Sashe 38
Ni Da Abokin Baba Na Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na tsaya a kofar dakin ina kokarin daidaita nutsuwata, a lokacin babu abinda nake da burin yi irin in zubar da kayan hannuna in fada dakin ina tsalle da ihun murna in fada jikin Abbu, if that will not be possible kuma may be I should just shout? So that duniya da mutanen cikinta su san cewa ina cikin farinciki?? Ina jiyo sautin dariyar su dake tashi daga ciki, sautin dariyar shi kadai ma ta saka ni shivering ina ga kallon wadannan sparking brown oily eyes din nashi?? Na cije baki tare da yin knocking a bakin kofar, na tura na shiga a hankali kaina a kasa. Su biyun zaune suke a kan two seats wanda yake Fuskantar kofar shigowa, ina jin kaifafan idanun mutane biyu a kaina, hakan ya dan haddasa min hardewar kafafu. Na dora kayan akan table din dake tsakiyar dakin, na kuma zube anan kusa da teburin, "Abbu ina yini?" na furta a hankali kamar wadda take tsoron yin magana, cikin muryar nan tashi cike da ginshira ya amsa da "lafiya lau Nafeesah er Daddyn ta, kina lafiya?" Daddy ya mishi rada a kunne ban dai san me yace ba na dai ji sun kwashe da dariya a lokaci guda, na kara yin kasa da kaina ba tare dana amsa tambayar Abbun ba. Daddy yace "matso nan Uwata ki zuba mishi abincin, yanzu zai wuce" sai lokacin na dan daga kaina na kalleshi, ina dagowa muka hada ido dashi, nayi sauri na janye nawa idanun. Ban san ya aka yi ba kuma sai sake tsintar idanunshi a kaina nayi ina ga zuciyata taki aminta da hakan ne shi yasa na sake kallonshi ba tare dana shiryawa hakan ba, wannan kallon murmushi yake yi, yace ba tare daya dauke idanunshi daga kaina ba, "Ni fa ba yunwa nake ji ba, zan ci abinci idan muka isa gida" Daddy bai kula shi ba yace "zuba mishi abinci Uwata" na zaro plate na bude flask din na fara zuba Jollof din spaghetti sai da yawu na ya guda saboda yadda kamshinta yake tashi, na tsiyaya kunun aya mai sanyi a cikin cup na dora fork akan plate din na ja teburin zuwa gabanshi, kamshin turaren Hugo boss ya doki hancina lokacin dana matsa gab dashi, na dan lumshe idanu lokacin dana bude hanci na shaki kamshin ina jin wani irin shauki. Ina ajiyewa na kalli Daddy da niyar in tambaye shi ko in zuba mishi ne shima, yace "ni ba yanzu zan ci ba Uwata je ki kawai" na dan yi murmushi na mike na bar musu dakin. Hafsy na zaune akan kujera tana cin nata abincin Mommy kuma tana dakinta, na wuce dakina na shirya kayan Hafsy a cikin Jakarta. Na ciro wasu takalma dana siyo dama nace Hafsy zan ba shi, naje siyan takalmi ne irin shi ya burge ni kuma sosai sai dai babu size dina don haka na siya daidai size din Hafsy duk da ban san ranar da zan bata shi ba. Na kara duba wardrobe dina babu abinda na gani wanda zan bata sai kayan kwalliya kawai na kara mata, na dauki jakar na fita falo. Ina zama Daddy ya shigo falon yace Hafsy ta fita Abbu yana jiranta, tayi raurau da idanunta alamun bata so tafiya ba har ta bani dariya. Na kama hannunta na tasheta tsaye, Mommy ta fito daga dakinta hannunta dauke da leda ta mika mata, Daddy kuma ya ciro kudi daga aljihunshi ya bata. Na dauki jakar ta muka fita, Abbu har ya fiddo motar daga cikin gareji. Na budewa Hafsy passengers seat ta shiga ta zauna, na bude gidan baya na ajiye mata jakarta. Na kalli Abbu da shima yake kallona, cike da damuwa nace "Abbu ba zaku yi hakuri da tafiyar nan ba zuwa gobe kaga fa dare yayi" ya girgiza kai, "kar ki damu, ai In shaa Allah yanzu zamu isa, nan da Kano ai babu nisa" na rausayar da Kai gefe, "shi kenan since you insist, Allah ya kaiku lafiya" yace "Ameen" ya dauko wani kwali anyi wrapping dinshi da gift ribbon ya miko min, babu musu ko tambayar dalili nasa hannu na amsa, "nagode Allah ya saka da alkhairi" na furta a nutse, yayi murmushi "sai gani na biyu koh Nafee??" na kalleshi ina so in tambayeshi gani na biyu kuma as in how? Sai dai irin murmushin dake kan fuskarshi a lokacin ya daskarar dani na kasa daga bakina, ya tashi motar yana kara jifana da murmushi a hankali yaja suka fita, da kyar na samu kuzarin daga musu hannu ina waving dinsu har suka fita daga gate din gidanmu. Na juya a hankali na koma cikin gida, baby kowa a falon nasan suna daki zasu daura alwala saboda naji ana kiran sallar magrib. Nima na shiga dakina na ajiye abinda Ke hannuna akan gado naje na dauro alwala.
**********
Na kwanta rub da ciki akan gadona ina jujjuya wayata a hannu kamar ina jiran wani abu, koda yake jiran kira ko text din Abbu nake yi. Gabadaya raina ba a kwance yake ba da tafiyar nan ta dare da suka yi, gashi tun karfe shida da rabi har karfe tara babu alamun kiran shi bayan nasan duka-duka tafiyar bata fi ta awa biyu ba. Kamar yasan ina jiranshi, text din shi ya shigo wayata, "mun iso Kano lafiya lau, Pretty tana gaida ki" nayi saurin typing "Masha Allah! Sannunku da zuwa" na tura mishi. Sai a lokacin naji kuzari ya shige ni, na tashi zaune na bude kwarin daya bani. Tarkacen chocolates ne da cookies a ciki, daga kasan su na ciro wani frame, hannun mace da namiji ne sarke dana juna a jiki, anyi kananun rubutu da wani irin yare wanda ban fahimce shi ba, daga kasan hannun nasu dai anyi rubutu in bolds kuma in capital letter....... *"TOI ET MOI POUR TOUJOURS! (You And Me Forever!)"* Na danyi tsaki kadan, ban san me yasa Abbu yake son rubuta min abu da wani yare na aljanu ba, saboda Allah how in hell would I be able to understand what is written there?? Na kara jan tsaki naje na rataye frame din a jikin bango.
*♡Jeedderh♡*
[12/10, 20:45] 💖💖💖💖💖: *NI DA ABOKIN BABA NA....!*
*©°•Jeedderh Lawals•°*
*31*
*So I made a mistake in the previous Chapter... TOI ET MOI TOU POUJOURS means 'You and Me Forever' in French. TU ME MANQUES ne I Miss You in French, Hope you guys wouldn't mind??*
☆☆☆☆☆
Abinci nake ci amma gabadaya hankalina baya kan abincin na dai san kawai ina kwaso abinci da spoon ina saka shi a cikin bakina, tunanina ya tafi ga yadda Mommy take acting weird tun zuwan Abbu, no tun zuwan Hafsy ma. Bayan su Abbu sun tafi jiya, mun gama dinner kenan na shiga daki Mommy ta biyo bayana, sam babu alamun wasa a fuskarta ta kalleni, "Ummiey me ke tsakanin ku da Baban Hafsat?" na kalleta da sauri kuma cike da mamaki, tambaya ce mai sauki, haka kuma amsar ta ba mai wahala bace, amma me yasa naji kamar ba'a taba tambayana tambaya mai wahala irin wannan ba? Saboda ni a karan kaina ban san me ke tsakanin mu ba. Kai na girgiza mata, "Mommy me kika gani ne?" ta Harare ni, "Ummiey ba cewa nayi ki tambaye ni ba, amsa nake bukatar ji; Me Ke Tsakanin Ku Ke Da Baban Hafsat?" na danyi shrugging kafadata ina kokarin nuna babu komi, "me ke tsakanin mu kuwa Mommy? He's just Daddy's Friend, and I stayed with them for a while I think that's all!" tace "That's all?!" na jinjina mata kai cikin tabbatarwa, "yes!" tayi shiru tana kallona kafin ta sauke ajiyar zuciya, "ko ma dai Menene Ummiey, Ina fata zaki tsaya a iya inda Allah ya ajiye ki, and alakarku ta tsaya a haka Nafeesah, No more.... Bana son wani magana ya fita daga baya kina jina??" kallonta nake cike da mamaki, me ke damun Mom ne haka yau? Duk da hakan ban fasa daga mata kai ba, sai lokacin naga tayi murmushi. "good! Hurry up and go to bed then" nan ma Kai na sake gyada mata, "sure Mom, good night" tayi murmushi ta juya ta bar dakin tare da ja min kofa. Sosai maganganun Mom suka tsaya min a rai, ranar haka na kwanta ina nanata maganar ta, 'In tsaya a matsayin da Allah ya ajiye ni?? Kada wata magana ta sake fita bayan alakar mu ta yanzu? Tana nufin kenan ba zata amshi Abbu a matsayin miji na ba? 'Miji??' naji na sake maimaita kalmar., wa yace Abbu zai zama mijina? Ni kadai nake imagining komi a cikin raina ba tare da tunanin shi Abbu din me yake tunani ba. Ni kadai nake tunanika na na manta da cin amanar da nake shirin yi, to cin amana mana! Na zauna lafiya qalau da iyalan Abbu cikin mutunci da girmamawa, daga karshe kuma kawai sai aji na aure mai gida? Anya na kyautawa kaina dasu kuwa? Me zan ce musu to? Me zasu daukeni, maciya Amana ko me? Su Qaseem.......... Shit!!! Me zasu dauke ni yanzu? Suddenly naji wata irin kunyar kaina ta kama ni, I wasn't thinking straight and smart. Ni da Abbu belongs to different worlds, I think it's time for me to let him go., let my dreams scattered just like how I did with my first love; Muneer!! Zuciyata tayi zafi sosai, m really an unlucky being!! Me yasa ban taba samun nasara akan soyayya ba a rayuwata? I mean me na rasa? I am a very beautiful and attractive young lady in my twenties, ina da kyau ina da diri ina da duk abinda namiji yake bukata a jikin mace but why?? Why???.......