Sashe 2
Ruuyaa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga nan sai ta kalli furannin da ke zubewa daga bishiyar ɗaya ya faɗi kusa da ƙafarta ta kalle shi na ƴan daƙiƙu.
Farin furanni....
Sai wani abu ya karye a cikin ta,ta saki wani irin ihu da ya fito daga can cikin ƙirjinta,ta durƙusa tana matse hannayen ta tsakanin cinyoyinta,jikinta gaba ɗaya yana rawa.
Hawayen da suka cika idanunta suka gangaro suka faÉ—a kan interlock É—in.
É—is!! É—is!! É—is!!!
Suna haÉ—uwa da ruwan sama har ba a iya bambance wanne ne na sama, wanne ne na zuciyarta.
Ta É—aga kanta zuwa sama.... Ta runtse idonta gunjin kuka na fita daga bakinta
''M... me... ya sa shi...?''muryarta ta karye...maƙogaronta ya tsuke,ta haɗiye iska.
Amma iska ma ta gagara kawo mata sauƙi...
''Me ya sa shi...?!''
Ta sake maimaitawa, wannan karon da ƙarfi... kamar akwai wani gabanta
sai kuka ya mamaye muryarta...ta fara sabbatu,duniyar ta yi mata ƙunci.
Tekun da ke gabanta ya yi kama da ba shi da iyaka.
Sama ta yi nisa.
Ƙasa kuma ta yi kamar ba ta da ƙarfin riƙe ta.
A wannan lokacin, ta ji kamar ita kaÉ—ai ce ta rage a duniya.
''LUMINA...''Muryar ahankali kamar daga mafarki.
ta daskare,hawayen da ke gudu a fuskarta suka tsaya na É—an lokaci,numfashinta ya makale ta lumshe ido ta sake nutsuwa dan saurara.
Sai ta sake jin muryar dako a cikin miliyoyan mutane zata gane...saboda shi kaÉ—ai ke kiranta da wannan sunan...
''LUNA...''
Idonta ta buɗe da sauri ta miƙe tsaye.
''Kana ina?!'' ta furta da ƙarfi tare da fashewa da kuka ta juya gefe guda ba kowa....ta juya ɗayan nan ma ba kowa sai iska,sai teku...sai bishiyar sai hazo...
Hazo mai kauri da duhu ya fara cika wurin a tsakiyarsa,akwai inuwa....inuwar mutum.
A hankali take matsowa, ta tsaya cak,ba ta gudu ba...ba ta yi tunanin tsoro ba
Domin zuciyarta ta riga ta gane abin da idanunta suke ƙoƙarin tabbatar mata.
Inuwar ta ƙara bayyana...har ya fito daga cikin hazon... Idonta suka wani irin lumshe kafin suka sake buɗe wa a slow motion... ta sani dama...bazai barta ba...
sanye yake da fararen kaya daga sama har ƙasa.
Fararen kayan sun haÉ—u da hazon da ke kewaye da shi har ya zama kamar suna tare ne,idan babu hazon... shima babu shi... kyakkyawar fuskarsa É—auke da murmushi...ba murmushin farin ciki ba...wani irin murmushi mai laushi, mai ciwo.
Murmushin wanda yake kama da sallama..
ta rufe bakinta...idonta suka sake cika da hawaye...amma wannan karon?murmushi ne ya bayyana tare da hawayen.
Domin na É—an lokaci, zuciyarta ta manta da gaskiya....ta manta da jirgin...ta manta da hotunan...ta manta da duniya...abu mai muhimmanci a wannan lokacin? Suna tare
ta ga gida....taga bugun zuciyar ta...ta ga abin da take so ta gani...ta matsa kusa da shi da sauri... Crossing the distance between them...ta riƙe hannunsa....dake da ɗumi...bakinta ya kasa rufuwa tana shafa shi ta ko ina dan ta tabbatar shi ɗin ne..cikin jini da nama...
Wannan ɗumin data saba ji a duk sanda jikinsu ya haɗu..shi take ji a yanzu...ko kuma wataƙila zuciyarta ce ta yanke shawarar cewa dole ta ji ɗumin nasa...sai ta sake shi kamar ta tuna wani abu.
Ta rungume shi.... kamar zata shigar da jikinta cikin nashi, ƙamshin shi na haifar mata da nutsuwar data manta akwai a duniyar nan... yayi wrapping hannayen sa a ƙaramin jikinta dake tsananin rawa kamar zai karye ta ruguje...
''Dan Allah...'' muryarta ta fita cikin kuka. ''Kazo mu tafi gida.''
Ta ƙara ƙanƙame shi...
''Nayi alƙawarin zan saurareka... zan kyautata maka.''
Ta É—ago fuskarta tana kallonsa.
''Ba zan sake yin wani abu da baka so ba.''
Hawaye suka gangaro daga gefen idonta.
''Just... let's go home, please...'' ya É—aga hannunsa ya shafa kanta....tare da goge mata hawayenta,his touch like a feather sending warm and tingling sensation a duk ilahirin jikinta
ta lumshe ido... hawayen wasu nabin wasu...
Kamar wannan taɓawar kaɗai ta isa ta gyara duk abin da ya karye...sai muryarsa ta zo a hankali.
''No, LUMINA...''
Ta buɗe ido...suka shige cikin nashi masu duhu kamar ramin da baida ƙarshe bambancin kawai shine yanzu sun bada damar ganin abinda ke zuciyar shi...utter sadness..
''It's too late.''ya furta kamar raÉ—a,murmushin fuskarsa bai gushe ba.
''Ai ke baki sona ko?''
girgiza kai tayi da sauri.
''A'a...''
''Ba koda yaushe kin fi so in yi nesa dake ba?''
Ta ƙara girgiza kanta, kamar tana ƙoƙarin girgiza maganar daga cikin kanta.
''Ba haka bane... wallahi ba haka bane.''
'' kuma kin tsane ni!"
Ta riƙo fuskarshi da tafukan hannayenta.
'' ban tsaneka ba...Ina sonka.... fiye da yanda nake son kaina pls..''
Muryarta ta ragu...ta sake fashewa da kuka tana tsananin roƙon shi da idonta akan ya gane abinda take faɗa gaskiya ne...
''Ina sonka sosai.''
Zuciyarta ta buga da ƙarfi.
''Just... kazo mu tafi gida, dan Allah.''
Amma ya cire hannayenta a hankali daga fuskarshi...
Ya ja baya...tazara ta fara shiga tsakaninsu...É—aya daga cikin matakan da zuciya ta fi tsoro.
ta kalle shi... fuskarta tashin hankali ɓaro ɓaro...
''LUNA...'' ya kira in a whisper tareda ƙara taku zuwa baya...hazo ya fara haɗiye ƙafafunsa...sai jikinsa...sai kafadunsa.
Murmushin fuskarsa ne kawai ya rage a bayyane.
''... it's too late.''wannan sentence ɗin ya ƙara rufto da duniyar ta...
Muryarsa ta fara nisa.
''Kada ki jirani.''
Ta yi yunƙurin matsawa kusa...kuka wiwiii!
''Marry again.'' ta girgiza kanta hawaye na yarfi daga fuskarta...ta daskare... kalmomin sun bugi ƙirjinta...taji duniyarta ta ruguje ta faɗa cikin duhu mara iyaka
''A'a...''
Ta fara bin shi.
''Kada ka tafi.'' ta roƙa da tsananin bege..'' we can make things work..''
Ya ci gaba da tafiya cikin hazon
''Akwai abubuwa da nake so na faÉ—a maka!''
Ta ƙara sauri.
''Ka jini, dan Allah!''
Hawayenta suka koma gudu... itama kanta ta fara gudun zuwa inda yake...
''Ka tsaya!''
Ya juya ya kalle ta.
Murmushin nan har yanzu yana fuskarsa.
''Komai ya ƙare, LUNA.''
Muryarsa ta yi sanyi.
''Ba zamu iya cigaba da kasancewa tare ba.''
''A'a!''
Ta kira sunansa... kamar mahaukaciya amma ya ɓace cikin hazon...babu sawun shi bare ta bishi...
Ta yi gudu.
Amma duk lokacin da ta yi ƙoƙarin kusantarsa, hazon ya ƙara shiga tsakaninsu.
Kamar akwai wani abu da ya riga ya yanke igiyar da ke haÉ—a su.
Ta miƙa hannu.
''Kada ka tafi!...'' Murya a raunace...
''Miss! Are you okay?''
Matar ta ji an girgiza kafaɗunta...da ƙarfi... tayi hiri hiri da jajayen idonta da suka ƙanƙance... kamar an watsa mata ruwan sanyi ...take kallon Baturen da ke gabanta
Hannayensa suna kan kafaÉ—unta, fuskarsa cike da damuwa.
Sai ta kalli gefensa...Hazo..., ɗayan gefen ma hazo...babu kowa ,ta kalli bayansa,babu farin kaya...babu murmushi..babu hannun da ta riƙe babu komai sai teku..sai bishiyar sai fararen furannin da ke ci gaba da zubewa ɗaya bayan ɗaya..
a hankali ta kalli hannunta...wannan hannun da take jin kamar har yanzu yana riƙe da nasa...babu komai.... sai iska.
Kamar fitilar da aka kashe ba tare da an sanar da ita ba... ta gane....ba ta same shi ba...ba shi ne ya dawo ba...zuciyarta ce ta ƙi barinsa ya tafi.
Ta sake kiran sunansa a cikin zuciyarta, amma wannan karon babu amsa....sai wani sabon ƙunci ya cika kirjinta...da kuma emptiness da babu mai cikawa...ƙafafunta suka kasa riƙe ta...ta saki mutumin....ta durƙusa a kan interlock ɗin...tayi sujuda.
Kuka ya sake fashewa daga cikinta—amma yanzu ba kukan neman ya dawo ba ne....kuka ne na wanda ya fara fahimtar cewa babu abin da zai dawo...duk da zuciyarta taƙi yarda da hakan
Ruwan sama ya fara sauka a hankali...ya bugi bayanta.
Ya gangaro daga coat É—inta,ya haÉ—u da hawayenta.
Teku ya ci gaba da zuwa da dawowa.
Gaba.
Baya.
Gaba.
Baya.
Amma matar ta tsaya a wurin.
Kamar furannin bishiyar da ke zubewa kusa da ita—
wasu abubuwa suna faÉ—uwa sau É—aya ne kawai.
Kuma ba komai ya isa ya mayar da su kan reshe ba...
Ta tuna wata magana da aka taɓa faɗa mata a wannan lokacin '' ki darajta abinda kike dashi...kafin ki rasa shi...'' yanzu take ji inama ace ta saurara,babu adadin kalamai da zasu iya bayyana nadamarta...
+2349138091955
RU'UYAA…📖
₦500 ne idan ya kammala zai koma 800
Biya ta wannan account É—in 9138091955..Salma Aliyu opay
Shaidar biya ta +2349138091955
Autumn writes 📖🖋ï¸
RU'UYAA
The dreams we never lived
By Autumn 17 ðŸðŸ
1. ...Farko...🖋ï¸
Turawa na cewa, “Be careful what you wish for.†— Ka yi hankali da abin da kake fatan samu.
Na ji wannan karin magana ba sau ɗaya ba, ba sau biyu ba,amma duk da haka, ban taɓa tsaya wa na yi tunani a kai ba. Ban taɓa tsammanin akwai ranar da zan waiwaya baya in ce:
“Inama ace na tsaya na yi tunani a kan wannan kalmar kafin na furta abin da na furta ...â€
Tun ina ƙarama, ban taɓa samun kyakkyawan tunani game da kaina ba. Abubuwa da yawa da suka faru da ni ne suka koya min ganin duniya da idon tsoro. Kullum ina cikin ƙoƙonto da shakku.
Ban isa ba...ban kai ba....babu wanda ya damu da ni...ban cancanci a so ni ba...ban da kyau...ban iya ba
Sai kuma tambayar da ta fi kowacce sanyaya min jiki:
“Har abada, abubuwan da kike ta addu’a a kansu, za ki taÉ“a samu? Akwai wanda zai so ki? Idan fa kika Æ™are rayuwarki ke kaÉ—ai?â€
A daidai lokacin da nake cikin ruɗani da rashin yarda da kaina, lokacin da zuciyata ta karye ta tarwatse zuwa ƙananan pieces, sai ya zo.
Kamar wata da ke haska sararin sama mai duhu, ya fara tattaro ragowar zuciyata yana gyara ta da soyayya mai ratsa zuciya da ɓargo.
Na ɗauka shine nawa...na manta da wancan abin da na taɓa roƙa..
Na manta da abin da na faÉ—a cikin rashin sani, cikin rashin tunani, ba tare da na fahimci nauyin addu'ar da nake yi ba.
Duk cikin rashin sani ne..da rashin wayo.
Sunana ABEEDAH ABDUL WAHHAB
Haifaffar garin Zamfara , amma yanzu muna zaune a Kano, a Kofar Mashi. Mu uku ne kawai a gidanmu—ni, Mama da ƙanwata Asma'u.
Babanmu ya rasu tun muna ƙanana. Hakan yasa ba mu san shi sosai ba. Danginsa ko sau ɗaya basu taɓa leƙowa ba,ba taimako, ba tambayar halin da muke ciki...
Mama ita kaÉ—ai ta raine mu har muka girma ni shekaruna goma sha bakwai, Asma'u kuma goma sha shida.