Sashe 28
Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan sun tashi daga bacci Salma tace harda Ku munyi muku tsaraba,Malam Allah sarki yan kudinsa amma yana murmushi yace an gode a dauko mana,Taje mota ta kwaso komai ta bawa Umma zalleliyar atamfarta,Malam shadda sunyi kyau kayan,Umma tace kun kyauta min wlh da haka za a maida kudi gona ba ayi min dinki ba,Malam yace haka kika ce?tace a'a wlh ayi hakuri,gaba daya sukayi dariya,can Na'im ma ya fito fes dashi ya dauki takalmansa da Short nickers nasa,Salma bra da panties da takalma,hijab kala biyu me hannu, da gyale kala biyu du masu kyau kalar birni.Malam yace lallai kunyi Barna ina sauran kudin to,Na'im yace atamfa na siyawa Salma kala Uku ni kuma da yard uku na bada dinki na biya kudin dinki,kudin Saura 3k ma yanzu gashi,Malam Bai nuna komai ba kuma har zuciyarsa baiji komai ba sai farin ciki yace to rike Dubu Ukun Ku karasata, mutanen Memory baya ja sai
Suka dinga murna ko ajikinsu .
Yamma nayi Salma ta tafi gidan Rahina Na'im lokacin yana Bedroom nasa yana shirya kayansa da Umma ta goge masa Bai San Salma ta fita ba.
Saida ya fito yaga Bai ganta ba ya tambayi Umma,tana gidan Rahina yanzu zata dawo,Cike da shagwaba yace kuma sai ta fita dan Allah baza a fada min ba,akan me zata fita ma yanzu,Umma ta kalli Na'im ta kara kallonsa a ranta tace kai wannan dan manyan mutanene duk inda ya fito ma da Alamar tambaya,a fili tace ta tafi din matarka ce ko me da sai ta fada ma zata fita,ka jira ta dawo,me zaka yi mata ma wai? Wata fa Magana zamu karasa da ita tasan kuma da maganar mun gama tsara komai zata wani tafi ,wacce magana ce fadi muji Umma ta tsokaneshi da wasa tana dariya,yace sirrinmu ne fa baza kuji ba daga ni sai ita, to kuje Ku karata,ka jirata to ta dawo,ok kawai yace kawai ya karbi aikin Umma yana yanka mata kubewa,Na'im da ko kitchen sai yayi wata Bai shiga ba sanda yana Abuja Bai iya komai ba na harkar girki,amma yanzu ya iya abubuwa da dama sosai.
AsmaBaffa
[1/14, 5:14 PM] Sis Asma: 🏉KAMARSU CE DAYA🏉
76-80
Official
By
AsmaBaffa
Ga page naku
KHADIJA CHAFE
FAUZY USMAN
FAWZI
DEEJA MASHI
MAMAN SHUREIM
SAFEEYA AHMAD
SAMIRAN GAYA
MAMAN HANAN
Sai yamma lis wajen Magrib Salma ta shigo gidan ,Harara Na'im ya zuba mata,tasan laifinta kawai sai ta fara kunshe murmushi,Umma tace ke kuma lfy?duk yanda akayi ke da Muhammad ba Alheri kuke kullawa ba amma in ba haka ba sai kumbiya kumbiya kuke faman yi,Dakin Umma ta shige da sauri ta Labe a bayan labile tare da jefawa Na'im dutse karami a bayansa,da sauri ya juya suka hada Ido ta masa gwalo,murmushin me matukar birgewa da tsada ya sakar mata ya share ta,A hankali ta Cillo maganarta sai an jima zan nuna ma fa ka daina fushi,Umma tace ke fito min a daki ki shiga naki kiyi iya shegenki a ciki,dariya sukayi gaba daya,da dare Na'im yaje har Bedroom na Umma ya sameta kan maganar aurensu ta kara tunawa Malam,Yace Umma pls ki yiwa Malam magana Ina son in...na...fara Iskanci,Salma ma yanzu baki gani ba tana son Iskanci ne fa,ni kuma wlh Ina son Iskanci nata ya fada yana nuna kirjinsa,Umma tace kai har yaushe za a fada ma Kalmar nan bata kirki bace amma har abada baza ka gane ba,
Na'im to me zance? Umma tayi banza dashi domin da nauyi,ganin Umma bata bashi amsa ba yace kawai dai Umma bakwa so kuyi mana auren,Umma tace shawara daya ka kara sanarwa Malam idan yaki ka shirya kai da Salma kuje wajen me gari na kauyen nan kasan kowa yana jin maganar Me unguwa to indai yace ayi muku aure to dole zai muku dan ba a tsallake maganar Me gari,kuma abokin Malam ne.Na'im yace to Umma ya Mike jiki ba karfi ya fita.
Malam Ya tafi Sallar Isha masallaci kafin ya dawo Na'im yace Salma tazo Zaure kar ta bari Umma ta ganta yana jiranta,aiko minti biyu sai ga Salma ta idar da Sallah kenan da Hijab dinta,
Saura 5mnt Malam ya dawo ki shirya film za muyi shooting cewar Na'im,Salma tana Murmushi tace da munji tafiya muce Action,Suna tsaye daf da juna sai hirar su sukeyi,sai ko suka jiyo tarin Malam Magaji yana gyaran Murya,Nan suka fara Jin takun dai zai shigo Zauren,Salma tace Action Na'im ya dage Hijab dinta kato ya shige ciki,ta janye shi ma daga kanta suka rufe ruf ba a ko hango Kansu sai kafafu,Na'im yace Abubakar yace har Kalamai ake fada sweet words ba Rahina ta koya miki ba,Salma ta fara kukan dadi kuwa kasa kasa,Na'im da gaske yake kissing dinta har kana jin karar kamar ana tsotsar abu,Ya kai hannu kirji yaji azabar laushi, kamar ya taba wuta haka ya dauke hannunsa yace ke mene wannan kamar na taba dan zomo wani lagwai? Salma tace nima wlh haka nakejinsa kamar jariri kuma kamar an dura ruwa a Leda,Na'im yace uhmmm gaskiya to wajen nan tsoro zai bani kamar Dodo ne na taba,Salma tace shi yasa rannan ai na hanaka ba dadi sai kuma da ka taba naji wani iri a jikina,Na'im yace nima Allah sai naji kamar na dinga sonshi,Salma tace ni na tsaneshi Allah kamar na yanke na jefar banga Amfaninsa,Na'im yace nuna min na gani kadan,Salma ta kyalkyale da dariya tace babu kyan gani abin,kamar ruwa a leda wlh ta kara shekewa da dariya,Na'im ya dage rigarta Sama nan yasa yar kamar torchlight dake hannunsa ya haska suna cikin Hijab,ido ya zaro waje ke kyaune dasu baki da hankali masu kyau ne nidai ki ajiye min ina sonsu karki yanke kinji? Kullum zan dan gani ba sai na taba ba,ni laushin ne sai naji tsoro zan dinga kalla kawai,Salma tace ni kuma idan an taba ma wani iri nake ji gaskiya ba dadi abin a jikina zan ajiye ma shi ka dinga gani idan Umma bata nan.
Malam tuni ya shigo Zaure yayi mugun firgita ya zata gamo yayi,sai da ya kalli kasa ya tabbar Na'im da Salma ne suke badala a zaure,sai yanzu ya gane Ashe shi yasa Na'im kwana biyu sai yace bazai je masallaci ba a gida zaiyi Isha Ashe abinda sukeyi kenan lallai dole a dau mataki,Dan kar su ga Malam suji kunya ba dadi sai Malam ya juya a 80 ya fita daga zauren ya fara tari da gyaran Murya wai dan suji su gudu,ai ko suna ji Salma ta kwace bakinta dake cikin na Na'im cikin Rada tace yazo ka fara magana,Na'im yace tunda baza ayi mana aure ba muyi Iskancinmu,Salma tace abinda kace ko mene zanyi,da badan kar Malam ya ganni ba ai yau gado daya zamu kwana,ni to tsoro nakeyi ance ciki wai akeyi,to mene sai mu haifi danmu me kama da Malam kyakyawa tunda yaki yarda mu ina ruwanmu,Malam ya hangame baki yana Salati dan zina me kama dashi,amma ko kulashi basu yi ba,tunanin Malam basa hayyacinsu basu ma San yazo ba,Salma tace wayyooo mu ba sai anyi mana auren ba ma dinga yin irin wannan kullum,ko muje daji muyi,ko mu buya wani waje ko? Na'im baiyi magana ba Malam yaji ana tsotsar abu ya kara ficewa waje tare da rafka Sallama da uban karfi kamar zai fasa Zauren,Umma ta taho da gudu tana Malam lfy?
Na'im yayi nisa yanzu da gaske yake shi,Salma ta tafi tuni wani garin,bulala Malam ya samo a kofar gida wai tunda sunyi nisa bari ya sambada musu sai su dawo hankalinsu,yar bulala Malam ya tsulawa Na'im a kafafunsa 3qrt ne a jikinsa da kasan ba kaya,ya samu Salma ma ya tsula mata amma kafar kawai suka motsa kowa ya shanye abarsa,Malam yaci gaba da Zane musu kafafu a zahiri sun dawo daga hayyacinsu amma sai dai a ga sun dage kafafu sama sun dawo da abinsu.
Umma tace Maganinka kenan Malam na fada kaki ji,Salma ce taji kunya matuka ta fito wuf daga hijab din tare da janye abinta ta saka da sauri tayi waje da gudu,Na'im daga shi sai 3qtr da singlet ya tsaya idonsa ya koma red harda kwalla ciki,Malam ya haska torchlight,shi kanshi Na'im yanzu yaji kunya da nauyin Abinda sukayi kawai sai ya sunkuyar da kai ya durkusa har kasa gaban Malam yace dan Allah kayi hakuri,Malam yace yanzu idan Allah ya kaddaro ma bakayi aure da wuri ba sai ka butulce masa kana saba masa,nufinka wannan shine zaisa ayi ma Aure ko tunda bakayi aure ba bari ka rage Zafi,abinda nake hangowa gaba shine dalilin da yasa nace bazan ma aure da Salma ba ban sani ba ko tana da auren wani,
Umma ta tabe baki wlh basu da laifi nasihar me zaka musu ai Allah ne yace ayi auren idan kana da Hali shine kariya daga sabon Allah,har kana da wani bakin fada Malam?tashi muje Na'im insha'allah za a muku aurenku,
Malam ma yasan dai bashi da gaskiya,amma Dole haka ya fita ya nemo Salma a kofar gida ya kara musu fada da Nasiha sosai amma kamar Iska haka suka ji zancen Malam,suna fitowa Na'im yace shi bazai hakura ba har yau?Salma tana fushi tace muje wajen Me gari gobe muyi shawarar Umma kawai.