← Book details Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 80

Sashe 34

Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Humra ta shafa me kamshi ta fesa dan body spray dinta irin dan Dari biyu da hamsim sai perfume ta kara fesawa, gashinta ta tajeshi ta gyarashi tas da man gashinta na cikin lefe,Powder ta shafa tare da lipgloss pink tayi kyau sosai ma.
Na'im ya fito shima da Towel a jikinsa dama a kayansa da Raheel ya hado harda Towel ciki,wai dan kar Salma taga jikinsa ya tsaya a Palo ya tsane jikinsa tare da shafa mansa ya taje sumarsa,Riga Armless yasa fara da Short Nicker dinsa ya fesa body spray da perfume nasa ya gama tsaf Salma bata San ma ya shigo ba,ta fito Palo sai ta ganshi yana gyara ledar daya zo da ita daga gidan Abubakar ta kayansa daya ci biki dasu.
Salma tace Ashe ka fito,ya kalli Salma nan danan ya rufe ido ya bude yace kinyi kyau amma kalli wannan rigar taki uhm kamar a film,Salma ta kyalkyale da dariya tare da cewa kai haka Anty Rukayya da Rahina suka ce wai nasa tunda munyi aure haka akeyi,Na'im yace Oh to kinyi kyau sosai haka cinyarki take katotuwa? Amma a haka sai a ganki yar yarinya,Salma tace ai dan baka gani nane,juya mugani cewar Na'im Salma ta juya nan yaga Mazaune da hips kamar zasu fado kasa,yace Uhmmmmm Allah da baiwa yake a nan wajen,ni ya bani da shi to?Salma tace ai kai Namijine shi yasa,yace hakane na gane,Salma irin anyi Aure ta linke kayan da Na'im ya cire ta dauke wanda ya shigo dasu daga gidan Abubakar taje ta adanasu a Sip,ta cire masu Dirty tasa su wani waje daban.

Na'im sai lokacin ya shiga Bedroom din Ya zauna gefen Bed yace ga abinci Fa yana nuna mata bakar Leda dake Hannunsa,Salma ta shimfida Sallaya tace to ai ance ana Nafeela kazo kaja muyi sai muci abincin.
Na'im ba musu yajasu Sallar Nafeela Raka'a biyu sukayi adduar da Malam ya koya musu ta aure,dama sun saba basa Zama ba Alwala,Ledar ya jawo gaban Salma kaza gashashiya guda katuwa da yan shila guda biyar,sai Maltina guda Uku,yogourt Babba guda biyu da lemon kwalin biyu,harda su Fanta,Ga cake da sauran Snacks na Oasis da yawansu,Salma tace wannan mene?a ina ka samo? Na'im yace Abubakar ne yace na dauko Motar Malam na tuka muje Birni a siyowa Amarya me kyau shine mukaje har cikin garin Katsina,Salma ta kallashi da tausayi Allahhhhh Sarki da ka sani ma dan tsire na na wajen Audu ka siyo min ya isa amma tunda ka siyo wannan ma na gode zanci dadina,Dariya yayi tare da bude mata komai yace Bismillah tare da ballo mata cinyar kaza ya bata a baki tayi Bismillah tana ci,Yace naci nima? Tace ae mana na baka ci,wai ita Salma dan ance nata ne shine wai sai ta yarda ma zai ci,Yana ci yana bata suka ci,tace to a kyale kazar nan sai gobe da safe mu karashe ta,muci yan Shila Uku biyu sai gobe shima kar dadi ya kare da wuri,Dariya ya dinga yi yace sai a siyo wani,tace a'a banda Barna bafa aiki mukeyi ba,Malam ne ke bamu da Umma kaga baza muyi ta karbe musu kudi ba ko? Na'im yace ae hakane,Haka suka ci yan shila,Suka Sha yogourt da ruwan roba suka wanke baki da Hannu,Salma harda daukan ragowar Naman ta kai kitchen tasa kwandon tace taliya ta rufe kamar yanda Umma take yi.

Snacks da sauran lemuka basu ci ba kawai ta tattara su ta kai dan kitchen dinta ta kulle ta dawo dakin tare da hawa saman bed sabo da Na'im har ya kwanta yana jiranta.

Za a kwana ana hira yau za kuma muji wanne irin Love za a Sha a daren yau zamu ga karshen dai iskancin nan da ake taso ayi.

Ban samu Damar posting ba fans jiya da kuma wanda nace da dare,magani nake Sha sabo da dan Zazzabin dana yi bacci ke daukeni Bana Samun damar Typing yanda nake so.ayi Hakuri yanzu Alhmdllh komai ya dai daita,zanci gaba dayi yanda na saba insha'allah. Tnx alot fans.

AsmaBaffa
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉KAMARSU CE DAYA🏉

91-95 96-100

Official

By
AsmaBaffa

Munary,Maman Ummee,Maman Abidah,Nafeesat Umar,Choice,and Alhamdulillah
Wannan page nakune tnx.

Mummy jiki yayi kyau Alhmdllh har an Sallamesu ammafa har yau tana nan kullum cikin damuwa da tunanin Na'im,kullum cikin kallon hotunansa take tana Hawaye,Irfan kamar wasa Yace Momma kinga pics din Na'im da Salmansa,Mummy ta kalla tagansu zaune a Sofa lokacin yana yankewa Salma farce suna gida tare ana nishadi,Mummy ta shafa fuskar Salma tace wayyo dana yana sonki Amma kash babu ke ba shi yanzu,banyi tunani me kyau ba dana ki yarda a daura muku aure da wuri ba,Hakika Na'im yana Sonki Salma sai Mummy ta fashe da kuka sakamakon tuna sanda tace dole yayi aure yace shi in ba Salma ba wlh bazai auri kowa ba,Dada ce ta shigo tare da balbale Mummy da Masifa tace wai ke wacce iri ce?sau nawa zan zauna na fada miki ki yarda da kaddara,Allah ne ya kaddara kuma ya fiki sonshi,ina ga mutanen da suke rasa yaransu gaba daya su mutu,wasu ma basu da kowa sai shi kadai ya rage,wasu ba iyaye ba yan Uwa,kuma suna rayuwa sun hakura,duk nan ba wanda zai zauna a duniya muma jiran lokaci mukeyi,addua ita zamu ci gaba,h aka tayi ta fada har Mummy tayi shuru,Irfan baya son Kukan da takeyi basa jin dadi gaba daya in sunga tana kuka karya musu zuciya takeyi suma sai su kasa hakuri,ga tausayin Mummy suna ji Amma ba yanda zasuyi.idan Mummy na Kuka sai kaga Aisha ta Rabe a Bango itama tana ta yin nata Kukan ta buya,su Hunaif su mazane sai yar kwalla.

Aisha an nutsu an daina halayen banza taga dai Duniya ba kanwar kakarta Dada bace bare ta daga mata kafa,haka Irfan ya shiryu sosai har ya fara soyayya da kanwar abokinsa yana so ya aureta Rayyanat, Hunaif ma ya nutsu daga schl sai aiki duk clubbing an daina.

Affa ne yayi tagumi a tsakar gida shi kadai yana tunanin asarar daya tafka jiya da shekaran jiya,Saniyarsa daya cikin guda 60 ta mutu ba tare da an yankata ba,amma Sabo da jarabar Affa haka ya yanka mushe ya tafi kasuwa ya kaita yace cuta takeyi yayi Sauri ya yanka ya kaita kasuwa birni aka siyeta,dama da yawa masu dabbobi suna aikata haka,abu ya mutu sai su kafta masa wuka sukai su siyar da Akuya,saniya,ko Rago etc suce cuta yake suka yanka kuma su sun san mushene dan kawai kar suyi asara.
Washe gari kuma an lantaba ruwan Sama yayi gaba da kajin Affa guda biyar sun mutu,yanzu yau dan Akuyansa yana ta zawo ba lfy shine Sabo da son abun duniya na dan fulani da rashin godiyar Allah yake ta bacin rai.

Ummitu kuwa babu abinda yake damunta face mafarkin Tall Man Baban Salma da takeyi kullum,zai zo ya tsaya a kanta yana zubar da Hawaye sannan yace kunyi abun kirki Amma karshe Kinci Amanar Allah,kunci Amana.
Kamar Inda Ummitu take wannan mafarki haka Shehu ma yakeyi Kanin Tall Man Sabo da ya cinyewa Salma gadonta na Uba,na Uwa ma dangin Uwarta suka cinye kaf.
Malam Musa ma yayi mafarkin Tall Man sau daya yana fada masa sun yanke Zumuncin Allah.

Ango da Amarya
Kusa da Na'im Salma ta zauna ita bata kwanta ba,ganin hakan yasa Na'im ya mike zaune shima yana murmushi sosai,lips dinsa yasa a kunnenta kasa kasa yace ya akayi My Heart?Salma ta danyi murmushi ganin yanda Na'im yake mata jarababban kallo na masifa,
Jawota yayi tare da sata tsakanin cinyoyinsa ya kwanto bayanta a kirjinsa,a hankali ya sumbaci gashinta,sannan ya shafa gashin yana wasa dashi,wuyanta yake shafawa da daya hannun,Salma kamar ruwa ya cinyeta ta kasa motsi Sabo da yanda taji Hajiya babbar Na'im ta boxers tana sukanta a baya,Salma ta dan yi mutsu mutsu,Na'im bai san sanda ya lumshe ido ba tare da shidewa,Salma bata san komai ba,sai taji tsoron abar Na'im din bananarsa, ta fara kame kame tace uhmm in baka labarin Kamu baka ji yanda muka sha shagali ba dasu Jamila,Na'im yace ke wace Jamila? Kawata mana cewar Salma,yace Jamilo mato ban so,sabo da me akayi auren nan?Salma tace Sabo da Iskanci Na'im yace wrong answer Sabo da Ina Sonki ne,da iskancine zan iya biyan kudi naje wajen ko wacce naga dama Amma Iskancinki nake so ba Iskancin Mata ba,Salma tayi murmushi yace zaki kawo min wasu Jamila,Wai Jamila ma ji nake sunan shinkafa Rice ne naji Malam yana fada to nan On bed muke Jamila ta zauna a gonarta,Salma bata san Sanda ta dinga dariya ba,shima saida yayi dariya,tace wa ya koya ma magana haka?yace oho ji nayi kawai nima na iya,kwantar da Salma Na'im yayi saman Bed yace Sweet heart?tace na'am,yace sai kice min Darling ko Honey,Salma tace Na'am Honey, yace zamu fara Iskancinmu,idan kika ki yi min biyayya gobe da Safe da wuri zan fadawa Umma da Malam har Me gari nace bakya yin Ladabi da biyayya,Salma tace to ai dama zan yarda mana,to shike nan duk abinda na miki idan da akwai dadi kice akwai dadi,idan ba dadi kice babu dadi Honey,Salma tace to ba wani tsoro,karki ji haushina Baby akan nace Bazan ji zancen frnds naki ba ki bari sai bani da aikinyi sai ki bani labari zanji,Salma tace kai dai kawai baka son frnds dina,ina sonsu mana gobe zaki bani labarin ai.
Chapter 34 · 0% Book details