta faÉ—a
'' kamar wata yar wiwi..'' Asma'u ta furta cikin dariya kafin nida ita muka wuce wurin mama Anaam ta zauna tsakar gida tana ta rusar kukan yunwa wai ƙatuwa da ita abun kunya...
Abinci dai sai ƙarfe biyar ya dahu fuskar Anaam tayi ja saboda kuka cikin trey babba aka zubo abincin mu dukan mu harda su Mama muka zauna a baranda muna ci tare Anaam hannu baka hannu ƙwarya ni dariya ma take bani duk da zafin abincin kafin kowa yayi loma ɗaya ita takai ta uku kuma tanayi tana hararar mu kamar mun tare mata wani abu
Sosai naji daÉ—in kasancewar mu tare a matsayin iyali É—aya na gode Allah akan wannan bayan mun gama cin abincin aka ce Anaam tayi wanke wanke tasa ma mutane drama wai cikinta ciwo yake ta wuce ta kwanta inna sarai ta biyo ta cikin É—aki da maburki
Washegari da muka koma makaranta baƙuwar nan ta ƙara kamewa ko sanda aka tashi break da Jay D tace tazo muje waje ta girgiza kanta wai zata zauna a aji na gyaɗa kaina itako Jay D sai wani lallashin yarinyar take
'' kika sani kota gurgunce ba zata iya tafiya ba kin zo kina damunta ''
inji Anaam dake mayarda littafinta cikin jaka
yarinyar bata ce komai ba kamar ma Anaam bata yi magana ba muka fita mu uku zuwa wurin da ake sayar da abubuwa Anaam sai so take tasa Jay D ta kashe kuɗinta ba gaira ba dalili itama Jay D biye mata take duk abinda Anaam ta nuna sai ta siya mata Kusan dubu ɗaya Jay D ta kashe ma Anaam bayan duk tsawon da muka kasance da ita ko ɗari biyar ban taɓa bari ta kashe min ba sosai Anaam taban kunya
'' kedai Abeedah baki da yarda ace duk tsawon lokacin da kuka É—auka tare baki yarda da Jadeedah bazata yi maki gori ba?"
Jay D ta kalle ni kamar ta yarda da abinda Anaam ta faɗa kuma taji zafi da yanayin da take kallona na gane haka ina yan kame kame ta miƙe zata bar wurin Anaam take dariyar mugunta
'' kedai anyi sheɗaniyar yarinya daga zuwa zaki raba ƙawaye...''
taɓe baki tayi tare da riƙe abubuwan da Jay D ta saya mata tace
'' idan har zan iya raba abotar ku,kenan dama ba wani ƙarfi ne da ita ba? Abeedah ina matuƙar son kasancewa boss (villain) a kowane labari ki kula da ƙawarki dan kuna kyautata min baya nufin idan na tashi aiwatar da abinda ke zuciya ta zan kalli duk wannan''
tayi maganar tare da barin wurin '' shine yasa kike a bushe tsabar makirci( ☠ï¸)'' na faÉ—a a Æ™asan raina ina bin bayan Jay D data É“ace min cikin dandazon yan matan dake wasa...can na hango ta zaune a Æ™arÆ™ashin wata bishiya..na Æ™arasa wurin da sauri..ina magana da sauri sauri '' kin san dai abinda ta faÉ—a ba haka bane..kin san kawai ni ina..''
'' baki yarda dani ba...''
ta kalle ni a karo na farko tunda na fara magana
'' kema dai kin san ba haka bane ko? '' na zauna kusa da ita mu biyun mukayi shiru
'' me ake nufi da kntamineyt(contaminate)?"
Na tambaya bayan lokaci bata amsa da sauri ba sai data gama shan ƙamshi sannan tace
'' gurɓatacce'' nayi jim ina ƙoƙarin fahimtar abinda yaron nan mai sa fes mas yake nufi
''kam bala'i!" Na furta ido waje, kenan yana nufin idan na shiga motar su zan gurɓata masu iska lallai
'' Meye ne?" Ta tambaya tana zama da kyau
'' kin san Khalil É—in nan dana faÉ—a maki?" Ta gyaÉ—a kanta
'' yana yawo da wani mai sa fes mas ranar dan kawai na faɗa cikin ruwan taɓo shine yake faɗa ma Khalil ɗin wai idan na shiga cikin motarsu zanyi kntamineyt (contaminate) iskan dake cikin motar''
''.lallai wannan yaro bai da mutunci''
'' ai kin san shima,kin tuna yaron nan da tuwo da miyar kuka suka zubewa a jiki a maina hotels?"
Ta gyaɗa kanta tana dariya sosai '' Muryar shi kamar ana surfa ƙanzo'' ta cigaba da dariya
'' toh shine ai shi ɗan rainin wayo mugun bawa!'' sosai Jay D ke dariya harda riƙe ciki mukayi zaune nan muna ta hira har aka koma break
'' sannu da aji '' ta gaishe da baƙuwa nidai zama na kawai nayi dan naga yarinyar akwai ji da kai kamar wata yar gidan sarauta...
Bayan mun koma gida,da ƙarfe biyar na shirya cikin riga da zanen da Mama ta ɗaura min shi dan nidai ban iya ba nasa baƙin hijabi nayi masu sallama
'' ina zaki haka?'' Inna sarai ta tambaya
'' wai aiki zata tafi nema''
Mama ta bata amsa '' kowa na tafiya da takardun neman aiki ke zaki wani kwashi jiki buguzun buguzun ki tafi tsoron ki suke ji da zasu baki aiki?''
Inji Anaam kafin in amsa mata tace '' ko wannan fuskar taki da take kamar anyi azdent (accident)zasu kalla sai su baki aikin?''
Takalmin dake kusa da ƙafarta inna sarai ta ɗauka ta jefe ta dashi ta kuwa same ta a baki dafe bakin Anaam tayi ido ƙanƙance take faɗin
'' laa! laa!laa!laa!laa!" Idonta suka ɗuri ruwa. Asma'u dake zaune daga bakin ƙofar kitchen ta fashe da dariya nima da raina ya sosu da maganganun ta sai dana dara
'' ban san inda kika koyi maganganun dake sosa ma mutum rai ba Anaam kullum kika buɗe baki sai baƙar magana...''
tana buga ƙafafu ƙasa ta hankaɗa labule ta shige ɗaki tana kuka sosai na girgiza kai kafin na fita daga gidan wurin neman aiki,a takure nake tafiyar hannu na gaban hijabi amma har na zagaye restaurants ɗin dana ke gani a hanyar mu ta zuwa makaranta ban samu ko ɗaya da suka ɗauke niba acewarsu basa buƙatar ƙarin ma'aikata duk na gaji ana kiran sallar magrib na dawo gida dajin ban samu aiki ba Anaam tana ta yimin dariya ban wani damu ba Mama ta tausashe ni itama
"gobe idan an tashi makaranta bazan dawo ba sai na fara neman aiki kinji'' gyaÉ—a kanta Mama tayi
Da sassafe sai ga Jay D da ƙaramar jakar kayanta da waya da laptop dai a gidan mu ta shirya muka tafi makaranta tare hakan ba ƙaramin daɗi yayi min ba
'' ba gobe ya kamata kizo fa?"