← Book details Naga Ta Kaina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 62

Sashe 43

Naga Ta Kaina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

comment
: Uhmm wlh kuwa koni sis ni kam kwata kwata na kasa kata6u's a ciki 6allai nayi sharhi wlh Allah seriously nake gqya miki jiki,na har rawa yake hannu,na kuwa har karkarwa yakeyi wajen karanta,sa na rantse miki jiya har kuka nayi sssi jin sheheka,na yasa Ammy,na sukayi saurin xuwa gun tambaya'ta lfy anan nake 6asu lbr abun d yasani kuka sai ga Ammy,na ita ma d yinsa wlh d yayyu,na maxa har dasu a kuka muma lbrn ya tuno muna d ni d yayyu,na d Ammy,na lbrn 6akar wuyar d muma mu kasha 6abu kalar axa6ar d 6a'a gwada muna 6a har na talauci a ka ixo muna d 6akin jini sai daii Allah yanda y tsara rayuwa da6an domin kuw sa6anin 6akin jini sae farin jini d Allah y sako munq gami d saurin shiga rae Allah ba ya6on kaii ba d ni d yayyu na akaga hakn 6aiyu yu 6a wlh Allah kunji na rantse muku kunajin ana fadar duk wandq yaga aljanu asifarsu 6a'a koma kwana a duniy tom ni wlh nagqnsu ko ince mungansu dani d yayyu,na d Ammy mu ko Abbun mu yana ganinsu sai daii shi 6a kasafae ba sa6od shi matafiyi,ne aiki gwamnati yakeyi 6ai wancan gari bai wannan garin a cikin garuruwq afin ixaca Abuj toh idan yana a Abj 6a'a basa tsoro shi kum d xaran a kaga yayi tafiya tom'f a ranar, babu kalar tsoron d 6a'a bamu xamuga sun fito a mummunar halitarsu a6un xar tsoron ganin d uwayen jajjayen idonsu d hakoransu xat tsoron gani hakn xasu fito d sharbebiyar wukarsu wae ran mu daii d akace su dauka musmmm na Ammy mu shi suka xo su dauka ko ta halin kakaa wlh idan 6asu ci nasarar kaii muna wukar b sa6od maman mu 6ata wasa d addu'@ tom'f hakn xasuna ta dukan mu cike d mugunta d axa6a hakn camuna addu'a ga axaba bakin Ammy,mu ko bai ra6o d addu'o'e d karatun qur'ani a bakinta sannan'f idan sunji wuyaar addu'o'e su daii,na duk d a lokacin ina little girl sssi a cikin yan'uwa,na nite karama a cikinsu domn wani axa6ar nake iya tunowa wani ko 6ana iya tunosa sa6od qankanta ta sai daii su din anty's ko sun fada nake tunowa ke mu'f har takai ta kawo ko bayi ma wlh gagarar mu shiga yakeyi sa6od muna shiga wasu 6akaken halittta xamuna gani ko kum kaga mussoshi waton mage 6akake kiriin dasu d jajjayen idonsu kum sanye d kacha a kafafu nan su suna muna dry d gwalo ido su ko wani sa'in 6akin su na fidda wutaa jawur kum duk a 6ayi kum idan kin jiyo ki fita ba hali sa6od ga wasu nan sun tare kofar 6ayi diin uhmm addu'a,ce kawae ke fidda ke 😭😭😭😭 kum sis ko a6unci ba mu d ikon ci a waje ko a daki hakn xakiga magen nan suna ta watso muna kasa a ciki suna muna rawa d kachar su abun d bamu ta6a gani 6a wae mage d kacha humm kum wlh irin aljanunan d a ka turowa xahira hkn ne a ka turowa anty,nasu itama daga shigarta 6an daki shikenan sai kararta a kaji miyagun nan dakyar suka fice ta itama sai kinganta a6un tausayi Ammy,mu tasha wuyaa akan hakn ita ma duk ta rami dakyar dae suka fice ta sa6od ita ma Ashe tana d iska 6asu dai bayana 6a saii d wayan nan miyagun arna nq shige'ta su suka kwazga dacu d rokon Allah dakyar suka fice'ta 6ayan dukiyq tasha kashi ke muma'f har d sunannakin mi aka saka a laya dn mu tagayara damu har maman mu Allah 6ai nufa ba y tona asiri maman mu tagani d kanta miyagun aljannun d a ka ixomuna ne a gid sun gwada muna bane kaii har takaii ta kawo wlh kinsan tsarin nan d akeyi a gida a ke sawa na tsari har dashi a kasa Abbun mu yayi Ammn wlh miyagun nan marassa imani ke ciro,sa su aje masa abun sa a kofar daki ke fa ko daki xaki shiga idan basu so 6a cewa suke karki shiga dakin nan in kuw kishiga sai sunci u6anki ko su,ce karki rufe daki tom'f kikayi wlh sai kin ya bawa aya xakin'ta hmm duk yanda xan baku lbr nan xaka,na daukar kamr ba gaske,bane mu kadae mu kasan me muka gani ko mukaji wlh sis har dakansu d suke kina iya jiyowa gashi xamanin 6a'a san wani tayi'ss ba simuntin,ne akeyi iriin me sulmin,nan tom har dashi xakaji yana Amsa kuw sa6od dakansu a lokacin Abbun mu bayi 2 yayi d rixabuya maman,mu daii tasan lfy qlau ta kwanta can cikin 6accin ta taji an tsokale cikinta y dinga murda mata gashi 6ata son tadda mu 'ya'yan ta sa6od murnar ta mun samu yau an barmu munyi bacci d kum qarfin addu'a kingamu kamr wayand nasamu yan ci fitowa dagq wani kurkutu sin samu yan,ci hakn ne gun mu domn musamu munyi bacci sssi Ashe ace bakuwa xakuyi sa ba domn hakn suka sakowa mamn mu ciyon ciki gadan gadan a hankali ta dore bakinta sa6od kukan d yaxo mata na axa6a karta tadamu hakn cikin sanda tafito daki ta nufi bayi nan'f taga gari na juya mata hakn take kada kafarta tana axa kafa a 6ayin ana yanke 6ayin yana rusgawa ita dae 6ata d xato taji anfisgo'ta sae gata a gefen daki shikenan har rixa6uwar mu sae da ta rusga mukuwa tsawar ta taddamu gashi nice qarama a cikin su sssi sae er qanwa'ta dake bimun tagoyi jin wannan tsawar d aka 6uga,ne ta firgita mu muka kurma ihuu Allah sarki uwa mance ciyon d ke damunta tayi a guje tayo daki kanmu da addu'a lokacn Abban mu baya garI sannan kiji tsitss har d anty,na akaso kashewa 😭😭😭 hmmm

kaii 6ari gsky komu munga rayuwa domn wani hakki sae inda Allah mu kam wacce taso ta Aure babqn mute tayi wannqn aiki ita d sauran makiya yan'uwanca masu 6akin cikin samun sa suka hada hannu d ita wurin ganin 6ayan mu dn ta Aure baban m dn acewarta baban mu yana sakarwa iyalinsa d ita yafi dacewq ba wamu ba d Ammy,mi 😭😭
[8/2, 3:53 PM] +234 810 713 7956: wlh ko wane dan adm d iriin tasa kalar rayuwar d rabbu y ru6uto

masa wlh sai daii maganinta d warakar'ta addu'a

CE domn kuw wayan nan d nayi muna hakn sunga karshen su tun anan duniyr kafi axo lahir wlh pg innan y tuno mina d namu qaddarr rayuwr d mu kayi mumq ta miyagu Allah

ka isar miki ke ma xahira dake d umm naema wlh Allah sai y saka muku tun anan duniyr sakaya ke kqmasu insh Allah ni nace miki sae sun girbi shairin su d hannu musmmnb hegiyar nan safy ita d 6akar uwa hajr u6angiji y dibar muku hakkin ku tun a duniyr kafi aje lahir yayi muku hisabi d sakaya dae dai abun d suka gir6a Allah ni'ematar d rayuwarku

advertisementUwargida da amarya harma da yanmata kuyi kokari kuma kumallaki sabulunnan daya tamkar dubu wato mg's herbal whitening black soap kunemi naku kujaraba kugani domin sabulun yayine bakarya Yana
Repairing damage skin
Ina Mai fama d pimples
Black spot
Sunburn
Stretch mark
Wrinkles
Black head
Dama dukwani matsala daya danganci fata wani abunma koda bakida komai you can still use the soap zai maida Miki fatanki luwai luwai kalar hutu😎 kunemi mg's kusha mamaki bazance komai b gani da ido ance yakoriji bama cika Baki jst gv it a try nd see for urself🥰 wise pupil nasan kunfahimci zncn👏
Amare Kuna Ina wnn🥰mg's yatanadarmuku soap nadaban duk wacce tayi using soap din Baku bukatar wani dilke kije aita dirjemiki jiki zakuga ynd skin dinki zaidinga haskawa Yana walwali😘

maiso yy mgn ta 08062991549
Call 08064532391

Muna maraba damasu siyan daya kosari maisokita glowing wani zncn dai sai kungani da idonku zaku sheda

Har ilayau munada humra da turaren al'ajab na tsugunno maiban mamaki yahanzarta before yj sold out🥰be part of the glow gang say no to skn prblms🤭DNT be left behind
Soap price:3k

Pls kayanmu bn bleaching bn organic ne zaifiddomuku d ainihin natural beauty dinkune bn bleaching bn ko bakida komai you can use the soap zaikara gogemiki jikine fatanki tayi fresh
Turare:3k
Humra:2500
Maiso should chat 08062991549

Team glow skin🧖🏻‍♀️💋
[8/8, 9:54 PM] Zannura: *NAGA TA KAINA*

     *NA SADNAF*🌸🌸

®️ *_PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
         _{We Don't just entertain nd educate we also touch the heat of readers P.M.L}💪🏻_

*Free Novel*

*Page 56*

    Safiyya daskarewa tayi a tsaye jikinta ya kwashi mugun rawa data ga manyan bindigogi da 'yan Sanda ke rik'e dasu.

Sunfi su goma kafin su karasa ma wajen Safiyya, Safiyya ta zub'e a kasa da kumburarren fuska Bashir ya nuna Safiyya Yana "ita na bawa Ajiya"

Cikin inina Safiyya ta zaro idonta cikin  fad'uwar gaba tana "Ajiyar me ka bani Bashir'?
Tsawan da aka daka Mata da mugun k'arfi daya kad'a mata yayan hanji ya sa ta kame bakinta da hannu

Daya daga cikin Yan sanda ya Bawa sauran umarni Yana "ku Shiga ku hargitsa d'akin da kyau indai aka samu gwal da kudin to tabbas ita aka bawa ajiya tafiya zamuyi da ita"

Safiyya ba damar magana sabida bindigar da aka Dora mata akai har fitsari ta saki a wando

Dan kayayyakinta aka watso su waje Ana ta neman gwal din da Bashir ya sato daga shagon wani Mai siyar da gwalagwalai da akwatin kudi.

Sai dai har aka Gama birkita d'akin ba'a  ga komai ba Dan abokanan Bashir masu irin halinsa ne Suka gudu da  kudi da gwalagwalan Bashir shi Kuma aka kamashi San a sake shi yasa yayi niyyar kulawa Safiyya sharrin ita ta saci kudin inyaso a cika shi ita a kamata.
Chapter 43 · 0% Book details