Sashe 20
Naga Ta Kaina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajara kuwa sosai itama ta damu da kukann da Safiyya keyi hakane yasa ta Sha alwashin tarar Naseer a Daren da Bai kwana a gida ba Akan idan ya dawo yasan duk Inda zai nemi kudi ayiwa Safiyya kayan daki.
Sai dai Haka Suka karaci zaman jiran dawowarsa Bai dawo ba daga shi har Nadeeya.
Washegari ma Haka hakane yasa hankalin Hajara ya fara tashi tana tunanin Inda Naseer yaje shi da Nadeeya
Safiyya kuwa kuka ta saka Akan Naseer guduwa yayi ita.kam ta Shiga uku ta lalace asirinta zai tonu.
Fadar hakan da Saffiya tayi tana kuka wiwi yasa hankalin Hajara Kara tashi tana "Yanzu sai Naseer ya gudu sabida nace ya Miki kayan daki Safiyya ko dai wajen Naeema yaje ba guduwa yayi ba"
"Guduwa yayi Umma Dan idan Kika tuna Bai tashi guduwa ba sai daya ga kin Kara Masa maganar kayan dakin nidai Umma wlh kisan duk yanda zakiyi Dani Aurena nata matsowa ace ko cokali Baki siyamin ba karki manta fa kishiya ce Dani tayaya ma zanyi aure batare da kayan daki ba da kunya na tareshi nace Masa an kasa.min.kayan d'aki"
Safiyya tace tana Kara fashewa da kuka
"Ki bar kuka Safiyya nace ko wajen kanin mahaifinku zamuje muga ko zamu samu wani Abu"
Wani irin harara Safiyya ta d'auke Hajara dashi tana"kin manta katifa kawai ya siyawa Lami Taya zanje na same shi wlh bazan je wajensa ba"
"Toh yanzu ya zamuyi Safiyya kinsan dai banida ko sisi gashi Da Naseer na dogara shi Kuma kince guduwa yayi
Tijjani kuwa Dama ba mutunci ne dashi ba kinsani Dan Dana Masa magana anan dariya ya ringamin ya maidani mahaukaciya Haka ma.ya tafi ko sisi Bai bani ba Naseer ne dai zai iya kukutawa ya Miki kayan gashi yanzu wajen kwana biyu kenan bai dawo gida ba"
"Yanzu ya zamuyi toh Safiyya "
"Nidai a siyar da gidanan Umma a fitar Dani kunya idan ba Haka ba kinsan ba Inda zamu samu kudin da zaa siya min kayan daki"
Gwallo Ido Hajara tayi tana "A siyar da gidan Naseer Kuma Safiyya Taya Zaa siyar da gidan Naseer kawai Dan a Miki kayan daki karki manta fa wanan gidan kadai ya rage mishi muma ba Dan gidan Nan ba da yanzu muna titi muna gararamba"
"Toh idan ba a siyar ba Umma da uwar me za'a min kayan dakin tambayar ki nake idan baa siyar ba da uwar me zaamin kayan d'akin"?
Safiyya tace a tsawace
"Naga duk masifar Nan ke Kika janyo mana muna zaman zaman mu Kika k'ona dukiyar Yaya Naseer ya talauce muka Shiga uku yanzu da baki Kona dukiyar sa ba ai da Yanzu Bai gudu akan kin Masa maganar yamin kayan daki ba Dan Haka wlh gidanan zaa siyar kawai ayimin kayan d'aki"
Kamar Mai tsoron Safiyya Hajara tace "toh idan mun siyar da gidan Nan Safiyya a Ina zamu koma da.zama nida Naseer din tunda nasan sabida zakije gidan miji kike cewa mu siyar da gidan nidai nasan wanan gidan yanzu shine rufin asirina Dana Naseer tunda Naeema ta Kara gaba da yaranta"
Sai a lokacin ta sasauta Fuskarta tana "Umma ai wani karamin gidan zamu siya idan muka siyar da Wanan Kinga gidanan babba ne zaa siyi gidan da daraja a ciki zamu siyi karamin gida ki siyamin kayan daki sauran kudin Kuma kija jari kafin ki ankara kema kin zama hajiya har macca ma sai kije ki Naseer dawowa yayi idan yaganki da kudi bazai yi magana ba kinsan shi ba Kamar Yaya Tijjani ba"
Washe baki Hajara tayi Dan maganganun Safiyya sun shigeta ta Kuma Yi naam da shawarar ta
"Toh wa kike ganin xai siyi gidan"
"Ki bar komai a hannuna"
Safiyya tace cikin murna a ranar ta shiga d'akin Naseer ta birkita Kaya har sai data samo takardun gidan
Ta fito sai murna take da zaa samu kudin da zata siyi kayan daki ya zama Dole ma ta koyawa kishiyarta hankali Dan Kaya zatayi na fitar hankali da kishiyar ta zata shak'a sosai take Jin dadi da had'asu waje dayan da zaayi tasan kishiyarta sai ta kwashi kashinta a hannu Dan sai ta bar Mata gidan ta mallake shi ita kadai.
Washegari da sassafe ta bazama ta Nemo dilalai a cikin kwana biyu aka samu mutane masu San gidan har su uku.
Dan gidan Naseer din babba ne kuma a fuska Mai kyau Safiyya Bata yarda anyi cinikn gidan Agaban Hajara ba ita ta saka hannu akayi komai da ita Akan Dole ta Nemo wasu Suka Mata shaidan ta siyar yanzu ba mallakinsu bane ta Basu kudi Suma masu siyan gidan suka bada kudi da shaidunsu suka karbi takardun gida.
Sai da Safiyya ta zabtare kudin wajen rabi ta b'oye.
Ta Kai sauran kudin gaban Hajara.
Hajara dai tana San magana kudin gidan yayi araha da yawa Amma babu yanda zatayi da Safiyya datayi Kane Kane.
Safiyya ita ta raba kudin gida biyu ta dauki iya kudin da zai isheta ta siyi kayan daki da komai
Ta bawa Hajara sauran Hajara kuwa sai a lokacin tace "Safiyya kudin Nan bazai Isa mu siyi wani gidan ba ballantana har na samu na jari"
Karki damu Ni Zan Nemo miki gidan da kaina zaa samu
Jiki a sanyaye Hajara tace "toh yaushe masu gidan suka ce mu tashi nidai Safiyya ba Haka naso ba wlh gidanan babba ne wayanda Suka siyi gidanan sun cucemu"
"Notice din wata daya suka bamu karki damu kafin lokacin na samo Mana wani gidan
Ahaka ta lallab'a Hajara tayi shiru.
Kafin sati daya da tafiyar Naseer har ta Gama siyan kayan daki na gani na fad'a
Iya Nan Bai isheta ba sai data tab'a kudin da ta bawa Hajara data Masa kyakyawan b'uya shirye shiryen bikinta kawai daya rage sati biyu take tana facaka da kudi har wani karamin lefe tayiwa kanta Hajara idan tana San tayi Magana sai ta hayayyako akan Dole take shiru.
A ranar da Naseer ya koma kuwa sosai Hajara ta tsorata Dan Bata kawo zai dawo kurkusa ba ta d'auka dagaske guduwa yayi.
Safiyya kuwa kwantar Mata da hankali tayi akan Kar ta sake ta gayawa Naseer sun siyar da gidan.
Sai idan sunzo tashi shima idan yasani ta haharde Rai ta Masa fin k'arfi tuni zai mata biyaya.
Naseer kuwa sosai yayi mamaki da Hajara Bata tambayeshi Inda yaje ba sai wani susune Kai take.
Shi kuwa dadi yaji yace Mata Abuja yaje neman kudin da zaiyiwa Safiyya kayan daki toh shima yaje Bai samu ba sai Yan canji ya samo tayi hakuri zai cigaba da nema
Kai a sunkuye Hajara tace Kar ya damu ta siyawa Safiyya komai.
Wani irin dadi Naseer Yaji yace Mata Ina ta samu kudin
Tace Kar ya damu zai sani a hankali
Naseer kuwa har a Ransa yaji dadin ganin Hajara ta Dan sauya Masa Ashe har ta samu kudin kayan d'akin.
A ranar zuciyarsa fes batare da wani fargaba ba ya kwana da tunanin iyalinsa
Washegari da safe yaje gidan Naeema yake Gaya Mata duk yanda sukayi da Hajara
Nidai sosai nayi mamakin Inda Umma ta samu kudin.
Haka kawai jikina ke gayamin akwai dai ta hanyar da aka samu kudin bandai cewa Naseer komai ba danaga yanda yake murna Yana cemin ko fada Umma Bata Masa ba kila Allah ya fara karbar adduarsa.
Bandai ce komai ba a ranar ya wunar Mana daddare na raka shi ya tafi
Yawan zuwa da Naseer keyi gidan Naeema yasa Sam bai San halin da ake ciki ba dan Yan canjin daya samu ma shinkafar da Hajara zatayi taron biki ya siyo Mata har da yiwa Hajara dinki kala biyu wai duk Dan ya faranta Mata.
Hajara kuwa damun Safiyya ta ringa Yi da zancen gidan data ce zata siya musu Dan lokacin barin gidansu nata karatowa Amma Safiyya haka ta ringa tsara Hajara tana d'auke mata hankali daga zancen Dan tabi ta Kan kudin tuni burinta kawai a daura auren
Ta bar gidan Hajara da Naseer su San nayi tunda ita dai ta samu cikar burinta.
A Haka aka fara bikin Safiyya Tijjani ma yazo bikin da Murja Dan tuni sukayi katon aiki Akan Tijjani har sai daya je har gidansu Murjan ya dawo da ita.
Duk da kamun da suka Masa ba sosai ya Kama shi ba
Hajara kuwa irin gayyar da Safiyya tayi yasa hankalinta ya d'auke daga zancen gidan Bata Kuma bi takan Murja da suke Yar kallon kallo ba
Sai da aka zo tafiya da Safiyya washegarin daurin Aure.
Hankalin Hajara ya dawo jikinta daki ta ja Safiyya ta hau Mata maganar gidan ita kuwa Safiyya ta Mata karyar ta siyi gidan anjima wani zai zo.ya kaita taga gidan
Hajara badan ta yarda ba tana ji tana gani aka tafi da Safiyya mutane Suka watse ya rage saura ita daya da Naseer.
A lokacin saura sati daya notice din da aka basu ya Kare.
Kamar tayi kuka ta Shiga d'akin
Naseer Kuma ya Shiga har d'akin ta daya hada musu abin karyawa ya Kai Mata Yana "Umma lafiya kuwa Yana ga kamar bakida lafiya"?
Hajara na k'ok'arin Magana
Wani yaro ya doka Sallama Wai Mai gidan Yana Sallama da Safiyya
Gaban Hajara ne ya yanke ya Fadi.
Naseer Kuma cikin mamaki yace "Mai gidan kuma waye Haka"
Yayi waje Dan yaga Mai sallamar......
[7/10, 10:38 PM] Zannura: *NAGA TA KAINA*
*NA SADNAF*🌸🌸
®️ *_PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_{We Don't just entertain nd educate we also touch the heat of readers P.M.L}💪🏻_
*Free Novel*
*Page 44*
Naseer na fita Waje ya hango wani Alhaji a zaune a cikin motarsa ya zuro.kafafunsa waje Yana kad'a mukulli.
Naseer ganin yanda yake kallon gidan yasa ya nufi wajensa yayi Sallama tare da mik'a masa hannu
Sukayi musabiha
"Kaine kake neman Safiyya"?
"Eee Nine"
Murmushi Naseer yayi Yana "Allah sarki ai tayi Aure Dazun Nan ma aka tafi kaita gidan mijinta".
Murmushi shima mutumin yayi Yana "eyya Allah ya Sanya alheri dama Akan maganar tashinsu daga gidan Nan nazo Dan bana so su wuce lokacin da mukayi dasu Dan inaso na danyi gyare gyare a gidan.
Kafin daurin Auren Dan nawa Dan shi zai zauna a gidan