Sashe 36
Kamarsu Ce Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salma ta wuce cikin wajen ta masa Sallama yana Palo yana ta Searching yanda ake Romancing mace yana karantawa,Salma Saman carpet ta zauna tace bari mu gani me aka dafa mana,tana bude flask taga farfesun kayan ciki,daya kuma flask din na ruwan Zafi kunun gyada ne daya kuma kosai ne,Salma tace ka gani nasan ma kafin son Kunun gyada da tea ko?idan kuma zaka Sha tea sai naje na daura,sha zamanki wannan ya isa Allah ya sakawa Umma da Alkhairi,Salma tace Ameen ni banda ni? Yace harda ke ma to,a plate daya ta zuba musu,tace to yau dai ni zan baka a baki,Ya zauna tana bashi itama tana cin,Salma tace yanzu zamu fara baki masu ganin daki nasan su Jamila ma zasu zo,Na'im yace ashe watarana zan koresu kuwa idan na gaji,ni baza a dinga takuramin ana shiga hakkina ba,Salma tace kawayen nawa zaka kora,ai ba haka kawai zan koresu amma suna min shirme zaki gani da Kansu zasu rage zuwa,kalli yanda sukeyi kullum sai an zo wajen mutum haka naga sunayi a garin nan,Salma tace ai ni basu sanni ba suna zuwa zasu tafi.
Sun gama cin abinci ta wanke kwanikan ta kaiwa Umma ta dawo,Na'im yace Muje to saman Bed yau sai ki bani Labarin Kawayen naki,Salma ta dinga murna,suka koma saman Bed,yace shi kam yau shine zai kwanta a jikinta,Tace to kwanta jikinsa yana Saman bed kansa ya daura a dukiyar Fulaninta,tace a nan zaka kwanta?yace ai yafi ko ina laushi,Salma dai ta hakura tana bashi labarin su Zainura masu gwada tafiyarsa, Na'im yace ai nasan yarinyar abinda ma tazo tayi min magana,Salma tace me tace?yace zuwa tayi kusa dani tace Angon Salmaaaaa?nace na'am tace wlh Amaryarka tana can tasha wanka kayanku iri daya kamar India haka take,Salma ta dinga dariya tace me kace mata to? Haka nace Dan Allah?tace Yasin,nace to zanzo na ga abata.
Salma tace shi yasa ta iya gwada maganarga, Na'im yace tayi dai shirme har wani iya acting dina zata yi,bari suzo ka zauna a Bedroom ni kuma zan fita Palo wajensu zaka ji hirarsu kaf,sai ka so suzo gidan nan,Na'im yana goga kansa a dukiyar fulanin Salma, tana shafa masa gashinsa suna more juna sama sama kawai suka ji Sallamar su Zainura sunzo ganin Amarya,a ka'ida a kauyen da sassafe ma suke zuwa washe garin kai Amarya suje susha dariya suyi kallon tafiyar Amarya,suga anyi ko ba ayi ba,sannan suyi shara da wasu ayyukan susha Hira su tafi,to Salma ba yar garinsu bace ba kuma Kawarsu ba shi yasa sai yanzu wurin 11am suka gaishe da Umma suka fada wajen Salma,suka ji gida yana kamshi ko ina fes dashi,Zainab tace uhmmm wannan waye yayi mata sharar ko Umma ce? Hadiza ce tace kuyi shuru karfa Ango yana ciki Muzo mu ganowa kanmu,Wajen su takwas ne suka zo,Sallama suka kara yi sau nawa Sannan Salma ta fito kanta ba dankwali duk gashin ya hargitse zip din rigarta a bude,da fara'a Salma tace sannunku da zuwa Ku shigo mana kun wani tsaya a waje ai baya nan,Zainura tace too Alhmdllh har zan saki layi na tuna da Ango amma tunda baya nan an gama zauna na tambayeki kuma ni ban yarda baya nan ba,danmu ba mahaukata bane Mu ganki zii din riga a zuge,gashi a hargitse,Jamila tace mu dai baza mu fasa hirarmu ba wlh ko yana ciki idan tafi karfinsa ya fita,
Salma tayi dariya tace yana nan to,sukace Ahab ai mun sani,Barira tace to ya muka ganki ras ne wai? Salma tace ya kuke so ku ganni? Rahmatu tace wannan gyaran gida haka da kwalliya cab dan Allah Zahra'u idan a garin nan yarinya take kin taba ganin wacce muka je da safe tayi shara da gyara haka bare kiji kamshi?Zahra'u tace Sabo ma kike yasin babu sai ka ganta kamar daga bakin Kura aka kwatota.
Zainura tace a dinga rage Murya kasa,Yanzu Amarya ina ragowar kazar jiya?Salma ta Mike ta tafi kitchen Zainura tace kai wannan wise ce Alquran kalli da yan garin nan ne da tuni sun fara bamu labari,amma ita ta share zancen,ga gida yaci Uban gyara,Zainab tace kwalliyar ce ni take birgeni,
Salma ta kawo musu rabin kaza cikin wacce ta ajiye jiya tace gata amma fa da Sanyi,Zainura tace ah ai ko kankara ce nan suka cinye kaza tas suna hira,Salma tace ya gajiya? jamila tace tabi lfy yasin tuni,
Kai rawar Dan Dini na tuna jiya wlh cewar Zainab,suka sheke da dariya,Zahrau tace ai kwai jaki a nan wai shi fa ya birge,Jamila tace harda kwama bakin glass na masu walda, Barira tace Zainura ya Iron gidan Iya me Waina jiya,Zainura ta Mike tana dariya tace ai ba karamin dabba bane Iro Rawa kamar yana ebo ruwa a Rijiya,shegiyar kafada kamar Allo,Hhhh suka dinga dariya harda Jamila tace wlh da za ayi rubutu a kirjin Iro ko gargada baza a samu ba,Zainura ta fara gwadawa suna ta dariya,Na'im shi kanshi tun baya sauraransu har ya koma ji yana dariya,
Zainura dan Allah yan garin nan suna kwalliya da safe?Zainura tace ina fa zasuyi balagaggu ai sai dai kiga zani nan miya can kanzon shinkafa nan manja, kirji duk kirci.,haka Ummanmu takeyi cewar Zahra'u bazan boye ba haka Ummanmu take,Nononta wlh kamar gugan roba talau dashi,ta sakeshi yarab,nace haba dan Allah Umma abu kamar tsohon takalmi,tace dan Ubanki shi kika Sha kika girma,Zainura ta kyalkyale da dariya tace Allah yasa na Babarmu kamar kwallon goruba yake bashi da girma kuma ita na gado heeeee sukayi shewa,Barira tace Yasin bazan boye ba na Baba ta kamar botiki dan Dari uku da hamsim ga girma ga kauri sama dangangan kasanta tsilili ta karasa da dariya tace wlh gwara da Allah yasa na yo suffar Babanmu,
Nan ma suka sheke da dariya,Zainura tace ai Barira babarku batayi ba wlh ga masifa Yasin,Zainab ta rare makogwaro tare da yin tafi tace To ni dai Na tsohuwata gashi nan kamar Wainar flour labebe ni kullum idan tana shafa mai billahuwallazi Rahamanu dariya nake Alquran sai dai taji haushi,Baba yana kallo na rannan yace dan ubanki kin haukacene?a raina nace Allah sarki Baba ba wayo da zai gane da yayi Amarya ya samu me taushi,Jamila tace ke baza ki taya uwarki kishi ba? Kishin me?ni yayi Amaryarsa ba ruwana Alquran.
Jamila da Rahmatu sukace ai ko mu baza mu fadi na iyayenmu ba mun San darajarsu,Zainab tace kan Uba to uban waye Bai San darajar nasa ba abinda ke Jamila waye Bai San taki ba yanzu babu ko daya a kirjinta ya kare sai kansa kawai kamar Dan Kulikuli karami,Zainura tace Ita Rahmatu Na Babarta me kirar sinasir suka dinga dariya kuwa.
Zainura tace kai Ku tashi mu tafi mijinta yana ciki bamu sani ba ko mun shigar masa lokaci Salma tace kuyi zamanku muyi hira mana bacci yake,Zainura ta kalli Zainab ya akayine ta Usaini me agwalima? Zainab ta bata rai tare da cewa me zanci da wannan hakori kamar katangar kashi, Jamila tace kai kuzo mu tafi nifa na fara abin yau,suka ce inye kinji dadi yau ba Sallah kenan ba salati a arniyarki kike.
Allah sarki Zainura Naji tausayinki rannan a gona kika baci,Zainura ta rike haba tace na shigesu bakya mantuwa aiko mun hadu da Lawandi yaganni a zaune naki tashi lokacin kun tafi dauko min kaya zan canja dan iskan bawa yace dole sai na tashi tsaye,nace bazan tashi ba yace wlh sai na tashi ya ganni kamar bani da lfy?nace kalau nake amma dan Iska yaki yarda,wai ya miko min hannu taso na rakaki gida,in fada muku nayi kamar zan mika masa hannun na kwanya masa mintsini,sai ya janye ba shiri kunji hannunsa kuwa?ai Alquran kamar jikin bishiya kaushi da tauri,kai lawandi yana fama da kazanta bayin Allah.
Zainab tace ina kika bar yusha'u me tantan,na tabbata da za a duba hammatar yusha'u to sai an ga gansakuka koriya a ciki,Zainura tana dariya tace na taba ganin hammatarsa yana wanki a gidansu wlh idan kin gashi sai ki rantse Allurai aka caccaka a Mike cako cako masu tsayi,hhhhhh suka dinga dariya Jamila tace ko ba ranar da muka shiga gidansu ba gumi yana ta Shar yana wanki,Harda kallon Zainura yaga yar fara ya washe baki kamar mangalar jaki yace Zainura ana ta yan matan ci?Zainura tace kin manta yace mata Mata mutanenmu Zainura Zainura na dallawa shege harara amma ko a sai lashe harshe yake,yo na taba ganin maye irin wannan ni.
Barira tana dariya tace to Amarya zamu wuce koma aci gaba da Gabatar da darikar kwana ba wando mu kuma sai watarana idan Allah yaso zaki ganmu katsam munzo.
Salma sai dariyar hirar take Take tace to Allah kaimu nima zanzo watarana,Zainura tace wanne zuwa ai ke kam yanzu darajarki ta Karu sai dai Muzo amma idan kinzo din zamu ji dadi,Sai anjima dan Allah idan ya farka kice ina gaida me kyau na duniya cewar Zainura,Salma tace to zaiji,kice gaskiya nace yayi dace ya auri mace kuma kema kinyi dace domin wannan mijin naki akansa yan mata sai su bijirewa Iyayensu,hhh suna dariya,Zainura tace kuma kullum kice ya dinga yi miki murmushinsa domin yafi komai yi masa kyau,da tafiyarsa mu mun tafi ta fita tare da cewa ki kalleni da kalar tafiyarsa zan bar gidan nan ta fara gwada tafiyar Na'im suna ta dariya.
Salma ta koma bedroom ta samu Na'im yana ta dariya kamar sabon Kamu,yace ke wannan yan iskan fa?Salma tace sune su Jamila ai Na'im ya girgiza kai yace waccen yarinyar ta karshe da tayi magana duk tafisu iskanci,Salma tace Zainura ce, dan ma suna tunanin kana ciki ne amma abin ai yafi haka,Na'im yace lallai dole su bawa mutum dariya,baka gani ba zasu fita ta gwada tafiyarka,yace wataran zan gani ne ai.