Sashe 23
Ruuyaa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
na faɗa ina haɗa hannayena alamun ban haƙuri sai da ya harare Ni sannan yace
'' Naji ance tashi zakuyi?"
GyaÉ—a kaina nayi '' amma sai wani sati..''
Ya É—an kalleni kafin ya sauke ajiyar zuciya yana gungurawa yace
'' toh Allah ya sada mu da alkhairi harna fara kewarki!"
Sai nayi dariya jin yace yana kewata
'' ni asuwa É—an wake a hotel?"
Yayi murmushi tare da faÉ—in '' bazaki gane ba...sai anjima'' daga nan yayi gaba
Ban wani mayarda hankali akan yanayin shi daya sauya ba nayi gaba nima
Ina kawowa wurin bishiyar mangoro naga yara da almajirai da zungureriyar sandar su suna takalar mangoron da yaƙi ya faɗo..gasu da yawa
Suna gani na sukayo kaina cike da murna...sosai nake jin daÉ—in yanda suke min..nasan dacewa suna zuwa wurina ne kawai saboda wani abu da suke so...amma hakan bai hana naji daÉ—in cewa wani yana ganina da muhimmanci ba...
Akwai wani karin magana na turawa da na riƙe 'it feels good to be wanted...' ma'ana akwai daɗi sanin cewa kai ma ana sonka
Dan haka sai na yi gaba suna biye dani har muka iso wurin, takalmina na cire,na tattaro zane na dake shirin barin jikina Allah yasa yaran ƙanana ne ai,sai da nayi kalle kalle kafin na hawo bishiyar ina tsinko masu mango ɗin suna rububin kamawa
___
Zaune yake saman bonnet ɗin motar hannun shi riƙe da sketching pad...kayan jikinshi shadda baƙa fuskarshi sakaye da mask kamar kullum
Jet black hair ɗinshi yake shimmering kamar mai yayi yawa a ciki hasken ranar yana bashi wani red glow....gashin ya zubo har saman girar shi..ƙamshin shi ya gauraye wurin duka... hannun shina motsi da pencil saman farar paper he was deeply focused ya fara jin hayaniyar yaran
Slowly ya É—ago hunter eyes É—inshi da suke kamar a lumshe yana kallon su...sai kuma ya hangi Abeedah dake faman jefo musu mangoro...sai data tabbatar kowa ya samu kafin ta fara saukowa yaran suka haÉ—u suna mata godiya..da murmushi a fuskarta take kallon su...
ÆŠauke idonshi yayi ya cigaba da drawing É—inshi feeling so irritated da yanda yaran ke ihu
Ya kalli zanen da yayi na ƙaramin yaro playing in a meadow cike da farin ciki da annashuwa ga wata mata a bayan shi tana ɗaura masa flowers a saman lallausan gashinsa
“C’è vita nell’arte(There's life in art)†ya furta slowly..
+2349138091955
RU'UYAA…📖
₦500 ne idan ya kammala zai koma 800
Biya ta wannan account É—in 9138091955..Salma Aliyu opay
Shaidar biya ta +2349138091955
Autumn writes 📖🖋ï¸
RU'UYAA
The dreams we never lived
By Autumn 17 ðŸðŸ
12. ...Ina Æ™aunar ki...🖊ï¸
Khalil ne zaune saman tabarmar da aka shimfiɗa masa tsakiyar gida..can gefe nesa dashi Mama zaune da hijabi har ƙasa.. Asma'u zaune kusa da ita babu hijabi ɗan kwalinta ma ya zame.. gashin ta ya bayyana sai wani kallo take bin Khalil dashi duk da kanshi na ƙasa
'' to kaci abincin mana '' Mama ta faÉ—a da murmushi a fuskar ta...har taji ya kwanta mata a rai bayan hirar da sukayi yanzu
'' Toh Mama..'' ya bata amsa tare da motsa hannun shi dan ya zuba abincin dake cikin kula,da sauri Asma'u ta tashi zaune zanen ta ya kware tana faɗin ''bari in zuba maka'' hannun ta ya sauka anashi dake riƙe da marfin idon Mama suka ƙanƙance ganin abinda Asma'u tayi
Khalil ya ɗago idonshi suka sauka a nata dake kallon shi flirtatiously sai ya ɗauke hannun shi murmushin fuskar shi ya ragu.Mama batace komai ba sai ma ɗauke idonta da tayi kamar bataga abinda ya faru ba,stylishly Asma'u ta iyarda zame ɗan kwalinta sai yayi kamar bada gangan ba,iska ya fara kaɗa gashin ta, Khalil yayi wani wurin daban da idonshi sai Mama tace '' Abeedah ta tafi nan maƙota..ban san Meyasa bata dawo ba har yanzu...''
murmushin fuskar shi ya dawo,bayan Asma'u ta gama zuba abincin ta koma wurinta ta zauna..'' na gode..'' ya faɗa da cool voice ɗinshi daya ƙara kashe ma Asma'u zuciya,komai nashi kyau yake mata ƙamshin turaren sa babu kamar shi muryar shi mai daɗi fuskar shi mai kyau... The typical Every girls' dream...
murmushi take zubawa foolishly Mama ta miƙe tare da faɗin 'ina zuwa',tayi ma Asma'u alamun ta biyota amma Asma'u tayi kamar bata fahimta ba
Ahankali Khalil ke cin abincin idonshi na yawo ko ina banda wurin Asma'u data kafe shi da ido tana murmushi like a love struck fool'' abincin yayi daÉ—i? '' ta tambaya cike da murna politely yace '' Eh,yayi daÉ—i.Kitten ceta dafa?" Cikin nuna rashin fahimta tace '' waye haka kuma?"
rashin jin daÉ—i bayyane a muryar ta dan ta gane Abeedah yake tambaya,ajiye abincin gefe yayi
'' Abeedah The fiery kitten..My kitten?"
Yanda Asma'u taji yana kiran Abdeedah da wani irin possessiveness kamar ita ɗin tashi ce yasa taji sense of dread ya lulluɓe ta,is he blind? Baya ganinta ne?
tayi murmushin yaƙe tareda faɗin
''' pftt! Ai tuwo bata iya dafa abinci ba!gishiri da yaji take bankawa. Kuma abincin baya daÉ—i shine yasa Mama ta hanata dafa abinci a gida...''
tana Maganar da dariya tana share gashinta da iska yake jawowa zuwa fuskarta da salon jan hankali,sai yayi murmushi yana kallonta '' kyakkyawa..'' ya ayyana aranshi
'' kina da kyau..''
Asma'u taji farin ciki ya lulluɓeta... after all he noticed, ta tabbatar bazai dinga neman Abeedah ba tunda dai tafi Abeedah'r kyau and he's not blind is he? ...farin ciki a fuskar ta ya kasa ɓoyuwa,sai kuma taji kunya ta kama ta...sai blushing take. Khalil bai sake kallon inda take ba after the compliment
'' na gode''
ta faɗa dajin nauyi,ƙirjinta na tsananin bugu da ƙarfi,baice komai ba sukayi shiru
Asma'u ganin idan ba batun Abeedah take mashi ba,bazai yi magana ba yasa ta dinga jan shi da hira, tana faÉ—a mashi abubuwa game da Abeedah amma tana sako kanta itama tana nuna mashi qualities É—inta masu kyau,sosai Khalil ya mayarda hankali yana saurare turned out his kitten had exceeded his expectations
'' Mutanen Unguwar mu sun É—auka Abeedah mayyace saboda kalar idonta har suke faÉ—in idan da daddare kaga mage mai ido ruwan toka to Abeedah ce!!!"
Yar ƙaramar dariya mai daɗin sauti Khalil yayi yana kallon Asma'u ya ɗan zaro ido
'' really?"
Jin ya mata turanci sai tayi murmushi ta mayar mashi da turanci '' of course..!"
____
Ahankali nake tafiya tunanuka sun toshe min ƙwaƙwalwa ban san yanda zanyi ba. daga nesa na hango wata ƙatuwar mota baƙa pake agaban gidan mu ga wani mutum zaune a sama saye da shadda baƙa,hannun shi riƙe da abinda na tabbatar ƙila biro ko pensir da kuma ƙaton littafin saman cinyarsa fuskar shi saye da face mask,tun kafin in ƙarasa na tabbatar da waye,bugun zuciya ta ya ƙara ƙarfi na tsaya cak ina tunanin ko in koma? Ko In cigaba da zuwa? bansan ya zanyi ba jiki na yayi sanyi, numfashi na ya fara fita da sauri sauri naji cinyoyina sun fara gumi 'ki tafi ki ɓoye wani wuri kafin yazo,ki hutar da kanki daga zama ' invisible 'idan ina a wuri...' Maganar Asma'u ta shiga yawo akai na sai na juya zan koma numfashi na na fita da zafi da sauri kuma...
Har nayi taku biyu sai kuma na dakata
''Khalil bai taɓa damuna ba kuma ba zai taɓa damuna ba,idan har shima kamar sauran,zai Dena kula nine dan yaga wacce tafini kyau yayi da kyau ''
na faɗi hakan cike da tabbatar wa wani irin ƙwarin guiwan daban taɓa jin irinshi ba yana zuwa min
Sai naja dogon numfashi na saita yanayi na sannan na fara tafiya a hankali..sai naji ni ina nishaɗi,kamar an sauke wani ƙaton dutse dake hange da zuciya ta. na kalli kaina cike da rashin yarda wai yau nice ke tafiya batareda na saka hannu na gaban hijabi ba bayan nasan akwai wani namijin da zai iya kallo na yaga ƙirjina a shafe Ya Allah na kasa yarda da hakan
tafiya nake uhm
ðŸðŸ: Freely
ina tafiya freely ba damuwa ba fargaba Tun kafin in ƙaraso ƙamshim turarensa ya mamaye min hanci mai,ga iska mai sanyi rana ta zama ja dan wurin ƙarfe biyar da rabi ne
Ɗan kusa da shi na tsaya ba sosai ba,ina ƙare mashi kallo,yasan da tsayuwata a wurin amma ban kai ya kalli sashena ba shi ɗan abunda bance ba
'' to ko dai koroma bairo kake da ita?" nayi tambayar ina riƙe haɓa ido na har lokacin a kanshi,bai yi kamar yaji abinda na faɗa ba ya cigaba da zanen shi,har wata zuciya tana ayyana min ƙila kurma ne ko kuma Hausar ce bai fahimta ba amma ai ranar ƙatuwar Hausa ya sako ko?
'' hala robar mai ka juye ma gashinka? naga yana ta ƙyalli kamar anyi hatsarin motar mai a ciki!"
nan ma bai kulani ba kamar ni fatalwace da ba'a iya gani,ɗaura hannu na nayi a ƙuguna haushin sa ba cika ni da sauri,dan rainin wayo ko kallona bazai yiba ko? Toh wallahi yau sai ya magantu,
Na matso kusa,pencil ɗin da yake amfani dashi saman farar paper na dungure na ɓata mashi zane, ya tsaya da abinda yake amma bai kalle ni ba nasan so yake yayi magana ko yayi min ihu amma tsabar jin kai ya hanashi sai kawai ya buɗe sabon shafi ya fara sabon drawing
taune leɓena nayi na gyara tsayuwata kamar wadda ta samu aikin yi inata mashi magana amma yaƙi tankani
'' in gani mai kake zanawa''
nayi maganar ina leƙa littafin amma sai yayi saurin rufewa batare da ya kalleni ba,kamar wanda akayi wa dole da garmahon Muryar shi yace
'' Bar wurin nan!"
na tsaya a ƙame kamar ƙanƙara ya juyo a hankali har idon mu ya haɗu, idonshi manya suna da tsananin duhu da kwarjini na ɗan ji shakku ya shige ni amma bazan tafi ba sai na matsa ina ƙara kallon shi da fes mas ɗinsa baƙi mai ƙwarangal,na tabbatar mummuna ne wallahi dan fararen mutanen nan basu wani cika kyau ba,bare shi da farin shi ya mugun ɓaci sai kawai na fashe da dariya...muryarshi ta bala'in ban dariya..kai abu kamar ana surfa ƙanzo
a wannan lokacin ban damu da yanayin da hijabina yake ba ajikina ina jina Free ba'a takure ba kamar koda yaushe.