Sashe 41
Naga Ta Kaina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Slm.don Allah hide my ID wallahi wannan labarin yatuno min danawa rayuwan haka ya faru dani nima haka uwar mijina da kanwar mijina uwa daya uba daya sukayimin ni haihuwar fari danayi wallahi yaron tun bayan suna muka dena barci dashi haka xaiyi ta kara duk wanda yake kusa dani sai ya tausayimin dagaa karshe ma hannu da kafanshi aka canzama halitta😭😭😭haka na dunga wahalan neman magani baban kuma da farko yaki yarda sai daya ya ganinma idon shi sannan ya yarda muka fara neman magani maganan danake miki har yanxu ban huta ba kuma yaron ya xama saurayi har kanwanshi datake bimishi itama haka nayi wannan faman babancina da neema shine ni uwar mijina bata kungiyar matsafa sai dai tana bin matasfa da kuma bokaye iya wahala na wahala😭😭wani shari'an sai a lahira don nikam har yanxu abin yana damuna😭😭😭wallahi na manta rabon danayi barcin 2hrs da daddare dani dayarana haka xamuyi alwala mukaima sarkin sarakuna kukanmu ngd
*Advertisement*
Hlo sister's if you dnt use this soap before try and buy one use it you will never use any other soap again except mg's herbal whitening black soap🧖🏻♀️ it treat all skin prblms like
Sunburn
Acne
it fade away black spot
Clears pimples
Reduces stretch mark it treat all skin prblm even if you don't HV any skin issue you can still use the soap it nourish nd keep ur skin fresh nd smooth,it will make ur skin to glow like never before nd gives ur body a pleasant smell🤭
This soap you jst HV to try it and see for yourself is one in a million this soap is organic soap 100% natural it does not bleach it will just bring out the beauty in you
just give it a try your skin will thank you
Just chat or call 08062991549 to plc ur orders
Note you will not get this soap in the market it hvnt reach market for now you will only get it via this number
Soap price:3k
Location:kaduna buh we deliver Nationwide
Delivery is not free
Hurry nd grab urs dnt left behind😊
Mg's makeover
Chat 08062991549 to buk for ur casual or bridal makeup @affordable price
Location:kd
You can still order ur slice cake, cupcakes,meatpie,samosa nd spring rolls,shawarma@mg's bakery for ur events at affordable prices kindly chat 07067210195
08062991549
Are you guys looking for where to buy ur kitchen stuffs,abayas,shoes nd bags,laces,Ankara,fabrics mg's collections is there for you,you can chat 07068707979
08062991549
Call
07046881166
08064532391 to plc ur orders
May Allah bless you all🙏mg's lv you all fisabilillah🤭
[8/6, 12:45 PM] Zannura: *NAGA TA KAINA*
*NA SADNAF*🌸🌸
®️ *_PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_{We Don't just entertain nd educate we also touch the heat of readers P.M.L}💪🏻_
*Free Novel*
*Page 55*
Haka na kurawa 'yata Ido Ina ganin yanda jikinta ke b'ari tana cikowa a hankali idonta Dake warwaje na komawa ciki
Na kasa gasgata abinda nake gani har matse hannuna nayi Wai Dan na tabbatar da irin mafarkan Dana Saba yi bane nakeyi Akan Zahira ta warke ta dawo yanda take
Amma da alama Kam ba mafarki nake ba.
Kabbarar da Naseer ke tayi durk'ushe a gaban zahiran da jikinta ya bar B'ari sosai 'yata ta dawo yanda take sai dai Rama da idonta da naga ba Haka yake ba ya dai koma ciki sosai sai dai tuwon idonta dake warwaje ko iya Haka ta tsaya alhamdulillah bansan ma hawaye nake ba sai da naga Naseer ya d'ago Zahira da idonta ke rufe jikinta a mace kirjin ta sai sama da kasa yake
Tana maida numfashi wahalar data Sha.
"Naeema Kinga Zahira ta dawo daidai Zahira ta samu Lafiya Naeema ki tab'ani na tabbata ba mafarki nake ba?
Naseer yace Yana d'ago Zahira da jikinta bashida k'arfi sosai har lokacin idonta a rufe yake
Na kasa yarda da duk wuyan Nan da na Sha Ashe Mai Mana magani na kusa damu duk uban kudin da muka kashe Ashe Inna Amina ce zata Zama silar warkewar Zahira
Ban tab'a tunanin ko turen da aka mata sun bar jikinta zata maida jikinta yanda take har ta koma siffar mutane kamar yanda take da kirijinta ya ciko.gashinta ya dawo komai nata ya dawo Inka d'auke ramar da tayi da baya rasa Nasaba da abinci da Bata iya ci amma ta dawo zahirarta Alhamdulillah.
wajensu na karasa na durk'usa tare da ruk'o hannayen Zahira Na dag'ata tare da fashewa da
Kuka Ina Godewa Allah.
Dan na fidda rai samun saukinta gani nake kamar mafarki nake Bayan shekara daya da watani Zahira a karshe ta warke ba tare da mun kashe ko sisi ba.
A hankali ta bud'e idonta tana "Zan Sha ruwa Umma kaina ciwo yake"
Da Sauri na mik'e na fara k'ok'arin nufar randar ruwan Inna Amina Dan na d'ebo mata ruwa
Inna Amina ta dakatar Dani tare da mik'a min wani Kofi da ta cika da ruwan zam zam Mai dauke da Addu'oi tace na bata Tasha
Da sauri na karb'a na bawa zahiran ta kuwa shanye gabad'aya.
Naseer kuwa yaje ya zub'e a gaban Inna Amina ya hau Mata godiya kamar zai kwanta rabon da naga Naseer cikin farinciki Haka har na manta
Nima wajen Inna Amina na karasa na hau Mata godiya
Ina "Bazan manta ki ba a rayuwata kin share Mana hawayenmu bayan mun fida ran samun sauki Allah ya saka miki da Aljannatul firdausi insha Allahu Zan iya k'ok'arina Dan na faranta Miki kin Zama uwa a gareni"
"Nima Kin Zama Mahaifiyata daga Yau ki d'aukeni tamkar Dan cikin ki da Kika Haifa Mama mun sha wuya nemawa Zahira magani Ashe kece Zaki zama silar warkewar ta Mama ki d'aukemu tamkar 'yayanki Zahira kuma jikarki
Naseer yace Inna Amina kuwa ta fashe da.mugun kukan daya daga Mana Hankali
Hankalinmu a tashe muka hau tambayar ta abinda ya sakata kukan
Dak'yar ta tsagaita kukan da take tana "Dadi nakeji da kuka kirani da kalmar mama Ashe Haka ake Jin dadi idan an Kira da mutum wanan kalmar ba'a tab'a kirana da kalmar mama ba Dan ban tab'a haihuwa ba ballantana na San dadinta ko iya wanan matsayin kawai Kuka bani kuka kirani da Sunan mahaifiyarku Kun Gama min komai 'Ya'yana ban Rasa komai ba a lokacin kuruciyata ba sai rashin haihuwa Da Allah ya jarrabceni dashi nakan ji inama ko Mara lafiya Allah ya bani amatsayin d'a a gareni Amma nasan kila haihuwar ba alheri bane agareni Amma a yau matsayin da Kuka bani yasa naji tamkar Allah ne ya amsa min addua ta ya bani ku a daidai lokacin da nake bukatar Mai kula Dani Mai tsayawa a kaina idan na koma ga Allah Alhamdulillah ya Allah
Sosai na fashe da kukan tausayin Inna Amina wato a rayuwa kowa da irin jarrabawarsa wani gudun haihuwar yake wani kuma nema yake Ido rufe haihuwa ma arziki ce Ashe Alhamdulillah da Allah ya bani shidda da Umma take min surutun na fiye haihuwa banida bambanci da akuya
( *Ya Allah duk mai neman haihuwa ya Allah ka Bata Dan tsarkin mulkinka ya Allah ka dubi bayinka da idon rahama da ka jarrabta da rashin haihuwa ka musu wanan arzkin Dan su kadai suka San Mai sukeji a zuciyarsu da rashin haihuwa Nan idan Kuma Basu da rabon haihuwa Allah ka Basu hakuri da dangana ka sa hakurinsu ya Zama silar shigarsu Aljanna alfarmar annabi Saw*)
"Banida uwa Nima mama ki rik'eni tamkar danki ki ringa saka min albarka bansan Mahaifiyata ba sai wata Dana d'auka Mahaifiyata ce mama tunda na Santa a matsayinta na uwata take azabatar Dani
Sakin Baki nayi Ina kallon Naseer da ke magana cikin Jin zafin maganar dake cinsa a Rai ya hau bawa Inna Amina labarin daya girgiza ta tana sallati gani take Taya ma yanda take Jin da ta samu haihuwa zata iya Sadaukar da rayuwarta wajen farantawa abin da ta Haifa har tsawon rayuwar ta sabida so Amma har Allah ya Bawa mahaifiyar Naseer ta ringa azabtar dashi har dasu Zahira data kasance jikarta gaskkya badan tasan ba yanda zaayi Naseer ya kirkiri karya ba da ta karya tashi.
Naseeha ta hau yiwa Naseer akan ya nemawa Hajara Shiriya a wajen Allah Kar yayi fushi
Maganganu Inna Amina ta Mana cikin ilimi da muka Karu gabad'aya na ringa Jin tabbas na samu wacce zan ringa yiwa kallon mahaifiya Kuma sosai nake jinta a Raina tamkar Mahaifiyata.
Adduar da ta ringa Mana da Naseer na dacewa da rabon duniya da lahira yafi komai faranta mana.
A takaice sai ga Naseer ya rok'eta ta yarda ta bimu gidanmu ta koma can da Zama
Sosai naji dadin shawarar da ya yanke.
Inna Amina na zazamewa Dan gani take zata D'ora Mana nauyi mu kuwa muka dage
A takaice silar komawar Inna Amina gidanmu kenan da muke jinta tamkar mahaifiyar mu.
*Waiwaye*
Har ni Naseeru zai yiwa wanan dukan har ya Kai ga ya ciremin hakori daya Umma Kinga fa yanda ya kumburamin jikina Umma Kinga idona? Duk akan Naeema iya station da Matarsa ta kaimu muka kwana Wanan tsinaniyar Yar Sanda tayi ta dukana kamar ta Samu jaka duk Wanan Bai Isa ba sai Naseer ya had'a da dukana toh na rantse da girman Allah sai Naga karshen Naseeru wlh sai Naga bayansa Koda kuwa zai mutu sai na zamewa Naseer da Naeema balai da Masifa bazan iya lissafa sau nawa ya dakeni duk Akan Naeema ba
Ita Kuma Naeema Ni kadai nasan Mai Zan Mata wlh"
Safiyya tace da kumburarren idonta da Baki Tana duba jikinta da yayi jajur
"Naseeru fa ba'a hayyacinsa yake ba Asirce shi Naeema tayi kema kinsani ko Ni sai na dau fansar abinda ta Mana wlh sai tayi nadamar kullemu da tayi hakuri zakiyi Naseer Bai Mana komai ba Naeema dai zamu ga bayanta tunda har wuyanta yayi kaurin da zata kai kararmu ta kullemu"
"da ya Zama a hayyacinsa da Kar ya Zama a hayyacinsa ba Abunda ya shafeni wlh sai na dau fansar dukan da ya dade Yana min idan na tashi ki hanani ko ki tsinemin"
Hajara Bata ce Mata komai ba Dan tasan tana Kara magana tsaf zata zageta