Sashe 49
Naga Ta Kaina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Take naji na zo wuya na kasa danne zuciyata na rufe ta da mugun duka dan ni nasan rashin kunya Zahira kemin ban zargi akwai wani Abu dake damunta ba tunda an riga da an rabata dasu kila dan Inna Amina tana cewa a bita a hankali shiyasa ta tsiromin da halayen nan.
Dak'yar su Nadeeya suka kwaceta a hannuna dan kananan surutai ma ta ringayi tana wai an dameta tace baza tayi sallah bane"
Ina cikata tayi waje fuuu tayi k'ofar dana kulle da mukuli tayi Zamanta a bakin kofar alamar dai baza tayi sallah ba
Inna Amina ce ta Kara bani baki akan na bita itama a sannu
Dak'yar dak'yar tayi sallah
Waleed kuwa Ina tashinsa akan yayi sallah juyamin baya yayi
Sai da shima nayi Kamar Zan buge shi ya mik'e Yana fufusgewa Kamar zai kawomin duka Wai Mai ya samu yarana ne suka dawo haka.
Cikin kuka na koma Kan sallaya nayi Sujadda na Kara kaiwa Allah kukana Ina fada Masa duk abinda ke zuciyata da yanda yaran nawa suka dawo kafin na iya mik'ewa nayi Sallah Asuba duk ba'a nutse ba.
Karfe shdda su Nadeeya suka fara aikace aikacen gida
Haka yasa na fito tsakar gidan da suka share na zauna Akan tabarma Ina zaune ne kawai ba dan zuciyata na wajen abinda suke ba.
Pito muka fara ji da Haushin karnuka a waje
Kafin tunanina ya bani wani Abu Naga Waleed ya fito daga palon ya fara k'ok'arin yin waje.
Da balain Sauri na mik'e na dakatar dashi Ina "Kai Waleed Ina zakaje da sassafe Nan"?
Bai cemin komai ba yayi dage ya dauko mukullin ya bud'e yayi waje
Kamar Zan Fadi nabi bayansa.
Sai dai Ina fita Naga har sunyi nisa shi dasu shagari.
Hawayene ya hau zubomin na kasa yarda Waleed Dina ne ya dawo haka ni dai nasan idan Naga kangararrun Yara nakan bisu da adduar shiriya ban tab'a kyamatarsu ko nayi Allah wadai dasu ba ballantana nace hakane yasa Allah ya jarrabceni.
( Hattara iyaye ku guji aibata ko kyamatar yaran da suka tsinci kansu a irin wanan hali dan ba iyayen da zasu so yayansu su lalace Kai dai ka kallesu kawai ka bisu da Addu'a dan baka San kaddarar data afka musu suka tsinci kansu a cikin wanan halin ba Kai ma da kake kyamtar su baka San ya naka kaddarar zai Zo ma ba dan bawa baa daina jarrabtarsa har sai ya koma ga Allah ya rabbi ya shirya Mana zuria wayanda Kuma suka d'auko hanya lalacewa rabbi ka Shiryesu ka hada yaranmu da abokanan arziki alfarmar annabi Muhammad Saw).
Ni nasan Wanda yayi nisa baya Jin Kira ko na bi Bayan Waleed bai Zama lailai ya dawo ba hakane yasa na koma ciki Ina Jin zuciyata na radadi ga nauyi daya min
Yarana cikin.fushi Sukace na rabu da Waleed yaje yayi ta abinda zaiyi Nan kuwa basu San duk abinda akeyi ba'a hayyacinsa yake ba.
Da zazzabi jikina sama sama suka tafi makaranta ya rage dagani sai Zahira da Inna Amina
Kaina kuwa Kamar ya Fado sabida ciwo na Kuma San dan banyi bacci bane.
Abinci Inna Amina na Kai Mata Ina ajiyewa ta hau min waazi tana Kar na damu duk tana kallon abinda ke faruwa
Na cigaba da Addu'a na Kuma dage da Sadaka kamar yanda nayi a baya.
Toh kawai na ce Mata dan kirjina kamar zai fito daga kirjina hoton Waleed kawai nake hangowa dasu shagari suna tafiya da karnuka
Yanda nake jina bazan iya sauran aikace aikacen da suka rage ba hakane yasa na nufi d'akinsu Zahira dan na tasheta tayi aikin
Sai dai Ina tashinta ta hau min kunkuni kamar yanda ta min da asuba.
Baki a ture ta fito daga d'akin wanke wanke danace tayi ta hau gara kwanukan Tana watsi dasu Kamar bazata yi ba.
Wanke wanken ta hau yi Tana cigaba da kunkuni bama fita suke ba a Haka ta fasa plate din tangaran anan nazo wuya zuciyata na rayamin iskanci kawai yasa Zahira kemin haka.
Wayar wuta na dauko na hau dukanta
Ta dib'a a guje tayi waje itama
A takaice daga ita har Waleed a ranar sai wajen Sha biyu suka dawo.
Rashin dawowarsu da hade min Kai da sukayi suna neman lalacewa a gaban idona yasa zazzabi rufeni da har sai da Nadeeya ta kai ga Kiran likita yazo ya sakamin ruwa
Tunda ga ranar Zahira ana Mata fada zata Yi zuciya ta bar gidan
Bansanta da kawaye ba sai gata ta tsiri kawaye kawayen da kana ganinsu kasan basuda tarbiyya halin da ba na yata ba sai gashi Tana yinsu.
Waleed kuwa kararsa da ake kawo min kawai ya Isa ya saka zuciyata tayi bindiga Dan shine daki wancan shine daki wanan kullum cikin zuwa gidajen Yara nake bada hakuri
Zuwa lokacin Yan unguwa sun fara Gane halin da nake ciki game da yarana Allah na tuba har gwamma duk halin Dana Shiga a baya da irin kissan da su Umma suke min Akan yarana.
Inna Amina tana iya k'ok'arinta wajen Tayani da Addu'a dan yarana su dawo daidai amma duk a banza
Yata ta fari da autana sun d'auko hanyar lalacewa a gaban idona.
Banda ma Inna Amina na rarrashina da nasiha da tuni na yanke jiki na Fadi rabona da baccin kirki na manta nayi kukan nayi rashin lafiya
Watan Naseer uku da tafiya ya dawo da sabuwar motarsa dal da uban tsaraba
Daga yanda ya gani a rame a lalace yasa hankalinsa ya tashi.
Ni kuwa ganinsa yasa na hau kuka
Karshe sai Inna Amina ke bashi labarin duk abinda ke faruwa Dani Dan ko a yanzu ma daya dawo.
Daga Zahira har waleed basa Nan
Naseer hankali a tashe ya hau sallati daya ji shagari yanzu Waleed ke bi Zahira Kuma tana bin kawaye.
Da kansa ya saka Nadeeya a gaba ta raka shi gidan da Zahira ke zuwa idan ta bar gidan
Faiza sunan yarinya Saar Zahira ce baa gun Iyayenta take ba a wajen kanin mahaifinta take ban dai San silar rashin jinta ba.
Naseer sai daya nemi kanin Mahafin yarinya yace Baya San kawancensu da yarsa kafin ya ruk'o hannun Zahira Yana janta suka nufo gida sai tura Baki take badan shi yaje ba idan Zan kwana Ina Aiken ta dawo gida bazata dawo ba.
Kulle ta yayi a daki dan duk Nadeeya ta bashi labarin kalar rashin Jin da take da fita da take batare da mun sani ba
Nadeeya ya Kara cewa ta raka shi suje gidansu shagarin ko zai ga Waleed Kamar ciwon kirjinsa zai tashi sabida tashin hankali kafin su Kai gidan su shagari suka ga mutane da yawa an taru.
Har zasu wuce ya nufi wajen
Waleed ne ya fasawa wani yaro Kai da kwalba Mahaifin yaron ya rantse bazai yarda ba sai ya Kai Waleed station dan har ya tura babban dansa ya d'auko.masa Yan sanda.
Naseer dak'yar ya samu hanya daya Isa wajensu sai dai Yana hada Ido da Waleed yaji kansa ya mugun Sara Masa kirjinsa na Masa wani irin zafi
Adaidai lokacin da Yan Sandan suka iso
Mutane Kuma suka gane shine Mahaifin Waleed sabida kamanin da suke sosai
Take kowa ya hau fadar albarkacin bakinsa Naseer na tsaye yayi kikam Yana jinsu
Yan Sandan na zuwa a madadin Naseer yayi k'ok'arin yin wani Abu ko ya bisu station din sai cewa yayi idan suka tafi dashi Kar su sake shi......
Advertisement
Hlo
Assalamu alaikum sisters,hp everyone is fn🙏
Nazo muku da labarin wani sabulune maiban mamaki🥺wato *mg's herbal whitening black soap*🧖🏻♀️ yan'uwa inamasu bukatar sugyara jikinsu fatarsu tayi kyau tazama Babu kuraje,tabo dama dukwani matsalan fata toh Yan uwa kuyi kokari kujaraba mg's Babu tantama zaisharemuku hawaye insha Allah duk wnd tayi using mg's koda roba dayane sai fatarta tagoge tabanbanta Dana saura,Ina maisan yaga fatarshi tayi smooth tana kyalli toh kujaraba mg's domin fatarku zata dinga haskawa tana walkiya da daukar Ido kmn kunsha supplement domin anyishine da ingantattun natural abubuwa masu gyarajiki cikin sauki batare da sunyima fatar mutum lahani ba😘 sister's duk ynd zanbaku lbrn soap dinnan yawuce nan domin zaku iya anfani da zallar sabulun batare da kunma bukaci cream ba🥰Amare gareku akwai hadinku na musamman wnd duk wacce tayi anfani dashi dawuya ango ya iyaganeta😁wani abunma saikungani da idanku👏gamasu nankarwa kuyi kokari kujaraba mg's domin Yana rageta sosai inkuncigaba da anfani da soap dinma saidai kuduba kuga Babushi😊duk wani prblm na skin kugwada soap dinnan Insha Allah zakuyi😂
Kayanmu bana bleaching bn organic ne nagyaranjiki zaifiddomuku da ainihin natural beauty dinkune anyisune d natural abubuwa
Soap price:3k
Maiso should chat:08062991548
Call 08064532391
Muna maraba damasu siyan daya kosari🙏
Be part of the glow team🤭say nooo to pimples, black spot,acne,sunburn,nd all skin prblms🙏
Mg's lv you guys fisabilillah🤭
[8/14, 11:19 PM] Zannura: *NAGA TA KAINA*
*NA SADNAF*🌸🌸
®️ *_PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_{We Don't just entertain nd educate we also touch the heat of readers P.M.L}💪🏻_
*Free Novel*
Page 59
Nadeeya Ido ta zaro ta kalli Naseer da ya fara kokarin barin wajen fuskarsa a had'e.
Waleed shima wani irin Mugun kallo yabi Naseer dashi kamar ba mahaifinsa ba.
Yan sanda tuni Suka tasa keyar Waleed suka saka shi cikin motarsu
Nadeeya kuwa da hankalinta ya balain tashi da tafiyar da za'ayi da Waleed ta Sha gaban Naseer da Sauri dan duk da rashin Jin da Waleed yake gwada.musu yake Kuma musu rashin kunya hakan bai sa sunji kaunarsa ta ragu a zuciyarsu ba hasali yanzu tausayinsa suke ji tunda Naeema ta gaya musu duk abunda yake yi ba'a hayyacinsa yake yi ba.
"Abba cewa kayi fa idan an tafi dashi Kar a sake shi Abba kaga zasu tafi dashi"?
Naseer bai kalleta ba ya cigaba da tafiyarsa Yana zabga Sauri Dan sosai yaji zuciyarsa na kunna da ganin Waleed din dan ganin daya Masa ma ji yayi kamar ya shake shi yayi ta duka har sai ya daina numfashi.
Wani abu yaji Yana danne zuciyarsa akan San Waleed da tausayinsa
Nadeeya kuwa ganin Naseer ba alamar zai tsaya yasa tayi gida aguje tana kuka.