Sashe 59
Naga Ta Kaina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin farinciki ta baro wajen bokan tazo ta cigaba da baranta dan bayan kwana biyu bokan yace ta koma
Wanan kenan
(A labarin naeema wlh Tallahi na rage abubuwa da yawa ba sai dai na ringa rantse muku ba amma dai na kusa zuwa Inda muka tsaya a labarin)
Naeema
Tausayin yata nake sosai dan ta cire rai daga auren duk Wanda yazo ma ta daina bashi fuska ballantana ta saurareshi
Aikin koyan dinkinta kawai ta saka agaba da Kuma shirye shiryen bikin Nadeeya da duk ba wani dokinsa muke muna wani shiri ba dan gani nake ba iya Zahira aka yiwa mugunta ba kila har dasu Nadeeya.
Banida k'arfi banida kowa Amma inada Allah duk abinda sukeyi min Allah Yana kallonsu nasan zai kawo karshen komai wuyanta nayi hakuri.
Tashe tashen hankulan dana gani a rayuwata yasa yanzu na Riga da na fara sabo da duk wani jarrabta da Zan gani a ruyuwata ba abinda ya Kai lafiya dadi a wajena.
Idan dai har bazasu cutarmin da Yara ta hanyar tab'a min lafiyarsu ba zasu barmu a haka inaga alhamdulillah banga abinda zai daga min hankali ba tunda na Riga da nasan Aure da mutuwa lokaci ne idan har lokacin auren Zahira yayi ni nasan ko mai zasuyi basu Isa su hana ba duk masu zuwa neman aurenta ba mijinta a cikinsu.
Ban saka damuwar komai a Raina ba na Kara fawallawa Allah komai na cigaba da kai kukana gareshi.
Naseer Zan iya cewa shi ya saka damuwa a Ransa sosai yanda hawan jininsa ke motsa Masa akai akai sabida damuwa yasa nida inna Amina muka Masa nasiha
Dak'yar shima ya cire damuwa ya cigaba da gayawa Allah
Alhamdulillah yarana sanin muna da masu San ganin bayanmu yasa Suma Basu Zauna haka ba Suka dukufa yiwa kansu addua kariya duk a cikin yarana Nadeeya da Humaira Zan iya cewa suna da Wanan k'ok'arin sosai wajen raba dare suna kaiwa Allah kukansu balle Nadeeya data ga Aurenta na matsowa sosai take adduar Allah yasa Kar wani Abu ya Hana auren dan Naga itama jikinta a sanyaye yake.
Yanda muka amshi kaddarar mu da hannu biyu yasa komai ya zo Mana cikin sauki cikin rufin asiri muka cigaba da shirye shiryen auren Nadeeya
Dan Abubuwan da muka siyawa Zahira muka yanke Kara Mata akai dan Umar Mai neman Nadeeya na Dan sakar mata kudi dashi muke samu mu rage wasu Abubuwan
Bana Jin dadin yanda Zahira ke kin saurararen manemnta da duk da fasa Aurenta da ake tururuwar zuwa nemanta suke
Kuma so suke mata ba na Wasa ba sai dai da mun Mata maganar ta kulasu sai tace mana ko ta kulasu ma a karshe guduwa zasuyi bata ga amfanin kula sun ba ita fa kila bata da rabon auren ne a duniya dan haka ta hakura.
Sai dai a mane manta akwai wani Abubakar da babansa ya kasance babban mallami shima yayi gadon mallinta a wajensa ga ilimi ga kudi.
Ba karamin naci yake yiwa Zahira dake wulakanta shi ba dan ko kad'an bata saurarenshi ballantana har ya Shiga zuciyarta ta sa rai da aurensa a karshe Kuma yazo ya fasa auren
Har tausayi yake bamu yanda yake.sintirin zuwa wajenta tana kin bashi fuska
Duk Kuma maganar da zamu Mata akan ta kulashi bazata kulashi ba idan an matsa mata kuwa sai ta saka kuka.
A karshe sai Inna Amina ce ta samu dak'yar dak'yar ta fara kula Abubakar duk da ta Masa gargadin duk ranar da ya mata zancen aure sai sun rabu.
A haka ya cigaba da zuwa sanin da aure yake Santa yasa daya tabbatar ta tafi wajen koyan dinki yazo ya tarar da Naseer a gida ya Gaya masa bukatarsa na san auren Zahira.
Naseer bai b'oye Masa komai ba ya bashi labarin duk Abubuwan dake faruwa game da zahiran da yanda aka zo neman aurenta sai ana dab da yi a fasa.
Abubakar murmushi yayi Yana Kar Naseer ya damu daga bashi labarin da yayi yasan da akwai aikin makiya a fasa auren zahiran Amma indai sihiri ne ko wani Abu da yardar Allah bazai yi tasiri akansa ba sai dai idan Allah ya rubuta Dama zahiran ba matarsa bace
Shi dai a bashi dama ya turo manyansa dan aka biyewa Zahira cire rai zata yi daga auren sabida duk abinda ya faru da ita a baya
Badan duk mun yarda wani Abu bazai biyo baya ba aka bawa Abubakar dama ya turo manyansa.
Da.kudin aure Inda ya nemi a hada dana Nadeeya Amma ayi a sirrince Kar a nuna Dana Zahira zaayi sabida kar ma makiyan mu suji labari.
Addua mukayi akan Allah ya tabbatar muka cigaba da Addu'a muna Shirin auren Zahira da Nadeeya Dan Ni har cewa Naseer nayi dama kawai a daura auren zahiran da Abubakar Kar a wani ja lokaci dan gani nake lokacin da ake ja ma yasa suna samun Galaba akanmu
Amma Naseer yace Kar na damu mubi komai a hankali.
Allah yasan da Auren Zahira da Abubakar zai tabbata da nafi kowa Jin dadi da gani zanyi na gama samun cikar burina.
Ana saura sati uku bikinsu aka kawo leffen Nadeeya.
Abubakar kuwa mu muka hana ya kawo na zahira sabida yanzu hankalin ta a kwance yake gani take Umar wahalar da kansa kawai yake aure tsakaninsu bazai yiwu ba duk da a ranta tana San sa Amma haka zata hakura dashi yanzu tana sanin da ita zaa hada auren zata tashi hankalinta.
Sosai ta zage suke shirye shiryen auren Nadeeya ta d'au ragamar komai Kamar wata kawarta Ni Kuma yanda ta daukaki auren Nadeeya tausayi take bani.
Har azumi.na tsiri yi akan Allah ya cikamin burina Naga auren Zahira.
Ana saura kwana goma Sha biyu bikin Nadeeya da Zahira
Daddare karfe daya da rabi Kamar yanda na Saba tashi na rayya Daren na mike na Shiga band'aki na daura alwala
Naseer Ina jiyo karatunsu daga d'akinsa dan Yanzu bamu fiye kwana waje daya dashi ba sai dai idan ta kama ko Dan idon yaranmu da muke ganin sun kawo girma da Kuma wayonsu.
Na fito kenan daga bandaki jiri ya d'ebbeni duhu ya mamaye min Ido ban Kara sanin Inda kaina yake ba.
Sai dana yi.kwana uku bansan Inda nake ba kafin na iya bud'e idona nagani a gadon asibiti na Sha Karin ruwa.
Azabar da nakeji a jikina da kaina danaji Kamar guduma ake bugamin yasa na runtse idona na hau girgiza Kai Ina sallati
Wlh duk yanda Zan kwatanta abinda nakeji a jikina makaranci da ke da kike rubutawan bazaku gane ba
Azabar Dana Sha a cikin Minal da kumburin da nayi duk nafila ne akan abinda nake ji
Ina Jin yarana da suka zagayeni har da Naseer suna min sannu
Inna Amina itama Ina Jin tana min tofi
Ban iya bud'e idona ba sabida dai azabar da nake Sha
Kirjina kamar an doramin Abu Mai balain nauyi.
Tunda ga lokacin ban Kara iya bud'e idona ba Amma duk abinda ake Ina ji.
Azabar da nakeji kawai a jikina yasa na fara kuka Ina rokon Allah ya dau raina dan a ganina gwara mutuwa da Wanan azabar da nake Sha
Ina Jin yanda yarana da Naseer ke jigilar yawo dani a asibiti daga wanan asibitin zuwa wancan sai kashe kudi suke.
Amma duk a banza likitocin sun kasa gano Mai ke damuna.
Karshe sai wani private aka kaini da suka rubuta ayimin scan din duk jikina agano Mai ke damuna
Daruruwa kudin da suka caza yasa dolen Naseer ya siyar da gidan da iyayen Khalid suka mallaka Mana ya tashi Yan hayan daya zuba a gidanmu Suka koma.
Duk kudin gidan a asibiti ya Kare a sanadin rashin lafiyar da nake aka daga bikin Nadeeya da Zahira
Naseer shima gadone kawai ba a bashi ba sabida tashin hankali
Duk ba Wanda ya kawo ciwon nawa bana asibiti bane duk Inda aka ji kwararrun likitoci sai a tura mu can
A haka nayi wata biyu a wahalce kafin saurayin Zahira ya bawa Naseer shawara akan a mayar dani gida cutar tawa bata asibiti bace.
Sai a lokacin Inna Amina da Naseer da Kamar aka mantar dasu muna da makiya suka dawo hankalinsu aka mayar dani gida.
Aka dukafa da min addua Naseer Inna Amina har da sirikina Abubakar da shima bazan tab'a manta shi da mahaifinsa ba
Mahaifinsa Mallam isah ba karamin ilimi ne dashi ba.
Abubakar na samunsa da zancen rashin lafiya ta yace a kawoni.
Haka aka daukeni akayi gidansu Abubakar dani.
Cikin Ikon Allah kwana bakwai da kaini na fara dawowa hayyacina har na bude idona nasan Inda nake.
Kwana mahaifin Abubakar keyi Yana min addua
A gidan Naseer da Waleed suke kwana
Da asusuba yarana zasu dura gidan gabadaya.
Cikin sati biyu na warke sumul kamar bani ba dan nakan iya tashi na zauna duk azabar nan danake ji a jikina na daina ji sai dai rashin kwarin jiki.
A haka mahaifin Abubakar ya bamu ruwan adduoi a ranar da zamu bar gidan
Ya zaunar da Naseer Dani yayi gyaran murya yana "Rashin lafiyar Nan turensa aka mata a gaskiya Kuna da makiya da suka shirya ganin bayanku Mata biyune suke ta k'ok'arin ganin sun tarwatsa rayuwarku adduar da nayi Naga kamar matan nada kusanci da kai duk auren yarku da ake sawa Ana fasawa duk sune yanzu Haka ma Allah ya nuna min duk wani shiri da suka Kara yi akanku nayi addua ya warware da ikon Allah Ina Baku shawara ku Kara dagewa da Addu'a yarku zahira sun balain tsanarta zasu iya komai dan suga bayanta dan haka insha Allahu Zan taimaka Mata.
Mallam Naseer idan bazaka damu ba inaso a daura auren Zahira Yarka da Dana Abubakar a yau.
Dagani har Naseer kasa magana muka yi duk maganar sa ba abinda ya bamu mamaki mun Riga da mun San su Umma ke San ganin bayanmu
Maganar auren Zahira daya ce a daura a yau shi ya daskarar damu har naji na fara Jin kwarin jikina.
Ban.yarda ba mafarki nake ba sai dana.ga Naseer ya shigo d'akin da aka ajiyeni da goro da alewar daurin Auren Zahira da sadakinta a hannu Dubu hamsin
Hawayen farinciki ne.ya hau zubomin.