Sashe 38
Naga Ta Kaina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Na gaji Naeema wlh zahira xan nuna musu suga abinda suka Mata wlh sai sun dawomin da yata daidai wlh Mahafina Bai gayamin gaskiya ba Umma ba ita ta haifeni ba Kinga yanda 'yata ta dawo Naeema
Hankalina a tashe nace "Dan Allah karka Kai kararsu
kararsu muka Kai Suka dawomin da ya Haka muje mu lallaba su
Ko kulani Naseer baiyi ba yasa driver ya Kai mu station ban iya sauka a motar ba sai shi ya Shiga da Zahira Yana kuka wiwi
Bayan shigarsa da. Mintina goma Sha biyar sai gashi ya fito da Zahira a sabe a kafadarsa
Wanan Dan Sandan daya dau statement dinmu shi da Yan sanda wajen shidda da mace Yar Sanda Nan sun duru a motar Yan sanda driverr dayake janmu.ya dau hanyar gidansu Umma Naseer na Masa kwatance motar Yan sanda na biye damu a baya
Nidai kuka nake ina cewa Naseer matakin da zai d'auka bashine mafita ba ya Bari mu lallaba su idan aka kullesu wlh ya Kara jazamin zaiyi ko kulani baiyi ba.
Har Muka Isa gidan gabana ya hau fad'uwa
Yan Sandan a fusace Suka duro daga motocinsu mace Yar Sandan na musu jagora Dan Ashe wanan Dan Sandan daya dau statement dinmu ya fusata muna Ransa Haka kawai yake tausayin nida Zahira.
Naseer jikinsa na rawa ya fito daga motar Yana. "officer a taimaka min a matse su har sai sun dawomin da yata daidai Dan sai da suka rantse sai sun kasheta.
Ina cikin motar ban bisu ciki ba sai kuka nake ina addua Allah yasa Kar wani balain ne zai kara tunkaroni nidai burina su dawomin da yata daidai.............
Comment
Labarin nan yayimin kala da halin da muka shiga a baya, amma alhamdulillh addua be bar komi ba, wlhi kakarmu da zata sami dama itama setayi abinda yafi na hajara amma inda Allah ya rage ma aya zaki ita din yar dangice sosai dan yanzu hakama su suke Sarautar garinsu amma fa maganar tsafi da asiri ba kalan wanda batayi, ba kalan Wanda batayi mana ba har na gobara😰 ta tura ma qanwata aljani me kunna wuta haka muna zaune waje ze kama da wuta akashe wani wuri yaqara kamawa daga karshe seda gidanmu yayi kurmus
Babanmu ba kalan asirin talaucin da batayi mishi ba amma dayake Allah ba azzalumin sarki bane kuma shi yake ba ma wanda yaso ya hana ma wanda yaso haka tanaji tanagani Ze samu kudin amma sedAi kaman wuta yacinyesu zasu qare abanza baayi komi dasu ba, amma yanzu kumi yazama labari sedai abin da baza’a rasa ba tunda hausawa sunce me hali baya fasa halinshi amma yanzu ko ita kanta tasan munfi karfinta da ita da yayanta goma duka sun tsanemu ba wanda acikinsu baya mana asiri musamman takwaran safiya Tafi kowa mugunta cikin Yayan
Kullum burin kakanmu bewuce baban ya mutuba taga yarda zamuyi, gwara ma hajara hankalinta na tashi in taga be lafia itakam babban burinta ace mutuwa ta riskeshi ace be barmana komi na gado ba mu wulaqanta
Advertisement
*Mg's herbal whitening black soap*
Duk wacce batayi anfani da sabulunnan ba anbarta abaya acan karshen bayama kuwa duk Mai tantama akan sabulai nagyaranjiki cewa basa Aiki toh yacire mg's domin kankat ne insha Allah babu Wanda yayi anfani dasabulunmu yace baiyi ba koyaushe mg's sai sanbarka amare da uwargidaye hardama yanmata kuhanzarta kusamu naku ba karya domin bama cika Baki kugwada kubada labari da bakunanku sabulu daya tamkar dubu wadandama basasan using cream sabulun mg's herbal whitening black soap yawadacemuku jikinku zaiyi kyau koyaushe kukasance clean cikin kamshi Kuna glowing koda bakusa turare ba🤗
Kayanmu bana bleaching bn organic ne sunagyarajiki fiye da tsammaninku zaifiddomuku da ainihin natural beauty dinkine Wanda yagwada shi zaitabbar amare kuyi kokari kumallaki mg's domin baruwanku da zuwa adirjemuku jiki zakuga yanda fatarku zata dinga walwali
Ina masu pimples
Tabo(spot)
Sunburn dama dukwani matsalar fata kuyi kokari kunemi soap dinnan before 2weeks zaisharemuku hawaye kuzama abun kwatance
Sister's masu nankarwa kuma kunemi soap dinnan Yana rage nankarwa sosai🧖🏻♀️duk me shakku tayi kokari tagwada mg's insha Allah bazakiso rabuwa dashi ba
Akwai maisa haske Amma kayanmu nafada bana bleaching bn zaifiddomiki d ainihin halittarkine yagoge dukkan dattin jiki
Akwai Kuma Wanda zaimiki maintaining skin dinki yasaki fresh fatanki tazama kalar hutu
Pls bamacika Baki you HV to try it and see for yourself
100%tested nd trusted
Soap price:3k
Location:kaduna buh munaturawa ko Ina Amma delivery is not free
Maiso kindly message 08062991549
Call 08064532391
Note:Babu inda zakusami mg's herbal whitening black soap sai a number dinnan bairiga yakai market b inyakai we will let you know buh as for now wnn numbern ne kawai🙏
Maiso yahanzarta before yaji sold out akwaisu available now insunkare you HV to wait akawo so maiso yahanzarta🙏adade anayi sai gsky🤭🤝
Mg's skincare
[8/4, 6:49 AM] Zannura: *NAGA TA KAINA*
*NA SADNAF*🌸🌸
®️ *_PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_{We Don't just entertain nd educate we also touch the heat of readers P.M.L}💪🏻_
*Free Novel*
*Nakine Mrs Sulaiman ta grp din Surayyams Marubuciyar Ajalin so son so*
*Aishatu ladan da Yar mutan Bauchi Naga sakonku ngd son so fisabillahi*
*Kuringa karanta comment din danake sawa akwai masu similar case irin na Naeema da suke baran adduoinku ngd*
*Page 54*
"Dan Allah ku taimaka min su dawomin da yata daidai"
Abinda Naseer ke Fadi kenan har suka Shiga gidan a lokacin da suka Isa har k'ofar d'akinsu Hajaran
Police din ma sabida tsananin fushi Bai Bari ma sun tsaya neman izinin Shiga ba Dan jikinsa har rawa yake da ya ga yanda Zahira ta dawo jaririyar wata hallita daban.
Sai dai suna Shiga a madadin suga su Hajara wata mata suka gani da tsagu a fuska Kamar na Yan igala tana ta ninke Kaya shigowar Yan sanda yasa ta daka tsalle tayi gefe a daidai lokacin da Naseer shima ya Shiga ciki Yana wlh bake Kika haifeni ba ke ba uwata bace Ina Umman take yace Yana karewa d'akin kallo
Dan Sam ba a hayyacinsa yake ba Abunda ke Kara daga Masa Hankali yanda jikin Zahira ke d'aukar zafi na tashin hankali sosai yake Jin ciwon kirjinsa na k'ok'arin taso Masa numfashi na Masa wahala Idan ya kalli Zahira da idanta ke warwaje sai yaji kirjinsa ya Kara nauyi da azabar zafi.
Maganar matar da suka tarar a d'akin akan su Hajara sunfi wata uku da barin gidan yasa Naseer zub'ewa a kasa numfashinsa ya fara k'ok'arin daukewa Yan sanda sukayi kansa da Sauri Dan Yama saki zahiran kasa ta Dan bugu ta hau kuka kamar Yar yarinya
Abinda ya saka Dan sanda kuka ganin yanda budurwar yarinya kyakyawa ta dawo.
Yar Sanda ce ta dauki Zahira itama idonta na cikowa da kwalla
Wasu Kuma Suka taimaka wa Naseer wajen daukarsa Dan sosai yake k'ok'awa da numfashinsa
Dan sanda da sunansa ya kasance Aliyu cikin tsawa ya tambayi matar da suka Samu a d'akin Akan Ina su Hajaran suka koma jiki na rawa tace Bata sani ba
A Haka ya fito duk ya tambayi Yan gidan Suka ce Basu San Inda suka koma ba Dan Basu gayawa kowa zasu bar gidan ba wayar gari kawai sukayi Suka ga basa Nan washegarin da aka sakosu suka dawo gida
Ni kuwa shirun danaji yayi yawa yasa na fito daga Motar
Na fara k'ok'arin Shiga gidan a bakin kofa mukayi kicibis dasu sun riko Naseer Zahira Kuma na hannun mace Yar Sandan
Yanda Naga Idon Naseer ya koma sama numfashinsa na sama.sama yasa nayi kansu cikin tashin hankali na cakumo Naseer Ina na Shiga uku na lalace Mai ya same shi.
Yan Sandan Basu saurareni ba suka saka shi a motarsu mace Yar Sanda tacemin na hau taxi mu biyo su asibiti zasu je
Baa samu mamansu Naseer din ba hakane yasa Naseer yanke jiki
Hannu na Dora akaina Ina kuka wiwi Nima inajin kamar na yanke jiki na Fadin
A Haka muka bisu a baya har Muka iso asibitin
d'akin emergency aka Kai Naseer Ni Kuma na karbi Zahira daga hannun mace Yar Sandan
Likitocin tuni suka hau bawa Naseer kulawa da suka ga Yan sanda ne Suka kawo shi.
Ni kuwa Dan sanda Aliyun yayo wajena Ransa a balain b'ace ya hau min tambayoyi akan Umma da Safiyya Yan asalin inane su wane Gari nake tunanin sun koma?Mai ya Kara hadani dasu na dai bashi labarin komai akansu?
Cikin kuka na hau bashi labarin komai ban rage komai ba da yanda aka dawomin da yata daga makaranta?
Sosai Naga idonsa ya kad'a yayi ja ya zubawa Zahira Ido da ta Kara kanjalewa idonta yayo waje daga Inda yake zaune ma Yana jiyo huccin jikinta sabida zafi
Har yanzu ya kasa yarda kyakyawar budurwa Nan da ta ringa Masa gizo a idonsa ce ta dawo haka tabbas da ace zai Samu ganin Hajara da Safiyya da hannunsa zai harbesu take Kuma ba sai ya Kai ga kullesu ba daga bayanan da Naeema ta Masa ya fuskanci ba karamin mugaye bane yayi mugun nadamar sakinsu.
Sosai yaji Yana tausayin Naeema da Naseer din uwa uba Zahira da bata musu komai ba
Zafin jikin Zahira yasa ya Kira likitoci duk da yasan cutar Bata asibiti bace Amma gani yake kila akwai abinda zasu iya yi akai zafin jikinta ya ragu
Idan har zaka Kai hannunka jikinta kaji tsananin zafi inaga ita kanta zahiran
Ban ce Masa komai ba a lokacin daya karbi Zahira da ga hannuna kamar dai fa yarinya Zahira ta dawo siririya sosai wlh ka d'auke ta bazata yarda mutum ka dauka ba.
Har d'akin da aka nuna Masa ya Kai Zahira da kansa ya roki Likitan akan ya bawa Zahira taimakon gaggawa ta samu relief a jikinta ko alluran bacci. Ne ma a Yi Mata tunda Bata iya baccin.
Shi zai dau nauyin treatment din ko nawane.
Kin barin d'akin yayi ya tsaya Yana kallon yanda Suka dukufa akan Zahira dake binsu da Ido daya Bayan daya wata nurse ma.gefe ta koma kila tsoron Zahira takeji ko tausayi
Duk yanda suka so saka Mata ruwa kasawa sukayi Dan jikinta yayi laushi bama su hango jijjiya ba
Allura suka iya Mata na bacci da sanyi jiki
Sai dai kamar Kara Mata ciwo sukayi Dan ihu ta ringa Yi tana fusge fusge