Sashe 24
Ruuyaa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya ɗauke idonshi ya sake buɗe littafin shi yana cigaba da zane,da ƙyar na iya dena dariyar sannan nac
'' dan Allah bari inga abinda ka zana, ko dai baka iya zanen bane shine baka so in gani?"
nayi maganar ina miƙa hannu da niyar karɓar littafin yayi gefe dashi,yana kallon gaba bai kalli inda nake ba,taɓe baki nayi na kalli sumar shi naji kamar in taɓa,sai na saci kallon shi
'' in taɓa sumar ka?''
batareda ya kalle ni ba yace
'' try it and kiss your wrist goodbye...ki bar wurin nan!"
Ya faɗa da deep baritone voice ɗinshi Turo baki nayi haɗe da sauke ajiyar zuciya ban fahimci turancin ba amma dai nasan try na nufin mutum ya gwada abu ko? sai dai yanayin muryar shi bai yi kama da abinda yake nufi ba kenan,na fara tafiya kaina a ƙasa,juyowa nayi naga yayi nisa cikin Abinda yake na rugo da gudu na damƙi sumar shi a hannuna na murza,shegen laushi ne ita, da wani daddaɗan ƙamshi dake tashi a mugun razane ya juyo amma har na saki na ƙara gaba da gudu ina dariya ya sauko daga saman motar yana huci yama kasa magana
Na faÉ—o cikin gidan ina ta dariya kamar mahaukaciya sai nakai hannu na saitin hanci shinshina, na sake kwashewa da dariya Asma'u dake zaune dab da Khalil su biyun suka juyo suna kallo na da ganin yanda fuskar Asma'u tayi nasan bata ji daÉ—in dawowata ba. na kalli Khalil dake min murmushi amma ni ban mayar masa ba
'' Ashe kin iya dariya kitten kullum idan mun haÉ—u kiyi ta hantara ta''
ya furta idon shi a kaina,tsuke fuska nayi na taɓe baki na ƙaraso ciki
Yanda Asma'u ke kallona ya tabbatar min da cewa bata so in zauna a wurin sai kawai na wuce ciki ina faÉ—in '' Mama na dawo''
Mama ta fito saye da hijabi
'' daga kije ki dubo mutum shiru kamar an aiki bawa garin su?"
Na marairaice fuska '' Mama akwai abinci? Yunwa nake ji!"
Girgiza kanta tayi
'' baki ga kinyi baƙo ba?"
juya idona nayi nace
'' yunwa ta rufe min ido bana ji bana gani''
murmushin Khalil ya faÉ—aÉ—a
'' Ka gani?ita tuwo kullum abinci kaÉ—ai ne a gabanta.,duk da kazo duba ta ko gaishe ka batayi ba!''
ta faÉ—a da sauke ajiyar zuciya kamar nayi wani babban laifi
'' shine yasa she's my kitten'' Asma'u taji haushi ya ƙumeta
'' Babu abinci amma yanzu nake shirin yin tuwon masara...''
'' Innalillahi wa inna ilaihi raji'una...Allahuma ajirni fiy musibati wa akhlif ni khairan Minha ..Mama na roƙe ki dan girman rabbi kada ki mana wannan mugun abun..dan Allah!''
na zube a kan guiwowina na riƙe ƙafafun Mama ina mata magiya
'' da miyar kuka zan haÉ—a!"
'' hasbunallahu wani'imal wakeel... laa'ilaha illa anta subhanak inni kuntu minazzalimeen... Allah kana gani...dan Allah kada ka bari Mama ta yimana wannan mugun abun a gida...''
Mama tayi dariya kafin ta zare ƙafafunta tayi gaba na tashi ina binta...Mama dan Allah kada ki mana tuwo.'
'' ki tafi ki gaishe da baƙon ki''
inji Mama bayan mun isa kitchen
'' kice ma Asma'u tazo ina kiranta!"
Ta ƙara,yawu na haɗe ƙafafuna suna min wani irin nauyi sai na bar ƙofar kitchen ɗin na fara zuwa inda suke,fuskar Asma'u kamar hadarin kaji na ƙara so wurin na zauna inda mama ta zauna ɗazu jin yanda har lokacin bai dena kallo naba yana murmushi yasa nace
'' nifa bana son kallo!"
'' I can't help it especially when I had heard many things about you !"
Na ɗago idona dake ƙasa ina hararar shi kafin ince wani abu Asma'u da haushi ya kaimata maƙura ta saki wata banzar dariya tana faɗin
'' ai tuwo bata jin turanci ko karatun turanci bata iya ba sai na hausa!"
Tayi maganar dan ta tozarta nine,har zan bata amsa ya riga ni faÉ—in
'' na sani,tunda tana jin Hausa hakan ma ya wadatar!"
da jin haka fuskar Asma'u ta sake yin duhu sosai,kamar zatayi kuka,ina ta kallonshi kamar naga sabon halitta ya kashe min ido,na É—auke idona da sauri
'' wai kai baka gajiya da kallo ne?"
Na ɓata fuska ina hararar shi...sai yayi murmushi
'' a'a!" Ya amsa kai tsaye
'' Asma'u!!"
Mama ta kira daga kitchen tana kunbure kunbure ta amsa
'' na'am?"
Ta miƙe tana rangwaɗe rangwaɗe kamar zata karye kuma tafiyar tayi mata kyau wallahi,na dawo da idona kan kular abincin dake gefen shi,na ɗago idona suka haɗu da nashi
'' ka ƙoshi?" murya ƙasa nayi tambayar ina kallon Mama da Asma'u
'' hmm!" ya turo min kular da sauri na buÉ—e banko damu da zubawa cikin plate ba na zuba miya ciki na fara ci duk da shinkafar nada yawa
Sai yayi ɗan guntun murmushi tare da turo min ruwan dake gabanshi da sauri na ɗauka na kwankwaɗa sannan na cigaba da sunƙar abincin loma loma kada su Mama su kamani,da ahankali ahankali ya fara jana hira ina amsa mashi sama sama
'' yayarki, she's beautiful!" Ya furta da É—an kallon gefen su Asma'u,juya idona nayi nace
'' waye yayata Asma'u?"
Yanda nayi maganar kishi na bai ɓoyu ba'' eh!"
Ya furta yana karantar yanayi na abincin da nayi niyar kaiwa baki na ajiye inajin sauyin yanayi, raina ya ɓaci kuma bansan dalilin hakan ba na ɗauka na saba babu wanda zai yabi Asma'u inji ɗar,inji Ina ma ace nice,bawai ina fatan ta rasa nata kyaun ba sai dai da akwai ciwo babu wanda ke sani sai wanda ya ɗanɗana
Ba kamar ɗazu da nake hannu baka hannu ƙwarya ba,yanzu a hankali nake ci...idona cikin nashi,na turo baki na da yayi shanana da mai nace a shagwaɓe
''ƙanwa ta ce fa!"
Ɗan kauda kanshi yayi gefe,na mayarda hannu cikin kular,sai dai abincin ya ƙare batareda na ankara ba na ɗan zaro ido dan wallahi duk da yawan abincin nidai bansan inda yakai min ba,ji nake kamar banci ba
'' well tana da kyau,dana ganta na É—auka yayarki ce!''
ya faɗa yana kallona da murmushi ji nayi kamar in maka mashi kular dake hannu na ko in dagale bakin shi dake murmushi da cibi mai yatsu ko inyi ma kyakkyawar fuskar shi zane da wuƙa
'' tana da kyau tana da kyau tana da kyau hayn!sau nawa zaka maimaita min?kaje ka faɗa mata mana ka dena cika min kunne!" na faɗa a harzuƙe ina huci
'' kina kishi ne?" ya É—an waro idonshi na akuya
Kallon gefen da Asma'u take nayi idon mu ya haÉ—u muka wani sakar ma juna harara kafin na dawo da ido na wurin shi sai dai na kasa kallon fuskar shi nace
'' eh ina kishi ka fahimta? ka dena goga min gishiri a ciwo!" Na faɗa da iyakar gaskiya ta dan bana ɓoye gaskiyar abinda ke raina
Shiru ne ya biyo baya,bayan na faÉ—i abinda na faÉ—a ina wasa da kular abinci raina ba daÉ—i,'' You don't have to be'' ya fara muryar shi da sanyi,sai na É—an kalle shi ya cigaba da faÉ—in
'' kema kina da naki kyau,ba sai kinyi ƙoƙarin zama kamar ta ba,ke ta dabance kitten you're special the way you're, you're genuine''
Maganar shi taban mamaki sosai duk da babu abinda kalaman shi suka rage min, na juya idona dan ji nake kamar ya cika ko da surutu wallahi
'' kin san me?" ya tambaya
'' taya za'ayi in sani tunda ba cikin kan ka nake rayuwa ba?" na amsa da gatse
'' nasan kina sona fa!" waro ido nayi baki sake na kalle shi,sai ya washe min fararen haƙoranshi
'' nd you're blushing!" ya nuna min kumatu na wai sunyi ja,kauda kaina gefe nayi abun ya ban dariya wai ina son shi..
In kallon gefe naga Asma'u tsaye da kwanoni riƙe a hannunta tana wani irin hararata kamar zata kashe ni da idonta da alama taji abunda ya faɗa
'' ashe ka iya karantar zuciya?"
'' of course,kawai idan na kalli kyawawan idon ki zan san abinda kike tunani!"
Abeedah: Oti meye tunanin ki game da gayen nan faka daka amsa da turanci
ðŸ: such a big flirt!
haka fa,kawar da kaina gefe nayi '' ni bana son daÉ—in baki!''
'' It's not daÉ—in baki!" Sosai yaban dariya..kuma nayi mai isa ta ...
'' Abincin baƙon ne kika cinye Abeedah?"
Mama data fito daga kitchen ta furta tana kallo na
'' Mama ya ƙoshi fa.gidansu kaza da ƙwai kawai ake''
'' kinci gidan ku!"Mama ta katseni da daƙuwa,idona suka ciko da hawaye.sai faɗa take min gaban Khalil da yayi ƙasa da kanshi yana dariya da ƙarfi na ajiye kular na miƙe tsaye hawaye na sauka da sauri sauri na wuce ɗaki zuciya ta kamar zata fashe...faɗawa nayi saman gado na fashe da kuka haƙƙun
Khalil yabi Bayan Abeedah da kallo bayan ta shige ɗakin can kuma ya jiyo yanda take kuka da ƙarfi kamar an dake ta yaɗan yi tsuru da ido ashe abun har ya kai haka na ɗan lokacin da suka zauna yanzu ya fahimci Abeedah tana da soft and innocent heart Mama dake ta faman faɗa sai tayi shiru ta juyo tana ba Khalil haƙuri..
can na jiyo annakurin na faÉ—a mata ai shi yace inci...na juya idona da farko data na min faÉ—a meyasa bai ce hakan ba?
Asma'u dake wanke wanke tana ta murmushi
'' yayi mata da kyau...hmm!"
Ta faɗa tana wanke kwanonin da sauri ganin magrib ta ƙarato yasa Khalil fara shirye shiryen tafiya kuma har lokacin kuka nake sosai ma Mama ta ɗan damu sai ta shigo tana lallashina da ƙyar na dena kukan tace in fito inyi sallama da Khalil
Ta tashi ta fita,sukayi sallama da shi , Asma'u ta yafa mayafi wai zata rakashi
'' wallahi idan baki tafi kin saka hijabi ba saina ɓata maki rai!"
Mama ta faɗa da ɓacin rai a muryarta,na ƙyalƙyace da dariya daga cikin ɗakin jin abinda ya faru buguzun buguzun ta shigo ɗakin tana kumbure kumbure ta ɗauki guntun hijabi na na wurin aikin maina hotels ta saka
Mama na ganin ta,ta korata ciki
'' wuce ki zauna babu inda zaki!"
Asma'u kamar an girgiza duniyar ta, hawaye suka ciko idonta '' Mam...''