Sashe 36
Ruuyaa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'' ashe haka kike da yawo kitten?" Na ɓoye hannu na cikin hijabi na saboda sanyin AC'n dake feso min yana sanyaya kowane gaɓa na jiki na..na kalle shi sannan nace
'' motsa jiki nada kyau wata rana ka ajiye mota kayi taku da ƙafa yawan zama nasa mutum ya gurgunce!" Yayi murmushi yana shafa gefen fuskar shi da hannu ɗaya amma fa ban sani ba koda gaske ne zama nasa mutum ya gurgunce
'' Allah ko?" Ya tambaya É—age kafaÉ—una nayi
'' ƙarya take kawai hasada ke damunta dan taga kana da mota itako sai dai duk tsawon tafiya ta daddale ta ƙasa..''
'' wai ke komai sai kin sa baki? Kina ban haushi kamar in shaƙe ki!''
Jay d tayi maganar da takaici tana hararar Anaam...matsawa daga kusa da ita Anaam tayi dan tun sanda Jay d ta murɗe mata hannu take ɗan shakkunta sai data matse Asma'u sannan tace '' to ki shaƙe ni mana...naga dai bakin naw...''
Yunƙurawa Jay D tayi kamar zata riƙo ta, Anaam ta saki ƙara tareda ƙanƙame Asma'u dukan mu ta bamu dariya harda Asma'u shidai Khalil murmushi kawai yayi ga tsoro ga rashin kunya...
'' Asma'u dai tayi shiru Meya faru?" Jay d ce tayi maganar sai dukan mu hankalin mu ya koma kanta gyara zama tayi kamar a takure take sannan tace '' yunwa nake ji shine yasa...''
'' oh... gaske kika nutsu kamar wata ta arziƙi...'' ture Anaam daga jikinta Asma'u tayi tana hararar ta tace
'' kin cika surutu ki dinga sakawa bakin ki linzami ''
'' a'a sukun da nunus sakina zan sa''
Anaam tayi maganar a harzuƙe hakan ya bamu dariya Jay d ta ƙara da
'' ki haɗa harda wasali bayan nunus sakina kinji...'' da alamu Anaam takai ƙarshe wurin ƙuluwa dan bata sake cewa komai ba motar tayi shiru bayan ƙamshin turare da kuma sanyin AC babu abinda ke tashi lura da yayi ina jin sanyi ya miƙa hannu ya kashe ta cikin madubi ya kalli fuskar Asma'u dama tuni shi take kallo idonsu ya haɗu da sauri ta ɗauke nata kunya na kamata
'' tunda Asma' is hungry bara na kai ku wurin cin abinci mana...'' daga kallon waje na dawo da idona akanshi gaskiya nidai babban muradina a wannan lokacin shine in kai gida,na kalli Jay d data jingina da kujera na sake dawo da idona kanshi daidai mun kawo traffic ya juyo ya kalle ni idon mu ya haÉ—u ya É—age min gira,da sauri na É—auke kaina ina jan hijabina nace
'' kadai kai mu gida...mun riga da muny...''
'' toh uwar baƙin ciki shi ɗan abincin na yan gayu da za'a kai mu muci kike mana baƙin ciki ko? Nasan gida tuwo aka kiɓa shine...''
'' Anaam kina bamu kunya...'' Asma'u ta katse ta,ta juyo da kyakkyawan murmushi tana kallon Khalil duk da yanda zuciyar ta ke lugude da lallausar murya tace
'' a'a kabarshi kawai ya Khalil...idan mun koma gida zamu ci abinci..''
Taɓe baki Khalil yayi yana kallo na yace '' tsoro kuke zan sayarda kune?" Zaro idona nayi dake cikin nashi nace '' abinda kake tunanin yi kenan?" Shine ya fara ɗauke idonshi da faffaɗan murmushi a fuskarshi..nima sai nayi murmushin daidai nan aka bada hannu '' muje Asma' taci abinci da ƙawata a can...'' yayi maganar yana kallon Anaam data kusa yin bindiga..jin abinda ya faɗa Anaam ta washe baki... Asma'u tayi ƙasa da kanta tana blushing.. zuciyar ta na ƙara girma da soyayyar Khalil kamar an hura balon balon...the fact that yayi prioritizing ɗinta a wannan lokacin means a lot to her...
Bayan wani lokaci muka kawo wani haɗaɗɗen wurin cin abinci, parking yayi muka fito biye dashi a baya sai bin ko ina muke da kallo banda Jay d, wurin ya haɗu sosai ba ƙarya lokacin da muka shiga daga ciki na gane cewa wajen ba komai bane idan an haɗa da cikin dizain ɗin wurin yana da ƙayatarwa sosai ga sassanyan ƙamshin da zai sa mutum yaji kamar kada yabar wurin kowa sai harkar gabanshi yake banda ƙarar cokula da kuma maganganun mutane ƙasa ƙasa babu abinda ke tashi ina kalle kalle na ban san sanda muka iso bakin wani tebur ba sai da Jay D ta zungure ni kallonta nayi kafin na kalli tebur ɗin idona ya sauka cikin na Romo daidai shima ya ɗago daga magana da baturiyar dake zaune daga gaban shi,gashinta kamar makaroni duk ya laulaye sannan guntu ne ko wuyanta bai wuce ba kalar gashin kamar zuma mai haske fatar ta fara kamar tayi wanka da gari kayan jikinta suda babu a wuri na duk ɗaya.. wandon ta ko rabin cinya bai kai ba..rigar jikinta da kaɗan ta wuce ƙirjinta sai wasu shegun akaifa zaƙo zaƙo kamar wacce zata ci mushe ta ɗanyi kyau fa amma, fuskar ta da kwalliya kaɗan... Amma dai abinda yafi ban mamaki shi ɗin...kamar koda yaushe saye da takunkumi da baƙaƙen kaya to kodai vampire ne idan ya cire takunkumin zai dinga zuƙewa mutane jini ne? Dama can daga abinda nake iya gani na fatar shi..farin shi ya ɓaci kamar zabaya (albino) zabayan ma sun fishi kala shi ɗin fari ne fat kamar takarda...harara na banka mashi ina murguɗa baki ɗauke idon shi yayi kamar ni ɗin ban cancanci ya kulani ba
Dama ai ba neman kulawar shi nake ba hmp! Gashin shi daya aske kawai dan na taɓa har ya ƙara fitowa saboda babu hula akanshi gashin baƙi wulik
Ina tsaka da wannan tunanin naga baturiyar nan ta tashi ta rungume Khalil tana faÉ—in
'' Abraham awwnn...!!!" Shima sai ya ɗaura hannayen shi a ƙugunta ya rungumeta yana murmushi
'' Leona..what a surprise...'' idona kamar zai faÉ—o haka ma su Jay D muka kalli juna kafin muka dawo da idon mu akan su shi kuma Romo kamar babu shi a wurin sai danna wayar shi yake...
Oh ni Abeedahtuwo gaskiya ba ƙaramin mamaki abun yaban ba kaina ya shige cikin kwali...ja baya tayi har lokacin murmushin ta bai ɓace ba
'' Innalillahi wa inna ilaihi raji'una..na shiga uku ni Anaami dama...''da sauri mu uku muka rufe mata baki kafin ta faÉ—i abinda ba shiba,idon mu waje sai lokacin Khalil ya lura damu haka ma baturiyar
'' oh kuyi haƙuri ku zauna'' ya nuna mana kujerun da babu wanda ke zaune akai ashe ya manta damu tsabar wulaƙanci zama sukayi banda ni da nayi tsaye zuciyata na tafasa wannan ai wulaƙanci ne babu abinda nake banda hararar shida baturiyar data laƙe mashi kamar ƙadangare ƙwayar idonta shuɗi(blue) shafa ƙeyarshi yayi Jay d taja hannu na '' Bee ki zauna mana''girgiza kaina nayi kafin inyi magana da Muryar shi mai zurfi yace '' yi haƙuri kinji ƙawa tace daga America...'' juya idona nayi da abinda ya faɗa.' kallon da yake min ne yasa na sauke ajiyar zuciya tareda zama kusa da Jay d baturiya da Asma'u suka saka Khalil a tsakiya Anaam kusa da Romo da ganin yanda ta zauna kasan a takure take
'' who're they?" Baturiyar tayi tambayar tana kallon mu duka sannan ta mayar da idonta a kanshi
'' wai wancan abin dake kanta makaroni ne?" itama Anaam ta jefa tambayar da tabbacin baturiyar bata jin Hausa...dariya Jay d da Asma'u sukayi nidai nayi murmushi baturiyar take kallon mu tana ƙoƙarin fahimtar abinda Anaam ta faɗa'' ga wani jan abu can sama ko miya ce?''
'' what is she saying? Ko zagina take yi?" Baturiyar ta sake tambayar da alamun ɓacin rai to fa daga jin mutane suna magana da yake nima dai ba sanin abinda ta faɗa nayi ba
'' relax Leon...cewa tayi gashin ki,bata taɓa ganin kamar shi ba.yayi mata kyau sosai...'' zaro ido su dake jin turanci sukayi nidai nayi tsuru da ido ban fahimta ba Anaam ta yamutse fuska zata sake magana da sauri na mintsine ta a ƙarƙashin tebur
'' washhh! Tuwo mey haka?"
Waiter ya iso teburin mu kafin inyi Magana ya fara gaishe damu kafin ya miƙa mana littafin abinci...Khalil yace kowa ya zaɓi abinda yake so...
'' Rome ba magana ne?" bai yi kamar dashi ake maganar ba bale ma asa ran zai amsa ɗaukar kanshi na matuƙar ban haushi
'' nima da muke zaune tare daga uhm sai uh uhm kamar kurma, seriously is he being charged for every word'' inji baturiyar duk da ni ba fahimta nayi ba karɓar odar mu waiter ɗin yayi,baturiyar ta mayarda hankalinta akan su Asma'u suna magana har da Anaam da ba wani turancin kirki ta iya ba nikam na shiga duniyar tunani sanda ina maina hotels sai dai ni in kai wa kostoma abinci amma yau ina zaune ni za'a kawo mawa abinda mamaki magana suke da baturiyar kamar sun san juna nidai nayi shiru jefi jefi Jay d ke tanka musu..Nasan saboda taga nayi shiru ne shine yasa itama take min kara murmushi nayi ina kallonta..har abada babu wanda zai taɓa zama kamar Jay d a wuri na
'' ita wannan bata jin turanci ne?" Ta nuna ni sai kuma tayi ƙoƙarin magana da hausa tana ya mutse fuska da alamu tana ƙoƙarin gano kalmar da ya dace ne..ta zaro min manyan idonta '' ba English?...'' duk da naso in cije kada inyi dariya ko murmushi na kasa..na gyaɗa kaina ''Hausa..'' na bata amsa sai itama tayi murmushi tana kallon Khalil tace '' kyakkyawa ce ita...'' Anaam ta turo baki kafin tace da gurɓataccen turancin ta '' duk mu dake nan baki ga wanda zaki ce yana da kyau ba sai Tuwo...ouchh!!
Taka ƙafarta Jay D tayi ni ban san abinda ta faɗa ba amma dai nasan ba abun kirki bane
'' beauty is subjective to individuals my dear'' baturiyar ta furta Khalil ya gyaÉ—a kanshi bada daÉ—ewa ba abinda muka yi order ya sauka '' Asma bakida lafiya ne kin yi shiru?" Ya tambaya da kulawa kallon shi Asma'u tayi ta É—auke ido kumatun ta sukayi ja kaÉ—an murya na rawa tace
'' a'a lafiya ta lau...kawai ina..uhm so in tafi gida...''
'' okay..''