Sashe 42
Naga Ta Kaina Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Safiyya mik'ewa tayi da kumburarren idonta ta yi waje Bata zame ko'ina ba sai gidan Alhaji Saad da isarta ta zub'e a gaban matar Alhaji Saad din ta hau cewa ta taimaka Mata da kudi zata tafi asibiti Yan fashi ne suka duro.musu jiya Suka musu shegen duka har hakorinta Suka cire Mata.
Sosai matar Alhaji Saad ta tausayawa Safiyya ta shige d'akinta ta daukowa Safiyya kudin aikinta har da kari Tana mik'a Mata Alhaji Saad ya dawo shima ya d'auko kudi Mai yawa ya Bata sosai taji dadin alherin da suka Mata ta ringa musu godiya.
tana zuwa gida cikin had'e Rai tacewa Hajara ta shirya Kayanta asubar fari zasu bar garin Kano Dan sun Gama zaman kano ba yanda za'ayi sai ta samu cikar burinta 'yan sanda suzo su Kara Kama su
Hajara sosai taji dadin barinsu garin kano daza suyi Dan ta tsorata da kashedin da 'yan Sanda suka musu akan Naeema
da Asubar fari kuwa suka dau hanyar calabar
suka sauka a gidan Lami.
tunda suka Isa Safiyya ta ba zama nemo musu gidan Haya Dan kudin da su Alhaji Saad suka Bata zai Isa su Kama haya
sati daya sukayi a gidan Lami kafin Safiyya ta samo musu gidan Haya nesa da cikin gari Dan a wajen gari ta samo musu gidan Haya Dan Bata San kowa yasan Inda suke Kar ma ta Samu cikar burinta Naseer ko Naeema su zo nemansu.
rufewar da idonta yayi da San ta ga bayan Naeema yasa suna koma gidan Haya ta hau neman bokan da zai Mata mugun aiki Akan Naseer da Naeema Dan sai ta samu cikar burinta zata samu kwanciyar hankali abinda ke Kara tunzurata da San ganin Bayan Naeema Bai wuce yanda Bashir danta ke jawo Mata magana da mugun satan da ko ita da Hajara Basu tsira daga wajensa ba Wanda dudu du Bai wani shekaru ne dashi ba ga mugun taurin Kai da rashin ji.
ganin Dole sai ta samu kudi zata samu cikar burinta yasa ta nemi aikatau a wani gidan abinci da matafiya ke tsyawa su siyi abinci
sai data samu wata uku kafin ta samu irin kudin da take so
tuni ta cigaba da neman Mai Mata aikin Inda ta Dace da had'uwa da wani kungurmin boka arnen kan dutse da ya kasance bayarabe da ake Kira Oban ya azabar kwarewa akan mugunta Dan tsabar bakin mugunta idan yaso.yana iya maka aiki idan ka samu cikar burinka kafin ka biyashi kudin aikinsa
Safiyya kamar ta taka rawa a lokacin da ya hasko Mata Naseer a Abuja wajen da yake aiki Naeema Kuma a gida tana girki Zahira data kwallafa yiwa mugunta a Aji suna rubutu
Oban kuwa ya Kara da Gaya Mata abubuwa akan su Naeema
cikin zallar mugunta da farin ciki Safiyya ta hau Gaya masa abinda take so ya Mata "Ina so Naseeru ya Zama kungurmin barawo inaso yayiwa wanan uban gidan nasa satar fitar hankali da zai saka Mai gidansa ya Kama shi ya kulleshi ya Kare rayuwarsa a gidan yari.
ita Kuma Naeema Yarta Zahira Nan nakeso ayiwa turen bakakken Aljannun masu k'ona jiki da zasu ringa azabtar da ita suna zautar da ita su canja mata hallita daga na mutum zuwa wani siffa Mai ban tsoro Naeema ta Sha mugun wahala akanta duk Inda ta Kai da neman magani Kar ta Dace marasa Imani nakeso a tura jikin yarnya da har zai Kai ta ga Rasa ranta naso Naeema nayiwa Amma nasan nayiwa yarta na rabata da kwanciyar hankali kenan"
wani mugun dariya Oban ya kwashe dashi yace aikin yafi komai sauki wani mudubi ya d'auko ya Bawa safiyya Yana "idan Kika je gida karfe dayan dare kiyi tsirara ki fito waje ki kalli mudubin ki Kira sunan Naseeru Sau uku.kina Gama Kiran sunan Naseeru Sau uku sai ki fasa mudubin karki yarda mudubin ya fashe sai daya Daren kinyi yanda na saka ki idan ya fashe Kan danki Bashir aikin zai koma"
cikin murnar cikar burinta ta ce Masa zata kiyaye tana so ma ya taimaka ya Mata aiki akan Bashir din ya warke take ya d'auko ruwa ya Bata akan ta dafawa Bashir shayi dashi indai ya Sha zai daina satar
kamar ta Masa Sujjada Dan murna
ya Kara da "ita Kuma Zahira da kaina Zan tura Mata amintattun Aljannuna da sukemin aiki karfe dayan dare kafin Nan ki tashi ki Shiga d'akin duhun can ki tub'e gabadaya Aljannu zasu Miki aiki"
Safiyya da fari taji tsoro Amma rufewar idon San ganin Bayan Naeema yasa ta nufi bakin kofar daya nuna Mata ta tub'e ta shige
Oban kuwa yabi bayanta Dan Dama ba Kaya yake sawa ba da ganye ya rufe tsiraicinsa
sosai yaci uban Safiyya dataji Kamar wuka ake.zurmuka Mata ahaka ta daure ya Gama ya fito ta fito kafarta a warware.
ta zub'e Masa kudin daya cajeta ta dauki ruwa da mudubin ta nufi gida
a k'ofar gida ta samu Hajara na soya kosai Dan kudin da ta samo a wajen Lami ta yanke siyar da kosai tunda Yana Dan shigo Mata da canji Dan indai ta dogara da Safiyya sai ta mutu da yunwa ahaka a kamfai dinta take boye kudin cinikinta Amma a banza indai Bashir yaso ya sata sai ya sace kudin karshenta idan ta gayawa Safiyya sai dai suyita fada.
Bata cewa Hajara komai ba ta Shige gidan ta Dora ruwan zafi ta ringa gasa jikinta ba wani sauki taji ba murnar samun cikar burinta yasa taji bama tajin zafin a cikin farin ciki take sosai hakane yasa ko abinci Bata iya ci ba
Hajara na shigowa bayan ta gama siyar da kosai
ta tareta da labarin duk yanda sukayi da bokan cikin farinciki tare da nuna Mata mudubin
cikin tashin hankali Hajara ta mik'e tana "Kina da hankali kuwa Safiyya kanki daya kuwa Mai Naseeru ya Miki da kike San ya Kare rayuwarsa a kulle karki manta fa Yayanki ne Kuma Dana Naeema da yarta muke San ganin bayansu ba Naseeru ba idan dai da Raina bazan yarda kiyiwa Naseeru komai ba duka kawai ya Miki na Kuma Baki hakuri kefa karki manta gidansa Kika siyar Masa da Raina wlh bazan Bari ki cutar min da D'a ba Amma indai Naeema ce Kam Nima sai Inda karfina ya Kare.
murmushi Safiyya tayi ta fara k'ok'arin boye mudubin tana idan na tashi ki hanani
cikin zafin nama Hajara ta kwace mudubin batayi wata wata ba tayi wurgi dashi
Safiyya ta saki wani mugun karan tashin hankali tayi Kan Hajara Kamar ba uwarta ba suka hau dambe suna k'ok'awa.
Hajara sai tsine Mata take Safiyya tafi.krfinta Haka ne yasa taci karfin Hajara ta Mata shegen duka ko a jikinta ta wurgo Hajaran waje
da kayanta tana "wlh sai kin barmin gida sabida tsinannen danki Kika watsawa Dana rayuwa kin cuceni yanzu Bashir ne xaiyi satar da xaa kulleshi"
"sai kin wulakanta Safiyya sai kin tozarta har na koma ga Allah adduar masifa da balai xan ringa Miki "
Hajara tace tare da d'aukar Kayanta tayi gaba
Safiyya kuwa cikin tashin hankali kafa ba takalmi ta yanka daji wajen Oban da zuwanta ta zub'e ya hau girgiza Mata Kai Akan ba abinda zai iya Yi akai sai wani shekarar zai duba
kuka wiwi wiwi Haka Safiyya ta ringa Yi tana yiwa Hajara Allah ya Isa
Hajara kuwa gidan Lami ta nufa sai data kwana biyu ta nufi tsohon unguwar su gidan da ta taso wato gidan iyayenta
da suka rasu mugun halinta yasa ta watsar da kowa nata tasan yayanta ya rasu.
Amma Bata San Inda Hassan da usaini kannenta suke ba su take so taji labari a kansu ko zasu iya taimaka Mata
Haka ta karaci yawonta Bata samu labarinsu ba sai data shafe wata a gidan Lami kafin ta samu labarin zuwan Usaini da yayi aure Yana Kuma cikin rufin asiri shagonsa yazo dubawa dake calabar Hajara ta nufi wajensa afujajun
Hassan da usaini suna sane da ita Sarai sun kuma San halinta hakane yasa Suka bar ma garin calaba gabadaya Dan sun San ko su Basu tsira daga wajenta ba
sai dai Hajara ta shammaci usaini
da zuwanta ta hau Masa koke koke akan sun watsar da ita a takaice dak'yar usaini ya iya Bata kudin da Bai taka Kara ya karya ba ya gudu Dan dayasan zai ganta ma bazai saka kafarsa a garin calaba ba shi a yanzu ma siyar da shagonsa zaiyi Bai zai Kara waiwaiyar garin ba sabida Hajara.
da Dan kudin data samu a wajen usaini ta Kama wani mitsitsin daki ta cigaba da Sana'ar kosai tana Shan alwashin ganin bayan Safiyya har da Naeema Bata da makiya Kuma yanzu data wuce Safiyya da Naeema.
kwana uku kenan Safiyya Bata saka bashir a idonta ba hakane yasa ta tashi hankalinta ta hau nemansa
a yau ma Haka ta dawo daga nemansa Sam ko bacci Bata iya yi Dan tana tsoron Bashir yayi satar da xaa kulleshi.
.duk da k'aramin yarone sai dai tana cikin tunanin taga an shigo da Bashir da ankwa a hannu da kafa an farfasa Masa jiki fuskarsa a kumbure.....