Sashe 62
Naga Ta Kaina Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ina godiya ga duk masoyan da suka kaunaceni daga fara rubuta labarina duk sakon masoya na isa gareni idan tana bani labari ko ta turamin sakon makaranta na kanyi murmushi yanda mutane suke so su gani har wasu na San kulla kawance dani toh daga labarina kunsan Na tsufa tunda nayi hamsin har da doriya tsakanina daku fatan alkhairi ne da shawara da Zan bada akan duk runtsi duk wuya duk wahalar da zaka Sha a rayuwa ka dogara ga Allah zai isar maka ba Abu dawwwama me da baya wucewa Kamar baayi ba wani zubin Ni kaina Ina mamakin yanda Allah ya tsallakar dani duk Abubuwa da nagani gani Nan a rayye har da jikokina ma Koda Naseer arzikinsa bai dawo ba Amma muna cikin rufin asiri Allah Alhamdulillah ayita hakuri da rayuwa dan duniya kurkukun mumuni ce Aljanna kafiri Ina muku fatan alheri gabadaya masu San su gani ko abasu lambata kuyi hakuri akwai abinda nake jira idan na samu Zan Kara yiwa Marubuciyar magana ta dan rubuta gajeran labarin da lambar tawa shima banyi alkawari ba dan Ina San Kare martabar ta data yayana Dan akwai abinda aka tab'a yiwa yarana Kuna dai kallo bamu San komai ba Amma laifin mahaifiyar Naseer da kanwarsa na iya shafar yarana har a musu kallon Ashe fa kakarsu Bata da hali ta Taba tsafi da sauransu
Da yawa badan tausayi kila suke San saninmu ba ko dan aga ya muke zaa so ganinmu ayi hakuri an gajarta labarin ne Amma halin mahaifiyar mijina yaso ya dan shafi.yarana agujesu har wasu.ma na ganin hada zuria dasu matsalar ne tunda kowa yasan labari irin wanan ba lailai ya buya ba idan an tashi bincike wasu sai sun Kara abinda ba haka ba dafatan duk zaku fahimceni Ina muku fatan alheri Marubuciyar Kuma Allah ya saka Mata da alkhairinsa idan wani Abu na karuwa ko darasi ga rayuwarmu ya Kara afkuwa da ya Kamata mutane su karu dashi Zan Kara Bata ta rubuta Dani da iyalaina muna godiya da Addu'oi da soyayarku mungode.
*HUDAH HUDAH HUDAH*
*LABARIN TA LABARI NE DA KOWA ZAI SO YA KARANTA SABIDA YANDA YA SHAFI RABIN ABUBUWAN DAKE FARUWA A ZAHIRI RABI GASKE YA FARU RABI FICTION NE AMMA SAKON DA NOVEL DIN KE DAUKE DASHI ZAI ISA GAREKU*
*Ban san iya adadin lokutan da zan dauka ina gayawa duniya da wasu ginshikokin rayuwata cewa Shi din zab'ina ne*.
*Ban san yadda aka yi har na fada siradin rayuwa haka ba, na zata dan karamin motsi da nayi zai sanya a kalle ni da sanyin idaniya*....
*A'a sai gashi tun banyi nisa ba, na fara gane da naga ta kaina! Ba tare da na gama kimtsa tafiyar da take gabana ba, na fada rana zafi inuwa kuna*
*Duniya tana bamu abubuwa da yawa masu kyau da marasa kyau, sannan duk wani majibanci yakan tsaya ka'in dana'in domin samawa wasu bigiri nashi kyakyawan makoma da tushe mai nasaba ta Alkhairi! Haba Hudah! Me aka yi jiya balle yau, mu iyayen ki ne kuma Muna fatan Alkhairi a gare ki karki juyawa kyakyawan niyyar mu fuska" inji Mahaifiyar Hudah ta faɗa cikin rarrashi da kulawa*.
*Cike da bakin ciki yake kallon ta, shekaru sha yake rike da yarinyar nan a cikin tsuma. Koda yake ba wani abu bane idan yayi dubi da juyin juya halin da aka samu ta rayuwa inda har takai wasu abubuwan suka iya sauyawa ba tare da sanin ka ba*
*Ba zan fusata ba, kuma ba zan d'aga amo na domin duniya ta Fahimci abinda nake nufi ba, amma nayi imani da Allah, na kuma yi alkawarin ba zan juya daga kudirina ba, matukar ina raye Tabbas al'amarin tabbataccen al'amari ne kuma zai faru da Yardan Allah" inji Baban Huda*
*Cikin wani irin murmushi me had'e da kuka na kalle shi na wasu lokuta, kafin na dukar da kaina ina me harde hannuna*.
*Wannan alƙawari nayi da makagina, kowacce taki da zira'i, ta rayuwata kai ne shugaba kuma kai ne jagorana, zan ajiye kalmar ka da yakinin ka, domin ya zame maka abun dubawa ga madubin gobe na, zan tattara duk wani mataki da nau'i irinta yanayi na ajiye a matsayin wannan shine kaddarata, amma kai na tsayar da kai ne a matsayin babban harsashin da zan a za duniya ta! Ka yarda Ni din daban ce kuma mai fada da idarwa wancan sauran baya gabana domin kai ne yankin rayuwata ka saka a ranka babu wanda ya isa nisan kiwo a da'irar ka" inji Hudah*
*Dandano*
*Hudah*
Tun Ina yarinya karama na taso da maitar kallon Fina finan indiya bansan Mai yasa indiyawa suke burgeni ba a yarinta irin tawa har hasaso kaina nake a cikinsu tun bana gane mai film din ke d'auke dashi har na fara mallakar hankalina Ina gane Inda film din dana kalla ya dosa na fi karkata da San na kalli film din soyayya soyayar cikin film din indiyawa na balain burgeni nakanji inama nice wani zubin idan Ina kallon soyayan.
Hakane yasa na taso da burin na gwada soyayya irin wacce nake kallo a fina finai Dana Zo na hada da karanta littattafai soyayay zalla sai Kuma na fara burin yanda Zan Gina rayuwata da Wanda nake Jin a Raina Zan kaunace shi ya kaunaceni kamar dai yanda na taso da kallon Ana Yi a indiya film da littattafai soyayyan da nake karantawa.
Ina balain San soyayya a rayuwata a ganina indai na samu Wanda ya kwanta min a raina zai ga soyayya a wajena Zan iya Sadaukar Masa da komai nawa indai Ina sanshi.
Na taso da burin San auren kyakyawa saurayi Dan a ganina shine Zan samu duk burikana su cika muyi irin soyayya da nake mafarki.
Soyayya shine kan gaba da komai a wajena a raayina indai na hadu da Wanda nake kauna nake so a zuciya ta ko rumfa ne zan iya rayuwa dashi.
"Na kasa yarda yanda lamura suka juye lokaci guda duk mafarkina da ke dab da tabbata a idona Naga Yana watsewa yana tarwatsewa shekara biyar Ina Gina soyayya ta Mai zafi tashi daya kaddara ta hadani da mutumin da duk fitar numfashina da tsanarsa yake fita.
Ban ma hasaso yanda Zan fara rayuwa da Wanda ya girmewa mahaifina ba.
Ina dai kallon fin karfin da ake San gwadamin na tilastamin Alhaji idris da ko ganinsa bana San yi.
Yayyen mahaifiya ta da suka dage da mun kwalliya kawai nake bi da kallo idan na runtsa idona sai na hango Habib da San sa ke nukurkusar zuciyata Ina hango yanda aka min adon nan wajen sa naje ya ware hannayennsa ya rungumeni a kirjinsa Ina shak'ar daddan kamshin turarensa.
A irin burina ya dagoni daga kirjinsa ya hade fuskarsa da tawa ya sumbaceni ya kaini wani duniyar da nake mafarkin idan ya kaini bazan dawo ba.
Indai Zan tuna Habib a rayuwata sai nayi murmushi Ina Kaunar bawan Allah nan.
Muryar yayar mahaifyata ne ya dawo dani tunanin Dana tafi.
"Maza Yar albarka tashi kije waje Yana jiranki wlh bazaki yi nadamar Yi Mana biyayyya ba ko dan hajji da zaa kaimu ki nuna Mana kin haifu ke Yar albarka ce a gidan Nan waye yayi goshin da kikayi iyye zamani ya canja baa auren wani soyayya yanzu wlh ke matar manya ce ba kalar wanan sirrin yaron Mai fama da takardu ba"
Mik'ewa nayi da Sauri dan a rayuwata na tsani inga an tab'a Habib data zagarmin shi gwara na fita wajen tsohon Dana tsana Mai zuciyar yara.
Wajen nayi da sauri Ina Jin zuciyata namin nauyi da balain tsanar ganin wanda ya min Karen tsaye a rayuwata yake San rabani da farinciki rayuwata.
Ina fita waje na coge a bakin kofa Ina kallon katuwar bak'ar Jeep din dake ta zuba kyalli.
Da sauri drivernsa ya fito ya bud'e Masa k'ofar motar ya zuro k'afafun sa ya fito waje Ya nufoni Yana washemin jajjjayen hakoransa
Ya kusa sabain Amma sabida budurwa zuciya kananan Kaya ya saka Kai da gani kasan dak'yar rigar ta shigeshi sabida yanda tumbinsa ya baje acikin rigar.
Jikinsa har wani rawa yake daya Iso Inda nake tsaye.
Ni kuwa isowarsa yasa na fara tunanin Taya ma Zan iya auren tsohon nan lebbensa na kalla Mai kauri tunanin har munyi auren ya kusantoni da shegen bakinsa yasa naji wani irin amai ya tahomin da balain k'arfi
Kafin na juya na shige gida har na fara kwara Aman........
Novel din Hudah Zan fara sakinsa second week of September insha Allahu akan farashin 300 ga Mai bukata zai iya fara saka kudinsa ta acct dinan 2029764071 first bank nafisa Nuhu ko Katin waya ta layin Nan 08033719070 a turo da shaidan biya ta layin Nan 08033719070
Vip kuma zasu biya dari biyar zaa su na samun post sau biyu a Rana.
Kar dai na cika baki Hudah zai iya fin Naga ta kaina dadi ko dadinsu yazo daya 😃😃