Sashe 58
Rubutacciyar Qaddarah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a jaka seta kawo miki" mumcy ta fada cikin sigar gatse. Seta saka dariya tana cewa "Oh Hajia Mumcy ikoj Allah nifa ba haka nake nufi wai dama ki tunaww Yah Baffa shi yace ze siyamin mota" "Sannu taru ke naki kudin bana ci bane ko to baze siya ba ki fitarda kudinki gobe ki se mota kinga ni se anjima bacci nakeji gobe morning nake dashi nadai kusa Retire na huta da wannan aikin ki tabbatar duk abinda ta kawo miki kinyi amfani dashi dan da kudi na siya duk abinda baki gane ba ki kirani" da haka sukayi sallama. Abdul'ahad be farka ba se karfe 8 harda yan mintina na safe. Da salati a bakinsa ya mike ganin yanda dakin yai tarwai da hasken rana ba shiri ya shige toilet sauri sauri yai wanka sannan ya dauro Alwala ya fito, farar jallabiyya ya saka ya tada sallah bayan ya idar kitchen ya nufa saboda yunwar dayaji ta fara damunsa. Dama can shi ba mutum bane me wasa da abinci shi yasa ma ya koyi yanda ake girki karma mace ta horashi da wannan. Coffee ya hada ya fara sha kafin ya dumama wata kaza daya siyo daren jiya be samu damar cin ta ba. Duk seyake jinsa wani iri, tunda ya dawo London siyan abinci yake dama ko a China idan Ni'ima bazata iya girki ba suna da Cook. Jiyai yana son magana da iyalinsa dukda yasan lokacin dare ne su acan amma haka ya kira wayar Ni'iman ringing biyu aka daga. "Daddy" muryar little ta cika masa kunne, se ya gyara zama sosai akan couch yana sipping coopee dinsa nan ta shiga masa surutu ba kama kafan yaro. Allah yayiwa little dan banzan wayo da kaifin basira shiyasa take qara shiga zuciyarsa. Sunfi minti goma suna magana dukda wasu abin ba ganewa yake ba turancin nata ya hadu da tsamin bakin da take sedai yayita binta da Yes da No wani lokacin ita kuma ta dage seya gane abinda take fada har gara idan a fili ne yafi fahimtar gwarancin nata. Gajiya yayi da surutun nata yace ta bawa Momy se tace masa wai tana bacci dazu Aunt Farida tayi mata Allura. Seya samu kansa da rashin jin dadi meya sameta kuma da be sani ba. Seyaga kaman ya tauye mata hakki da yawa ko ba komai Ni'ima matarsa ce tana da buqatar cikakkiyar kulawa daga gareshi amma ta yaya ze iya hakan bayan shi kansa bashida cikakkiyar nutsuwar zuciya? "Nigeria kawai zan tafi" ya raya a zuciyarsa. "Gurin wa zaka a Nugeria bayan gatanan a kusa da kai" zuciyarsa ta tambayeshi. Dafe kansa yayi da hannu biyu yana tuno irin tarin rigima da kishin daya hango a cikin kwayar idanunta. Yasan Hamdah ba sanin yau ba baqaramar drama zasu kwasa da ita ba wannan kishin nata akan abinda take so yana nan be canzaba. A nasa bangaren ya sauke komai ya kuma yadda qaddara ta riga fata ubangiji ya rigada ya rubuta wasu mazan a rayuwarta kafin shi amma ita a gurinsa ita ce farko kuma ita ce qarshe baze qara maimaita kuskuren da yayi ba, ya gwada yakice ta daga zuciyarsa bejibda dadi ba tunda ya rigada yayi kuskuren yiwa kansa register da ita yasan har numfashinsa na qarshe baze dena son Hamdah ba no matter how no matter what. Se yai saurin miqewa kamar wanda aka tsikara ya fita wajr, jikinsa ne ya bashi ta fito karaf kuwa suka hada ido lokacin da take dauke goran ruwa daga bakinta. Sanye take da track suit dark blue wandon me rubber a karshensa saboda yar zufar da takeyi sakamakon exercise din datayi ta cire jacket din ta daure a qugu se Armless shirt data bi fatarta sosai. Hular kanta ta zame daga gaba yana kallon yanda baqin gashinta ya kwanta luf kaman na yar baby be san ya akayi ba kawai ya ganshi a tsaye a gabanta kaman zasu hade. Nemo kalman da zeyi magana ya shigayi amma ya kasa se kawai ya bige da kwance mata rigar wai ze saka mata. Hannunsa tayi saurin bigewa daga jikinta tana ja da baya cikin tsiwa tace" malam lafiya ka sannine ko yaya daga ganin mutane zaka zo kana tabasu". Yanda take maganar tana turo masa baki yai bala'in qara kunnashi, kaman wawa ya riqita lokacin datake qoqarin juyawa ya hade Gap din dake tsakaninsu yavmata wani irin tight hug tamkar ze karya mata qasusuwa within seconds ko me kuma ya tuna yayi saurin sakinta ya juya ba tareda ya sake koda kallonta ba. Kafafuwanta da sukayi sanyi ta ja ta shige gidanta kafin ta samu gefen kujera ta zauna kaman mara laka. Wani irin tasiri rungumar tayi a jikinta, ya taso mata da tsohon mikin sonsa a ranta da abubuwan da suka faru a baya. Rayuwar Yammatanci, makaranta da rabuwarsu har zuwa dawowarsa rayuwarta a yanzu. Haka ta wuni ko kayan jikinta ta kasa cirewa saboda mayen turarensa daya kamasu da bataso ta dena shaqa, tun usul take son kamshin Abdul'ahad wata nutsuwa ta musamman yake sakamata. Sa'arta daya ranar daga Zulaiha har Mum Asharb basa Estate din kowa ta fita uzurinta dan haka ta wuni tana malelekuwarta daga kan gado ta koma kujera har akayi Sallar Isha sannan ta samu karfin yin wanka ta shirya cikin Riga da Skirt na Atamfa data matukar karbarta. Ice cream take sha'awar sha kuma bata dashi dole se ta fita ta siyo. Karamar jakarta ta dauka ta reda rataya veil a shoulder dinta tana qoqarin rufe qofa shima ya fito. "Sak ranar dana fara ganinta" ya fada aransa. Irin haka ta saka Atamfa riga da skirt tayi wannan daurin ture kaga tsiya mayafinta a kafada tana kokarin rufe kofar motarta, se yaci gaba da takowa a hankali har ya qaraso bayanta ba tareda ta sani ba tana gamawa ta waiwayo cikin rashin sa'a kafarta ta goce ta tafi gaba daya zata fadi. Ta gama saddaqarwa seta sha qasa lokacin dataji ta fada a jikin mutum, kamshinsa ya isa yasa tasan ko waye a maimakon ya saketa sema qara gyara mata zama da yayi a qirjinsa ya shiga tafiya da ita a haka. Ta shiga wata duniya ta daban har bata san sun isa motarsa ba se qarar rufe wa kawai taji kafin tayi wani yunquri har ya zagaya shina ya shiga ya tada motar suka fara tafiya seta bude baki da niyyar magana amma kallon daya mata ya sakata saurin yin shiru. Gani tayi ya dawo sak Dr Abdul'ahad Galadima na BUK, ya hade fuskar nan tsaf haka sukayi ta tafiya har suka isa wani guri da batasan ko ina bane. A mota ya fita ya barta, tun tana irga lokaci har bacci yayi nasarar awon gaba. *RUBUTACCIYAR QADDARAH* *By Maryamah* 2020 *PAGE* 3 Firgigit ta farka tana zare ido jin an bude motar ga bacci a idonta har bata iya gabe waye sekawai ta kware baki da niyyar fasa masa iyu amma yaqi bata damar hakan, tuni ya rufe mata baki da nasa ya shiga kissing nata kamar babu gobe ko kuma ance in ya bari mutuwa zeyi. Sunyi kusan minti biyar a haka kafin ta samu nasarar kwatar kanta tareda fashe wa da kuka. Kansa ya jinginar a jikin kujera yana kallonta, ji yake kaman tana watsa masa ruwan zafi duk digon hwayenta. Ganin da gaske takeyi ya sakashi jayota gaba daya ta ya maidata kan jikinsa kamar wata yarinya yace "To ya isa cry cry baby, ke baki da aikinyi kullum se kuka akan dan abinda bekai ya kawo ba dan ma kin samu nayi kissing dinki in kuma be ishe ki bane ba kuka zakiyi fa bude baki zaki ki magana kinji ammata amma fa sedai ki biya na baki bonus" seta saki baki tana kallinsa, takaici mamaki duk suka kamata lokaci daya. Yaushe Guru ya koyi surutu haka sannan taga alama shi rashin kunyar tasa ma qara gaba tayi, se ta fara qoqarin sauka daga jikinsa amaimakon ya kyaleta sema qara matseta da yayi yana qoqrin sake kissing nata dan ji yayi kaman ta tada masa da kwadayi. Ganin babu sarki se Allah yasa ta saka masa kukan Gaske, cikin kukan take magana "Abdul'ahad meye haka, mena maka da kake min irin wannan abun kasan dai ni ba muharramar ka bace koma haka ne wannan abun haramun ne a tsakaninmu ka sani amma ka take kodan ka ganni a wata qasa da bani da kowa kake so kayi taking advantage tage dina?" Ta qarasa tana masa kallon tuhuma. Ko daya daga maganganunta be saurara ba shi sunansa kawai data ambata yafi masa komai. Be taba sanin sunan nada dadi har haka ba seyau dayaji shi a bakin Hamdah se kawai ya saka qarfinsa ya kwantar da ita ajikinsa zuciyarsa na wani irin bugu kaman ana daka a turmin qarfe. Akace fadan daya fi qarfinka seka maidashi wasa, haka ta kwanta tana jan majina sabida kukan dayaqi tsaya mata na takaici. Waima ya akai yasan inda take, a ina ma yasan auranta ya mutu dan dai da auran wani ba yanda zaayi yaringa tabata haka ita da tasan shine ma wancan dayan tenant din da bata kama gida a unguwar ba gaba daya ma da bata zo London karatu ba. Gyarata yayi sosai a jikinsa ya tura kujerar baya tareda miqe dogayen kafafunsa ya kunna motar "Ina zakije ma wai da kika yafo wannan tayani gantalin yarinyar nan kina so ki gama da duniya lafiya kuwa" ya fada a saitin kunnenta. Seta dago a fusace cikin tsiwa tace "cikin mu a samu wanda baya so ya gama da duniyar lafiya duk tsiya ni banje ina taba mazan mutane dole ba kuma wallahi zunibi a kanka tunda Allah yaga zuciyata bada son raina bane qarfina akafi". Ko a kwalar rigarsa kalamanta basu bata masa rai ba, seya shiga tuqinsa hankali kwance yana cewa "Malam tambayarki nayi ina zaki ba cewa nayi kimin fitsara" baki ta tunzuro kaman zata tsireshi ya kuwa saka farcensa ya mintsineta a lips. Seta saka kuka dan taji zafi sosai "Allah ya sakamin mugu kawai" ta fada in between tears, seya saki steering gaba daya ya janyota yana cewa "bari kiga qarshen mugunta yarinya ni kike wa Allah ya isa ko". Ihu ta