Sashe 79
Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aisha ma suna zaune lfy suna Shan love sosai danta ya girma sabo da duk yafi nasu Zainura Saurin girma,yau jirgin Su Aisha da Doctor Aliyu ya daga Us zasu Sha Amarci su huta daga can zasu je Umrah sai su dawo Nigeria tare da dansu abin sha'awa.
Ummitu da Affa tare da Dada Zama suke me matukar dadi kusan kullum ma suna gidan Mummy,Sun saba da Umma tare da Malam Magaji.
Affa tare suke aiki da Malam Magaji na har Noma sun Zama manyan abokai sosai,haka Umma da Ummitu,dangin Salma na Maiduguri ma suna yawan zuwa ana zumunci suma su Na'im suna zuwa.Mijin Mummy Sarki wato Kanin Baban su Na'im yana zuwa wajen matarsa Mummy dasu Na'im sosai,haka matarsa Balarabiya da sauran dangi ana zumunci su Mummy suna zuwa suna suna zuwa.
Bayan waec din Zainura ta fito itama aka sata a private University wacce Salma ke ciki tana level 3 ta kusa gamawa tana karanta Microbiology,Zainura kuma Computer science take karantawa,Aisha kuwa suna dawowa daga turai ta koma tana Masters dinta suna zaune lfy cike da so da kaunar juna tare da mazajensu,tsakanin matan ba wani kyashi da hassada ba bakin ciki sai Zumunci babu batun nuna faccalanci, sannan Saturday Sunday suna zuwa Islamiyya kusa da gidansu har Afrah.
Arif ya cika 2yrs,King tare da twins dan Aisha suna almost 2yrs suma,Queen ce kadai ta Salma take 1year lokacin Salma tuni ta kusa hada degree dinta,Salma bata laulayi kwata kwata sai dan Zazzabi kadan sabo da haka basu San har ta samu wani cikin ba,har sai da Queen ta fara rashin lfy sosai kamar zata mutu,Suka je asibiti aka tabbatar Salma tana da wani cikin na wata Uku da kwanaki,Salma ta dinga Kuka za ayi 2-0 Queen zata mutu gashi ba a San na ciki za a haifeshi da rai da lfy ba oho,Salma suna dawowa daga Hospital Ta barke da sabon kuka ganin Queen kwance Rai a hannun Allah yarinyar da aka samu da kyar,Na'im shi kanshi ya tsorata haka suka kwashi Queen tare da komawa Hospital aka basu gado,yan Uwa da abokan arziki sunzo dubiya sosai,sunyi wurin 1week a Hospital sannan Queen taji sauki aka ce taci gaba da bata Nono zata warke a hankali.
Bayan an sallamosu Zainura da Afrah suna part din Salma,Zainura ta kalli Salma ta sheke da dariya tare da cewa dadi miji,S alma ina fada miki jarabarki tayi yawa kullum manne da miji ba dole haka ta faru ba ki godewa Allah da ba watan Queen daya da haihuwa ba ya miki wani cikin,shi yasa na baki shawara tunda maitarku tayi yawa kije Hospital Adan miki family planning idan kin yaye ta sai ki daina ki saki mahaifa ki karo wani amma kika ce ke bakya samun ciki da wuri daga baki samu da wuri ba a farko tunaninki haka kike ke special ce hhhhh Afrah ma dariya ta dinga yi,Salma ta harari Zainura tare da cewa to yar Iska ke ba mayyar bace ai naga kin fini son Iskancin zaki wani dameni,Zainura tana dariya tace wannan kuma daban ne ai dole a soshi sabo da yafi komai dandano,Salma ce tana dariya ta dan bige mata baki ke kika sani kin San dai Honey yana gida yana Bedroom karki jawo min yace ina tona masa asiri ni dai ki bani maganin da kika ce zaki kawo min kawai,Z ainura ta mikawa Salma a leda tace kafin Ku kwanta zaki sha kullum spoon 3, Afrah tace wannan maganin yana yi sosai wlh kawai ina Shan wahala a hannun sa ne,Zainura tace hmmm yarinya ki daina wani lango ki zage ai harkar nan harda ke ake jin dadinta,Salma tayi dariya kasa kasa tare da mikawa Zainura Hannu suka tafa tace irinsa nake nema wanda zan sashi kuka wiwi,Zainura tayi kasa da murya ki duba ciki akwai wata kalar wlh idan kika Sha wannan sai yayi ihu ma kuma ko kwana za ayi kema baza ki gaji ba,Salma tace ayiriri irinshi nake nema,Afrah tana dariya tace ai Ranan ana zuwa da Bala'i,inji da'i kuma hhh Afrah ba hausa wai Ranar taji Bal'in Dadi da Hunaif ya mata eh yane,tace kuma Bana yi gijiyawa (wai kuma ban gaji ba ) Zainura ta kalli agogon dake hanjunta a daure tare da mikewa tace ni fa tafiya zanyi Habibty zai iya dawowa daga wannan lokacin kuma zanyi karatu,Afrah tace nima muje kawai suka yiwa Salma Sallama suka wuce.
Queen ta samu Lfy Salma ciki yana ta girma,Kowa ya San labarin cikin Salma,lokacin da ta gama degree dinta lokacin ta kusa Haihuwa,Mummy kullum suna zuwa duba Salma har Allah yasa ta haihu lfy a Hospital Mace ta kara haihuwa kyakyawa da ita,Murna wajen Na'im da sauran dangi ba a magana,Still wannan lokacin Salma tana gidan Dada wajen iyayenta su Ummitu can zatayi jego,ranar Suna yarinya aka rada mata Ummu Suleim,suna ce mata Suleim,Bayan Salma tayi arba'in suka tattara har su Zainura gaba daya suka tafi Umrah.
Bayan shekara biyu Queen ta fara zuwa schl yarinya kamar Balarabiya ga farin jini gata da hankali da nutsuwa ba hayaniya,Haka Kanwarta Suleim ma,Lokacin Zainura tana da ciki tare da Aisha,sai da suka haifi yara na biyu Sannan Afrah ma ta kara samun cikin na biyu har Allah yasa ta haifi Mace itama ta biyu.
3years later duk sun kara haihuwar na Uku Zainura namiji again Omar,Afrah namiji Rayyan,Aisha kuwa tace sai ta huta da yawa zata kara tunda farko yan biyu ta haifa yanzu itama uku gareta,Zainura ma sunyi planning sai Baba ta gani zasu kara Haihuwa sai uban gyaran jiki da Soyayya suke kwasa kamar sababbin Amare haka suke kullum ba canja.
Salma kuwa! uban soyayya Na'im yace shi bai son ayi ta haihuwa ana Shan wahala har ayi kwanika yaro ya samu cuta sai dai Salma tayi planning tun daga haihuwa biyu Suleim da Queen bata kara ba yace ba yanzu ba,Idan kaga su Zainura da yaransu ka rantse ba a Nigeria suke Zama ba sabo da yanda suke kyalli da sheki gami da kyau. Yanzu yaran Queen dasu Arif tare da King dukkansu tare driver ke kaisu schl,Queen da King basa shiri Sam sabo King girman kai ne dashi bai son hayaniya,ita kuma Queen akwai Surutu sai suyi ta fada,Arif kuwa gentle ne baya shiga harkar wani bare ayi fada dashi,duk weekend gidan Mummy suke yinsa ko gidan Dada har Suleim da Sauran ana kaisu,Zainura Uwar yara itace ke kaisu wuraren wasannin yara suna zagawa gashi tana biye musu ayi shirme shi yasa kullum suna gidan Irfan idan ba schl,Dan Ma Irfan yace takura masa suke su hanashi love sai dai ya musu wayo ya tattara su ya kaisu gidan Hunaif, shima Hunaif ya dinga masifa ya hada har nasa yace su koma Part din Salma,sun San ma Na'im bazai bari su cika masa kunne da hayaniya ba Bare Salma da bata bari suyi wasa har su Queen duk bata bari suyi wasa wai suna bata mata gida shi yasa yanzu duk sunfi Zama gidan Mummy daga can ake kaisu schl har Suleim,Omar dasu Rayyaan ne kawai suke Zama wajen Iyayensu sabo da sunyi kankanta,Queen tafi sabawa da Umma tare da Malam Magaji ko gidan Mummy suka je tofa tana bangaren haka King din yake fada.
Tunda su Salma suka gama Service Na'im yace to baza tayi aiki ba ko daya,haka ma Zainura dukkansu ba wacce zatayi aiki,Aisha ce kawai Doctor Aliyu yasa Na'im ya bata Company daya take kula dashi sabo da yaga tana son aikin.
Duk kawayen Zainura na kauye Su Zainab wanda duk sunyi aure suna zaune cikin birni suma da yaransu suna zaune lfy da mazajensu sannan suna zumunci dasu Salma,gaba daya ba abinda ya canja suna waya a junansu asha hira ayi dariya suma yanzu duk sun waye sun goge,suna chat a WhatsApp group dinsu guda Salma ta bude musu,idan ta kama suna kawowa Su Zainura Ziyara suma su Zainura Suna ziyartarsu daya bayan daya.
Karfe 8pm Yaune Zainura ta cika 24years yaune Birthday dinta sai murna akeyi,tace Sam sai ta hada shagali karami a iya gidansu,Dada,Ummitu,Umma,Mummy sai Na'im,Salma,Hunaif,Afrah,sai Oga Irfan tare da kaf yaransu duk sunci uban wanka ko wanne da kalar hadewa da yayi kamar za aje Party duk suna palon Zainura wanda yaci Uban Kwalliya iri iri ko ina wuta iri iri da walwali na tashi ga abinci an shirya ba kalar da babu a wajen tare da katon Birthday cake dinta na Alfarma wanda Irfan ya siya mata,Kida a speaker ke tashi me dandano, Na'im ya kashe kida yace a fara da addua,nan Irfan ya Mike a tsakiyarsu suka dinga Kwarara addua wa Family,Zainura tare da Alummar musulmai,bayan an shafa Zainura ta Mike cikin gown yar gaske kamar wata Amarya taci uban kyau tace jama'a yan Uwa maza da mata yarana musamman mijina sai ko aka kwashe da dariya Aisha tace Mummy na wajen fa,Zainura ta rufe ido ta bude tace ammm ina matukar Godiya da halartarku wannan taro nawa na gode sosai Allah yaja kwana na ya bani rai da lfy mai amfani ya samu a aljanna,Irfan ya kwalla da karfi yace yeahhhhh Dear Ameen tare da dage kafa daya sama wai ya daga mata kafa ta shiga Aljanna tunda ance Aljanar mata na kasan kafafun mazajensu,dariya da tafi akayi sosai,Mummy harda dukan Irfan a kafada baka da kunya,Na'im ne ya Mike shima yace ina me farin cikin sanar daku Salmata tana da 2mths pregnant sai murna da addua ake,Salma ta buya a bayan kujera wai kunya,yaran kuwa sai tsalle suke zasu yi kanwa ko Kani,
Hunaif ma ya Mike ba abinda yayi sai yace tunda abin son kaine nima ina mika jinjinata da godiya ga rabin rayuwata,Ruhina,kuma barin jikina Afrah,Ummitu tace Ku tashi mu tafi wannan Harka ba ta manya bace,Umma ma tace ai ba kunya ce dasu ba ta kalli Na'im tare da cewa dama dana na Dade da Sanin baka da kunya,Dariya yayi yace Afwan Umma na manta kina wajen,Umma tace jibeshi da Allah a kauye mene baka yi na fitsara,Dada kuwa Rankwashi ta zubawa Hunaif sannan suka fita tare da shiga Mota Driver ya jasu suka tafi.