Sashe 61
Ruuyaa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' Ke!" Ya kira da rainin wayo tsayawa nayi nima ina tafasa nace '' k ta cikin ABCD?" shima dai sai da ya gama laguda ta shine zai wani dinga cin magani,É—an iska kawai!
Ƙanƙantar da idonshi yayi akaina...murya ba wasa yace '' don't ever...kada ki ƙara shiga harkata...and don't try to get close to me!"
'' oh...da farko ai na ɗauka kai kurma ne!me zanyi dakai? Mutum kullum cikin haɗe fuska kamar hadari...Hmph!" Da ƙarfi na bugo ƙofar ina ƙunƙuni kuma naji haushin kaina...da har naji tausayin shi ashe baida mutunci..'' and don't try to get close to me...me zanyi da tsoho kamar shi!" haushinsa sai ƙara ruruwa yake a zuciya ta..samun farzan nayi tsaye ya tokare ƙafa ɗaya a baya hannun shi cikin aljihu yana kallona da ido masu duhu
'' so...da gaske ne ke budurwar shi ce?"yake kallona sama da ƙasa baki tsuke Juya idona nayi '' meyasa ƙwayar idonka yake ja? Ko dai kai ma vampire ne?!"
Na tambaya a maimakon amsa tashi tambayar
'' answer the darn question I asked!" yayi maganar da rashin haƙuri yana hararata
matsawa nesa dashi nayi '' damar abun banyi kama da Google ba!" na bashi amsa kafin na sheƙa da gudu ganin yana shirin damƙo ni
Bin bayan Abeedah yayi da kallo... idonshi suka ƙanƙance, '' You look like her....kina kama da ita sosai!" yayi maganar yana jinjina kai hannun sa cikin aljihu,lokaci guda kwanar bakin shi tayi sama murmushin mugunta ya wanzu a fuskarshi...
'' Perfect!" Ya furta da poisonous voice sannan yabar hall way...
Ɗakin Diyaam na tafi na ganta tana ƙoƙarin kama sumarta amma abun yaci tura fuskarta tayi ja '' Oh Abeedah..zoki taya ni...'' ƙarasawa nayi na karɓi tsinken daga hannun ta nayi tsagu kafin na fara kitsawa '' wai ya kuke samun dogon gashine?"
'' haka gashina yake..kona aske sai ya ƙara tsawo!" Na zaro ido aske gashi tab ɗi jam...
'' Abeedah kin taɓa son wani...? Wanda kike addu'ar samu kuna tare a koda yaushe amma duk da haka yay miki nisa?"
Leƙa fuskarta nayi jin tambayar data jefomin '' wani kike sone?" girgiza kanta tayi amma nidai ban yarda ba '' ko Romo kike so?"
Dariya ta saki harda hawaye tace '' shi ina mashi kallon yaya ne kawai...ban taɓa jin hakan game dashi ba!"
Na gyaɗa kaina '' ni ban taɓa soyayya ba...ban ma san yanda ake jiba...amma ina so inyi experiencing karayar zuciya!"
Da sauri ta juyo tana bina da kallon ' baki da hankali'
Nayi dariya nace '' na san abinda kike tunani amma da gaske nake...ina so in san yanda ake ji idan mutum ya rabu da masoyin shi!" Na sake maimaitawa
'' Allah ya maki magani!''
'' Ameen...''
Bayan na fito daga ɗakin Diyaam sashen muna koma na ɗauko wayata na kira Jay d muna ta hira..daga nan na kira su Mama..na kwanta ina tunani...duk da yace in fita daga harkar shi ji nayi ina so in ƙara tsoma kaina a harkar tashi dan in bashi haushi...zai gane baya da wayo...
Bayan sallar la'asar nida su Fauziyya muna kitchen muna aikin jidar abinci kusan kala shida da masu girki suka dafa muna kaiwa a parlorn baƙi...wasu maza ne su biyar suka zo daga gani ƙawayen su Khalil ne...
suna hira tsakaninsu.. Romo ya hakimce a kujerar shi shi kaɗai riƙe da littafin drawing ɗinshi duk hirarrakin da ake bai ko ɗago ba kamar babu shi a wurin naji kamar in kwarara mashi juice ɗin dake hannuna
ashe da rabon wani daban zanyi ma wanka da juice...sanda muka shigo wurin dariya suke akan wani abu da ɗaya daga cikin maxan ya faɗa Fauziyya gaba sai wata yarinya tsakani nice ta ƙarshen shigowa....
Kun dai san Fauziyya yanda take yauƙi tana botsare botsare..ba ƙaramin kunya ta bani ba...duk cikin ma'aikatan ni kaɗai ce kesa hijabi...
Shigowar mu wurin yasa sunyi ƙasa da dariyar su suka kafe muda ido... particularly wani wanda yafi sauran baƙi naji idon shi akaina ɗagowa nayi daga juice ɗin dana tsare da ido gudun kada ya zuba dan an cika cups ɗin har baki idona ya sauka a cikin jajayen nashi...yana da kyau amma nidai mummuna ne a idona
'' Sassannun ku ina yini!" Fauziyya ta gaishe su da yauƙi '' lafiya lau'' suka amsa da fara'a
'' Biatris tana ta neman ka Rom...'' É—aya daga cikin maxan ya É—aura hannun shi a kafaÉ—ar Romo
'' in mata me?" Ya tambaya batareda ya É—ago daga abinda yake ba '' well sonka take kasani fa...'' bai amsa ba ya cigaba da harkar shi
'' We have Romeo among us...'' wani daban ya faÉ—a
Khalil yace '' who is not Romantic!'' duka suka saka dariya...gayen nan dai har yanzu Idon shi na akaina sanda idon mu ya haÉ—u ya lashe baki kamar maye... tuni naji na kama da wuta...
Fauziyya take zuƙunne a gabansu tana zuba masu abincin..nida ɗayar yarinyar munja mun tsaya gefe
Sai juya idona nake...su wa'yannan mutanen basu san su Dena kallon mutum ba
'' I.B,wannan kyakkyawar mai idon mage fa?" Wani daban ya nuna ni da wani banzan murmushi a fuskar shi... murmushin Khalil ya ragu
'' Nope Auwal..kitten is off limits!''
'' shegen kaya...kace kanka kaima reservation!" Sauran suka sa dariya
'' Allah yasa mutum ya sarƙe da abinci!" Na ɗauka cikin raina nayi maganar..sai da naga kowa ya dawo da kallon shi akaina nayi tsuru tsuru da ido
'' ke Abeedah baki da manners ko gaishe su bakiyi ba kuma kina musu mugun fata!" Fauziyya ce tayi maganar tana maƙe murya...
'' bulo aka ɗaura maki a maƙoshi ne? Naji kina magana kamar akuyar da aka shaƙe!" Fuskar ta tayi ja da fushi..na juya idona ita tasani..
Bayan ta gama iya yinta ta miƙe nida ɗayar yarinyar dake riƙe da wannan shrimps ɗin muka matsa gaba...tana tura masu suna ɗiba ni kuma ina miƙa masu juice
Da Romo na fara dan shi yafi kusa kusa...ƙin karɓa yayi kuma bai ko kalle niba,sai dana kalli mutanen wurin naga hankalin su baya kai na,na karkatar da tray ɗin ina so in zuba mashi juice a jiki ,da wabi irin murya that could freeze an entire town yace
'' idan koda É—igo É—aya ya sauka akai na,sai ma maki tsirara a wurin nan!" yayi maganar hankali kwance kamar ba abun banza ya faÉ—a ba
"Subhanallahi!!!!" na faɗa da ƙarfi haɗe da ja baya,juice ɗin yayi gaba zai zube,ƙafa ta ta daku da table ɗin dake wurin,kowa ya dawo da idonshi kaina na kusa faɗuwa har na Runtse ido naji saukar hannu a ƙugu na,kafin ƙamshin turaren Khalil ya cika hancina
zuciyata na tsananin bugu na buÉ—e idona suka sauka cikin na Khalil dake kallona da kulawa, hannu na a kafaÉ—arshi, kamar daga ni sai shine a wurin...duk wani surutu da abinda mutanen wurin ke faÉ—a yayi nesa da kunne na as I got lost in his hazel eyes
''You'kay?'' ya sake tambaya a karo na ba adadi, da sauri na sake shi kunya tasa na kasa É—ago kaina,idon mutanen wurin sai yawo yake a kaina
suna maganganun da bana ji saboda yanda kaina ya fara ɗaukar zafi,haka ma ƙasan idona,sai na ɗago na kalli Khalil idon mu ya haɗu,ban san meya faru ba kawai na fara hawaye kafin nasa hannuna na tare fuskata ina kuka sosai
'' hey.. it's okay..'' ya faÉ—a gently yana matsowa kusa, da sauri naja baya zan bar wurin,wani irin azababben ciwon dayasa nayi losing balance zan faÉ—i naji ya ratsani
a karo na biyu naji hannunsa zagaye da cikina ya riƙo ni gam kafin in kai ƙasa
'' i got you...'' ya ɗago ni sannan ya riƙe kafaɗuna muka fara barin wurin,har lokacin ban dena kuka ba sai haƙuri yake bani,ina tafe ina ɗingishi wai harda tambaya ko ya ɗauke Ni...ina hauka ne? Su Seraphina su cinye ni ɗanya
sashen shi muka wuce ya zaunar dani a ɗaya daga cikin kujerun dake parlorn ya wuce ɗakin shi sai gashi ya dawo da wani ointment,ya durƙusa gabana ya riƙo ƙafar
'' ina ke ciwo?" kasa amsawa nayi sai sheshsheƙar kuka da nake kamar zan shiɗe,hawaye na ɗiga a hannunsa,
a nutse ya ɗago ya kalle ni,ya riƙon fuskata yana share min hawayen '' ki dena kuka kin ji,idan ciwon yayi tsanani zan iya kai ki asibiti..'' da sauri na girgiza kaina,
sannan na nuna mashi inda ke ciwon,cike da kulawa ya shafa ointment É—in yana tausa wurin,duk da zafin da nake ji na hana kaina ihu,sai kuma na kafe shi da ido
he looked so perfect, wannan shine gentleman ba É—an iskan Roman É—in nan ba... mtchewww... mugun banza
ina wannan tunanin ya ɗago,idon mu ya sake haɗuwa, zuciya ta tafara bugu da ƙarfi,sai lokacin ma na lura da yanda muke kusa kusa sosai,for some seconds babu wanda ya ɗauke nashi
sai kuma lokaci guda muka kauda kawunan mu gefe
'' uhm, kina jin yunwa?" ya tambaya tare da miƙewa,na girgiza kaina..sai ya gyaɗa kanshi,ya kai ƙofar fita daga sashen,nabi bayan shi da kallo sai kuma ya dawo ya kunna min TV
'' you can wait here till you get better!" yayi maganar yana kallo na, nayi ƙasa da kaina dan wani irin nauyin shi nake ji haka kawai...
da ƙarfe biyar muka taru a wurin swimming pool muna tsame ganyayyakin da suka faɗa ciki...aikin yayi min daɗi Fauziyya take harara ta a kaikaice ban ankara ba ta jefani cikin swimming pool ɗin amma kafin in faɗa sai dana jawota mu biyun muka faɗa tare...
Sauran suke bin mu da kallo...a mamakin mu sai gani mukayi suma sun afko ciki..daga aiki muka ɓuge da wasa... Diyaam tazo ta taya mu aiki na jawota muka shiga watsa ma juna ruwa babu wanda ke nutsewa cikin mu kenan dukan mu yan ruwa ne....
'' meyake faruwa anan?!" Su Seraphina ne suka iso wurin ɗaure da wasu ƙyallaye a ƙugu da breziya Innalillahi wa inna ilaihi raji'una kamar wasu kafurai...
Da gudu muka fara fita daga swimming pool É—in kamar kifaye ruwa na tsiyaya daga jikin mu