Sashe 9
Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ka hanani karatu ka hanani muamula da kowa,kana yawo dani a duniya har daji da bola amma haka baka hakura ba ka samin ciki na daya nasha wahala,yanzu ga na biyu, Bana komai amma still ina sonka,ina sonka Raheel,kana mun mugunta iri iri kamar mahaukaciya ka maidani,amma ina sonka har yau Bana Jin sonka na raguwa ko digo sai ma karuwa da yakeyi kullum.
Ana cewa Aljani ne kai Raheel amma ni nasan kai mutum ne,ko kai Aljanine ina sonka haka wlh ina sonka Raheel,me yasa ka cuceni kazo min a suffar mutum idan ma Aljani ne?me yasa kazo a suffar mutum kake min komai na mutum har kasa min sonka na shaku dakai,Ba karya nake ba,da hankalina ba Aljanu nake ba kamar yanda nake ji mutane suna fada wlh da gaske ina sonka hankalina daya sonka ya kamani tun ina yarinya gashi kayan da kake sawa same dana Raheel dina,turare,kamarku daya,motocin da Raheel ke zuwa min dasu irin naka ne,abu daya ne baka min baka kaini Different Countries,baka tarairayata kana lallabani kana nuna min zallan so irin na Raheel dina,baka yi mini yare iri iri,Raheel dina ko wanne yare idan yayi min na iya shi nima,har Spanish da French etc ya akayi kai turanci kawai kakeyi baka sauran yare kuma nima yanzu duk naji ban iya yaren ba Sam iya turanci da Hausa da fillanci nake ji why ban iya wanda mukeyi da Raheel ba?
Amma har yau na kasa ganewa na kasa tabbatarwa zuciyata cewa ba kaine Raheel dina ba,photocopy ne na Raheel kai baku da banbanci ta ko ina,kuka take dirza sosai tana Koro wannan bayani nata,I love u Raheel ta zame dankwalinta tace kalli gashin da kace duk kafi so a jikina,wanda kullum sai ka shafa shi in kazo zance,me yasa nake sonka da yawa Raheel?kana azabtar dani Raheel ta kara fashewa da kuka ta fada Jikin Na'im wanda take ganin fa Raheel dinta ne,
Tausayinta Na'im yaji sosai ya kyaleta a jikinsa tana ta sheshekarta fatar fuskarta tana gugan fatar wuyansa zuwa gefen fuskarsa har ta gama kukanta ta share hawayenta tace I really Really missed u Na'im me yasa kake min haka?,
Na'im cike da tausayi da rauni a hankali yace sabo da bani bane Raheel dinki,ya kamata ki gane bani bane Raheel,kinga ni bana jin yare da yawa,ban sanki ba,bana nuna miki so,bana lallashinki da lallabaki kamar wancan Raheel naki kinga bani bane Raheel kenan,ni Na'im nake ba Raheel ba kinga bani kike nufi ba,ki yarda kamar muce kawai daya da shi,dama ai Allah yana halitta haka kuma ki kwantar da hankalinki ki nutsu ki dinga Sallah ki tsaida Sallah kina addua ina tabbatar miki Raheel dinki zai dawo,zai daina baki wahala,zai dinga ci gaba da Sonki yana lallabaki yana ji dake ko?Kuma cikinki zaki haifar masa lfy ko? Dagowa Salma tayi cike da murmushi me tsanani hannunta daya sakale da wuyan Na'im tace To na hakura kuma zan jirashi har ya dawo,amma kuna kama dan Allah idan Bai aureni ba zaka aureni? Na'im Bai kawo komai ba yace na miki alkawari indai Bai aureki ba ki dawo zan aureki in dai ina raye,baza kayi min kishiya ba?Kuma ko ka auri wata sai ka aureni,kuma idan an kusa bikinka da wata zaka fasa ka aureni? Na'im dan ya huta da surutun Salma yace kwarai ma kuwa na miki alkawari.
Salma tace to na gode bani address din gidanku aiko Na'im ya bata katin gidansu dana Hospital,Embassy da duk inda yake aiki saida ya bata address shi baya son Surutu ne shi yasa ya bata.
Tace to yanzu Saura abu daya dan Allah,yace me? tace dan samin kaina cikin rigarka na shaki kamshim turarenka zan daina yin Amai da tashin zuciya,
Ido ya zaro waje yace ai iskanci ne fa?tace ae shi nake so yau na danyi kadan nima kullum sai in ta Zama ni shike nan a ta gari nake,bana wani laifi kullum a ta gari ai gwara na dan ajiye record nima,Na'im Bai San sanda ya dinga dariya ba,ita kuwa birgeta yakeyi sai kallonsa takeyi kamar ta lasheshi tana murmushi ta shafa masa girarsa da yatsa,da karfi ta damki rigar Na'im ta dage ta sama ta tura kanta cikin kirjinsa suka fadi a kasa ta danneshi ta shaki kamshi da yawa saida ta gaji sannan ta fito da kanta tana murna,tace tashi to na Shaka sai kuma gobe da safe zan kara.
Bani abincin naci kaji,mamaki yakeyi yanda take da karfin gaske,gata kuma hannunta ya karye sai yaga tana amfani dashi kadan kuma baiyi komai ba gaskiya wannan Aljanin nata ma me sonta ne da yake mata haka.
Abincin ya dinga bata a baki tana ci tana kallonsa yana goge mata baki da tissue,tace ka dinga ci kaima kaji? Yace to,tace mu gama ka kaini yawo a kafa zamu zaga ko?nanma yace to,tace wai kaine me asibitin nan naji ana cewa naka ne?uhm kawai yace,tace kai me kudi ne gaskiya,Raheel dina ma me kudi ne yayi ta bani kudi ina kashewa,sai fa ya bani Dubu Dari biyu etc,Na'im yace ya kyauta,tace kasan me? No, hmm ban taba period ba ni ko zaka dubani tunda likitane?yace age naki nawa?kwana nan na shiga 17 fa,zaki iya Farawa ai nan gaba,ok to kunna min kida kaji? Nan ta shiga lissafo masa latest wakoki da suke tashe na shekarar,ido ya zaro yanda duk tasan abubuwan yayi na zamani,yace duk ina kika sansu?Raheel dina ke kunna min har rawa ina yi fa,kaga kuwa wayar da computer ta tab masu tsada ya siya min suna gida na ajiye zan nuna ma watarana.surutun ya ishi Na'im yayi mata banza har ta gama ci ta koshi.
AsmaBaffa
Masu Sharhi kune nawa tnx
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉 KAMARSU CE DAYA🏉
36-40 41-45
Official
By
AsmaBaffa
Yana gama bata ya mike ya tafi Office nasa ba tare da yace mata ko a ba,allura likitan ya zo yayi mata da kyar ta yarda,kwanciya tayi sai bacci,yana can yana duba Patient,y ama manta yana da wata maralafiya da yake jinya, sai daga baya ya tuna nan take ya tura wata Nurse ta gano masa ita ya take,
Nurse tana shiga ta hangota tana zaune sai kuka takeyi Raheel ya gudu ya barta,
Da Sauri Nurse taje ta sanarwa Na'im abinda ta gani,yace je kizo min da ita Office dina, minti biyu sai gasu sun shigo tare da Nurse, Salma da doguwar rigarta purple tare da siririn galenta harda kwalliya a fuskarta bakinta da jambaki,Na'im a ransa yace wato Nurse tayi mata wanka ta shiryata domin wannan rigar cikin kayan da ya siyo mata ne,kuma tayi masifar kyau lips nata abin kallo,gashinta ya kwanta gaban goshi,Nurse din ya kalla yace wa ya shiryata?tace Nurse Zahra ce tayi mata komai har abinci ta bata,ok kawai yace ita kuma Nurse ta juya tare da Barin Office din.
Salma sai murmushi takeyi tuni ta daina kuka tunda taga Raheel dinta,saman Table dinsa da yake rubuce rubuce ya nuna mata da Biro dake hannunsa ta hau ta zauna,ko ta zauna kujerar dake Office din,wow Office din ya tsaru ya hadu karshe an kashe masa kudi,sai kamshi da sanyin Ac ke tashi,saman Table din ta dane daf ta zauna kafafunta suna Lilo a kasa,hannunta ya kalla yaganshi ma kamar ya warke shuru yayi mata baice komai ba,kunya da dariya ta kamata ta dinga kunshe dariya tayi kasa da kanta tana duba yatsunta masu kyau,ya rasa me takewa farin ciki,tana ta faman murmushi da jin kunya yau wannan salon tazo dashi kuma.
Kallonta yayi cikin kasa da murya kamar me rada tare da cewa ya akayi? sai ko ta rufe fuska da tafukan hannu,tana ta murmushi sai da tayi ta koshi sannan ta bude idonta tare da cukulewa kuma irin ba wasa, kin iya hada Coffee? Yeah ta fada da karfi,yace good kinga machine can da komai ciki jeki hado mu gani,
Sai da ta dafa kafadarsa ta sauka kasa coz wajen yayi mata tsayi,tana zuwa sharp sharp ta hada masa a glass cup na tea,ta kawo masa ya karba tare da kurba yaji wani shegen dadi,muryarta yaji tace da dadi? Sosai ma cewarsa,hmm kawai tace,ya tambayeta a ina kika koya?kuma a kauye kike fa? Raheel ne ya koya min komai du na iya,baki ya tabe ke komai Raheel baki komai sai da Raheel,everything Raheel,kamar gidanku daya i can't understand am so confused, Salma tayi warr da Ido ni kuwa ina ganewa ai,must ai dama cewar Na'im.
Zauna na tambayeki amsa kuma nake so me ma'ana,zama tayi a kujerar dake facing nasa,yace bani labarinki,tun mutuwar iyayenta da masu riketa,da Raheel,danginta duk ta iya bashi labari,yace kina kauye ya kika iya turanci haka?kika iya kwalliya da shiga,kin iya komai why?haka ta faru?tace ni Raheel ne ke koya min fa,cikin dake jikinki wa ya miki?Raheel ne ya saka min ba yimini yayi ba,Countries da kike zuwa kin San duk kasashe ba adadi wa ya kaiki?da wanne kudin? Nan ma Raheel,komai Raheel,tun kina 3yrs Raheel,everything Raheel ta tabbata Raheel ba mutum bane kenan ko?,
Kuka Salma ta fashe dashi ita dole fa Raheel mutum ne,zaka ce ba mutum bane kaine Aljani ba shi ba,ta dinga masifa ba ji ba gani wai yana zagin Raheel,tsaki yaja tare da cewa bani Address din gidanku Driver na ya kaiki gida wajen iyayenki ni bazan iya ba kin fiye shagwaba da yawa ,Raheel ne yake shagwabani fa kuma ai Mummy tace ka bari ta dawo,baki da matsala baza tace komai ba gobe za a kaiki gidanku, baki ta cuno wlh bazan tafi ba Raheel ina tare da kai.
ko an kaini sai na dawo wajenka.