← Book details Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 80

Sashe 68

Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Irfan angon Zeena kuwa koda ya shiga Gidansa a Palo ya sameta ta dunkule saman Sofa,Ko tunanin me take oho,Zainura jin ya shugo ta Mike tsaye zumbur tace ina su Jamila wai? Irfan yace wacce Jamila? Mummy ta tafi dasu ai,Wannan lokacin Zainura kukan gaske ne ya taho mata domin taji ta tsani auren ita kadai ba dadi,Tana kuka tace amma ba sunce sai gobe zasu tafi ba tare zamu kwana haka fa sukace,Irfan ya tsaya yana kallon ikon Allah kuka take sosai kamar ana cire mata rai ta fada saman Sofa tana ta rerawa.
Zama yayi tare da jawota jikinsa da kyar ya lallasheta yana haba My Zeena nine fa? Ko bakya so na? Nine bakya son rayuwa dani? Zainura ta girgiza kai wai a'a,to mene abin kuka gobe da safe zasu zo da wuri ga su Salma ma duk gida daya muke ko kin manta?sai lokacin taji dadi ta goge hawaye tana jikinsa ta dago da kanta tare da kallonsa tayi murmushi tace na manta Ashe ma gidanmu daya da Salma kanta ta tura cikin kirjinsa tana shakar kamshimsa tace uhm Allah kamshin Angwaye kakeyi yau kafi kullum kyau tana ta sinsina masa jiki kamar mage taga nama.
Dariya yayi tare da cewa kinfini kamshi ai ke abu ma idan kika rike sai ya tafi da kamshinki,kai dai kawai kace zaka zugani,am serious Habibty,Zeena tace to na yarda yatsunsa ta rike tana wasa dasu da nata,Irfan yace tashi muci abinci muyi wanka ni bacci nake ji,Zainura uwar wayo tasan ba wani bacci da za ayi sai tace sai na baka labari zakayi baccin,wata ce dai wata ce dai kawai aka yi mata aure mijinta daren farko mijinta ya kai mata lemon kwalba da kwakwar manja hhhhhh Irfan Bai San sanda dariya ta kwace masa ba,Ita kuma mayyar goruba ce matar tace me gida kwakwar manja daren farko Ina laifin goruba ma,nan Irfan ya dinga dariya yace to ai Amarya ba hankali goruba ai tafi kwakwar manja wahalar ci,Shine in fada ma ya fita,neman Goruba bai samo ba sai ya siyo mata rake hhhh Irfan yace ke Baby Banda sharri,Zainura tace da gaske nake ma,bari kaji wani ne nan dai wani ne nan dai,sai Irfan ya karbe labarin da wani ne Irfan Amaryarsa tana ta masa wayo dan Kar yayi bacci yaji dadi sai ta dinga tare shi da labari,Zainura ta sheke da dariya tace to sai ko Irfan ya zauna yaji labarin har gari ya waye,Irfan yace kin manta labarin ai Irfan tashi yayi yace shi dai wlh sai yayi baccinsa sai ko ya Mike ya wuce toilet,Zainura taje dayan Room din ta dau wankan nightwear abin birgewa,sunyi Nafeela suka ci abubuwan dadi da ya kawo sannan sukayi Brush,Zainura ko a jikinta tace ayi rige rigen hawa Bed din aure for the first day,suuuu Irfan ya rigata ta fada kansa suna dariya,rada yayi mata na baki dadi kina so? Zainura tace wa yaki dadi ina so,amma dan Allah tsakaninka da Allah da zafi? Salma tace ba Zafi,Irfan yace ba dadi amma zaki ga Mata da maza suna zina suna sabawa Allah a kansa? Zainura tace a'a yace to dadi yafi komai dadi a duniya,Zainura tace to amma sai dai ka koya min,
Yace ke dama ai kin iya kwaikwayo duk abinda kikaga nayi to kiyi min irinsa kinji tace an gama me Sugar.
Duk abinda Irfan ya mata sai ta masa irinsa komai nauyinsa Zainura ba ruwanta,idan taga ma wai kar yace bata da kunya idan zata yi sai tace kai sai kace nayi maka ba ruwana ato kar kace bani da kunya ko yar Iska ce ni.

Irfan ina ya tafi garin dadi baya jinta,idan yana murzarta tana Jin dadi ba Ruwan Zainura sai tace ni dai ba laifi na bane kaine ka jawo da baka min ba bazan ji komai ba,Yanzu kuwa naji daban dole na fada,don haka Kukan dadinta takeyi yanda taga dama tace kuma ba laifinta bane ita.
a hankali yake bi da ita sai da ya gama kasheta da dadi ba zato taji yana neman hanyar
Sa ita bata sani ba taji azaba marar misali,ta fara ihu da ace da mutane a gidan kowa sai yaji ihun Zainura tana kira azo a ceceta a taimaka mata, kukan nata ma harda me jiniyar yan Sanda take,tayi tayi ta kwace kanta amma ko motsi baza ta iya ba ya garkameta a jikinsa kawai aikinsa yake,dama shi ya taba Sanin mata ba wannan ne farkonsa ba,Zainura taci kuka iya karfinta har muryarta ta dashe,Yana yi tana zanci ubanki Salma,Zanci Ubanki Salma,Salma ubanki,ubanki Salma,Allah ya tsine miki Aisha bazan yafe muku ba,Irfan ya rufe mata baki da nasa yana tsotsa ta kwace bakinta da kyar tace ga sama ga kasa ni wlh bazan iya ba ka kyaleni macuci,da kyar ya rada mata My life ba zagi zakiyi ba kiyi min kukan dadi,Zainura ta fashe da kuka tace ni Wallahi Allah banji dadi ba bazanyi Kukansa ba sai dai a kasheni kuma Allah gobe a gidan Salma zan kwana na daina Sonka,Irfan ma gwarzo ne dukkansu babu me sauki kamar Na'im da Hunaif haka yake shima ba wasa,sai da yayiwa Zainura daga daga ya mata warka warka,ai kuwa ya kwashi dadin da bai taba Jin makamancinsa ba a duniya,haka da zai mata wanka ma da ruwan Zafi ta dinga Kuka,bayan ya nutsu sun kwanta Irfan yace pls Babyna ki min kukan dadi kice am sweet ?Zainura tace Allah kiyaye wlh baka da sweet sai daci,daci kakeyi ba sweet ba,Kuma Allah ya kaimu gobe duk wacce tazo gidan nan wajena sai na ballata,Salma kuwa ni nasan abinda zanyi mata bakar yar Iska,akan wannan ake wani damuwa ana Mannewa miji ba dadi sai wahala.
Irfan yana ta dariya cikin nishadi yace yanzu duk a abinda na miki ba dadi? Zainura ta masa banza sai daga baya tace me naji dadinsa in banda romancing shi kadai ne me dadi shi zan dangwalawa guri'a ta ya cinye Zabe.

Amma Xxx bazan taba zabarsa ba har abada,Irfan ya rungumeta yana dariya,to kwanta muyi baccin Amarci me dadi da sanyi,baki ta tabe tayi shuru bata ce komai ba har tayi bacci.

Aisha da Angonta Aliyu Mummy wani magani Na'im ya bata ta bawa Aisha dole ta Sha,ai kuwa ana kaita tasha bayan an kaita,sha'awa ta taso mata ko da Aliyu yazo ya nemeta ba musu ba gardama ta bada hadin kai duk da ta dan Sha wahala amma bata ji wani Zafi ba sabo da tuni yan mata sun rage mata hanya da shirmensu,Aliyu kamar ya shiga Aljanna haka yake jinsa ranar.

Washe gari kuwa Na'im yana tashi da Salma yayi breakfast ba yanda ta iya haka ta yarda,da rana ma tace wlh duk ita ta jawo ba ruwansa shi dama ya fada mata nan ma bai kyaleta ba,Irfan dama ba hakuri sabo da Allah ne kawai yasa ya shiryu amma baya iya daurewa sha'awa,Yace da Zainura Zaiyi breakfast ta fara kunjin Kuka tun bai taba ta,daga cewa pls Baby I need u shike nan ta bude baki,gani take kukan ne zai sa ya fasa,amma yaki hakura suka dinga kokawa da an jangwaleta tace an fama mata ciwo,yace to gwara ta bari yayi a hankali,Zainura hawaye na Zirara ta fara lallashinsa wl...Wlh ..kasan wajen nan a gwajibe yake Allah kana karayi zai dugurguje ko zuwa gobe ne ka barni ya salala, Irfan yace Bai San zance ba Sam,shine tayi fushi tace gani nan ka cinyeni gaba daya,Irfan yace Allah miki albarka,ta fara bada hakuri kuma again amma ina sai da dole ta hakura ta yarda ya kara yi a hankali,Hubaif kuwa a lokacin ya kai round 3 shi ba matsala Afra akwai dauriya dama mayya ce ita wajen Iskanci bata jira.

Salma yau ubanta take ci a hannun Na'im baya daga mata kafa ko kadan sabo da ita ta janyo,Zainura bata magana a halin da ake ciki ta Zama kurma sai dai ta daga kai kawai ko uhm ko a'a.daga yayi mata sannu ko yana lallashi sai dai tace na kusa mutuwa wlh a kira min su Salma na tsine musu ko yaya ne kafin rai yayi halinsa,wannan wannan aure ni da na sani ko kwalliya bazanyi ba wlh da nasan haka zanji ko lalle bazanyi ba,aka dinga dura min magani gashi nan mijin Zai hallakani.

Kuyi min Afwa fans wayana ya samu matsalar network ne ina so amma posting yazo yana delay.

Afwa fans kunji.

AsmaBaffa
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉KAMARSU CE DAYA🏉

201-205 206-210

Official

By
AsmaBaffa

MEENAL SIDI ga page naki ina godiya da kulawa.

AUNTY SUMY jinjina gareki.

My Sweet FLOWER dubun gaisuwa gareki.
Chapter 68 · 0% Book details